Chapter 21
Chapter 21
take aka tsince Mutum bakwai aka fice dasu hadda wata qaramar budurwan da bata wuce shekaru goma sha uku ba aka fice dasu suna kuka da ihu nai karfi Ana dukansu duka mai tsanani sbd duk Wanda yayi kuka ko ihu duka sosai ake masa kuma a tafi dashi a hakan, Wainda suka San babu ceto a harkar basa kuka haka zaa tafi dasu zuciyoyinsu cike da tsantsar baqin ciki mara misaltuwa. Yarinyar wadda Ana fizgota cikin rikitaccen yanayi ta Kama hannuwan Ayanah duka biyu Tana fasa Ihun kuka a cikin mummunan tsoron daya saka hawaye gangarowa idanuwan Ayanah harma da Abaas lokaci daya Tana jin ciwo na yankar kirjinta na tausayin yarinyar duk da basusan yaya tasu kaddarar zata qare ba a wannan tafiyar amma dai suna fatar mutuwa ce ma kawai ba wannan mummunan aikin ba. Ficewa aka gama yi dasu aka sake rufe Sauran bayin take daddaikun su suka dan sauke ajiyan zuciya suna rintse Idanuwanu. Ajiyan zuciya suka sauke suma Zuhrah da Zarah fa suka toshe bakin Nurat suka Sakinta sbd duk lokacinda wani zaiyi ihu itama Ihun takeyi Wanda suke tsoron hakan ya saka wata rana mummunan kadarrar da basa fata ta hau kanta Wanda basa fatar gani. Tinda aka fice dasu bayin ranar dan sauke buqata akansu jikin Ayanah ke rawa ta rintse idanuwanta sbd Ihun yarinyar datake Ji har lokacin a kunnuwanta wadda da alaman dakin dayake saman inda suke aka shiga da ita dan haka kusan kunnuwansu na jiyo musu komai. Hannuwanta biyu ta saka ahankali hawayenta na tsananta saukowa ta rufe kunnuwan Nurat shima Abaas Tana cewa ya rufe kunnuwansa Zuhrah ma dake wata irin jijjiga sbd tsoro sedai sakina ta rufe mata kunnuwa. Ihun yarinyar da gurnanin Wanda yake ketata kunuwan Ayanah da sakina yake tareda sauran bayin suna jin yanda yagata yana fadar abinda yakeji na budurcinta dayake keta wa, Wasu irin hawaye da kuka mara sauti Ayanah sakewa tana tsananta rufe kunnuwan Nurat dan hanata jin wannan masifa. Kamar sakina ma kuka takeyi sosai tana sake rufe kunnuwan Zuhrah itama. Tsawon lokaci wannan masifar na saukar musu a kunnuwa har saida yarinyar takai bata iya kuka ko ihu sbd azaba da yanda yake shigarta tako ina gaba da bayanta yana ihunsa da maganganunsa tsawon lokaci me tsayi tukuna ya gansu yana sauka kanta ya fito zigidir yana sauke Numfashi da shakar iska me dadi yana jin Kansa wasai hakama ya samu gamsuwa sosai da ita duk da bata tsaya ba. Yaransa biyu dake gadin kofar dakinsa ne suka fada dakin suka daukota tareda fitowa da ita suka fice zuwa maida ita. Wasu bayin ne guda biyu suka fada dakin suka gyara masa tareda hada masa ruwan zafi a qaton bahon dayake shiga ya kwanta ciki yayi wanka suka fice. Komawa dakin khams yayi yana jin bacci sosai a idanuwansa ya fada ruwan ya wanke jikinsa kawai ya fito ya fada gadon ba komai a jikinsa ya bige da bacci. A kofar dakin kafin a maidata suka ajiyeta aka kawo ruwa masu sanyi aka zuba mata a jikinta jinin dake fitowa gabanta yafara bin ruwa yana wankewa batareda ta San meya ke faruwa a rayuwarta ba suka bude kofar tareda jefata suka rufe suna barin gurin. Kasa motsawa kowa yayi bare dogon numfashi a dakin hakama babu Wanda ya iya ko Juyawa ya kalleta duk da duhu ne bare tabata ko bata taimako. Ayanah data rintse idanuwanta da karfi Tana dauke Numfashi sbd tsoro da bugawan zuciyar gabansu data fado har hannunta na sauka kan kafafun ayanar batareda ta farfado ba. Tsawon Daren a wannan mummunan halin suke haka aka ringa dawo dasu Dayan bayan daya sedai Mutum biyar kadai suka dawo sauran biyun an kashe an jefar. Asuba tayi har gari ya waye sosai su Ayanah sunyi tsit baccin wahala da ake yi daga Zaune a dan sauke su Ayanah taji an Kama kafarta a razane jikin na daukan rawa ta bude ido Tana firgita sedai kafin tayi baya yarinyar ta sake riqe kafarta tana son bude baki tayi magana amma bazata iyaba sai hawaye masu radadin dake bin fuskanta. A sanyaye Ayanah ta Dora hannunta akai nata din Tana kasa cewa komai. Daqyar cikin azabar yarinyar tafara kokarin miqewa amma take jini ya balle mata Wanda ya sakata Lumshe ido Tana sake qanqame hannun Ayanah ranta na fita take. Ayanah batasan ta rasu ba ta sake riqe hannunta dan bata sassauci sbd duhu ne. Baa basu abincin safe ba haka suka wuni a rufe har saida Ayanah taji jikin yarinyar yayi sanyi sosai ya sanqare ta gane mutuwa tayi dan haka ahankali ta zare hannunta daga nata tana kuka mara sauti jikinta na qarasa mutuwa sosai. Sai dare aka zo basu abinci akaga gawar yarinyar aka dauketa tareda fiddata daga cikinsu aka jefar a ruwa. Abincin da aka basu ranar cikin damuwa da sanyin jiki suka cisa sbd zuwa lokacin dai sun sake tabbatarda rayuwar ba sauki a tsakanin wahalar ko mutuwar. ******** Nisa rayuwarsu da tafiyar keyi a cikin kusrawa dan zuwa lokacin sunkai watanni biyar a cikinsu batareda sunkai inda Allah zai yanke tasu wahalar ba, Qasashe sosai daban daban ake tsayawa anata rage bayi Ana kuma tsayawa wasu garuruwan Ana qara wasu. Tsawon wannan rayuwar da sukai ko so daya Nurat bata taba dawowa hayyacinta ba, Abaas bai taba bude bakinsa ba maganarsa ta jima da qarewa, Zuhrah bata taba fita tsoro da firgici ba, Ayanah bata taba Dena kuka na fili dana boye ba,.zuciyarta bata taba samun Hutu da sassaucin baqin ciki da qunci ba koma daqiqa ne, Sakinah kuwa bata taba Dena adduarta akansu ba da zubda hawayen tausayin su da kanta ba, Dan hakanne rayuwar take tsananta tsanani a garesu, Nurat yanayinta a kwanakin rikice wa yakeyi Wanda hakan ya karya dukkanin kuzari da juriyarsu, Wata irin rama takeyi Tana yin fayau dan haka suka Dena cin abincinsu suna tattarawa suna bata saisu ci na Mutum biyu su kuma su taru suci sauran. Babu wani sauyi dan haka jikinsu ke sake yin sanyi da shiga sabuwan damuwa, Daren da zasu isa qasar Gaku baccin wahala da damuwa ya dauke su daqyar sai aka bude kofar wannan Karan ba hasken farin watan dan haka cikin duhun kawai aka fara damkosu kawai Ana jeho wa waje saida aka dauki mace tara tukuna aka rifesu. Ana rufe su gurin yayi tsit Zuhrah dake maqe da jikinta Tana rawar jiki sosai sbd yau duk har gurinsu aka taho saura dakan a damqota Allah ya kubutar da ita dan haka jikinta ke rawa sosai tana kakkarwa. Motsawa tayi Tana fidda hannunta daya dan sake kamo Nurat datake riqe da ita tashin hankalin ya raba hannuwansu sai taji babu Nurat din a gefenta. Zuro hannuwanta tayi duka biyun taba lalubar gefenta da sauri hannuwanta na tsananta rawa taji babu Nurat da karfi ta Ambaci sunanta saida gurin ya amsa gabaki daya da hakan. Ayanah da zuciyarta ta tsaya cak da bugawa hannuwanta na muguwar rawa ta miqa tana lalubar Zuhrah Tana cewa ‘Meya faru? Ina Nurat din?? Girgiza Kai Zuhrah tayi Tana Neman zarewa tace ‘Nurat banjitaba,bata nan,banji ta ba’ Abaas ma cak kirjinsa ya Dena bugawa ya Kama hannun Ayanah da karfin gaske yana son magana
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106