Chapter 88
Chapter 88
wando masu kauri da tsadan gaske da sukaiwa jikinsa kyau kwarjinsa ya cike gurin kaman yanda qamshinsa ya cike gurin. Sako kan NUAB a cikin shigar datake kusan iri daya data sultan nasa qamshin a hankali yana gauraye gurin yana kokarin doke na sultan din sanyin nutsuwa a zuciya, Dagowa sultan yayi yana Dora fararen idanuwansa akansa yana kallansa cikeda nutsuwa da kaunar da ba damar nunawa sbd wutar dayake gani a idanuwan NUAB din ta fushin da ba yanzu zai sauko ba shima baya buqatan ya sauko din yanzu harsai ya tirsasa karban abinda yakeson ya karba, Kwarjini da nutsuwan kyan NUAB cike idanuwan sultan sukai kaman yanda nasa kwarjini yake kokarin shiga lafiyayyun idanuwan LEUL me BOYEM daya daukesu daga kallan mahaifin nasa yana isowa cikeda nutsuwa da izza tareda kamewa ya zauna a kujeran dake facing sultan din ya dago fararen idanunwansa ya kallesa yana yaqar wutar datake cin zuciyarsa ya bude Baki a taqaice da kamewa yace ‘Barka da wannan lokaci me BOYEM’ Numfashi me sanyi da dan murmushi sultan ya sake yana sake kafe idanuwansa Akan NUAB din Wanda shima dagowa yayi da idonsa masu razana maza ya bude Baki cikeda nasa mulkin da izaa yace ‘Barka da isowan magajin me boyem LEUL NUAB ALMAZZ, Batareda bata lokaci ba menene dalilin son ganina?? Qarasa fada yayi yana komawa sultan dinsa sak cikeda ikon mulki ba wata sakin Fuska, Shima NUAB din baida lokacin batawa a maganar ya dago ya kallesa Kai tsaye yace ‘Zan bar BOYEM a karo na biyu kuma wannan Karan tafiya ta har abada Wadda zanyita ne tareda mahaifiyata wadda banajin tanada Sauran amfani a masarautar…’ Qarasa maganar yayi yana dagowa ya zubawa sultan idanunwansa da suka bayyana da kyau fes Akan fuskar sultan din. Cup din hot green tea din dayake hannunsa yana hayaqi sultan yayi yana jingina bayansa a natse hankali kwance kafin ya kalli NUAB din dakyau har lokacin hankalinsa kwance ba alamar ko mamaki a tattare dashi, Bude bakinsa yayi da cikakkiyar nutsuwa da kwanciyar hankali yace ‘Nine datake a qarqashina zan sanar idan ma batada amfanin amma ba Kai da kake baqo ba a masarautar da rayuwarta ba…… Wani irin kallo NUAB yayi masa maganarsa na sukar zuciyarsa baice komaiba idanunwansa na dan sauyawa. Cigaba da magana sultan yayi da cewa ‘NUAB ALMAZZ mahaifiyar Ayanah ghaz ta haramta gareka da kowa ma duniya Bayan ni daga ranar data zama wishmah ko yayanta basada iko da ita saini, Wannan shine abinda Baka gama fahimta ba inaga, Ayanah ghaz har abada kafarta bazata bar Masarautar BOYEM ba sai ranar da bana raye nabar duniya kenan to daga wannan lokacin ne zaka iya samun ikon mahaifiyarka amma Banda ina raye.. Wani irin motsi jijiyoyin NUAB din sukeyi suna fitowa idanuwansa kuwa ja suke rikidewa sunayi me tsananin gaske ya kafe idanuwansa akan sultan din Wanda yake magana hankali kwance, Zafi jininsa yafara yi yana tafarfasa da maganar da sultan ke kokarin fada masa na cewa baida ikon mahaifiyarsa har sai ranar da sultan din yabar duniya Bayan shi bazai iya jiran hakan ba kome zai iyayi dan a basa mahaifiyarsa…. Bude Baki sultan yayi yana sake daukan cup dinsa yakai bakinsa ya dago ya kalli kadir dayake tsaye Wanda take ya juya ya dauko wasu takardu a cikin file biyu me kyau da tsari Yazo ya ajiye gaban NUAB kan table din gabansa ya juya ya koma gefe. Sultan ne ya kalli files din kafin ya dago ya kalli NUAB din ya sake sakin nutsatsen murmushi me kyau yace ‘LEUL NUAB ALMAZZ me boyem kanada zabi guda biyu anan Wanda nasan zaka iya sbd mahaifiyarka, Kallan files din NUAB yayi zuciyarsa na Wani irin tafarfasa da kaunar da har jikinsa ya nuna sbd Wani irin ja fuskarsa da hannuwansa sukeyi, ‘Zabi biyu ne a gabanka, Na hannun dama takarda nada sabon sultan dazai mulki BOYEM ne datake dauke da sunanka kanta saka hannu a cikinta gobe zaa fitarwa da Masarauta da duniya ita a matsayin sabon sultan dazai fara mulki a gobe Wanda hakan zai Baka damar samun cikakken iko Akan mahaifiyarka harma da mahaifinka da baka buqata, Ta hannun Hagun kuwa takarda ce da zata fita a gobe itama idan Ka saka mata hannu cewan har abada kabar BOYEM da mahaifiyarka harsai ranar da Allah ya dauki raina…. Zabi na gareka me BOYEM da Moscow. Idan akwai abinda yafi tafarfasan jini shine yake faruwa da NUAB Wanda dukkanin jikinsa ke wata irin rawa koina nasa nayin ja idanuwansa na kafe Akan sultan Wanda shima shi din yake kalla zuciyarsa a shirye da karban duk zabin da NUAB din zaiyi a cikin biyun. Yanda jikin NUAB din ke wata irin rawa da fizgar wutar dake ci a jini da kansa da kirjinsa ya saka yayi shiru batareda yace komaiba kuma bai dauke idanuwansa daga kan sultan dayake wa Wani irin kallan tsanar datafi duk wadda ya taba yi masa a baya ba ta yau din kokarin buga zuciyarsa takeyi dan miqewa yayi ya juya yabar palon idanuwansa kaman zasu fara feshin wuta sbd fushin da bai taba shigaba rayuwarsa. Yana fitowa su aleey suka sha jinin jikinsu taje suka bi bayansa a qame batareda cewa komaiba. NUAB na ficewa sultan shima take ya aika wa tenya sako a cikin Daren cewan Ayi sanarwar a Daren nan ya maida mata matsayinta na komawa zuwa kwana tiraka daga yau dinnan. Sakon na isarwa tenya mummunan shock ta shiga Wanda y sakata mutuwar tsaye, HAILE data fito a Daren itama cikin shirin zuwa tirakar kwana tama fitowa aka Dakatar da ita da sakon hakan Wanda ya sakata mutuwar tsaye kafafunta na kasa daukanta. #MAMUH HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070 Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali [09/12, 10:47 am] Asia ahmd: _*HAYATEEM*_ Mamuhgee 58 Jiri me karfin gaske ne ya dibi HAILE wadda idanuwanta suke kokarin juyewa sbd dishi dishin da suke gani tsabar mummunan bugawan da kirjinta yayi tareda shock na babu tsammani, Fetto ce tayi saurin riqeta cikeda tashin hankalin da baa saka masa rana ba itama dan kuwa kaman kunnuwansu basu ji musu da kyau Dagowa fetto tayi ta kalli jakadiyar sakon wadda ke tsaye da bayi biyu a bayanta kansu a qasa cikeda girmamawa ta zuba musu ido bakinta na nauyin rasa ta inda zata fara jeho tambayar ta bude Baki a dan rikice tace ‘Maimaita sakon’ Cikin girmamawa bayin suka sake zubewa qasa Banda jakadiyar sakon data sauke kanta qasa cikin tsananin girmamawa ta sake maimaita sakon Wanda ya qarasa wargaza kuzarin HAILE ta Nemi zubewa jikin fetto kowace jijiyar jikinta jinin cikinta na katsewa kanta yayi nauyi sbd wata irin sarawa da yayi. Cikin sauri da kokarin sirrinta yanayin Hailen fetto tace masu kawo sakon su wuce ita kuka Kama Hailen tayi suka juya tareda Sauran bayin dake bayansu kowa kafafunsa a nauyaye sbd jinin uwargidansu dake tafarfasa duniyar bangaren tana daukan zafi gabaki dayanta. Suna isa Kai tsaye har bedroom dinta fetto ta kaita ta kwantar tareda fitowa take ta aika bangaren Aslam Akan a kira likita a turo sa queen haile na buqatarsa. Aslam na samun sakon ta fito ta nufo bangaren mahaifiyar tata sbd ganin meya sameta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106