Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 28

Chapter 28

Hayateem Book 1 Complete Hausa Novel 1,203 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

Rumfar farko ta bayi ya fara tsayawa ya karbi Shedan kasuwansu da lasisin su ya duba tukuna ya kalli bayin wainda ke a daddaure da sarka suma hadda hannuwansu duka a daure suke da sarka. A take ya diba guda dari ya siye aka zube musu danyar zinariya da azurfa sbd inda zasu koma basa buqatan kudin takarda sedai zinariya da azurfa, Tattara lasisin bayin akai Bayan an saka basu damar saka hannu daya bayan Dayan Ana wucewa dasu Ana zare sarkar su ana sakawa mota, Rumfa ta biyu turawan Rome ne dan haka bayinsu da tarin dalolin takarda aka siyesu Wanda suma take kowa ya sake saka hannu aka wuce dasu sbd saka hannun shine abinda yafi komai mahimmanci a zamowa bawan Masarautar BOYEM mai cikeda kaidoji daban daban. Rumfa ta hudu ce tasu kusrawa dan haka koda aka iso gurinsu suna a tsaye cikeda Wani irin farin cikin khams daya kasa boyuwa ya miqe tareda tsananin fatar yau burinsa ya cika sbd matiqar baa siye bayinsu duka ba to sun tabka babbar Asarar da kafin su farfado sai sun dauki shekaru dan kuwa duk abinda suke dashi da fiyeda rabin bayinsu sun siyar dan ciyar da kansu hanyar zuwa nan da kuma lasisin shigowa qasar dana kowane bawa da sukai ya cinye gabaki daya tattalin arzikinsu, Idan an siye bayinsu duka hakan ne zai basu cikakkiyar lasisin ringa kawo bayinsu BOYEM Wanda hakan ne burinsa daman Wanda arzikine zai bude musu kofa dan haka gabaki dayansu fatan sukeyi duka bayin a siyesu su samu wannan abinda suka jima suna buri. Tsayawa wakilin yayi daqyau Akan rumfar Bayan ya gama amsawa da gaisa wa dasu khams din wainda suka gabatar masa da wani lafiyayyan koshashen bawan dayake tamkar basa mude Akan koshi a matsayin kyauta ta musamman Wanda tinda suka dauko sa suka Kebe sa suna ciyar dashi da kyau da basa kulawa sbd hakan. Cikin Jinjinawa ya amsa da godia sedai ba shine abinda yake sakasa siyan bayin da matakan dasuke buqata basu kaiba. Matan dake cikin tarin bayinsu ya zubawa ido yana tantancewa daya bayan tsawon lokaci kafin ya juya gurin mazan suma ya fara tantance su yana duba abubuwan da sune ke saka su siya bawa. Tsananin yanda duka bayin suke nuna biyayya da tsoro ne matakin farko dayake saka Ka siya bawa, Sai jarumta da karfin Hali tareda jajircewa da bushewan zuciya da itace zata saka bawa yin bautarsa sai kuma Sauran abubuwan da sirrin masarautarsu ne da suke siyan bayi Akai. Hannu ya miqa a gefensa kan akwatin da ake biye dashi a bude ya saka hannu zai dauko lambar adadin bayin da zasu siya a rumfar taje kowa yayi tsit suna jiran ganin adadin, Kusrawa ma gabaki dayansu harbawa zuciyarsu keyi da tsallen fargaban adadin da wakilin zai dago Wanda basa tafar komawa da bawa ko daya dan haka idanuwansu kaman zasu feso waje haka suka zubawa hannunsa dazai fidda idanuwansu. #MAMUH #ROYALTY #BOYEM HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070 Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali [09/12, 10:46 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_* Mamuhgee 19 *JEWELRY JUNCTION* 08039440312 Ina macen datasan Yar kwalisa ce ko kuma wadda ke son zama cikakkiyar Yar kwalisa da zata kece Reni a cikin yan uwanta mata harma da maza ma, Ina macen dakeson ta shiga mutane a kalli wuyanta da hannuwanta a sake kalla batareda an tantance asalin gwal da diamond ne a jikinta ba ko kuwa me Kama dashi ne?? To tazo ga inda dukkanin wani burinta zai cika gameda son hakan, Mata Da Ado da Kwalliya Akasanku JEWELRY JUNCTION shago ne Na kayan Kawa Na Mata Manya DA Qanana, ✅duk wani nau'in design Na Sarka, 'Yankunne, Awarwaro, Zobe, Agoggo DA sauransu akwai su kala daban, daban. Sayen daya Ko sari👌 ✅Munda ready to wear Na Adire dana materials daga kan boubou gowns zuwa palazzo DA tops dinki Na zamani👌 ✅Idan ke ma'abociya son Kamshi ce munada turaruka kala daban daban masu Kamshi da rike jiki👌 ✅Gefen inner wears din Yara ma ba'a barmu a bayaba, bra tops, half vest,vest, boxers DA pants Duk akwai masu kyau da inganci😍 🛒Shagonmu na nan a kan tanki road, guiwa low-cost a cikin garin Sokoto. Muna tura kaya ko wace jiha cikin Aminci DA Amana In Sha Allah. WhatsApp 08039440312 Tiktok :@sokoto jewelry seller Instagram: jewelryjunction23 ************** Ahankali hannunsa ya fito daga akwatin Wanda yake dauke da lambar data saka Wani irin Ihun murnan daya saka rumfar gabaki daya girgiza sbd Ihun samudawan Kusra dayake tashi yana ratsa kunnuwan bayinsu dake sake shiga Hali na Godiyan Allah suma daya rabasu da kusra daga karshe dai sunga karshen wata kaddarar tasu mara dadi zasu su tarar da wadda basusan yaya zata kaya ba. Sai a lokacin Ayanah ta bude idanuwanta ahankali tana zubawa qasar gabanta idanuwanta da sukai jajir tana ji a zuciyarta kaddararta bata qare ba dan kuwa sai ranar da ranta yabar jikinta kaddarar rayuwarta kila zata qare. Lumshe idanuwanta tayi tana sake jin Ihun kusrawa na ratsa kunnuwanta zuwa zuciyarta dake Wani irin quntatar da batada mafita ko samun sauki. Take aka fara Jere dunqulallen zinariyar da sai an auna nauyin kowace kafin a Jereta Ana Kirga bayin tareda auna nauyin kowane sbd nauyinsu ne yake zabar musu farashinsu, Daya bayan daya aka fara aunasu tareda rubutu wa a lasisin kowannensu farashin da aka siyesa da nauyinsa kafin a dangwala hannunsa a matsayin to a zama cikakken bawan BOYEM har qarshen rayuwarka. Ana zuwa kan Ayanah hakanan kowa ya tsayar da idanuwansa akanta Ana jin Wani irin yanayi na tausayi da Jin nauyi har aka gama da kanta ta daga hannunta a hankali ta dangwali ruwan saka shedar ta Dora akan lasisinta ta daga kafarta ta tsallaka zuwa inda rayuwarta ta koma a yanzu kwata kwata tana fita daga hannun kusra. Zuhrah Ana zuwa kanta tana dangwala hannunta kasa sakawa tayi a lasisin da zai tabbatarda fitar ta daga hannun kusrawa Hawaye masu tsananin zafi suna gangarowa daga a idanuwanta sbd daga yau shikenan sun yadda da kaddarar data rabasu da rayuwarsu ta baya da yan uwansu, Daga yau sun rabu da dukkanin abinda zai iya sake hadasu da Abaas ko wata ran, Daga yau sun zama abinda aka saka kudi aka siya sannan daga yau ne zasu fara amsa asalin sunan zama bayi sbd a baya da Allah zai kubutar dasu daga hannun kusrawa zasu iya gudu wa su Gina sabuwar rayuwa amma daga yanxu da aka biya kudin su sun zama cikakkun bayin da har abada shikenan. Rawa hannunta keyi sosai a lokacinda ta daga hannun ta saka a lasisin dayake dauke da sunanta a matsayin baiwa ta lambar dake hannunta wadda akai musu da wuta harta warke ta zama kamar Zanen tattoo. Wucewa tayi ahankali ta isa inda Ayanah take tsaye hawayen ita sun qare mata basa iya fitowa sedai Idon yayi jajir. Sakinah ma gurinsu din ta tsaya a gefe Bayan an tantance ta a hakan har aka kammala komai aka biya dukiya me tarin yawa gurin siyansu cinikayya ta gama tabbatuwa aka zuba su a motar da basusan mecece ba amma kuma basuji tsoro ba sbd babu Sauran tsoron komai ya fice musu. Sai tsakar dare

Table of Contents

Chapters

106 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});