Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 78

Chapter 78

Hayateem Book 1 Complete Hausa Novel 1,202 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

masu yawa jikinta bai taba tashi ba sai yanzu Wanda a qasan zuciyarsa yasani dole akwai abinda yake faruwa daya saka lafiyarta fara rawa Wanda yana fatar koma menene ya kasance ba wani ne ya aikata komaiba dan a yanda jininsa ke tafasa komai zai iya faruwa Akan koma waye. Dayar wayar ce ta fara ringing Wanda ya sakasa miqewa tsaye ya isa bakin makeken Windownza mai tsare da lafiyayyan grey velvet smart automatic curtains ya zubawa waje idanuwansa da a wannan lokacin da zai sauke maka su zaka iya zubewa qasa kan kafafunka gabansa batareda Ka sani ba. Aleey kuwa yana ficewa daga palon nasa lafiyayyan palon dayake hade da babban bedroom dinsa ya nufa ya fara wayo yi yana aika wasu sakonnin ta iPad Akan tafiyar da zaa hada batareda bata kowane irin dogon lokaci ba ko tashin hankali da hayaniya kawai dai umarni ne da zaa cika a cikin lokacin da sai Wanda ya isa yake iya samun cikawar hakan a qanqanin lokaci. Wuni guda aleey bai zauna ba bai bata kowace daqiqarsa Akan komai ba Bayan shirin hada tafiyar isar LEUL BOYEM zuwa qasar BOYEM din tareda manyan GHAZss dinsa da baya tafiya koina saida su sune manya a cikin kaf Yaransa da kaf duniya bayan aleey daya san kowanne qanqanin sirrinsa da komai na rayuwarsa sune amintattun dan haka aleey baida Sauran kowace nutsuwa saiya gama tabbatarda komai na tafiyar ta kammala a cikin lokacin da ubangidansa yake buqata. #MAMUH HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070 Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali [09/12, 10:47 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_* Mamuhgee 51 A Daren ko bacci na minti daya NUAB ALMAZZ me boyem baiyiba a Zaune yake daram idanunwansa na bayyanar da ‘daci da Zafin dake cikinsu babu boye wa sbd karshen ‘daci da zafi zuciyarsa takai dan babu tinanin da bai taho kansa ba Akan abinda ya faru da mahaifiyarsa dan haka jininsa ma ahankali ahankali yake qonuwa yana tafasa da Zafin daya mance radadin sa na shekaru sbd a duniya abu dayane ke tafasa jininsa yana qonasa da radadi me Zafin gaske shine banzatar da uwarsa dashi da mahaifinsa yayi Wanda wannan zafi ne wutarsa ke ci bazata taba mutuwa ba dan kuwa babu abinda ma zai kashe masa ita a zuciyarsa, Duk duniya babu Wanda ya isa ya saka ransa radadi da tafasa irin wannan idan ba mahaifin daya haifesa ba dan kuwa shine ya kunna masa wannan wutar dake cin kowane lungu da gaba ta jikinsa, Da ciwon abin yayi wayo a duniya ya tashi dashi harya fara girma dashi harya rayu dashi haryanzu a ransa, Mahaifin daya haifesa ya ajiye macen daya kamata yaso fiyeda Sauran matansa tinda ya bata matsayin wishmah a masarautar sa amma ya kasa tsaya musu ya basu kowace irin kauna da kulawa koman qanqantarta saima watsi da yayi dasu ya nunawa duniya su din ba kowa bane face mistress dinsa da ‘danta da babu abinda zaiyi dasu sbd yanada ‘dan da Matarsa ta Haifa masa ta qarqashin igiyoyin aure dayake fatan ya gadesa…….. Bai taba baqin cikin Zamtowan mahaifiyarsa mistress ba hakama yana nunawa duniya gabaki dayanta ba qaramin alfahari yake da zamtowansa dan mistress ba, Indai mahaifiyarsa ce zata ci gaba da haifosa a duniya to ko zaa maidasa ciki a sake haifosa zaici gaba da zabar fitowa a ‘dan mistress dan haka baitaba sanin menene kunya ko abinda take nufi bama ita kunyar Akan fadar shi din dan mistress ne, Fada yakeyi da isa da izgili da iko da Izza shi dan mistress ne Wanda akanta zai iya tada nahiyoyi da dama ya shafe tarihinsu ko a qundun tarihi. Kaman yanda LEUL BOYEM bai rintsa ba haka aleey bai rintsa ba aiki tamkar computer ya kwana yi shima dan tabbatarda tafiyarsu da wasu shirye shiryen tafiyar tareda qure cikakkun qurewan bincike Akan Masarautar BOYEM da kaf ahalinta na baya da wainda suke rayuwa a cikinta yanxu sbd babu inda LEUL ya taba saka kafarsa batareda ya tabbatarda yayi full bincike Akan gurin ba sbd baya wasa ko mance kowane irin lamari dazai iya shafar LEUL NUAB ALMAZZ dinsu da tsaron da suke basa mutuwa ce kadai da ubangiji zai aikota da kanta zata iya daukansa shiru cikin aminci amma mutum dai da koma menene yake taqama dashi sedai Ayi mutuwar kasko idan ma yanada rabon iyawa dasu kenan. Sauran yaran nasa kuwa tin daga lokacin da zancen akwai tafiya a gaban LEUL take suke cikin shiri dan kuwa a shirye suke tin jiyan kowane lokaci akace yana fitowa to zai samesu tsaye a jikin motoci suna jiransa. Komai na tafiyar ya gama kammala karfe biyu da rabi harma da mintina jirginsu zai tashi na rana dan haka koda karfe da arbain tayi gabaki daya Yaransa da zaayi tafiyar dasu suna tsaye harabar gidan cikin shiri jere a jikin motocin da zaa tafi airport dasu kowannnsu sitirar datake nuni da rayuwar buga kan dala dala sukeyi sbd designers ne a jikinsu duk da basuyi tsadar ta boss din nasu ba suma suna cikin sitirar kudi, Gabak dayansu black kayane a jikinsu duk da kowannesu kalar tsarin kayan dake jikinsa daban amma duka black ne sai sirkin wata kalar da zaa samu a ciki daban hakama mutum hudu a cikinsu sanye suke da fcaps masu kyau da suke sake fidda kalar farar fatarsu ta nahiya daban daban duk da kusan dukansu farar fata ne amma daga nahiya daban daban suke, Sauran mutum shida a cikinsu kuwa gashinsu ne suka tara a sake wasu kuma sun dauresa sai daukan ido yakeyi sbd gyara da tsafta tareda aji dan kuwa ko securities dinsa da Yaransa class ne dasu, A cikinsu babu Wanda kakkarfan karfi baya nunawa a halittar jikinsa sbd wasu irin qwandinan hannu da suka murde ne ke fara Baka tsoro da shaawa a jikinsu sbd geamin din da suke yi dan kuwa idan da zasu cire rigunansu a gaban mata sama da ashirin to kusan sha biyar sai sun Kai qasa sbd mutuwar jiki da shiga confusion, Sauran securities na gate da cikin harabar villa din duka a tsaye suke bakin aikinsu suna jiran fitowansa dan bude masa gate batareda bata lokaci ba. Karfe biyu saura mintina tara Aleey ya fito sanye da Ash original Nike half quarter sweatset da iPad tareda wayar sa a hannunsa daya Dayan hannun kuma agogon bvlgari ne a daure dashi yana kallan time kyakkyawar farar fuskarsa sanye da Prada sunglasses yana tin karo motocin, Ganin aleey ya fito ya tabbatarda LEUL yana hanyar fitowa dan haka kowannesu ya maida kallansa a hanya cikeda asalin kauna da sake sadaukar da rayuwa akansa suke kallan hanyar kowa a shirye da tafiya ko lahira ne yace a tafi, Kamshin Gaultier elixir ne ya fara doso wa a natse yana gauraya niimar gurin da kowannensu yake shaqa dan haka Kai tsaye aka bude masa mota daidai lokacinda ya sako Kai yana bayyana a idanuwansu dake cikewa da zallar asalin kwarjinin sa na jinin sarautar BOYEM da sarautar GHAZ, a natse suka dauka idanunwansu duka daga kansa suna buda masa hanya tareda masa Barka da fitowa, Sanye yake da navy blue asalin original Ralph Lauren shirt da wando sai

Table of Contents

Chapters

106 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});