Chapter 74
Chapter 74
gani matsayin iyaye mata da tamkar sune suka haifesa yake basu dan hakanne kowacensu takejin sa Aranta tamkar itace ta haifesa musamman sakinah da bata taba sanin menene namiji ma bare haihuwa dan haka take Jin LEUL NUAB tamkar dan data haifa da cikinta hakama tenya dake da yaya biyu mata da tini sukai aure basa masarautar jinsa tamkar ‘da namiji da Allah bai bata ba, Da wannan rayuwar bangaren wishmah AYANAH samun nutsuwa da kwanciyan hankali a tsakaninsu da bayinsu gida bakwai dake hidimar bangaren komai nasu a kebance hankali kwance da nutsuwa, Basu taba damuwa da komaiba a yanzu da komai na masarauta tinda komai baayi dasu sun koma kamar babu su, Sultan ya yafe wishmah bata ma cikin masu zuwa tiraka tin shekarun da suka gabata hakama babu wata hidimar dake tasowa ta fito sbd yanayinta, ‘Danta da ake tinanin matsayinsa a Masarauta shima baya nan dan haka basa lissafi Sam idan ba tozartasu zaayi ba baama ambatar su dan haka suka zama bangaren dayafi kowane bangare shiru da rashin hayaniya, Tenya tini ta rasa matsayinta sbd anrufe karban imebeti dan haka Kai tsaye ta koma tamkar yaya kuma jakadiyar wishmah da LEUL da babu ranar dawowansa. Tinda NUAB ALMAZZ yabar qasar boyem tsawon shekarun sultan YASAR baitaba maganarsa da kowa ba kaman yanda bai taba Nemansa ba hakama NUAB din kansa bai taba Neman mahaifinsa ba sbd sun rabu Akan zazzafar zuciyar dake cin kowannesu ta jini daya dake yawo jikinsu, NUAB ya tafi da Wani irin ciwon da har abada bazai barsa ba wato ciwon ganin idonsa yanda mahaifinsa ya wulaqanta masa mahaifiya batareda tinani da tausayin ciwon datake rayuwa a cikinsaba, Ya tozartata ya bawa duniya da dabbobin dake duniyar harma da ‘yayan dabbobin tozartata, Littafin tarihi ya buga sunanta a matsayin daba kowa ba face mistress din da batada kowane irin muhimmanci da daraja a Masarautar da a gurinsa takarmin Ammin tasa ya fita daraja a idonsa da zuciyarsa, Duka wannan bai isa ba saida ya rabata da ‘danta tareda saka dokar karya taba dawowa masarautar saiya gama karatunsa duk sbd a quntata rayuwarta….. Da wainnan abubuwan waye Sultan din da zaiyi fari a zuciyarsa? Bayajin laifin mahaifiyarsa ne data zo a matsayin imebēti zuwa wishmah dan haka babu Wanda duniya ya isa ya wulaqanta masa uwa batareda ya takasa ya shayar da nasa dabbobin jininsa ba Bayan mahaifinsa Wanda shima daraja ce da girmansa na uban dayayi cikinsa aka haifesa yake ci amma kaf boyem babu Wanda bazai iya tara jininsa a pool yayi wanka dashiba indai Akan wishmah AYANAH GHAZ ne. Bayan gama karatunsa sultan dayake biye da kowane irin motsinsa a rayuwa jiran dawowansa ya fara yi sbd ya zama abinda yakeson ya zama din wato mai cikakken tarin ilimi da rashin tsoro da Izzar dake yawo jininsa amma ga mamakin sultan mai girma NUAB ALMAZZ babu boyem a ransa ya shafeta kwata kwata har abada bai niyar dawowa dan babu ita a ransa ya cire, BOYEM bata cikin abinda yake da shirin dawowa a tsari da qudirin rayuwarsa mai karfi daya shirya. Wata irin rayuwa mai karfin gaske da power data fara saka zuciyar sultan nauyi NUAB ALMAZZ ya fara ginawa a Russia wadda ta fara bayyanar da irin karfi da power din dazaiyi wadda hakan zata ma iya zama hadari da boyem sbd babu ta yanda boyem zata zama Abokiyar gaba ko fada da ‘dan daya fito daga jininta. A zuciyar NUAB ALMAZZ ya jima da goge boyem a rayuwarsa dan kuwa tabbas baida niya ko raayin komawa har abada aransa, Baida kowa da komai da zai sakasa komawa Bayan Amminsa wadda yakeda kudirin daukota ya dawo da ita hannunsa itama tabar BOYEM kenan har abada, Duk Wanda yake duniyarsa yasan alaqa daya ce ta rage wadda ta liqesa da Masarautar boyem wato mahaifiyarsa dake hannun masarautar haryanzu, Buri da babban qudurinsa dazai qarasa yanke masa boyem a rayuwarsa shine Amminsa ta kasance a hannunsa to daga ranar ko sunan boyem bazai sake bayyana a cikin sunansa ba bare wata bayyananniyar alaqa….. Sultan YASAR ya dade da sani da fahimtar hakan daga NUAB ALMAZZ dan haka shima yake a shirye tsaf da jiran wannan ranar da zai tinkari boyem da buqatan mahaifiyarsa wadda shima a nasa bangaren babu abinda har abada zai sakasa barin AYANAH GHAZ se mutuwarsa amma duk da hakan babbar dama ce daya tak Allah ya basa Akan ‘dan cikinsa daya zama Zakin da duk abokan Huldarsa da jamaar sa suke shakkar datake tamkar Sarkin dayake kere sarakunan gaske dan haka yana nan yana jiran ranar da dansa zai nemesa Akan hakan Bayan shekarun da suka dauka babu huldar komai a tsakaninsu. ********** GHAZ VILLA No 1148 Arbat Moscow Russia Securities ne zagaye da villa din jefi jefi sbd security room din dake gefen gate din shigowa villa din a ciki suke bin security cameras din villa din da kallan tsaro akai akai Wanda hakan ne ya saka jefi kadan ne na securities dake zagaye da gidan kuma basada kowane irin barazana da suke fuskanta ko hadari dan haka duka securities din dake gate dana security room basa cikin hayaniya ko daya dan wannan tsari ne da dokar aikinsu da maigidansu baya buqata ko kadan wato hayaniya da tashin hankali dan hakanne koina na villa din tsit yake komai a natse ake yinsa ake kuma aikatawa, Tin daga securities dake villa din har maids da cook da Madame din da kula da maaikan Vilar babu Wanda ba zallar nutsuwa ce yake aiki da ita ba sbd villa ce da babu inda ake buqatan garaje ko gaggawa a cikinta, Villa ce da kaf maaikatanta sukeda ilimi me kyau da iya aiki dashi dan baa buqatan kowane aiki da babu ilimi a cikinsa, Villa ce da duk Wanda yake cikinta yakeda yanci da sakewa a cikin masu aikinta amma kuma hatta takawansu a tsari da ilimi sukeyinta ko a gurin aikin nasu dan hakanne duk wani mai aikin GHAZ villa nutsuwansa ta musamman ce duk da akwai lokutan da suke sakewa a tsakaninsu suyi raha da dariya da sakewa sosai amma idan mai villa din kanta yana gida atmosphere din na musamman ne, Kudi da rayuwa me nutsuwa da tsaron da yake tabbatar musu da sun gama samun Saar rayuwa duk wani maaikacin villa din suke samu Wanda ya saka suke sake Jin babu wata rayuwar gata data fi musu zama masu aiki a karkashin NUAB ALMAZZ har qarshen rayuwarsu, NUAB ALMAZZ me GHAZ villa da GHAZ Empire gabaki dayanta dake buga lokaci da daukaka a qasar da wajen qasar harma da qasashe da dama a bangaren harkar business da kuma qera jirage, NUAB ALMAZZ Wanda yake cikin shekarunsa na daukaka da suna ya tsayu ya kafu ya kuma kafar da duniyarsa da babu Wanda zai iya girgizata idan ba Allah daya kafasaba, Tarin dukiya da daukaka da arzikin dayake nuni da shi din jinin boyem ne ba matsalar datake gabansa bace dan kuwa ya tara dukiyar da Bayama lissafa wa hakama babu ta yanda zuriar sa shima zasuyi talauci har qarshen rayuwarsu insha Allah dan kuwa Allah ya tsaya masa Akan kowace huldarsa da businesses nasa, Shi din dan business ne kuma shugaba ne na tsayayyun
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106