Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 62

Chapter 62

Hayateem Book 1 Complete Hausa Novel 1,203 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

tsanani daya sirka da kulawa ya kalleta ya bude baki da zallan mulki yace ‘Ina taya queen HAILE murnar haifowa boyem sanyin idaniya jarumin boyem kuma jinin me boyem ina miki fatan samun lafiya da wadattacen farin ciki me dorewa, Wane irin tukuici kike buqata daya kawo ki da kansa?. Ajiyan zuciya me zafi mara sauti dake sake yunquro da mummunan baqin cikin datake ciki ta sauke a cikin mayafinta kafin ta bude Baki a hankali tana Hana tsananin weak din datai sbd azabar data sha kuma take ciki bayyana cikin sautin dazai isa kunnuwan manyan fadar dake fadar suma suna cikin tsimayi da mamaki tareda jiran menene yake shirin faruwa dan kuwa tabbas fetto ta fada magana. ‘Allah ya qarawa sultan me boyem tsawon rai da tsarki tareda karfin iko uban LEUL ASIM ALMAZZ magajin boyem, A tarihi da dokar Masarauta me girman daraja da iko ta boyem ‘dan imebeti bai taba zama magajin LEUL BOYEM ba matiqar a kawai ‘dan da Matar sunnah ta Haifa, Ayau ni HAILE YASAR BOYEM na haifo jinin sultan YASAR Wanda Koda imebetin sultan ta riga haihuwa to babu ikon danta ya zama LEUL sbd ni Matar sultan na Haihu a qarqashin igiyoyin aure dan haka sultan da manyan masarautar BOYEM duka gakunan a Zaune nake Neman Adalcin bin doka da kaidar BOYEM tin asalin tarihinta a bawa ASIM matsayinsa.’ Tana gama fadar hakan Aslam da meryam suka zube qasa cikeda girmamawa kansu a qasa da sauti me bada girma sosai suka hada Baki suna cewa ‘Allah ya qara maka tsawon rai da lafiya tareda iko ya Abbi me BOYEM muma muna son Ayi adalci ga kowa a bawa me matsayi matsayinsa’ Tsit fadar ta dauka sbd wani girmammen lamari daya ratsa, Manyan fada kuwa kowa maganarta ta shige sa sbd abinda ta fada haka yake babu gargada babu shakka, Haile data ga maganarta ta shiga manyan fada wani Numfashi me sanyi da rashin sauti tana Jin sassaucin muguwar azabar datake ji a kirjinta na zallar baqin ciki da tashin hankali hakama abinda ya sa ta zabi maganar anan gaban manyan fada sbd sunada iko me karfi ta wannan bangaren da duk zai shafi goben Masarauta da ikonta da kaidojinta dan haka tasan dole ya yanzu basai gaba ba zaa bawa danta magajin sultan tasan shine tin yanzu me jiran gado. Sultan idanuwansa ya zubawa HAILE yana ankarewa da abinda tayi din na zuwa fada ta fada adalci take nema wa ‘danta, Bai taba tinanin zaa fara samun jayayyar matsayin magaji ba da wuri hakan Wanda fara faruwan hakan na nuni ne da zazzafan hadarin da zai biyo Bayan rayuwar mutane da yawa Akan matsayin da rayuwar magajin BOYEM koma wanenen, Masana sun sanar da duk magadan suka fara jayayyar matsayi a masarautar BOYEM fitina ce da zazzafan hadari yake tafe a cikin Neman mulkin kota yaya dan haka take yaji wani yanayi na tinanin taka tsantsan yabi komai a natse da lissafi dan bada kariya ga Wanda yasan zasu cutu a yaqin mulkin amma ita HAILE a bayyane ya gane me takeson yi na Neman matsayin wa danta ta hanyar ikon manyan fada wainda zasu iya yanke hukuncin waye magajin BOYEM, Juyar da idanuwansa yayi ga tenya Wadda idanuwanta suke a qasa amma irin riqon datai wa NUAB ba Wanda zata iya shiru bane a bakin rai take da tsayuwa Akan lamarinsa dana uwarsa da batada kowa a duniya tinda baiwa ce da aka saka kudi aka siyo. Numfashi mai nuna isa da iko ya sauke yana komawa sultan dinsa dan tabbatarda girman matsayin da tenya zata iya zuwa Akan Ayanah ghaz da ‘danta ya bude Baki batareda ya kallo kowa ba idonsa Akan ASIM yace ‘Tabbas Li’ul ASIM ALMAZ BOYEM ‘dan queen Haile Wanda……. Da karfin gaske cikin tsananin girmamawa tareda gitta rayuwarta tenya tayi saurin daga NUAB tace ‘Allah ya qara maka daraja me BOYEM ina Neman gafarar sauke kalaman da ake nemarwa Magaji na biyu adalci sbd a yanda tarihi da dokar Masarauta me karfi ta tabbatar shine matsayin Matar dake dauke da igigoyin auren sultan takeda shi to dukkanin wannan cikakken matsayin da iko wishmah tana dauke dashi hakama a doka mai kakkaifan karfi ta Masarauta idan har wishmah ce ta haihu ba imebeti ba to tabbas ‘danta nada cikakken iko da matsayin da ‘dan matar sunnah take dashi…… Cikin murya me amsa Amon mulki da iko HAAT(wazirin Sultan da shine mai riqon qasa idan sultan baya nan kuma sune masu hukunci yace ‘Ki bude bayaninki Kai tsaye Maleketenya dan kuwa cikakken bayani zai qaddamar da waye zai yi riqon magaji a cikinsu’ Da gwiwowinta ta juyo bangaren da Haat din yake ta sauke kanta qasa cikin tabbatarda son karban matsayin NUAB daga hannun kowa tace ‘Da daaham din shedar zamowanta cikakkiyar wishmah imebēti AYANAH GHAZ ta fara naqudar magaji na daya dake hannuna a yanzu Wanda hakan ya tabbatarda babu kowane iko ko jinin dayake yawo jikin mai girma ASIM dayafi na LEUL mai jiran boyem, Zamtowan mahaifiyarsa wishmah kafin ta diresa a duniya ya wanke tareda tsaftace masa kowace irin hanya data Halasta masa cikakken ikon BOYEM gabaki dayanta da zagayenta…..’ Tsit fadar ta kuma dauka mai karfin gaske wadda ta saka HAILE fara jiqe wa da wani mummunan zufan daya daga jininta ya fara hayewa take dan kuwa ta manta da Ayanah ghaz ta zama wishmah kafin fara naqudarta Wanda tabbas hakan ya halastawa ‘dan ta komai. Saukar idanuwan sultan Akan tenya yayi mata kallo daya ya maida kallansa kan haat Wanda take ya karbi NUAB daga hannun tenya ya nunosa gabansa ya ambacesa da magajin sultan YASAR ALMAZ BOYEM, Matiqar sultan yana raye shine yakeda ikon hawa mulkin BOYEM sbd ‘dan kwarkwara ce ta haifeka bakada cikakken gado dan haka idan sultan ya rasu kafin saukarsa mulki bai doraka ba to tabbas bazaka hau karagar mulki ba. Da sanin wannan sharadin ne wani mafi girman burin Dora NUAB ALMAZ Akan kujeran mulkin BOYEM ya tsiru a zuciyar sultan YASAR sbd zamowan ‘danta Akan mulkin BOYEM ko baya raye zata kasance macen datafi kowace mace power da tsaro a boyem. Tenya cikin tsananin farin cikin gaske ta ringa zuba godiyarta ta miqe ta fice dan Kai NUAB ga mahaifiyarsa da kuma yi masa wankan al’adah da baayi masa ba. ******a daidai wannan lokacin Ayanah ce riqe da hannun sakinah gam suka riqe juna sbd kukan da Ayanah keyi zuciyarta kaman zata Dena bugawa sbd tsabar gajiya da baqin ciki da damuwan da itace take yawo a kowane gaba na jini da jikinta, Duk Wanda yake masarautar ko a wane lungu me nisa kake labarin haihuwan magajin BOYEM ya isar maka tareda sunan wadda ta haifesa dan haka babu shakka tasan zuhranta taji haihuwan kuma tana can cikin tsananin kadaici da tsantsan buqatan zuwa gareta kaman yanda a yanzu babu abinda take tsananin so da buqata irin saka Zuhrah a idanunwata su rungume juna tareda rungume abinda ta haifar musu a tare sbd yanda take Jinta Bayan haihuwan kaman bazata Kai labari ba, Cikin tsananin rashin karfi da mutuwar jiki tareda damuwan datake bayyanar da quncin dayake ranta ta Lumshe idanuwanta tareda bude su Akan sakinah tace ‘Ina tsananin buqatar ganin Zuhrahta kafin rayuwata tabar jikina,

Table of Contents

Chapters

106 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});