Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 31

Chapter 31

Hayateem Book 1 Complete Hausa Novel 1,203 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

me iya miqewa tsaye daidai suka fito. Kusan su Dari harda qari ne bayi mata sababbi da aka kawo yau din dan haka iya su dinne a bangaren yanzu sbd tsofin bayin basa nan duka suna gurin aiki dan haka suna fitowa a wani babban guri me fadin gaske dayake shafe da tiles fari qal da hanyar wucewan ruwa da famfuna babu adadi da hanyar wucewan ruwa Wanda yake nuna alama da gurin wanki ne, A ciki gabaki daya aka turasu daya bayan daya aka saka kowace su ta tube Kayan jikinta aka sakar musu ruwa daga samansu batareda sunsan ta inda ruwan ke fitowa ba, Ruwa sosai ne yake sauka akansu inda wata irin dauda take jiqa a jikinsu me yawan gaske tana gangara qasa take tiles din gurin ya sauya Kala haka ganin farinsa ko kadan ruwan daudar jikinsu ne kawai ke kwarara a qasa, Wani irin qarni da tsami tareda wari ne sosai ya gauraye gurin take Wanda ya saka maaikatan mata sake ja baya suna nesa dasu dan duk bawan da aka kawo BOYEM sai an tsaftace sa sosai tin asali dan haka kowane bawa dake BOYEM ya samu Kansa a irin yanayin, Umarni daga cikin lasifikar dake hannun jakadiyar ne ya shiga kunnuwansu cewan kowa ya Shafa abinda aka basa su wanke jikinsu sosai sosai. Maaikatan da zasu tsaftace su ne suka fara shigowa daya bayan daya dauke da trays masu girma suna Jeruwa har suka gama shigowa kusan su goma sha biyar kafin jakadiyar ta shigo daga karshe. Layi aka fara jansu daya bayan daya, Ta farkon da aka fara da ita shaving cream aka shafe musu jikinsu dasu inda yake da gashi kafin aka dauki lafiyayyan almakashi aka Kama gashinta kai tsaye aka yankesa sosai aka bar Wanda tsayinsa bai wuce tsayin rabin biro ba. Haka aka fara yi musu daya bayan daya Ana fesa Musu wani abu a cikin gashin Wanda take yake kashe dukkanin qwari ko qwarqwata idan akwai a ciki. Haka aka ringa musu daya bayan har aka zo kansu Ayanah wainda idanuwansu suke a rufe zuciyar kowannensu na qarasa macewa tana barin gangar jikinsu. Kama gashin Ayanah akai me tsananin tsayi take aka yankesa duk da akwai wainda suka fita tsayin gashin da yawa tinda su kusan a qasashensu babu mara gashin daman suna rage tsayin gashi yayan sarautarsu ne kadai basa rage gashi sosai sbd cikon al’ada ne ga dukkanin jinin sarauta, Na Zuhrah ma dayake da tsayin dayafi na Ayanah haka aka yankesa Wanda ya sakata sauke ajiyan zuciya sbd shi Kansa gashin a yanzu tamkar azaba ce a garesu. Mintina qalilan aka sake sakar musu ruwa masu yawa sosai aka sake wankesu sosai a karo na biyu kafin aka sako musu ruwan sabulu me kumfa sosai shima anan wankan sosai aka sakasu sukai tareda wanke kansu Wanda wasu hadda jini yake fitarwa tsabar qwarin dake cikin gashin suna Shan jininsu a maqale, Sosai aka sake wankesu da ruwa me kyau kafin aka sake zuba musu kumfa sai da sukai wanka kusan so goma kafin aka sallamesu ana basu saqi na zanin Daurawa me kauri daya bayan daya suna wucewa. Koda suka koma daki kusan da yawansu zazzabi ya gama rufe su na wankan duk sun shaqa ruwa wasu kuma sanyin ya shigesu sosai dan haka magani aka sake rabawa kowa koda haka zazzabin ance kowa ya sha. Uniforms suka saka wainda bazasu iyaba kuwa zazzabi me karfi ya kwantar dasu Wanda ya saka da yawansu basu iya fitowa karban abinci ba harda su Ayanah wainda suke kwance sosai har jijjiga sukeyi. Sakinah ce ta iya fita tabi Layi ta karbo musu abinci ta dawo dakin ta taimakawa Ayanah taci kafin ta taimakawa Zuhrah itama taci kafin ita taci daga baya. Basu iya Shan maganin da aka basu ba sbd basusan tayaya zasu iya shansa ba, Shiru sukai a daki babu Wanda yake iya ko tashi zaune a cikinsu sbd itama sakinar daga baya zazzabin bugar da ita yayi. Sai dare kusan karfe daya tukuna suka Ji shigowan Sauran Mutum uku din dake dakin. Babu wadda ta iya tashi a cikinsu suna dunqule guri daya sunyi Laushi sosai, Dayar cikin wainda suka shigo dakin ce ta iya isowa inda suke taga yanda suke jijjiga sbd zazzabin dan haka tayi saurin daukan maganin da aka basu ta jiqasa da ruwa ta fara kamo kan Zuhrah ta bata a baki Tasha sosai sbd kishirwa take ji. Sakinta tayi ta Kama Ayanah itama ta bata tareda ruwa sosai kafin sakin daga qarshe. Amai sosai zuhrah tayi sosai Wanda ya saka Ayanah tattara karfin Hali ta miqe sbd kulawa da ita cikin wahalar nata ciwon. Sakina ma karfin halin miqewa daga ciwon tayi itama suka taru dan kulawa da Zuhrah wadda take jin jiki sosai harma hankalin Ayanah yayi mugun tashi tsoro me karfin gaske ya kamata. Daqyar suka samu gari ya waye jikin Zuhrah din ya dan samu sauki sosai tayi bacci wadda bata taba samuba a watannin. Itama Ayanah baccin ne ya dauketa na wahala har tsawon lokaci Wanda shine ya taimaka musu suka samu Wani irin sassauci me girma da qwari sosai. Guraren 10 na safe aka buga kararrawar kira wadda ta fiddo kowa suka bi Layi aka raba musu abinci suka dawo daki suka zauna suka Turawa cikinsu sbd basajin dadin rayuwar bare abinci #MAMUH #BEST LOVE STORY #BEST ROYALTY STORY #BOYEMS #GHAZ #NUAB BOYEM #LOVE #ROMANCE HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070 Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali [09/12, 10:47 am] Asia ahmd: _*HAYATEEM*_ Mamuhgee 21 *JEWELRY JUNCTION* 08039440312 Ina macen datasan Yar kwalisa ce ko kuma wadda ke son zama cikakkiyar Yar kwalisa da zata kece Reni a cikin yan uwanta mata harma da maza ma, Ina macen dakeson ta shiga mutane a kalli wuyanta da hannuwanta a sake kalla batareda an tantance asalin gwal da diamond ne a jikinta ba ko kuwa me Kama dashi ne?? To tazo ga inda dukkanin wani burinta zai cika gameda son hakan, Mata Da Ado da Kwalliya Akasanku JEWELRY JUNCTION shago ne Na kayan Kawa Na Mata Manya DA Qanana, ✅duk wani nau'in design Na Sarka, 'Yankunne, Awarwaro, Zobe, Agoggo DA sauransu akwai su kala daban, daban. Sayen daya Ko sari👌 ✅Munda ready to wear Na Adire dana materials daga kan boubou gowns zuwa palazzo DA tops dinki Na zamani👌 ✅Idan ke ma'abociya son Kamshi ce munada turaruka kala daban daban masu Kamshi da rike jiki👌 ✅Gefen inner wears din Yara ma ba'a barmu a bayaba, bra tops, half vest,vest, boxers DA pants Duk akwai masu kyau da inganci😍 🛒Shagonmu na nan a kan tanki road, guiwa low-cost a cikin garin Sokoto. Muna tura kaya ko wace jiha cikin Aminci DA Amana In Sha Allah. WhatsApp 08039440312 Tiktok :@sokoto jewelry seller Instagram: jewelryjunction23 ************ Wuni sukai a daki ba komai ba wani hayaniya ko doguwar motsi koina tsit sbd kowa ya fice sai su sabbin zuwa, Sai yamma aka sake kiransu wanka haka aka kuma wankesu tas suka dawo daki yau kusan kowa da Kansa yasha maganinsa sbd abinda ya hanasu Shan na farko rashin sanin yanda zasu sha amma ganin ya taimaka musu jiyan sai kowa yasha. Da dare ma

Table of Contents

Chapters

106 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});