Chapter 69
Chapter 69
ta ciko tayi kyau sosai sai kalar sabuwar fatar tata mai dan duhu tayi mata kyau ta sake sauya kamanninta daga yan uwanta tinda a yanzu tsawon wata daya harda sati guda kenan, Duk wannan gyara da Jin dadi tareda lafiyayyan Hutu da cima me lafiya da kyau da ake bata itama rayuwarta bata taba cire quncin datake ciki ba koma minti daya itama, Rayuwarta ta jima da mutuwa kaman yanda ta ‘yar uwarta ta mutu kuma bazasu taba samun sauyin hakan ba duk zuriar da zasu tara quncin daya shigesu ya riga ya tafi da ruhinsa zasu rayu a mistresses din jinin BOYEM zasu tsufa a hakan zasu mutu tarihin zuria ahalin GHAZ ya rufe shikenan. Da kewa da tsumayin son samun ganin yar uwarta karon karshe Zuhrah take kwana a kowane sare kuma take tashi, Duk yanda qunci da tarin baqin da damuwa suka fara taba lafiyar Ayanah haka zuhran ma sun dade da fara taba lafiyar kwakwalwanta da ita kuma tafiya inda iyayenta sa Sauran yan uwansu suka tafi take buqata dan gwara Ayanaah a yanzu tanada ‘dan cikinta da shine zaisa ta iya cigaba da rayuwa ko babu dadi ita kuwa batada kowa Bayan Ayanah din kuma a yanzu gashi zasu rabu rabuwan da shikenan. A Daren da zaa gabatar da Zuhrah a matsayin imebētin da akaiwa mai girma YUNAR tukuicinta a wannan Daren itama wishmah zata fara komawa tirakar sultan Wanda tinda akai bikin basu sake haduwa da juna ba NUAB ne kadai Wanda kowace rana se ankai sa tareda bayi masu tsaron lafiyarsa. A tsawon wannan lokacin bata taba tinaninsa ba sbd batada tinanin kanta saina ‘dan dayake gabanta da Zuhrah da Abaas sai Ayau din da aketa shirinta Ana mata gyara na musamman da wasu irin tsare tsaren daya ringa tina mata rayuwarta ta farkon zamowa imebetin. Tenya data har zuciyarta takeson hadasu suyi ganin junan karshe sbd tana iya ganin tsananin halinda kowacensu take ciki hakama matiqar basu ga juna Ayau din ba shikenan dan kuwa Zuhrah daga wayewan garin gobe zata bar qasar zuwa inda ba dawowa dan koda hidima zata kawo YUNAR a boyem to bazai taba zuwa da ita ba matiqar ba matsayin wishmah din itama ta samu ba dan haka zaman daular sa zatai ta ringa hayayyafa har qarshen ranta. Daga Ayanah har Zuhrah yau damuwansu da quncinsu ya ninka na kullum sbd daga yau ne karshen da zasu shaqi iskar gari daya dan haka kowacensu babu inda yakeda dogon amfani a jikinta. Karfe goma sha Dayan dare aka fito da kowacensu dan tafiya tiraka duk Taku daya da Ayanah keyi tamkar Ana zare mata ruhinta daga gangar jikinta take ji idanuwanta sunyi jajir daga ita sai sakinah da bayi kusan shida ne suke tafe tareda da ita sakinah na dauke da NUAB sbd tenya tana tareda Zuhrah da doka itace zata kaita har babban bangaren YUNAR dayake da nisa sbd duniya ce guda me zaman kanta zube a bangaren sa. Tafiya sukeyi Ayanah na sake rasa kanta daidai kusan isarsu tenya ta Ambaci sunanta daga bayanta Wanda ya sakata tsayawa cak batareda ta juyoba kanta na mummunan sarawa. #MAMUH HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070 Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali [09/12, 10:47 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_* Mamuhgee 45 Kasa juyowa Ayanah tayi idanuwanta na fara wani radadi sbd rashin hawayen dake cikinsu zuciyarta na harbawa da Wani irin karfin dayake nuna tashin isashiyar lafiyan zuciya sbd jikinta ya karba yanayin daya tabbatar mata da Zuhrah ce a bayanta, Daqyar gangar jikinta ta dawo aiko daga wutar data dauke ta iya motsa kafafunta ahankali tana juyowa hannuwanta na rawa ta damqesu tareda qarasa juyowa gabaki dayanta ta fuskancesu suna bayanta daga nesa kana tsaye, Akan Zuhrah jajayen idanuwanta da taka suka ringa rikida suna qara rinewa suka sauka tana tsaye tsakiyar tenya da babbar baiwar da aka ware mata tareda wasu bayin sunkai goma a bayansu, Navy blue Kayane a jikinta da adonsu yake daukan ido fuskanta a rufe da mayafi mai Shara shara da ake iya ganin fuskanta amma ba sosai ba hakama itama tana iya ganin na waje amma ba sosai ba, Kasa motsawa Ayanah tayi daga inda take tsaye hakama idanuwanta basu motsaba daga kafe Zuhrah datai dasu kaman yanda zuhran itama ta kafeta da nata idanuwan dake son tsiyayo hawaye amma sun qafe qaf sbd halinda zukatansu ke ciki, Tsananin son ganin fuskan Zuhrah ne Ayanah taji yana danne kirjinta kaman zai kasheta amma Dukkaninsu babu Wanda yakeda ikon bude mayafin daya rufe da fuskarsa batareda ya isa ga Wanda shine kadai yakeda ikon budewa ba dan haka basuda daman ganin fuskokin juna da suke tsananin doki fiyeda komai na duniyar, Tsit duniyar tayi musu da gurin ma gabaki daya, Rawa jikin Ayanah yakeyi ahankali tanajin kafafunta na kasa daukanta bakinta wata rawa yakeyi amma ya kasa budewa dan ta Ambaci yar uwarta, Zuhrah kasa riqe kanta tayi ta daga kafarta tayi Taku daya dan zuwa ga yar uwarta amma tenya ta saka hannu ta riqe hannunta daya batareda tace komaiba ta girgiza mata Kai tana Hana idanuwanta cikowa da hawayen tausayinsu sbd iya abinda zata iya musu kenan na ganin juna amma bazasu taba magana ko rungumar juna ba Bare nuna sanin juna sbd tarin bayin datake tareda su da kuma cameras dake koina dan haka haka sake riqe hannun Zuhrah dake Wani irin rawan jiki tayi gam tana dagowa ta kalli Ayanah dake tsaye kaman an dasata ko baa fada ba kowane lokaci zuciyarta zata iya bugawa dan haka Juyawa tafara yi da Zuhrah a hankali zasu bar gurin Ayanah ta Lumshe ido ahankali ta rufe tana kokarin zubewa kan gwiwanta sbd kafafunta da suka gaza sakinah tayi saurin riqota duk da NUAB yana jikinta, Zuhrah ma kasa daukanta kafafunta ke kokarin amma tenya ta hanata kaiwa qasa ta tareta jikinta suna ci gaba da tafiya can qasan kunnenta ta rada mata ‘Kada ki Bari sadaukarwar yar uwarki da rayuwar data zaba miki ta tafi a banza dan sbd ki samu rayuwar da zaki rayu da aminci ta zabi rabuwar koda hakan zaiyi sanadin mutuwarta ta riga ta zaba inganta rayuwarki dan haka ki saka dangana indai kunada rabon sake haduwa Allah zai hadaku cikin yadda da amincinsa idan kuma babu rabon sake haduwan shikenan kuwa juna fatan alkhairi ko a raye ko mace amma daga nan kaddarar ku ta riga ta rabu’ Wasu irin hawaye masu tsananin Zafin da Zuhrah batasan dasu bane suka gangaro daga idanuwanta suna sauka fuskarta tanajin tamkar an zare mata Wani hasken rayuwarta yabar jikinta dan haka tenya tafara tafiya da ita batareda tasan inda take Dora kafafunta ba har suka bace wa gurin batareda kowannensu ya sake waiwayowa ba har suka bace sukabar su Ayanah gurin tsaye wadda ta kasa dauke idonta daga Zuhrah harta bace wa ganinta ta sake rintse idanuwanta ahankali tana Jin Wani nauyi ya danne kirjinta daya saka numfashinta kasa fitowa ta daga hannunta ahankali tana son dorawa Akan kirjinta amma hannun bai qarasa isaba bakinta ya feso Wani irin jini da karfin gaske daya fesu a Fuska da showel din NUAB dake hannun sakinah. Jajir idanuwanta sukai tana bude su ahankali zata
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106