Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 71

Chapter 71

Hayateem Book 1 Complete Hausa Novel 1,202 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ta baya batareda saninta ba, Likita daya mace da amanarta take daban data duka likitocin masarautar ya bawa umarnin Dora Ayanah Akan maganin da zai maidata weak ta mantar da ita rayuwarta data rasa koma wace iri ce sbd ta dena magana kwata kwata, ***Ahankali ahankali Ayanaah ghaz tafara manta rayuwarta da wace ita tana zama weak tamkar batada amfanin komai a rayuwa, Duk wani qunci da baqin cikin rashin yan uwanta ahankali ahankali yafara barin kwakwalwanta yana shafewa, Mutum biyu ne suka tsaya cak qyam a ranta da ko a cikin baccinta su kadai take gani babu memory dinsu ko daya daya fita a kanta sune ABAAS da NUAB, Memory din Abaas bai taba fita kanta babu kuma tinaninsa ko daya daya fita a kanta amma Sauran yan uwa sa iyayenta Sam tinaninsu shafe mata yake ko ta tinasu sai tanajin su tamkar baqi a cikin kanta, Tsananin so da kaunar datake wa dan uwanta Abaas itace ta zama abinda babu dare babu rana take tinani da Jin bazata iya rayuwa ba batareda ta sake sakasa a idonta ba koda ranarta ta karshe ce a duniya tanason Allah ya hada fuskokinsu. Rayuwa tana qara ja sultan yana qarasa janye dukkanin wata kulawansa da soyayyar sa Akaan wishmah da NUAB Wanda yafara girma a cikin tsangwamar yan uwansa dasu HAILE Akan zamtowansa dan mistress wadda batada cikakken hankali koyaushe shiru take tamkar hoto a Zaune, Tenya tana cikin qunci mai tsanani da damuwan da itama ta zamar mata ciwo ahankali ahankali Akan yanda sultan ya cire Ayanah da danta kwata kwata daga ransa da lamuransa a yanzu ASIM ne Wanda yake nunawa duniya yafi kauna Wanda hakan ya saka HAILE ajiye maganar Ayanah da NUAB kwata kwata sbd ta samu abinda take so, MARAKI ma kusan Bayan lokaci yaja sosai ta ajiye Ayanah daga ranta sultan dayayi watse dasu itada danta Ayanah din ta koma tamkar macen da batada amfani kwata wata a rayuwarsa dan kuwa ko sauran imebētis din sunfita gata da matsayi a Masarautar, Wannan dalilin ne ya saka a yanzu babu Wanda yake b takan Ayanah da danta sun koma tamkar wainda babu su a masarautar labarinsu ya shafe babu me Tinawa dasu rayuwa ce sukeyi a cikin qunci da gori da tozarci a tsakanin iyalan sultan din Wanda duk abinda yake faruwa yana sane, Sakinah da tenya sune gatan Ayanah da NUAB da suke tsaye akansu dukda a rayuwar Ayanah yanzu kamar hoto ce babu abinda takeyi ko kukan ma yanzu tintini ta dena iyaka cinta ido a komai, Abu Daya ne yake motsa zuciyar wishmah AYANAH GHAZ shine soyayyar ‘danta LEUL NUAB ALMAZZ BOYEM sai kuma dan JININTA ABAAS kaman yanda take fadawa dan ta sunansa a kunnensa koyaushe zata ce masa ‘BANASON MUTUWA BAN HADU DA JININA ABAAS BA,KAFIN NA MUTU NUAB KA CIKAMUN WANNAN BURIN SHI KADAI’ Wananna shine kalmar da NUAB ya tashi da ita a cikin kunnuwansa da zuciyarsa wadda shine kadai abinda kawai mahaifiyarsa ke iya furta wa koyaushe, Shi kadai ne takewa magana a rayuwarta Wanda shima duk maganar da zatai masa saita fada masa hakan dan hakanne maganar ta girku ta kafu a zuciyarsa tin yana qaraminsa dan hakanne tin yana qanqani ya fara girma da wannan Alkwarin na cika wa mahaifiyarsa wannan burin koda kuwa zai rasa rayuwarsa da tsallake mutuwa dari. ********LEUL NUAB Ya taso ya rayu a cikin masarautar datake ta ubansa cikin baqin cikin ganin rayuwar da mahaifiyarsa takeyi a cikin matansa da imebētis dinsa, Mahaifiyarsa itace rayuwarsa da zai iya komai da tsayawa gaban kowa akanta, Mahaifiyarsa itace fullstop dinsa da akanta ne kadai yake iya tsayawa ga duk abinda yakeji, Matan sultan suna Qinta, Yayan sultan suna qinta, Imebētis din sultan suna qinta, Yayan imebētis din sultan suna qinta, Manyan fadar masarautar BOYEM suna qinta, Shi kansa sultan din yana qinta….. Hakan daya taso yana gani ne a bayyane ne ya saka zuciyarsa fara bushewa daga dukkanin wata kauna datake duniyar gabaki dayanta, Ciwo yakeji mai Zafin gaske, Radadi yake ji mai azabar gaske, Fushi yake ji mai wutar gaske, Rashin kauna yakeji ga kowa mai karfin gaske duka sbd Shi itace rayuwa da duniyarsa gabaki dayanta, Bai damu da rashin kauna da shaquwan dake tsakanin sa da ubansa da duka wani jininsa ba sbd baya buqatan kauna ko soyayyar kowa a duniyarsa iya ta Amminsa da babu wata rai me daraja a gurinsa Bayan tata sun ishesa, Mutum biyu ne rak a duniyar Bayan mahaifiyarsa daya cirewa hular Zafi da tiririn da kansa yake fitarwa sune Wainda su kadai ya taso da sanin masu kauna da kulawan Amminsa da zasu iya bada ransu akanta wato MAA TENYA dinsa da MAA SAKINAH Wainda su kadai ya taso ya gani a rayuwarsu shi da uwarsa, ‘Dan mistress yan uwansa suke kiransa Wanda shi hakan bai taba sosai ransa ba sbd hakan na nuna cikakken identity dinsa kenan da uwarsa wadda akanta shi sunan mistress yafi masa darajar sunan sultan me mulkin qasar gabaki daya, Tin da qananun shekaru zafi da hayaqi sa ya bayyana ga duniyar masarautar BOYEM dan hakanne ya saka yan uwansa mata fara shakkarsa dan tamkar mahaukacin Zakin da baida hankali ko daya yake ga duk Wanda ya shiga huruminsa da baya buqatar kowa a cikinsa Bayan Mutum ukun nan da sune kadai ya saka a duniyarsa, Zafi da tiririnsa ya saka zuciyar sultan shiga damuwan abinda zai iya zama sbd babu tsoro ko daya bare shakka a rayuwarsa, Bai taba risinawa kowa ba a masarautar kaf dinta sbd har abada bazai taba risinawa duk Wanda baya kaunar mahaifiyarsa ba koda hakan na nufin bakin ransa to zai bada ran da hannunsa. Ta bangare daya Li’ul ASIM ya taso mai tsananin tsoro da rashin wayo da dubara ko kadan, Baida jarumta,jarumta baida kwazo baida jajircewa hakama baida dubara da tinani ko kadan duk abinda uwarsa ta dorasa haka yake hawa ba lissafi dan hakanne suka taso duniya biyu mabanbanta shi da LEUL kwata kwata duniyarsu bama iri daya bace dan shi hatta matan uban nasa mamaki da shakkar Zafin kasan da rashin tsoron sa sukeyi tareda fargaban abinda zai iya zamowa idan ya qarasa girma. Da wannan tsoron sultan ya tattara sa yakai sa qasar RUSSIA karatu tareda bada umarnin bazai taba dawowa ba saiya gama karatunsa gabaki daya ya zama cikakken mutum tukuna zai sako Kafa a masarautar. Wannan hukuncin ya masa Zafi da ciwo amma kuma sbd mahaifiyarsa da saiya tabbatarda tabar hannun sultan ta dawo hannunsa gabaki daya har qarshen rayuwarta ya Aminta ya tafi dan kafa duniyarsa da bayason ko kadan ta hadu data masarautar daya tsana a zuciyarsa fiyeda komai. A hannun tenya da sakinah a tafi yabar mahaifiyarsa data kasa barinsa ta qanqamesa saida aka banbareta daqyar tana kukan da fiyeda shekara nawa bataiba sai yanzu da aka rabata da danta dan haka Bayan tafiyar sa rayuwarta ta sake komawa inda ta fito. Barin NUAB ALMAZ qasar BOYEM ya bawa HAILE cikakkiyar damar fara yaqin maida danta cikakken jarumin da babu tsoro ko daya a zuciyarsa sbd sultan ya dorawa a mulkin dayake shakkar Dora NUAB ayanzu sbd zafinsa dayayi mummunan yawa, A Morocco qasar iyayenta aka tura ASIM karatu amma shi yana zuwa

Table of Contents

Chapters

106 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});