Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 79

Chapter 79

Hayateem Book 1 Complete Hausa Novel 1,202 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

takarmin original Salvatore ferragamo sai Cartier glasses baqi, A kansa kuwa navy blue melin fcap ce da bata rufe gashinsa dayake daure a bayansa ba duka, Wani irin daukan ido da bada nutsuwan zuciya kyansa da kwarjinsa keyi tareda haskensa Wanda yake saka komai nasa sake zama na musamman, Cikeda nutsuwa da izza da kamewa ya iso hannunsa daya yana riqe da wayoyinsa yana qarasowa Kai tsaye motar da aka bude masa ya shige yana duba time din diamond Rolex agogon dayake hannunsa dan sanin time din dazai dauka kafin dira qasar dazai ga mahaifiyarsa daya dauke shekaru bai gani a gabansa ba. Aleey gaban motar da LEUL din yake ya shiga take aka rurrufe aka fara barin harabar cikeda fatan dawowa da abinda zaaje nema. Suna isa airport babu bata lokaci akai duk abinda zaayi jirginsu ya daga zuwa qasar BOYEM me cikeda tarihi. ********Tsakiyar dare gap da asuba jirginsu ya sauka a qasar BOYEM wadda take qasar arziki da daula itama, Tin a jiyan Aleey bai kwana ba saida ya kammala aikin tanadar da duka mahaukatan motocin dayasan ubangidansa na hawa, Direct yayi magana da manyan companies din motacin dasuka kowanne dake qasar ya siya motocin da duka a Dare guda aka buga business din aka kwashe dan haka Kai tsaye motocin airport ya bada umarnin a kawosu su tarbesu, Hakan akai dan Koda suka sauka a qasar expensive luxury Genesis G70 suna airport din suna jiran saukarsa da babu Wanda yasan da shine zai sauka qasar sa Bayan shekarun da yayi baya nan tin yana yaro. Kai tsaye Sauran formalities din na siye motocin aka qarasa aleey ya saka hannu a komai suka karba komai da key take suka fada motocin guda biyar da suke Wani irin daukan Idon da shedar da ko waye a cikinsu zaman kansa yakeyi bana kowa ba, Map location Kai tsaye sukai amfani dashi batareda an damar dashi da maganar komai suka doshi masarautar BOYEM a lokacin har anyi sallar asuba da sukai tin an airport dan haka gari ya fara haske sosai. Tin daga nesa securities din gate na farko suka hango motocin a tafe suna daukan ido Kai da Kai kamar kumurcin maciji haka sukaga motocin na doso wa cikin wani irin rashin sauti a Jere da juna babu wani space dama ko mashin zai iya bi a tsakaninsu. Suna gap da isowa motar farko ta qaro Wani irin gudu tayo gaba dan isar da sakon a bude gate kafin isowan Sauran motocin da baa buqatan tsayar wa dan basuda lokacin batawa a nan Hutu maigidansu ke buqata kawai. Yanda motar ta doso da gudun ne ya saka securities miqewa suka jeru a kofa tareda daga mahaukatan bindigoginsu suna seta motar. Tin kafin motar ta iso aka sauke glass tareda daga fiddo wata turar datake dauke da sunan LEUL NUAB ALMAZZ BOYEM Baro Baro a jiki da saka hannun sultan YASAR Wanda itace shedar tabbatar dawowan magaji tin ranar da aka tafi dashi aka basa ita, Ware idanuwa dakyau tarin securities din sukai tareda kafe idanuwansu Akan turar dake buqata iskan a sama da sunan NUAB Baro Baro take sukai qasa da bindigoginsu suna ja baya da cikin wata irin girmammiyar mamaki da kidimaa, Cikin gaggawar da bata fi minti daya ba aka fara ware mahaukacin gate din suna bada hanya a Jere dan bayyanarda mafi girman girmamawansu ga me BOYEM daya dawo. Haka motocin suka iso da gudu suna wucewa ciki kamar walkiya batareda tsayawaba Kafin isarsu gate na biyu tini sako ya isa daga gate din farko ta wayar tsaro dan haka a gate na biyu yana isowa aka wangalesa tareda buga sautin qarar daya tashi masaurata ya isa kowane lungu da sako na isar da sakon dawowan LEUL NUAAB ALMAZZ BOYEM. a daidai wannan lokacin HAILE na bacci cikin Nisan baccinta kunnuwanta suka jiyo mata sautin daya sakata bude idanuwanta a lokaci daya batareda ta motsa ba, #MAMUH HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070 Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali [09/12, 10:47 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_* Mamuhgee 52 Cikin kunnuwan HAILE sautin qarar ke sake ratsawa tana shiga kunnuwanta zuwa qwaqwalwarta datake kokarin warware wa tinaninta menene yake faruwa, Har lokacin bata motsaba daga kwancen datake idanuwan nata ne a bude tana kallan sama, Duk inda kaji wannan sautinqarar ya tashi a masarautar ya karade ta to sanarwa ce ta ME BOYEN ya dawo maana sultan idan yayi tafiya kokuma ya fita masarautar to wannan sautin shine yake sanar da duk Wanda yake masarautar ya dawo yana cikinta, Tsayawa cak idanuwanta sukai daga motsawan da sukeyi tana tashi Zaune cikin wani irin slow da kasa gasgata abinda kunnuwanta ke jiyo mata, Sultan yana masarautar bai tafi koina, Idan sultan na cikin Masarautar BOYEM wannan sautin yake tashi waye ya shigo masarautar da sautin dawowan jinin BOYEM yake tashi yana wargaza baccin dukkanin mai rai dayake masarautar ba bayi ba bamasu mulkinba…… Zuro kafafunta qasa tayi zata miqe tsaye Aslam da bata gani sosai sbd mummunan tashin hankalin data shiga da sanarwar da itamaa a cikin baccinta taji saukar sautin ta miqe tsaye zuciyarta na harbawa da Wani irin karfin gaske dan kuwa a yanzu kaf duniya idan ba sultan ba baa buga wannan qarar sai kuma Wanda yakeda matsayi da ikon mulkin BOYEM dan haka a duniya kaf yanzu ASIM ne kadai zaayi wa wannan karar sai kuma ‘dan da har abada bazai taba dawowa BOYEM ba, To idan sultan da ASIM duka suna cikin masarautar waye zaa bugawa wannan sautin idan ba Wanda baya nan ba kenan shi dinne ‘dan mistress din BOYEM ya dawo Bayan shekaru masu yawa. Jin Aslam tayi tana Neman rasa ganinta sbd shock da mamaki mai girma dan kuwa kwana da wuni sukeyi tareda kowace daqiqa ta rayuwarsu suna rokon Allah ya hanasa dawowa Masarautar da rayuwar sultan har abada dan haka ayanzu datake kasa yadda da shi dinne ya dawo doguwar Rigar sarauta me fadi da tsayi tareda adonta janyo ta Dora Akan Kayan baccin dake jikinta ta nufi kofa ta fice zuwa bangaren mahaifiyarta da a lokacin take tsaye tanason daga kafafunta zuwa toilet amma komai nata yayi nauyi takeji hakama kwata kwata kanta ya kasa dauka ko kawo tinanin LEUL BOYEM zai taba dawowa Masarautar BOYEM din sbd an tabbatar mata da babu alkhairi ko kadan a dawowansa gareta da zuriarta dan haka bata taba yin qasa a gurin aikin da har abada bazai taba dawowaba amma alamu sunata nuna hakan bazai samu ba dan haka aiki akeyi tuquru Akan mahaifiyarsa bazata taba shaawan dawowansa ba zataita hanasa dawowa duk kuwa yanda take Jin tsananin so da kewansa bazata iya bude Baki tace ya dawo ba dan haka wannan ya saka hankalin HAILE kwanciya koma dai menene su samu ASIM ALMAZZ ya hau mulkin BOYEM idan ya hau ko yaushe NUAB ya dawo din sun sai riga sun samu abinda suke so buri ya cika. Aslam na isowa Kai tsaye bedroom din mahaifiyarta ta nufo jakadiya dake palon karshe na hutawan HAILE tana bawa masu gyaran palon umarnin tsarin da zaa sauya cikin girmamawa ta kalli Aslam din zata gaidata amma ko ganinta Aslam bataiba ta wuce ciki Kai tsaye daidai

Table of Contents

Chapters

106 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});