Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 76

Chapter 76

Hayateem Book 1 Complete Hausa Novel 1,204 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

komai nasa daya mallaka a rayuwarsa sunan mahaifiyarsa ne amma iya GHAZ din suke dashi sun samo izzar hakan ne daga ubangayyarsu LEUL NUAB ALMAZZ da babu sunan shakka ko tsoro bare fargaba a cikin littafin rayuwarsa datake tsaye cak kaman mashi, Komai Zafi da rashin saukewa kowa Kai a duniya idan ba shi ba basu kamo sa ba ya dame dukansu ya shanye babu Wanda kaf duniyar baya iya dagowa ya kalla da idanuwansa idan ba iyayensa mata ba sai kuma ubansa dabai San yaya zai kallesaba tinda basa tare shekaru. Izzar dayake bugawa da iko tareda taqama da tsananin power dayake Juyawa da ita sun hadu hade ne da jinin dayake yawo a jikinsa na sarautar BOYEM, Duk wannan shekarun yayi su ne yana jiran ranar da Amminsa zata furta masa ya taho ta janye kamalanta na kada ya dawo, Daga ranar da Amminsa ta furta masa tana son zuwansa to tabbas a ranar bazai kwana ba sai jirginsa ya saukesa qasar BOYEM hakama bazai Baro ba saiya tabbatarda uwarsa ta dawo hannunsa. Wannan kiran shine kiran dayake jira daga mahaifiyarsa kowace daqiqa dan haka aleey ma koyaushe a shirye yake tsaf da jiran kiran ya shirya saukar su BOYEM da me BOYEM din gabaki dayanta duk da baya buqatan mulkinta. Villa dins datake kamar gari guda kusan fiyeda rabin Yaransa dake Russia suna cikinta bangare daban daban Sauran yaran nasa kuwa suna qasa daban daban inda yake da companies dan haka villa din akwai tsaro mai tsari da rashin hayaniya, Duk Wanda yake karkashin GHAZss baya cikin wahala ko talauci Bayan kwanciyan hankali da rashin hayaniya sai zallar iko da rashin tsoro dan Sam baya kaunar lusari ko sakaran namijin da bazai iya tsayawa namiji ya cire tsoro a zuciyarsa ba a karkashinsa dan hakanne ya kasance duk Wanda yake karkashin GHAZss babu Wanda ba tsayayyen namiji mai zarra ba hakan ne ya saka koina suke kwarjinsu daban yake bare ace uban kwarjinin nasu na guri. ******* Hayaqi ne da qamshi yake fitarwa me nutsuwa yake cike da gauraye toilet din mai tsananin girman da koina daukan ido yakeyi sbd kyallin tsaddan luxury vinyl tiles da komai na Duravits toilets dayake tsare a toilet yana saka jikin duk Wanda ya kalla mutuwa, Qarar shower ce yake tashi a cikin luxury steam and sauna shower room dake cikin toilet alamar wanka akeyi da ruwan dumin da hayaqinsu yake bada qamshin shower gel dinsa na the Noir, Tsawon mintina a ciki kafin ya kammala Hannunsa me tsananin haske da lafiyar fata ya bude kofar kafin kafafunsa suka fito ya fito gabaki dayansaa ruwa na gangarowa daga lafiyayyar farar fatarsa da Hutu da lafiya kawai take bayyana wa tana daukan ido, Ruwan ko zama basa yi a farar fatarsa Kal sbd santsi da lafiyarta gangarowa sukeyi kawai suna sauka qasa. Gurin da towels suke a Jere a tsare kaman bundles na kudi ya nufa ya miqa hannunsa daya ya dauko daya ya daura a kuqunsa kafin ya sake daukan daya a natse cikin asalin nutsuwan sarauta dake yawo a jininsa ya Dora a kan gashin kansa dayake tamkar na mahaifiyarsa yafara gogewa ahankali kafin ya fito sanye da fararen soft sole bedroom slippers yana nufar makeken dresser mirror din dayake closet dinsa mai girman dayafi na daki biyu dan kuwa tarin sutura ce a Jere da basada adadi babu kalar designer din data amsa sunanta da babu a gurin tin daga kan bangaren agogunansa da suke bugun mahaukatan dollars har zuwa kan takarman sakawansa da suke cin manyan kudi da bangaren wandunada shirts da suits da underwears hatta ties na wuyansa da socks dinsa kowanne da bangarensa daban inda aka jerasa. Ga turaruka suma da pins da combs nasa suna kowanne baida adadin number dan babu abinda ake siya kadan hakama akai akai ake qaro wasu Ana jibgawa. Cikin nutsuwa da rashin hayaniya ya shirya tsaf a cikin navy blue loro pianas vicuña polo shirt da Michael kors trousers fari tas ya komai na jikinsa na fidda wani tsadadden qamshin Gaultier elixir na yana gauraye niimar duk inda ya wuce da inda yake tinkara a cikin sanyi. Palonsa na hutawansa y wuce Kai tsaye cikin nutsuwa zuwa palon da dining room dinsa yake inda zaiyi breakfast da aka gama cike dining din a tsare da aji, Tin daya doso qamshin sa ya sanar da aleey fitowan sa dan haka ya miqe daga Zaunen dayake riqe da iPad me girma dayake wani aikin report da aka turo daga kamfaninsu dake Brazil. Ajiye iPad din yayi yana dago Kansa ahankali ya sauke Akan hanyar da NUAB ALMAZZ din daya fito kwarjinsa da Kyansa dayake sake cika idanuwan duk me kallansa na cike gurin gashinsa dayaji tsadaddun mai yana sake a kafadarsa ya dago idanuwansa da babu abinda suka Baro na mahaifinsa ya Dora Akan aleey din yana qarasowa kenan wayar sa da iya mahaifiyarsa kadai ke kiransa da wannan layin tayi haske tana ringing mara qara. Dago wayar da hannunsa yana dakata wa cak ya fasa isa dining din ya isa kan wasu mahaukatan luxury sofas dake palon ya zauna a natse tareda ajiye Dayar wayar hannunsa a gefensa kafin ya daga wayar cikeda nutsuwa da kulawan da baya bawa kowa duniya sai ita ya bude Baki muryansa mai tsantsar nutsuwa da Izzar sa da bata boyuwa yace ‘Ya Ammi…. Katsesa maganarta da muryan data tada tsikar jikinsa gabaki daya da cewa ‘HAYATEEM Inason kasancewanka a tareda ni duk lokacinda Ka samu daman hakan…… #MAMUH HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070 Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali [09/12, 10:47 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_* Mamuhgee 50 Gashin jikinsa ne suke qarasa miqewa ahankali maganarta ta ratsa kunnuwansa zuwa kwakwalwan kansa da zuciyarsa data tsaya cak gurin bugawa, Numfashi me sanyi mara sauti ya sake a natsensa dan gasgatar da maganar Ammin tasa da bata taba raayin dawowansa BOYEM ba haka kawai amma Ayau kunnuwansa na jiye masa sabanin kalamanta na koyaushe da kullum, Bude bakinsa yayi cikin sautin da ita kadai yakewa magana dashi sbd sanyinsa da nutsuwansa yace ‘Ammi,kina buqatan ganina? Akwai abinda yake damunki Ammi?’….ya qarasa maganar da zallan kulawansa da kaunarsa akanta yana jiran amsarta dan karantar yanayinta dayake cikin sautin muryanta. Shiru tayi itama acan bangaren nata tana rufe idanuwanta ahankali sbd muryansa dake ratsata a duk lokacinda zata ji muryansa tsananin kaunar danta kaman zata qarasata takeji amma hakanan take daurewa shekaru masu yawa sbd koyaushe zuriyarta na hanata barinsa dawowa sbd kada aci gaba da kiransa dan mistress Wanda ako Yaushe aka ambacesa da hakan har cikin ranta da zuciyarta take Jin radadin hakan musamman data ga sunan yana kokarin zama abin alfaharinsa dan baitaba Jin ciwo ko damuwan abinda ake ambatar sa dashiba amma su sunajin ciwon hakan, A yanxu zuciyarta takai maqurar kasa daurewa da hakurin rashin ‘danta a tareda ita musamman da zuciyarta take cikin rashin sukuni sosai da Wani irin tsoron da batasan na menene ba dan haka jikinta yake Neman rikicewa sbd ko bacci kwata kwata ta rage sosai Wanda shima yake qarawa lafiyarta illa me girma dan haka su tenya da sakinah suke cikin tsananin damuwa da rashin yaya zasuyi gashi basuda ikon sanar

Table of Contents

Chapters

106 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});