Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 53

Chapter 53

Hayateem Book 1 Complete Hausa Novel 1,202 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

nutsuwa ba gaggawa ya hade bakinsa da nata yana zura harshensa cikin bakin ya tsotso bakin inda Sai a lokacin qamshin koma menene yake shigarsa yana basa wata lafiyayyar shaawa mai nutsuwa, Tsotsanta yakeyi yana riqe da fuskarta a natse tsawon mintina kafin ya saketa ahankali yana kallan yanda fatarta wuyanta zuwa kirjinta ke glowing, Hannuwansa biyu ya saka ya zame babbar kyabbar dake jikinta mara nauyi zuwa baya ta zame qasa, Black transparent net rigar bacci ce a jikinta da babu abinda baa gani na halittar kirjinta da suka qara Wani irin girma ya zubawa kirjin ido yana Jin numfashinsa na sauyawa cikin salo ahankali, Hannunsa daya ya zagayeta dashi ya mannota jikinsa kirjinsu ya hadu da kyau kafin ya saka dayan hannun ya Kama kirjinta daya dayaji sa kaman ya Kama wata auduga sbd taushi da tsayuwansu qam take yawunsa ya fara tsinkewan daya sakasa sake Kama bakinta ya tsotsa yana fincike rigar jikinta ya jefar ya fara lasar fatar wuyanta zuwa kirjinta yana tada tsigar jikinta data fara Miqewa, Da yayiwa kirjinta wata irin kamu batasan lokacin data qanqame wuyansaba tana rintse ido da karfi shikuwa hakanne ya saka karfinsa sake kawowa dan haka dagata yayi ya zaunar da ita kan kafafun nasa suna fuskantar juna yana ya Kama gashinta ya cusa hancinsa ya shaqi kamshin daya kasa samu a gurin kowace macen daya sani dan kuwa kamshinta na jiki da gashi dana Baki daban yake daga abinda ya Saba shaqa,hakama dumin daya riga ya Kama jikinta ciki da waje shine kadai abinda fatarsa gangar jikinsa suke so a koyaushe dan kuwa cikakkiyar macen datake Kama zuciya da bawa namiji gamsuwa da nutsuwa itace Ka shiga jikinta kaji sa can ciki da dumi shine lafiyarta itama dan daya wa macen da namiji ke gamsuwa da ita fiyeda wata macen idan samu shine Namijin ya shiga mace yaji can cikinta da dumin dazai ratso sa har kwakwalwa bawai Ka shiga kaji sanyi ba, A koyaushe ya kusanceta dumin cikinta ne yake kokarin kashe masa shaawa da iya Jin kusantar kowace macen idan ba itaba dan da yawan matan hadda rashin samun cikakkiyar nutsuwa a gurinsu yake sakasa kwanciya da mata sabbi akai akai amma a yanzu yana samun abinda yake samar da nutsuwa da gamsuwa ga shaawa da buqatarsa. Akan couch din dasuke Zaunen ya ringa bin fatarta datai Laushi da wasu irin kisses da lasar data sakata sakar masa jikinta gabaki daya idanuwanta jajir suna cikowa da hawaye masu dumi, Yanda yakeso ya ringa Juyata kukanta na sake tsimar dashi ya samar musu da nutsuwa anan inda suke Wanda hakan yayi masa fiyeda yanda yakeso. ****su tenya dake kafar chambers din suna gadin fitowarta har akai kiran asubar farko shiru suna tsaye sanyin ratsowan asubar na ratsa su suna tsaye duk sun qame sbd tsananin sanyi kamar kilishin da aka shanya, Kira na biyu akai na asubar amma har lokacin shiru kuma idan wani Daren zata Kai bata fitoba haka zasu jira a gurin har sai ranar data fiton, A zuciyar tenya farin ciki ne da wahalar tsayuwa da sanyi suka tarar mata su kuwa Sauran bayin Ka dagowa har lokacin bazasu yiba ba daman nuna gajiya ko gazawa dan haka tsit kake ji, Abinda bai taba faruwa da kowace imebēti ba shine ya faru Ayau din dan kuwa saida gari ya fara haske tukuna suka samu fitowarta a kasalance take tafiyar bacci ne sosai a idonta. Suna barin bangaren HAILE na isowa sedai ko data shiga bacci yakeyi Wanda tasan batada ikon ko dogon motsin dazai tadasa amma zuciyarta na cikin mummunan halin da bazata iya riqe kanta ba matiqar da gaske ne imebētinsa da gaske ta wuce lokacinda kowace mace take dauka a tirakarsa, Juyawa tayi ta fice zuciyarta na Wani irin cizo kaman zata feso wuta dan kuwa kishinta batajin ko yayan daya Haifa bazata iya hallakawa Akan sultan din ba dan haka gabaki daya a yanzu tinaninta da hankalinta zai koma Akan imebētinsa ne da haryanzu bata taba ganinta ba. Ayanah tinda suka dawo a ranar kwance ta wuni cikin rashin kuzari da dumin jiki na alaman zazzabi kadan kadan dan haka babu hayaniya kwata kwata a bangaren sbd bata damar hutawa, Inda Allah ya taimaketa ranar ce karshen kwanakinta dan haka zata huta Sosai kafin satikan su dawo. Da daddare sosai tenya ta iso da masu duba Ayanah din sbd batason wasa da duk abinda zai taba lafiyar Ayanaah dan kuwa Ayau datakai har safe tirakar sultan labarin zai isa kunnen matansa harma da imebētis dinsa dan haka hakan zai iya zama hadari gareta sosai sbd kishin mata masu hadarin gaske ne zai rufeta tako Ina Wanda ta hakanne imebētis da dama suka rasa ransu Shiyasa duk yanda sultan keda imebētis da yawa kalilan ne a raye wainda suma kadan kadan kake Jin Ana cewa an wayi gari kawai sun mutu, Akwai Wani irin qalubale da hadari mai girman gaske a zama imebētin da zata samu ciki a masarautar BOYEM dan haka a yanzu indai zarginta ya tabbata ciki ne da Ayanaah tabbas zata bata kariya kota halin yaya saita Haifa abinda ya dauka bazata Bari kasheta a banza ba dan hakanne ta Nemo masu dubawar cikin dare sbd Hana maganar cikin fita. Koda masu dubawan suka shigo da Daren tenya ce a gaba su suna bayanta har zuwa Dayan lafiyayyan palon hutawar Ayanaah din suka zauna ita kuma ta kalli sakinah tace a fito da Ayanah din. #MAMUH HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070 Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali [09/12, 10:47 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_* Mamuhgee 35 *_ZUZEAM VENTURES_* 08144015291 Bononza bononza Assalamu alaikum yan uwa mata masu albarka Zuzeam ventures zatayi promo karshen wannan watan har zuwa cikin watan nan me kamawa insha allah -Da 5k kachal zaa baki kaza da ciccibi da gari da tsumi da gumba masu kyau da ingancin dazai sakaki dawowa ki qara harma ki kawo wani, -Da 10k zaa baki kaza full da ciccibi da gari da tsumi da gumba, wannan promo ne akan murnar cika shekara 10 cif da fara sanaa a online Dan haka duk wadda take bukatar shiga cikin wannan promo Dan samun wannan garabasa to tayi sauri kafin ta kare Kuma ku sani tsakani da Allah zaayi wannan promo komi me inganci ne Kyau sosai zaa baku tsakani da Allah Idan kinada 3k ma zaa baki ciccibi kawai sai gari da tsumi masu kyau da ingancin suma, Dan haka duk wadda take da bukata kofa a bude take Idan kinada Yan uwa da abokan arziki zaki iya tallata masu idan kin kawo mutun goma suka shiga na 10k kinada package din 5k Idan kin kawo mutun goma suka shiga na 5k kinada package din 3k. Zuzeam ventures 08144015291 ******* Sakinah dake tsaye kanta qasa zuciyarta na cikin yanayin dayake na sallar tsoro da fargaba harma da tashin hankalin abinda yake shirin faruwa dan kuwa har abada bazaso Ayanah ta dauki cikin sultan din BOYEM ba sbd mummunan hadarin da zata shiga harma ta iya rasa rayuwarta dan kuwa babu wata rai datake da mahimmanci a BOYEM Bayan ta asalin jinin BOYEM din, Ta ina ta yaya zata iya bawa Ayanah kariya tana matsayin

Table of Contents

Chapters

106 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});