Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 26

Chapter 26

Hayateem Book 1 Complete Hausa Novel 1,203 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

saka zuwa qasar yake tamkar samun babban rabone da saa a duniyar da suke rayuwar, Suna gap da isowa kusan iyakar bodar da zata shigo dasu farkon ruwan qasar saida aka sake tsafta ce kowane bawa kafin suma suka wanke kansu da dan gyara komai na tsarinsu dasu kansu din. Boda biyar ce tin daga farkon shigowa nahiyar qasar kafin isa cikin bodar ruwa ta cikin qasar wadda ita kanta bakin bodar cikin kasar daga nan bakin zuwa cikin qasar tafiya ce tsananin tafiya. A bodar farko saida suka share kwana daya a bakin wajen qasar batareda sun samu damar shiga ba saida aka gama binciken tabbacin kasuwan bayin sukeyi kafin aka barsu suka wuce. Wuni guda suka sake share wa Bayan barinsu Checking point na bodar farko kafin suka iso ta biyu. Anan ta biyu ba saida suka share kwana daya harda wuni kafin aka gama tareda basu damar wucewa. Shima tsakanin boda ta biyun zuwa ta uku tafiyar wuni guda ce sukutum sai tsakar dare suka isa dan haka baa duba kowane jirgin ba duka jiragen da suka taho a wajen bodar suka kwana sai washe gari aka fara aiki akansu. Tashin farko abinda suka fuskanta anan shine bazasu shiga da jirginsu can bodar karshe ta cikin asalin qasar ba dan haka duka yawansu anan bodar zasu tsaya da jirginsu sedai shugabansu da wasu daga cikin manyansu da bazasu wuce Mutum Ashirinba dan a qaida baa wuce hakan dan hakan komai yawan bayinsu koda bayinsu sunfi dubu daruruwa to su dai da zasuci kasuwarsu bazasu wuce Mutum ashirin ba kuma da jirgin bakin bodar zasu biya su dauka su isa can sai sun dawo su koma jirginsu su koma inda suka fito. Wannan dalilin ya saka kowace boda dake qasar girman bodar kawai yana fin girman qasashe da dama sbd irin tarin manyan mahaukatan jiragen ruwan dake tsayawa ko zama a gurin ba qaramar qasa ke iya daukansu ba, Kowace boda dake qasar tamkar wata qasar ce me zaman kanta sbd gari ne da mutane sosai sbd duk wani maaikacin bakin boda na qasar anan yake rayuwa da iyalansa da yan kasuwarsu harma da sauran manyan huldodon kasuwancin qasar da akeyi kuma anan ma Ana cin kasuwar bayi sedai acan babbar bodar ake cin asalin babbar kasuwar bayin datafi kowace a duniyarsu, Hakanne ya saka kowace bodar qasar gari ce guda mai zaman Kansa hidima sosai da cin kasuwanni akeyi tareda dubban Jamaa. A nan jirgin kusrawa ya tsaya suka gama karba da biyan komai na tsantsar dukiya me yawan gaske kafin suka fiddo bayinsu kaf aka Kirgasu tareda biyawa kowane bawa daya Lasisin shiga qasar. Saida suka kwana biyu a wannan bodar Ana harkar lasisin shiga qasar kafin aka kammala komai suka zuba bayinsu a sabon jirgi da zai kaisu suka wuce tareda barin dukannin Sauran kusrawa a garin bodar su samu shaqatawa da hutawa suma kafin su dawo Wanda a kalla basu San kwanakin da zasu shafe ba kafin dawowan tasu. Bodar gaba baa tsaya komaiba lasisin bayinsu aka bi daya bayan daya Ana duba wa tareda tabbacin sa tukuna aka barsu suka wuce. Suna wucewa khams ya sauke wata sanyayar ajiyar zuciyar samun nutsuwa da jin qamshin cikar Buri, Qamshi da iskar da kake shaqa a kasar kusan daban yake sbd nutsuwa da tarin arziki kawai kake Ji da gani tako ina, Su Karan kansu bayin nutsuwan ruhi da zuciya suka Ji suna samu ahankali cikin sanyi sbd koba komai sunsan yanzu kam sun iso qasar da zaa siyar dasu su fita hannu kusrawa, Dukkanin bayin a lokacin aka fara fitowa dasu daga jirgin kusra a wancan bodar da suka fito duk Wanda ya saka tafin kafarsa ya taka qasar da allah ya shimfida a duniya sai hawaye sun gangaro masa na godia ga Allah daya sauko jirgin ya fito batareda ya rasa rayuwarsa ba ko mutuncinsa kokuma dai Allah ya masa arzikin fitowa daga balai da masifar datafi komai a rayuwa wato jirgin kusra. Ita kanta Ayanah a lokacinda jirginsu ya isa asalin bodar cikin qasar dago idanuwanta tayi ahankali ta kalli ruwan qasar da suke shar iskar su na ratso musu sbd a wannan jirgin inda ake ajiye bayi ba a rufe yake ba cikin duhu a bude yake suna iya ganin koina sbd harda winduna wani sanyi na ratsa fuskarta zuwa gangar jikinta daya sakata rufe idanuwanta ahankali tana dan qanqame jikinta hawaye masu dumi na gangaro mata tinanin Nurat da Abaas na danne kirjinta da dayanzu dasu zasu shaqa wannan iskar da suka manta rabon da su shaqa sedai wari da zarni tareda tsami da karnin dakin bayin dasu ciki na jirgin kusrawa. A bakin bodar su khams suka fara tabbatarda sun iso qasar datafi kowace a duniyar da suka sani sbd wasu Hasken wutattakin Turawa dake haske gurare daban daban hakama maaikatan mahukunta qasar gasunan koina, Tsananin girma da fadin gari da kasuwannin bodar baa iya ganin iyakarsu sbd girman garin ya baci sbd akwai kasuwanni da gidajen da suka hau dubu Dari kuma a hakan ba baa shiga asalin cikin garuruwan dake qasar ba bare akai ga isa asalin babban birnin qasar da acan Masarautarsu take ba Wanda akwai ma tafiya me tsananin gaske. Sake tabbatarda lasisin su na shigowa kasar cin kasuwar bayi akai tareda tantance lasisin bayin daya bayan daya tukuna suka samu saukowa suna taka qasar masarautar BOYEM Wadda take sanyaya zukatan kusrawan da bayin sbd Allah ya yanke musu azabar kusra. #MAMUH #BOYEM #BOYEM #BOYEM HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070 Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali [09/12, 10:46 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_* Mamuhgee 18 *JEWELRY JUNCTION* 08039440312 Ina macen datasan Yar kwalisa ce ko kuma wadda ke son zama cikakkiyar Yar kwalisa da zata kece Reni a cikin yan uwanta mata harma da maza ma, Ina macen dakeson ta shiga mutane a kalli wuyanta da hannuwanta a sake kalla batareda an tantance asalin gwal da diamond ne a jikinta ba ko kuwa me Kama dashi ne?? To tazo ga inda dukkanin wani burinta zai cika gameda son hakan, Mata Da Ado da Kwalliya Akasanku JEWELRY JUNCTION shago ne Na kayan Kawa Na Mata Manya DA Qanana, ✅duk wani nau'in design Na Sarka, 'Yankunne, Awarwaro, Zobe, Agoggo DA sauransu akwai su kala daban, daban. Sayen daya Ko sari👌 ✅Munda ready to wear Na Adire dana materials daga kan boubou gowns zuwa palazzo DA tops dinki Na zamani👌 ✅Idan ke ma'abociya son Kamshi ce munada turaruka kala daban daban masu Kamshi da rike jiki👌 ✅Gefen inner wears din Yara ma ba'a barmu a bayaba, bra tops, half vest,vest, boxers DA pants Duk akwai masu kyau da inganci😍 🛒Shagonmu na nan a kan tanki road, guiwa low-cost a cikin garin Sokoto. Muna tura kaya ko wace jiha cikin Aminci DA Amana In Sha Allah. WhatsApp 08039440312 Tiktok :@sokoto jewelry seller Instagram: jewelryjunction23 ********* Sabuwar duniyar da kamar ba wadda suke rayuwaba suka samu kansu cikeda farin ciki da mamakin abubuwan rayuwan da suke gani da dama Wanda suke tinanin idan nan bakin bodar ruwan qasar ne yake da daukan hankali da mamakin duniya haka to yaya cikin qasar zata kasance musamman masarautar da a tarihi da labari suke jin tsaruwarta

Table of Contents

Chapters

106 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});