Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 87

Chapter 87

Hayateem Book 1 Complete Hausa Novel 1,202 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ko ya mutu basa kaunar a kawo musu gawarsa BOYEM dan haka idan hakan zai faru to dole saisun kawar da wadda sbd ita kadai yakeda alaqa da BOYEM ayanzu da harma a gaba. #MAMUH HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070 Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali [09/12, 10:47 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_* Mamuhgee 57 Yanda masarautar ta dauki Zafi kusan haka kan kowa ya dauki Zafi kowa tinaninsa da burika tareda kudirinsa daukan zafi sukeyi babban matsuwar kowa burinsa ya cika ya samu abinda yakeso dan hakanne a wannan lokacin kowa harkarsa ce sa burinsa a gabansa, Aleey shirye shiryen ganin komai na tafiyansu ya kammala yakeyi da Ammi wadda hakanan ta sakawa ranta NUAB ta kwallafa ranta fiyeda tinani akansa bata kaunar ko dare yayi ya tafi ya barta jin takeyi kaman kowane lokaci zai iya tafiya ya barta dan haka ta kasa samun sukuni da nutsuwa idan baya tareda da ita, Hakan ne ya saka gabaki daya zuciyarsa ta sake riquwa da alkawarin tafiya da ita bazai taba sake rabuwa da ita ba har abada, Su kansu Maa tenya yanda Ayanah ta qwallafa ‘dan nata a wannan Karan ya saka zuciyarsu shiga zullumi da faraban komai zai iya faru da lafiyarta me muni idan NUAB din ya tafi dan haka suma suke fata da tsananin adduar NUAB ya zauna a masarautar sbd sun San babu ta yanda zaayi wishmah tabar Masarautar matiqar sultan nata rai a cikinta zata rayu sai koma idan sultan dinne ya fita da ita da kansa zuwa rayuwa Wani gurin. Shirye shiryen tafiyar da akeyi hadda Maa tenya da sakinah akeyi sbd suma full nauyinsu yana kansa kaman yanda na Amminsa yake kansa dan haka shirye shiryen suke samu dan delay sbd tafiya ce ta kwata kwata zaiyi dasu su da BOYEM se labari. Tinda Yazo qasar bai fita koina ba koyaushe yana tareda mahaifiyarsa dan bata lokacinsa kuma baida kowane irin business a qasar kuma baya shaawan kullawa dan haka sun cikin fadar hutu kawai sukeyi suna jiran komai ya hadu. A hakan suka share sauti hudu Ana Sauran kwana biyu wata Dayan da aka yanke masa ta cika komai na tafiyarsu ya kammala tsaf Wanda ya sakasa jin wata irin nutsuwa da sanyin zuciyar cikar burin tafiya da Ammi, Aleey ne yaje har fada shi da securities biyu suna biye dashi ya isarwa da kadir babban hadimin sultan dashi kadaine duniya yakeda sirrin komai na zuci da bayyane na sultan sakon LEUL BOYEM yana buqatar ganawa sa sultan ganawar uba da ‘da bata sultan sa magajinsa ba. Kadir cikin girmamawa ya Karbi sakon da kunnuwa sa zuciyarsa ya isa gurin sultan daga gefensa ya dan ranqwafa cikin girmamawa daya sanar masa batareda duk Wanda yake fadar ba yaji sundaiyi tsit sbd ganin su aleey da securities din NUAB din sunsan sakon daga bangarensa ya taho. Sultan daya gama sauraron sakon bai furta komai Wanda yanayinsa kadai kadir ya kalla ya gane me sultan din yake nufi dan haka ya juya ya koma Inda suke ya isar musu da sakon cewa sarki zai ga LEUL BOYEM anjima Bayan sallar ishai a palon hutawarsa. Da wannan sakon su aleey suka koma ya sanar da NUAB din Wanda yana Jin hakan ya ajiye wayar dake hannunsa gefensa yana nade hannuwansa biyu a kirji fararen idanuwansa na kafe a makekiyar flat screen din dake gabansa. Da kansa ya sanar da mahaifiyarsa tafiyarsu a Washe gari insha Allah hakama su tenya, Su tenya da sakina sanyi jikinsu yayi suka shiga zullumi da tinani Kala Kala zuciyarsu na rasa nutsuwa da sukuni sbd sanin hakan ba abune me yiyiwa ba batareda tashe tashin hankali ba da tsallake karfaffun sharudda daban daban dan haka a tsaye zukata da hankalinsu yake suna jiran abinda goben zata haifar idan har zasu samu barin masarautar kaman yanda NUAB ya kudirta da su kansu yanda suke so indai Zasuje suyi rayuwa da Ayanah da NUAB din sun shirya barin Masarautar BOYEM da basuda kowa a cikinta tinda ita kanta tenya yayanta duka basa nan suna gurare daban daban suna aurensu. Tinda ya sanar dasu suke cikin zullumi da tashin hankalin da baya faduwa kuma baya nunawa musamman tenya data San aka samu matsala akasan dasu ake shirin barin masarautar da wishmah hakan zai iya zama bakin rayuwarsu dan haka suke a rashin nutsuwa da sukuni kwata kwata tareda jiran goben da zasu bar masarautar da qasar gabaki daya shikenan komai ya qare na tashin hankali da damuwa Ayanah zata rayu da ‘danta. Ita kanta Ayanah din Wani irin rashin sukuni da zullumin goben takeyi sbd tabar nan tabi HAYATEEM duk inda yake rayuwa itama tayi rayuwar acan tareda shi da Abaas da shima yayi mata alkawarin a kwanakin nan zai fara Neman kawo mata shi. Gabaki dayansu wunin a cikin zullumi me tsanani suke yinsa kaman yanda bangaren HAILE da yayanta suma suke cikin zullumin watan daya cika hakama manyan fada da suma suke cikin zullumin abinda zai iya faruwa a fada yanzu kuma dan suna ji a jikinsu duk Wanda yayi garajen kasa tsayawa ya duba kalaman sa da kyau zai iya rasa ransa batareda yakai qarshen labari ba dan haka su kawai ma barin NUAB da Yaransa suke so a masarautar ya koma inda ya fito masarautar bata buqatarsa hakama halayensa sun gama bayyanarda babuta yanda zaayi yayi mulkin qasa gabaki daya dan zai iya ringa bayyanarda tsiraicin jikinsa ga duniya ne Bayan yana matsayin sultan dan haka Sam babu ta inda zaa basa mulkin BOYEM. Shi kansa Wani irin yanayi ne me Zafi da radadin kuruciyarsa dayake taso masa yakeji na haduwan da zaiyi da mutumin dayake matsayin ubansa amma yayi watsi dashi tinda qananun shekaru ya jefa sa duniyar da babu kowa da zai rayu dashi a cikinsa, ya kuma rabasa da mahaifiyarsa batareda tausayin halinda take ciki ba har tsawon shekaru…. Numfashi me dumi ya sauke mara sauti a lokacinda yake tsaye gaban mirror din dayake closet dinsa tukuna Kai tsaye ya wuce bathroom dan wanka, Mintina ya dauka gurin wankan kafin ya fito daure da towel gashina na tsiyayar da ruwa a hankali. Wani towel din ya saka a kansa qarami yana goge gashinsa dashi kafin ya iso gaban dresser ya tsaya. Shirin mintin kusan talatin yayi kafin ya gama ya fito a lokacin 10 na dare tana gap da yi dan haka yana fitowa Kai tsaye bangaren sultan ya nufa cikin nutsuwa da Izzarsa. Suna isa tin daga nesa masu tsaran kofar suka wangale masa kofar kansu a qasa cikeda girmawa suna masa Barka da zuwa da zallar ladabi. Shima kadir dayake kofar a tsaye yana gadin isowansa dan tarbansa rissinawa yayi yana masa Barka da zuwa cikin girmamawa me girman gaske kafin ya basa hanya ya wuce shikuma yana gabansa dan yi masa iso har inda sultan yake Zaune cikin palon sa dayake hutawa na alfarma koina qamshinsa da sanyin ac ne ya kame ya riqe. Su aleey a kofar suka tsaya dukkaninsu a natse sha hayaniya, Palo biyu suka wuce kafin suka isa asalin palon dayake din yana Zaune cikin shigarsa ta hutawa tamkar ba dattijin daya manyanta sosai ba yana sanye da ash Riga da

Table of Contents

Chapters

106 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});