Chapter 86
Chapter 86
da suke ganin kaman yana tinkaro su batareda sunyi tsammanin Wanda sukewa kallan baida banbanci da almajirin yan taaddan shine taaddancin ma da kansa, Kuma idan har zai iya tsayuwa a gaban sultan me BOYEM da babu dan Adam din dayake BOYEM da zai ita tsayawa gaban idonsa ya kallesa bama bare tsayuwa ba kaya daga shi zai towel a gaban dukkanin manya fada da suma iya karshen rashin girmamawan rayuwa sun samesa a hakan da yayi musu to tayaya suke expecting akwai abinda zai girgiza sa, Numfashi HAILE ta sake me Zafin gaske kafin ta dago ta kalli ASIM da idanuwanta da sukai jajir itama ta bude Baki tace ‘Ka saka salman yayi kwakwaran binciken qarshe Akan NUAB din ya binciko waye shi da wainda yake tare da huldodinsa da matsayin dayake tinanin yanada shi dan da alama akwai Wanda ya tsaya masa, Hakama ta Dayan bangaren babban abinda zai kawo sassauci a wannan yaqin da zaayi dashi nasarar mu ta zarce tasa shine tabbatarda qiyayyarsa da sultan bame warware wa bace har abada hakama Ka tabbatarda an gano menene abinda yafi so da’ Shiru ASIM yayi baice komaiba sai idanuwansa jajir daya kafe Hailen dasu yana sauraronta dan kuwa ta hakan zai fara tabbas yana buqatan sanin komai Akan NUAB sbd abinda aka fara musu akansa ba shuke idanuwansu suka gane masu akansa ba. ******Sultan kuwa tinda ya bar fadar yake Zaune palon sa cikin nutsuwa Zaune yana jin tinanikansa da burikansa suna gauraraya da warware wa da saqawa sbd duka burinsa Akan NUAB ya zama tsayayyen Zakin BOYEM ne da zai riqe uwa da qasar da Amana amma hakan ya budewa alaqarsu sabuwar babbar alaqar nisanta da juna tareda zama Wanda fushinsa da zafinsa yayi yawan dabai tsammata dan haka ya basa umarnin tsayawa cikin masarautar ne batareda ya fita koina sbd ya samu lokaci isashe me tsayi da nutsuwa tareda mahaifiyarsa kafin ya basa umarnin dayake ransa na shekaru Akan amsar mulkin BOYEM cikin lumana dan kuwa ana fara wannan yaqin bazai samu irin wannan nutsuwan kulawa da mahaifiyarsa ba dan tako Ina fitina ce zata bude kofa musamman ga wainda suke jiran amsar mulkin da manyan fada dan shi koma menene NUAB din ya zama shi shine yake son ya zama mai mulkin BOYEM bayansa kota halin yaya ya shiryawa kowannensu a tsakanin shi NUAB din da bazai karba ta lalama ba da wainda zasu tada hankalin baa basu ba da manyan fada da duka zasu iya kasa Aminta da hakan a shirye yake da kowa. ******a bangaren LEUL kuwa koda suka koma saida ya sake sabon wanka ya shirya cikin ash Rb wears da suka zauna jikinsa a natse qamshinsa me sanyi na tashi ya fito palonsa inda aka kawo abincin rana daga bangaren Amminsa aka cika dining din a Jere babu kalan fruits din da babu Bayan lafiyayyan abinci Kala uku. Zaunawa yayi a natse batareda damuwan komai a ransa ba duk da har lokacin zuciyarsa daukan dumi takeyi idan ya Tina rashin daar da aka nuna ta aiko bayin mahaifiyarsa kiransa, Bai damu da hukuncin sultan akansa ba sbd bayajin akwai dalilin daya isa ya hanasa fita idan ya tashi fitar musamman da Ayau din ya basa umarnin aleey ya fara shirin tafiyarsu da Amminsa barin qasar gabaki daya Wanda da kansa a shirye yake da samun sultan ya fada masa da Amminsa zai tafi Kai tsaye idan shirye shiryen suka kammala kenan. Tareda Yaransa gabaki daya suka ci abinci a dining din Wanda hakan ke qara musu kaunarsa da tsayuwa Akan kowane lamarin sa dan babu kyama ko nuna banbancin matsayi a tsakanin sa dasu, Cikin kulawa da sakewa sukaci abincin aleey na sake koro masa bayanin manyan fada guda nawa ne a tarihin Masarautar hakama guda nawa ne suka Halarta taron yau din da dukkanin yanayinsu daya nuna a fuskarsa tareda sunayensu babu Wanda bai dauko komai akansa ba tsaf dan haka kwakwalwansa take tamkar computer. Bayanin full binciken rayuwar ASIM daya hada da abinda ya qara karanta tattare da yanayi sa na yau din shima ya fara koro bayanin a tsare dalla dalla cikin ilimi da tabbaci tin daga kan karatunsa na primary har zuwa yanxu dayake da har masters da Sauran ilimin wasu abubuwan tas. Dakatar dashi NUAB yayi daidai lokacin da zai zayyana bayanin su Aslam da mahaifiyarsu tas sbd baya buqatan sanin kowa da komai a masarautar tinda baida alaqa dasu bakuma zama zaiyiba bare rayuwa a cikinsu. Sai yamma Bayan magrib ya sake komawa gurin Amminsa wadda take jiransa zuciyarta cikeda ‘doki dan haka tare suka ci abincin dare tana jin kaman zata maidasa ciki sbd tsananin kaina shi kuwa kowane motsinta kashe jikinsa yakeyi sbd yanayinta dake nuna she’s very weak hakama fatarta kaman tanayin pale. Sai dare sosai Bayan ya tabbatarda tayi bacci kafin ya Baro bangaren ya koma nasa, Wanka yayi ya saka Kayan baccin James plebe ya daure gashinsa tsakiyar kansa ya dauki wayar sa ya kunna ya Nemo numbern likitansa dayake Greece ya sanar masa da yana buqatan qwararrin likitan zuciya da kwakwalwa su shirya su hadu a qasa daya ko Greece din dazai kawo mahaifiyarsa a duba masa lafiyarta cikakkiya. Washe gari haka ya dake tafiya gurin mahaifiyarsa ya wuni tareda ita yana bata lokacinsa da rayuwarsa gabaki daya ta wannan lokacin kafin sbd ganin hakan na taimakawa gurin samun kuzarinta. Kaf masarautar haryanxu bame samun damar ganinsa dan kuwa duk lokacinda zai fito daga bangarensa zuwa na mahaifiyarsa watsewa kowa keyi sbd Yaransa dake tare hanyar sbd tsaro, HAILE da ‘yayanta kuwa baqin cikin jiran wata Dayan ta cika ya hanasu kowane irin motsi tinda dole dik shirinsu su jira wata dayan tayi su ji me sultan zai yanke akansa, Fada ma gabaki daya sun kasa sakewa sbd shakka da zullumin me wata Dayan zata haifar idan ta cika, Duk tsawon wannan lokacin NUAB bai taba zuwa gurin sultan ba dan haka basu sake haduwa ba bakuma su da niyar haduwar kowa da abinda yake ransa Akan haduwar tasu sbd NUAB jiran komai ya kammala yakeyi ya samu sultan din ya tsaya a gabansa da kansa ba sako ba ya sanar masa zai tafi da mahaifiyarsa. Shi kuwa sultan ranar yake jira sbd yana sane da dole bazaa rasa dalilin da zai saka NUAB zuwa garesa ba indai Ayanah tana raye dan haka ranar shima yake jira. ********koina masarautar ta fara daukan zafi sbd watan nan daya tafiya yakeyi amma kamar shekaru suke jinsa ganin baya gudu dan kuwa Kai tsaye su HAILE sun gama yankewa da tsayar da sabuwar shawara me karfi Akan NUAB na barin BOYEM zasu kawar da abinda ya rage masa kadai a BOYEM Wanda zai sakasa dawowa koba yanzu ba wato uwarsa dan kuwa tana barin duniya sunsan bazai taba dawowa BOYEM ba, Wannan sabon burin ya kafu ne a ransu sbd zuciyarsu kaf data rasa nutsuwarta sakamakon tarihin LEUL BOYEM tas da suka samu daga kwakwaran bincikensu Wanda ya gigita kwakwalwansu da sanin cewa su idan a boye zasu iya daukan ran mutane shi a tasa duniyar a bayyane sukeyi batareda shakka ko tsoro ba dan haka shi ASIM a yanzu baida muradi Bayan NUAB yabar BOYEM har abada ba dawowa dan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106