Chapter 64
Chapter 64
dasuke Kama guda daya da ita da mahaifinsu ya dauko tinda komai nata irin na yan uwanta ne musamman Nurat da Abaas sunfi Kama sabanin Zuhrah da Ammansu tafi Kama da ita dan haka fuskokin yan uwanta da mahaifinta take gani suna yi mata yawo a fuskarsa zuciyarta na Wani irin shiga radadin rashinsu a tareda da ita Ayau data haifar musu ‘dan kanta, Wasu hawaye masu radadi da sanyi ne suka gangaro mata ahankali suka sauka Akan gefen fuskarsa ta rufe ido tana sake fasa sabon kuka Mara sauti tana dagosa jikinta ta saka a kirjinta ta rungume tsananin radadin rashin Abaas na dawo mata sabo a zuci da ruhi sbd shine Wanda a duniya yafi kowa fata da son ganin wannan rayuwar a rayuwarsa wato ranar da zata haifar masa ‘dan zai dauka ya rungume a matsayin nata sbd irin tsananin son dayake mata, A koyaushe ya aurar da ita ta Haifa zuriar da zata hadu da tasa shine adduarsa da fata da burinsa tin yanada qananun shekaru gashi Ayau Allah ya raba rayuwarsu da basusan ko iyaka cin rayuwar da zasuyi kenanba, Tsima zuciyarta kukanta keyi ta sake qanqame NUAB kirjinta tana adduar ‘Ya Allah kada ya dauki ranta sai ta hadu da ‘dan uwanta rabin jikinta hasken idaniyarta Abaas, Ya Allah kada ya dauki ran Abaas batareda burinsa ya cika ba na ganin zuriarta data haifa a duniya.’ Sakinah dataji adduar da Ayanah ke yi a bayyane zubewa tayi qasa kan gwiwoyinta tana fidda hawaye masu tsananin Sosa zuciya itama tana sunkuyar da kanta qasa tana Jin radadin rashin Abaas din itama yana dawo mata sabo tareda wargajewan ahalin GHAZ din da basuda burin daya wuce ganin wannan rana ta ganin jinin da Ayanah zata haifa dan Bayan Abaas Nurat ce me tsananin son ganin jinin Ayanah na farko sbd tace itace zata zama uwarsa duniya da lahira Ashe itama bazata gani ba tabar duniyar gabaki daya a cikin Hali mafi muni da har su mutu bazasu dena tinawa ba., Irin kukan da Ayanah ke yi tana sake qanqame ‘danta da yanda ke buga kanta a qasa itama tana yi da sauti me kashe jiki da tsima zuciya ya saka tenya jikinta mutuwa tsoronta da fargabanta na komawa tausayi da fatar rage radadin dayake zukatansu da babu komai a cikin rayuwarsu tin farko da kunci da damuwan da bata taba ganin ta gushe daga idanuwa da zukatansu ba. Tsawon lokaci suka dauka suna kukan qunci da ciwon rayuwarsu daya dawo musu sabo kafin sakinah ta rarrafo ahankali batareda ta dago ba kanta a qasa ta miqa hannuwanta biyu ta Dora a kafafun tenya dake tsaye a kansu ta rintse idonta dake jajir hawaye masu dumi suka gangaro mata tareda sauka Akan babban yatsar kafar tenya din ta bude Baki cikin mafi karyewan sauti tace ‘Kinji sirrin da muka dauki lokaci muna karewa da rayuwarmu Wanda kuma muke da niyar cigaba da karewa har karshen rayuwar tamu dan kawai mu tsira mu rayu ko baa tare ba, Har abada Ayanah bazata taba rayuwar farin ciki ba duk duniyar da zata samu kuwa sbd ta rasa duka abinda yake bawa rayuwa farin ciki ta hanyoyi mafi ciwo da kasa fincikewa….’ Dago kanta tayi da idanunwata da sukai jajir ta kalli tenya tace, Ni baiwa ce matsayina be kaiba Banda yanci da ikon rokon kowace irin alfarma ce koda ta numfashin da zan shaqa ne kuwa amma ina rokonki alfarmar da zata hana LEUL tashi maraya babu uwa dan kuwa bayyanar gaskiar alaqar dake tsakanin Zuhrah da wishmah zai iya yin iyakacin ranta dan kuwa ko baa rabata da ranta ba ita ta tsira aka kashe Zuhrah to tabbas zaa iya rasata itama har abada dan haka dan nake bada rayuwata ki rufa mana wannan asirin alfarmar wannan jaririn dayake hannunta ki badan a matsayin wadda take yar uwa ga Zuhrah ni a dauki rayuwata na sadaukar da ita dan bada kariya ga duka su biyun., Wani kallan sabon zallan mamaki da shiga matsanancin tsoron dake tada gashin jikinta tenya ke kallan sakinah sbd alamu dai sun sunma tabbatarda ita kanta sakinah duka sunada alaqa kenan Wanda Masifafen hadarin hakan yafi rikitar da tinaninta dan kuwa tana isar da wannan sakon babu Wanda zai kara ko awa daya a duniya cikinsu, Babban tashin hankalin dake sake jijjigata zufanta na sake jiqata tsoronta na bayyana shine itama hukuncin bazai wuce kanta ba sbd tsawon fiyeda shekara tana tareda su suna qarqashin kulawa da saka idonta amma ace ta kasa gane akwai alaqa a tsakaninsu Wanda hakan shine ya gama tabbatar da hukunci daya akansu da ita dan hakan take Jin hankalinta na tsananta tashi, Fadar laifin hukuncin barin duniya,boye laifin tareda su kuma duk ranar daya fita kaf zuriarta ne zasu amsa hukuncin kisar tareda su masu laifin dan hak taji kafafunta na silalewa qasa tana zame wa qasa Zaune, Dago idanuwanta da sukai ja tayi itama ta zubawa Ayanah ido wadda kwata kwata bata cikin firgici ko tashin hankali na bayyanar zancen alamar kowane lokaci bata tsoron fuskantar mutuwa kamanma duniyar ta isheta mutuwar kawai take nema ta dauketa ta huta sbd qunci ne a dabaibaye a rayuwarta duk Wanda ya kalleta zai iya ganin hakan, Dawo da idanunwata tayi Akan sakinah ta bude Baki muryanta na rawa tace ‘Kunsan me hakan ke nufi kuma kuka aikata? Kina maganar a sauya ki a maimakon wishmah shin Kinsan ba iya ke kadaice zaki rasa ranki ba hadda Zuhrah din a tare zaku rasa ranku gabaki daya dan a tare kuka aikata laifin da……… Bata qarasa ba Ayanah ta ajiye babyn hannunta ya sauko gadon babu kuzari a jikinta ko kadan koina na jikinta rawa yakeyi ta zube gaban tenya taba dago idanunwata da suka saka gaban tenya faduwa ta bude Baki cikin ficewa hayyaci tafara rokonta kada ta Bari Zuhrah dinta ta rasu tana mata Wani irin roko hayyacinta baa jikinta ba wata rawan daya saka tenya sake shiga tashin hankali jikinta keyi. Yanda Ayanah ke yi kaman hankalinta ya gushe jikinta gabaki daya yana rawa tana yiwa tenya Wani irin rokon ta cetan mata zuhrah ya saka tenya riqeta da hannuwanta biyu tana kokarin mata magana Ayanah din ta fasa wani irin kuka mai qarfi da taba zuciyan daya saka sakinah ma fara kukan mai sanyi tana dagowa ta kalli tenya batareda tsoro ko shakkar abinda zai iya biyowa baya ba ta fara bata asalin labarin komai na abinda ya faru a rayuwarsu tin kafin watsewan ANJOM GHAZ dan kuwa a daidai wannan gaban data tabbatarda qarshen rayuwarsu Yazo gwara asan waye su da kaddarorin da suka fuskanta sbd Bayan barinsu duniya Ayanaah bazata taba dawowa hayyacinta ba da zata iya tina ko waye ita bare tina labarinta. #MAMUH HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070 Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali [09/12, 10:47 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_* Mamuhgee 42 *_MAMAN YUSUF LIKITAR MATA_* 07069711327 GYARA SHINE MACE *_'Yar uwa shin ko kin San lokacin sanyi lokaci ne da yake dask'arar da ni'imar mace , yake yawan bushe gaban mace , sannan lokacin ne maza sukafi bukatar matansu , lokaci ne da kowane lafiyayyen namiji yakeson ya jishi ajikin matarshi a kowane lokaci
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106