Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 43

Chapter 43

Hayateem Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

kyau aka shigo dasu Ana jerewa a table, Idanuwa tenya ta zubawa Ayanaah tana kallanta haka kawai taji bata iya Kyale Ayanah akan zamowanta imebēti wadda koda zata sauya kowa bazata taba sauya Ayanah GHAZ ba komai wuya tanason ganinta a imebēti sbd itace kyanta yakeda tsananin nutsuwan da zai iya girgiza Kyan HAILE da qasar take taqama dashi ita kuwa a nata bangaren batada burin daya wuce takai HAILE qasa ta hanyar samun macen da zata kere ta a gurin sultan musamman idan Allah yasa aka samo LEUL ba a gurin HAILE ba sbd Qin HAILE a jikinta yake tin daga lokacinda ta dauke ran qanwarta uwa daya uba daya da ita kadai gareta sbd kawai ta samu cikin sultan a matsayin imebēti a lokacin da tana yayin dauke rayukan duk macen daya kwanta da ita, Wannan ne dalilin daya saka tenya batada burin daya wuce samar da macen da zata fi HAILE komai da samun gurbi a zuciya da ahalin sultan, A tarihi da doka tareda qaida mai girma a Masarautar BOYEM baa taba auren wadda ba jinin BOYEM ba, Babu macen data taba Matar Sarkin Boyem matiqar ba jinin sarautar BOYEM bace, Duk yanda mace ta shiga ta mamaye zuciyar Sarkin Boyem komai tsananin so da kaunar dayake mata fiye da matansa matsayinta yana tsayawa ne a iya WISHMAH wato lady mistress ita ta wuce matsayin imebēti hakama bata zama matarsa ta aure ba amma kuma matsayinta daya da matansa a duniya a zuciyarsa kuma tama fi matan matsayi, Dan haka a koyaushe burin da tenya take kwana dashi take tashi tayi rayuwa dashi shine ta tabbatarda ta samar da wishmah a BOYEM din yanzu wadda zata ruguza power din HAILE koba duka kwata kwata ba to ta tabata sosai dan babu macen datai darajar HAILE a qasar BOYEM yanzu sbd itace mata kuma uwargidan sultan YASAR haka kuma macen datafi kowace macen kyau da iko a qasar. Duk da Ayanah baiwa ce wadda bauta ta sauya mata abubuwa da dama ita ta hango asalin sirrin kyanta Wanda zai fito fiyeda na HAILE idan ta samu gyara da hutun da fata da gangar jikinta suke buqata ga wata irin sanyi da nutsuwa a tattare da ita wanda zai iya sanyaya zuciya mai Zafin gaske irin ta sultan jinin masu BOYEM da kansu dan haka Ayanah tayi mata tako Ina kuma taci burin fiddo da dukkanin kyanta da kwarjininta da bauta ta boye zata fiddota a matsayin sabuwar wishmah ta BOYEM da aka shide qarnika baa samu ba sbd yawancin sarakunan BOYEM basa soyayya dan bata tsarinsu Sarkin uku ne kadai suka taba wishmah Sai a yanzu datake fatan hakan ga sultan YASAR. Umarni ta bada aka tada Ayanah Zaune wadda take kwance kaman babu inda baya aiki a jikinta, Sakinah ce ta saka mata pillows biyu a bayanta suka tareta aka fara bata maganin masu dumi da wani qamshin nutsuwan dayake ratsa hancinta zuwa cikinta, Gabaki dayansa aka sakata shanyewa kafin suka ajiye cup din akan tray din da aka jero cup da bowl din Dayan maganin masu kyau. Dayan maganin aka Dora mata a baki yafara shiga maqoshinta ta rufe idanuwanta ahankali tana Jin taste din maganin na ratsa bakinta aka buga kofar dakin da nutsuwa Wanda ya saka dukansu kallan kofar Banda Ayanah din dake Jin zuciyarta na Wani irin nauyi ta sake rintse ido. Da ido tenya ta basu umarnin su bude dakin dan haka daya daga cikin bayinta ta juya ta nufi kofar dakin a natse ta bude Kai tsaye tana kallan wadda ta bude dakin kanta a qasa ta bude baki da taushin murya tace ‘Daya daga cikin sabbin imebētin da zaayi ta illata kanta harma tana gap da rasa ranta amma……. Wani irin fesowa abinda yake cikin bakin Ayanaah yayi da karfin gaske idanuwanta na budewa jajir sbd abinda taji Wanda zuciyarta ta tabbatar mata da Zuhrah ce, Wata irin rawa hannuwanta da kafafunta suka fara ta yunqura da karfin gaske tana Miqewa tsaye harshenta karyewa sbd mummunan tashin hankali ko magana ta kasa sai idanuwanta dake rikidewa jajir b Kyan gani……… Sakinah ma da jikinta ya dauki wata irin rawar tashin hankali saurin dafe Ayanah itama tana Jin tabbacin Zuhrah ce dan haka hawaye suka fara ciko idanuwanta sbd Zuhrah tayi hakan ne sbd yar uwarta Ayanaah… Ayanah fizge wa tayi daga riqon Sakinah tana Miqewa jiri mai karfi na dibarta tabi bayan su tenya da suka fice dakin batareda sunsan halinda Ayanah din ta shiga ba. Ko ganin gabanta Ayanaah batayi jiri na dibarta na maganin da aka bata Wanda karfinsa yake dan bugarwa sbd na gyaran mace ne, Wani dishi dishi take gani a idanuwanta da duhu duhu amma a hakan take jefa kafarta duk inda ta samu ta nufi hanyar da Batama San Ina zata samu Zuhrah dinba, Sakinah d gudu taje biye da ita tanason ambatar sunanta amma ta kasa sbd kada wani ya jisu asan sun fito komai y qarasa lalacewa dan haka biye take da ita tana wasu irin hawayen tausayi da tashin hankali tareda baqin ciki tana kokarin kamata amma Ayanaah dinba taqi Bari fizge wa takeyi sbd ko zata rasa ranta Ayau sai taje ga yar uwarta. Ragaita Ayanaah din ta ringa yi tana zagayen Neman inda Zuhrah taje amma koina tsit babu Zuhrah ta zube a tsakiyar gurin qasa tareda dafe kirjinta dake mata Wani irin azababben radadi ta fasa wani irin kuka mai karfi da taba zuciyata tareda ambatar sunan Zuhrah da karfi tana sake dafe kirjinta dake Neman bugawa da sauri sakinah ta zube qasa din itama tana rufe mata baki da hannuwanta biyu tana kukan itama mara sauti jikinsu na rawa su dukan, Kuka sosai Ayanaah keyi mai tsananin karfin sautin gaske amma Sakinta ta riqeta jikinta da karfi ta toshe mata baki sautin kukan baya fita sbd idan batai hakanba koina zai amsa karar kukan nata Wanda takeyi d karfin gaske tana ambatar sunan Zuhrah. Motsin tahowa suka Ji Wanda ya saka sakina janta da karfi cikin tausayawa ta boye bayan wani dakin da ita har lokacin riqe take da ita bakinta a toshe. Zuhrah ce aka dauko tamkar gawa a kan wani qaramin gadon marasa lafiya koina jikinta ba Kyan gani jininta ne yake fita sosai Wanda ya sauya kamanninta dana Kayan dake jikinta, Babu alaman rai a jikinta idanuwanta a rufe hannuwanta a sake Mutum hudu ne maza dauke da ita jini na bin hannuwanta zuwa yatsar hannunta yana diga qasa, Tenya ce ta bude baki Kai tsaye cikin iko da bada umarni mai Zafin gaske tace ‘A kaita kurkukun bauta da ukubar da bayi acan zatai jinya t warke tayi rayuwa har qarshen rayuwarta bazata taba fitowa ko wuya ta dauki ranta ko kadaici da ukuba wannan shine hukuncinta…… Wani irin Juyawa duniya tayi da Ayanaah wadda ta bude baki da karfin gaske ta fasa Ihun kiran Zuhrah cikin rikitaccen kukan daya saka sakinah sake saka karfinta duka tana danneta tareda rufe bakinta d karfin gaske itama tana hana nata Ihun gunjin kukan fidda sauti. Fizge fizge Ayanah keyi tana dukan hannuwan sakinah son qwacewa ta tafi ga Zuhrah kome zaayi musu Ayi tare amma Sam sakinah ta saka karfi sosai ta danneta da

Table of Contents

Chapters

106 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});