Chapter 63
Chapter 63
Ina son haduwa da ita koda hakan na nufin rasa rayuwata tinda inada jinin dazan bari a duniya, Zuhrah na cikin halin da Bansaniba na qunci da azaba Bayan ni ina nan cikin wata rayuwar ta daula daban, Bazan taba farin ciki ba har qarshen rayuwata matiqar Zuhrah tana cikin wannan ukubar, Duk tsananin son da zanyi wa abinda na Haifa son danake wa ‘yar uwata uwa daya uba daya bazai taba rayuwar da har zan iya farin ciki dan na haihu na manta da azabar data zaba dan bani rayuwa me….. Tenya data kusan kifewa qasa sbd rawar da kafafunta suka dauka da abinda kunnuwanta suka jiyo mata cewan Zuhrah da Ayanah uwa daya uba daya saurin riqe babyn hannunta tayi tana tsatsafo zufa a rikice tana kasa yadda da abinda taji ya saka sakinah ma Miqewa a rikice jikinta na daukan wata irin rawa cikin mummunan tashin hankali tana kallan tenya dataji abinda suke boyo tin shekaran da suka sako kafa a BOYEM dan tsiratar da rayukansu daga zazzafan hukuncin BOYEM da baa taba dagawa ko takewa. #MAMUH HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070 Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali [09/12, 10:47 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_* Mamuhgee 41 *_MAMAN YUSUF LIKITAR MATA_* 07069711327 GYARA SHINE MACE *_'Yar uwa shin ko kin San lokacin sanyi lokaci ne da yake dask'arar da ni'imar mace , yake yawan bushe gaban mace , sannan lokacin ne maza sukafi bukatar matansu , lokaci ne da kowane lafiyayyen namiji yakeson ya jishi ajikin matarshi a kowane lokaci , to ya kike gani idan har mijinki Yana son kasancewa Dake Haka kekuma ga ni'ima a bushe , 'yar uwa mace fa Saida gyara , ko kinada kyau to ki k'ara da wanka don ci gaba da kankanrowa kanki daraja da k'ima a idon Mai gida ,. Ki tuna duk son da namiji ke maki in har kinada matsala a wannan wajan to wlh akwai matsala don son da yake maki bazai Hana kurinka samun matsala dashi ba ,idan kuwa har Yana samun yadda yakeso wlh ko baya sonki to Ina tabbatar maki da a hankali wata Rana sai ya soki Kuma zakiga kowane lokaci Yana tattalinki da gudun abunda zai 'bata maki Rai , Mata a kula*_ maman yusuf likitar Mata 07069711327 *Wannan dalilin ne yasa nazo maku da Kaya masu zafi kamar Haka*👇🏻 -Akwai ingantaccen maganin sanyi Mai fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci na maza Dana Mata -Akwai ingantaccen maganin nono hadin gargajiya na Sha Dana shafawa Mai taso da nono ya Kuma gyarashi Hadi da tsayuwarshi, -Sai maganin hips Wanda zaisa hips dinki ya ciko kema ki shiga jerin Mata masu aji, -Akwai maganin k'iba Wanda zai ciko da jikinki kiyi kiba Yar daidai Mai kyau wadda zata dace da yanayin jikin ki, -Ina bada Hadi na mussaman ga yarinyar da ta rasa budurcinta sanadiyar fyade ko yaudarar d'a namiji Wanda insha Allah akayi amfani dasu to yarinya zata koma normal Wanda duk zata aura Ba zai iya Gane komai ba, -Akwai hadin amarya Wanda zaisa ki ciko ki hade gam sannan su Baki ni'ima irin wadda akeso ingantaccen sirrin da zaisa ki Kara samun soyayyar mijinki cikin sauki, -Akwai hadin sabon budurci da mukeyi ga wadda ta kasance bazawara hadine da ko haihuwarki nawa akayi maki shi Zaki koma tamkar budurwa Wanda ko Wanda Kika aura zaisha mamakinki Wanda hakan Kuma wata hanya ce ta kankanrowa kanki daraja da k'ima ne zawarawa ku matso, KADAN DAGA CIKI WASU KALOLIN👇🏻 Kalolin gumba Kalolin matsi Kalolin gari Kalolin tsumi Zumar dabino Zuma Mai rubutu Zumar goron Tula Zumar ridi Dahuwar kaza Dahuwar zabo Dahuwar zuciya Dahuwar ciccibi Dahuwar tsoka Tara Dahuwar Yan shila Dahuwar kwai Mai rubutu Turaren mallaka Turaren Mara Turaren tsugunno Turaren k'irji Shuumar humra HATSABIBI turare Hatsabibiyar humra Matan gaske Maltinat Mata Shayin Mata Tsumin kankana Sirrin tafin k'afa Akwai sirrika na mallaka da hadin farinjini Akwai sirrin samun farinjini ga wadda ta rasa mijin aure ko wadda takeson samun farinjinin sana'a Akwai hadin farinjini na matar aure Akwai kwallin mallaka Zoben mallaka Set na Jigidar mallaka *Yar uwa abubuwan fa da yawa sosai , Wanda in nace Zan tsaya bayyanasu anan wannan page din bazai Isa ba , Ina sokoto Ina aikawa kowane gari dake cikin Nigeria da Niger ,kwatano da Ghana , karku manta adade anayi sai gaskiya , ga Mai sayen d'ai d'ai ko masu siyan sari , ku tuntubeni ta wadan nan numbers 07069711327 Masu buk'atar ganin kalolin kayana to kuyi sarving wannan number 07069711327 sannan kuyi min magana Nima nayi sarving number ku ta hakanne zaku dinga ganin kayana da zarar na d'ora, ngd sosai taku maman yusuf likitar mata. ************ Tenya data kasa yadda da fahimtar zancen komai a kwakwalwanta Wani irin tsoro da firgici taji tana shiga sbd abinda taji wani gagarumin sabo ma ne da zai iya daukan rayukan mutane da dama a ciki harda su dukan da ita da kunnuwanta suka Ji,rai daya ne zai tsira a cikinsu shine babyn dayake hannunta amma Bayan shi wannan mummunan masifar da kunnuwanta suka ji mata hukuncinta Kai tsaye shine sauke kan kowane me rai daga kafadarsa dayake bangaren AYANAH GHAZ gabaki dayansu sai ita da kila matsayinta na wishmah dazai ceta rayuwarta ta fita a lissafi, Idan bata manta Zuhrah Ghaz ba itace wadda ko ita ta tambaya alaqar sunan daya zo iri daya suka sake bata tabbacin ba alaqar komai ta jini sai sunan gari daya, Zuhrah itace wadda ta raunana kanta taso daukan rayuwarta Akan zama imebēti, Zuhrah itace wadda aka yankewa hukuncin qarasa rayuwa a gidan yari har abada, Wannan zuhrahn itace wadda kunnuwanta ke Jin cewa uwa daya uba daya take da wishmah, Jini daya ne yake gudana a jininsu? Jinin mahaifiyar LEUL ne yake yawo a jikinta itama, Kanwar mahaifiyar LEUL kenan?? Wani irin mummunan zufa mai Zafin gaske ne ya gangaro mata ta qaraso tsakiyar dakin kafafunta a sanyaye batada karfin jiki ko kadan idanuwanta na sauyawa jajir dan shikenan ta shiga masifar da batasan Yaushe suka qulla abar su ba, Dagowa tayi ta kalli Sakinah da duka jikinta ke tsananin rawa da fizga idonta jajir hawaye ma sun qafe mata sbd tashin hankali tana kallan tenya din da tinani Kala Kala a ranta na yanda tenya zata dauka lamarin nan me girma, Dawo da idanuwanta tayi Akan Ayanah da bata damu da rasa rayuwarta da zatai ba kuka takeyi sosai mara sauti sbd zata rasa ranta ne batareda ta ceto yar uwarta ba zata tafi ta barta a qangin bautar da kila zatai har qarshen rayuwarta. Kukan Ayanah dake saka har jikinta jijjiga ahankali ya saka tenya kasa cewa komai saima miqa mata NUAB a hankali jikinta a sanyaye yana dan rawar tashin hankali itama dan kuwa ita datake masarautar tafi su sanin girman tsantsar hadarin abinda suka aikatawa masarautar. A hannuwan Ayanah din ta Dora NUAB daka motsa ahankali cikin showel dinsa ita kuwa Ayanah tsayawa kukanta yayi cak jinsa a cikin hannuwanta ta bude idanuwanta da sukai jajir akansa ta zuba masa ido tana kallan fuskarsa me kyau da daukan Idon da babu abinda ya Bari a cikin kamanninta se gurbin mahaifinsa daya dauko, Kammanin duka yan uwanta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106