Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 46

Chapter 46

Hayateem Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

gata zaa kaita a matsayin abar biyan buqata da sauke shaawa batareda daraja ko daya ba, Ayau itace ranar yancin jiki da sunanta na qarshe sbd daga yau din bazata sake sunanta Ayanaah ba dayake da daraja sosai ga iyayenta da yan uwanta daga yau sedai a kirata da imebēti Ayanah har karshen rayuwarta, Daga yau ta haramta ga kowane irin namiji har karshen rayuwarta dan haka aure sedai taji sunansa kokuma taga Ana yinsa…… Lumshe idanuwanta tayi ahankali radadin dayake cikinsu ya ratsa har zuciyarta yana sauka maqoshinta ta hadiyesa zuwa cikinta da babu komai a cikinsa sai tarin quncin da dashi zata mutu. Har asuba bata rintsa ba bata kuma iya dogon Motsi sbd Sam hanayaniya ya dade da fita rayuwarta bare doguwar magana dan haka sai hakan yake sake qara mata kaman aji da nutsuwa, Nafila tayi kafin lokacin sallar asubar yayi tayi sallah ta sake miqa dukkanin lamarinta ga ubangiji har gari ya waye sosai tana Zaune kanta akan kafafunta shiru idanuwanta Lumshe tamkar fresh fulawa sabon tsiro. Karfe tara na safe aka shigo dakin nata aka sake hada mata wasu ruwa masu fitinanniyar qamshi da wani abu a cikinsu aka sakata cikinsu Zafin su na ratsata zuwa cikin jikinta take gashin jikinta suka miqe tanajin hatta kanta saida ya sara yayi mata nauyin daya sakata bude idanunwata data Lumshe ta rufe Bayan shigarta ruwan, Ruwan ta kalla cikin sanyi kafin ta sauke Numfashi me dumi tana Ji suna sake shigarta sosai suna saka jikinta daukan dumi sosai, Tsawon awa kusan biyu tayi a cikin ruwan kafin aka fiddo da ita aka fara shafe jikinta da Wani irin hadin danyar madarar datake hade da manshanu danye da baa rabasu ba, Ahankali ake shafe jikinta Ana murzawa tamkar Ana gudun fatarta ta yage, Ana gama shafe wa wani turaren hayaqi aka fara mata yana saka abinda aka Shafa mata kama fatarta da shiga tsigan jikinta dan kuwa hatta dogon gashinta saida aka shafe sa tas dashi, Tenya ce da kanta ta shigo Ana biye da ita dauke da farar kakkaurar madarar shanu me Zafin gaske ta dauka da hannunta ta miqawa Ayanaah din wadda hannu kawai ta miqa batareda ta dago ba ta karba takai bakinta ba musu ba cewa komai ta fara sha a natse jikinta sanyaye. Sai data shanye kafin aka kawo ruwa masu zafi da kyau da qamshi aka fara zubawa a jikinta Ana wankewa tana Zaune cikin pool din da babu ruwa daga ita sai abinda iya nonuwanta kadai ya rufe sai wandon da shima baida banbanci da pant Wanda shima kusan har ciki an shafa komai, Wanketa tas akai kafin aka bata damar wanka da ruwan sabulu masu tsananin tsada da qamshi, Ta jima a ciki gurin wankan kafin ta fito sbd acan din kukane mai tsananin karfi da sosa zuciya tayi sosai kafin tayi wankan ta fito. Komai da a yanzu ake kawo mata tana amfani dashi na musamman ne dan haka body lotions ne masu tsada hadin qasar BOYEM da body oils tareda turaren da ya gama kama jikinta dan kuwa ko bata shafa komai ba ko batai wanka ba wani qamshi ne yake fitowa a jikinta Wanda ya gama kama koina har gashin jikinta dan yanda ake turara Kayanta haka ake tirara ta. Bayan ta gama shiryawa cikin wata doguwar rigar qasar kuwait black da mayafinta a kanta daure kalan daurin al’adar qasar breakfast aka kawo mata Sai a lokacin tayi tana gamawa lokacin sallah yayi tana sallah batasan lokacinda bacci ya dauketa ba a kwance kan lafiyayyan gadon dakin sbd madarar da ake bata akwai maganin saka bacci dan samun nutsuwar gangar jiki data Kai gashi duk tsayin Daren bata rintsa ba dan hakanne baccin ya samu daman dauketa sosai. **********Karfe hudu na yammar ranar motoci sama da goma ne suka isa airport din BOYEM dan dauko SULTAN YASAR ALMAZ BOYEM Wanda a duka kaf motocin babu Wanda bata haura mahaukatan millions ba kudin siyanta, Ko motocin securities din masarautar ba qanana bane dan haka kusan 30 min kafin saukar private jet dinsa suka isa airport aka zagaye koina na hanyar fitowa da securities masu tsananin gaske hakama daga lokacin da jirginsa ya sauka airport din babu motar da zata bar airport din sai motocinsa da securities dinsa sun wuce sbd matsayi da tsantsan ikon da Masarautar BOYEM take dashi take kuma bugawa kaf zamanin babu me matsayin dayake bugasa komai muqamin kasar dakake dashi. Jirginsa na sauka ba bata lokaci motoci suka iso har bakin jirginsa suka daukesa aka bar airport dashi cikeda tsaro ba hayaniya zuwa Masarauta, Tafiya bame tsayi sukai ba aka iso gida tin daga nesa securities sukai saurin bude gate suna mimmiqewa tsaye qame a jere kansu a qasa. Haka motocin suka wuce ciki kaf har zuwa gate na biyu Wanda taron yan fadarsa suke duk matsayin su da muqaminsu da suke dashi na masarautar matiqar sarki yayi tafiya ya dawo dole ne suka tarbesa duk da baa dawowa dashi ya tsaya koina sai cikin tirakarsa sai daga baya yake fitowa fada koma Washe gari ko Bayan kwana biyu amma duk da hakan dole ke duk tafiyar da yayi ya dawo duk wani me matsayi a Masarautar BOYEM sai ya fito ya tarbesa, Ana isa gate na uku mota biyu ce kadai ta wuce ciki wadda daga wadda yake ciki sai wadda babban amintaccensa da securities dinsa na hanyar tirakarsa suke ciki. Motocin na shigewa gate din na uku aka rufesa ruf babu kuma mai iya ganin sultan din sai ranar daya gama hutawa ya fito iyalansa kadai ke suke da ikon ganinsa a wannan gabar dan haka koina ya sake daukan tsit me qasar BOYEM ya dawo komai nisan kilometers din dake tsakaninka da ina yake matiqar kana cikin BOYEM palace din to Ka tsananta nutsuwa da kama jikinka dan kuwa yana dawowa akwai sautin da ake bugawa Wanda kusan duka babban garin saiya dauka. Idan akace Aljannar duniya gurin tsara bangaren sultan YASAR to an taqaita ne kawai sbd Kai tsaye kana shiga tin daga hanyar da zata kaika palon farko na isa tirakarsa zakaji jikinka ya mutu ko kafafunka sai kayi daqyar kake dagawa, Doguwar hanya ce datake tsit tiles din da zaka Dora kafafunka kayi tafiya ya dauki Wani irin sanyin da duk Taku kake jinsa har cikin qwaqwalwarka, Qamshi da zakaji yana ratsa hancinka zuwa qwaqwalwarka haka zaka jisa yana shigarka cikin nutsuwa tamkar umarni ake basa sbd nutsuwar kamshin datai yawa, Komai dayake hanyar fari da golden ne dayake daukan ido yana sakaka sanin Kai ba kowa bane a qasar BOYEM ma gabaki dayanta bare masarautar ita kanta, Tsit gurin yake ba motsi ba hayaniya securities ne tin a karfon kofar da wata security camera datake bin motsi duk inda yayi amma iya kofar shigowa ne kadai securities din suke kana shigo doguwar hanyar tsit kawai sai mutuwan jiki, Idan Ka wuce doguwar hanyar palon farko zaka iso wanda kana shigar sa Ajiyan zuciya ce zata kufce maka me sanyi itama da nutsuwa sbd komai na palon ladabtarwa kawai yakeyi dan asalin dukiyar duniya ce a cikinsa, Komai na palon brown and golden ne Wanda idan Ka jima a ciki Kai tsaye zaka iya yadda da labarin

Table of Contents

Chapters

106 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});