Chapter 82
Chapter 82
cikinta a bayyane. Hannunta ta daga ahankali ta Dora Akan fuskansa ta shafa tareda sakin murmushin daya saka idanunwansa qarasa rikidewa jajir sbd Ayau itace ranar farko dayaga murmushi Akan fuskar mahaifiyarsa tinda ta haifesa, Bude Baki yayi da Wani irin sauti daya sake sakata shafa fuskarsa tana ganin kammanin da bazata taba mancewaba shimfide a fuskarsa yace ‘Ammi,Ammi na dawo gareki bazan taba sake rabuwa dake ba koda zan rasa komai Akan hakan, Ammi bazan iya sake rabuwa dake ba, Ammi zan nema miki lafiya da duk abinda kikeso nayi miki Alkwarin cika miki shi, Ammi zan tafi dake na Nemo miki Abaas a duk inda yake fadin duniyar nan na kawo miki shi gabanki, Ammi ina son ki cire dukkanin damuwa da quncin dayake ranki sbd lafiyarki, Ammi……. Hannunta ta Dora a bakinsa cikin nutsuwa kafin ta rungumesa tana kwantawa gefen kafadarsa ta bude Baki tace ‘Zan bika duk inda zaka tafi dani HAYATEEM, Bazan iya rayuwa ba idan Ka tafi Ka sake barina, Zuciyana bazata iya sake daukan rayuwa babuka ba HAYATEEM, Karka banni Ka tafi dani ko ina ne zan bika na rayu tareda Kai sanyin idaniyata…. Yanda take maganar ya sake Sosa zuciyarsa fiyeda yanda zai iya boye wa dan haka hannuwansa suka dan ringa rawa ya rungumeta sbd akwai alaman rashin lafiyan jiki da tinina sosai a bayyane da sautin maganarta. Maganganu ya bude Baki yafara jero mata masu nutsuwa da samar da nutsuwa a kwakwalwanta yana bayyanar mata babu abinda zai qara rabasu sai mutuwa dan haka ta kwantar da hankalinta ta cire damuwan komai dan babu inda zashi batareda ita ba. A daidai wannan lokacin aiki akeyi gadan gadan a bangaren me girma LEUL din Yaransa suna tsaye qyam Akan aikin Wanda take aleey yayi ordern wasu manyan Kayan da abubuwan da suke buqata na ubangidansu daga wajen masarautar kuma aka kawo cikin gaggawa suka duqufa sbd kafin ya gamo ganawa da mahaifiyarsa suke buqatan komai na bangaren ya kammala daidai da hutawarsa, Acan bangaren wishmah dinma Maa sakinah ce a tsaye tareda masu aiki da bayi Ana aikin abinci na musamman me tsari da tsaftar gaske tareda lafiya daidai da taste dinsa tin na yarinta duk da sunsan ya sauya tako ina amma dai sunsan zai kaunaci komai da zaayi masa sbd kewansu da kewan kulawansu akansa da girkinsu. Maa tenya kuwa take qwanjinta da kuzarinta harma da walwalanta ta dawo a lokaci daya Jin kanta takeyi tenya dinta ta baya da zata iya tsayuwa ako ina dan bawa NUAB da Ayanah kariya da duk abinda sukeso dan haka take ta bada umarnin a tara bayin da zasu ringa hidimar bangaren LEUL boyem da kanta zata zabesu ta basu training me karfi da kyau dan kuwa karfinsu ya dawo fiyeda ma Wanda suke dashi a baya dan kuwa a bay suna shakkar a cutatar musu da NUAB suna basa kariya amma a yanzu shine Wanda zai basa kariya a karkashin iko da karfinsa. #MAMUH HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070 Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali [09/12, 10:47 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_* Mamuhgee 54 Tin asubar da sautin karar dawowan LEUL BOYEM ta shiga kunnuwan duk wani babba me matsayin dayake masarautar a tsaye suke suna kaida kawo cikin mamaki me girma da shakka tareda tinani kala kala Wanda rashin tinanin kamawa ma yafi yawa a cikin kwakwalwansu sbd a tsawon shekarun nan sun manta sun shafe magana da tarihin LEUL boyem daga masarautar babu Wanda ko a maida zance ya kuma tada maganarsa kaman yanda sukaga sultan bai taba maganarsa ba saisu ma suka watsar dashi da zancensa kaman yanda aka rufe babin mahaifiyarsa kwata kwata baa ma sakota a lissafin matan sultan kokuma wanzuwarta ako wace hidimar masarautar da ake buqatan halartar matan sultan din dan duk inda akace matan sultan to su uku ne keda cikakken ikon sunan sbd zamantowanta wishmah duka ya Halarta mata wannan suna da matsayin, Ayau Asuba tsaka kawai cikin bacci da rashin tsammani ko a mafarki sukaji sautin sanarwar dawowansa batareda aiko da sakon dawowan tasa ba kaman yanda yake tilas kawai suka samu dirarsa a masarautar, Babban abinda ya girgiza kaf manyan fadar masarautar shine a bayan ASIM ALMAZZ suke sun shirya tsaf sun yanke kuma sun kudirta shine sultan na boyem dan kuwa daga ranar da aka wayi gari babu sultan bazaa qara awa biyu ba batareda sun nada ASIM ALMAZZ ba wannan Alkawari ne da burin da kowannensu yake dashi. Dan hakanne dawowan LEUL BOYEM ta girgiza su jijjiga me karfi sbd basu taba saka ran dawowansa ba Sun shirya goge sunansa da uwarsa a cikin tarihin boyem daga ranar da sultan YASAR yabar duniya hakama sun saka rai sun kwanta da tinanin koda zai dawo qasar to sanar da daya daga cikin iyayensa sun mutu. Meya dawo dashi kwatsam haka babu zata ba tsammani? Menene dalilinsa na dawowa Bayan shekaru masu tsayi? Idan ma yana tinanin ya dawo ne karban matsayinsa to tabbas ya makaro dan bazasu taba Bari ba korasa zasu sake yi inda ya fito wannan Karan ma shi da uwarsa kila dan haka a shirye suke dashi zasu nuna masa karfin matsayin da suke dashi Wanda sunada ikon zartarwa, ASIM ALMAZZ ne sultan na gaba Wanda da karfi zasu tabbatar masa da hakan ya tattara ya koma Gagarin dayake yi bada gatan masarauta ba hakama dole zai amsa kiran shugabannin Masarauta ya fuskanci hukuncin dokar daya taka ta masarauta ta zuwansa batareda ya aiko manzon aike ba da wannan zasu hukuntasa ya koma inda ya fito. Hakan ya saka kusan dukkanin manyan suke a cikin tinani daya da shiga tsananin son ganinsa da isar dayake ji da ita dan haka suke a cikin shirin isa fada da gaggawa sbd ko sultan dole yana can cikin bacin rai da fushin abinda LEUL din yayi. Koda karfe goma na safe ta buga duk Wanda yake masarautar ya samu cikakken labarin isowan sa, Hakama waje da garuruwan dake qasar sun fara samun labarin dawowan LEUL BOYEM, Yan jaridu ma da television tini suka fara yada Labaran Wanda Aleey ne da kansa ya basu cikakken bayanan ta waya sbd qasar BOYEM ta shedar da zuwan magajinta koda kuwa ziyace kadai ya kawo ba zama Yazo yiba, Yanda zancen ya ringa yaduwa da shiga koina ya saka mutane dama yan jaridu fara jefa maganganun to a yanzu waye asalin magajin da zai mulki BOYEM, Waye asalin me BOYEM a cikin magajin guda biyu da ake dasu, Waye sultan zai zaba bawa mulkin da kansa kokuwa jira zaiyi saiya bar duniya Allah ya bawa me rabo saa? Wannan maganganun ne suka fara daga hankalin wainda sai daga baya labarin dawowan LEUL BOYEM din ta samesu maana ASIM ALMAZZ kenan da HAILE wadda ta tabbatarda NUAB ALMAZZ dinne ya dawo da gasken gaske kenan. Gabaki dayanta da yayanta a Zaune suke babban palonta na hutawa sunyi shiru kowa da abinda yake ransa idanunwansu jajir babu Wanda jininsa baya tafasa yana hawa sbd tsagwaron zallan baqin ciki bawai dan suna tsoron sa ba sbd basa tinanin yanada abinda zai sakasu tsoron sa ko shakkarsa kawai dai sultan da suka gama samun cikakken kansa Akan tinanin yama gama
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106