Chapter 49
Chapter 49
me kamawa insha allah -Da 5k kachal zaa baki kaza da ciccibi da gari da tsumi da gumba masu kyau da ingancin dazai sakaki dawowa ki qara harma ki kawo wani, -Da 10k zaa baki kaza full da ciccibi da gari da tsumi da gumba, wannan promo ne akan murnar cika shekara 10 cif da fara sanaa a online Dan haka duk wadda take bukatar shiga cikin wannan promo Dan samun wannan garabasa to tayi sauri kafin ta kare Kuma ku sani tsakani da Allah zaayi wannan promo komi me inganci ne Kyau sosai zaa baku tsakani da Allah Idan kinada 3k ma zaa baki ciccibi kawai sai gari da tsumi masu kyau da ingancin suma, Dan haka duk wadda take da bukata kofa a bude take Idan kinada Yan uwa da abokan arziki zaki iya tallata masu idan kin kawo mutun goma suka shiga na 10k kinada package din 5k Idan kin kawo mutun goma suka shiga na 5k kinada package din 3k. Zuzeam ventures 08144015291 ******* Cak Ayanah ta tsaya tareda dawo da kafarta baya datai Taku daya anan ma kusan sake bada sauti sarkar qafarta tayi Wanda ya sakasa gangaro da idanuwansa kafafunta ya zubawa fatar kafarta qal datake daukan ido, Ajiyan zuciya ya sauke tareda Miqewa Kai tsaye daga shi sai shigar baccin da iya dogon wandon bacci ne se Rigar da gabaki daya gabanta yake a bude fadadden kakkarfan kirjinsa dayake bayyanarda karfinsa a bayyane shima tasa fatar na daukan idanuwa, Duk qamshin data shigo dashi sai da nasa ya shiga hancinta Wanda ya saka gabanta mummunan faduwa a Karan farko sbd qamshin ke sake tabbatar mata da Ayau namiji zai kusanceta ya rabata da martaba da sunanta da iyayenta suka haifeta suka sanya mata cikeda alfahari Ayau zata rasashi ta ringa karba sunan imebēti har karshen rayuwarta, Qasa ta sake yi da kanta sosai idanuwanta cikowa da wasu irin hawaye masu dumi da tsananin qunci, Qamshinta dayake cika hancinsa batareda ta iso garesa ba ya sa saka sa sake dagowa idanuwanta a Karan farko daya kalli asalin fuskanta yana zuba mata idonsa daya saka gashin jikinta Miqewa gabaki daya ahankali ahankali duk da bata dago kanta ba amma jikinta gabaki daya yaji kallan. Sanin abinda ya kawota da bazata taba gujewa ba har abada ya sakata rintse ido da dan karfi hawaye masu dumi suka gangaro mata ta daga kafarta cikin tsananin mutuwan jiki tafara tako wa a sanyaye zuwa garesa yana tsaye kwarjinsa ya cika naimar dakin gabaki daya amma har lokacin kanta na qasa Sam ta kasa dagowa. Duk Takunta daya motsa buqata da karfin sha’awarsa yakeyi idanuwansa na sake Binta takunta da kallan nutsuwa sbd baa taba tsayawa bata masa time a lokacin dayake cikin buqatuwa sai Ayau din dan haka Kai tsaye bakin makeken lafiyayyan gadonsa ya isa miskilance ya zauna jikinsa na sake daukan dumi me nutsuwa na buqatar mace dan kuwa har wani ja idanuwansa suka fara ga qamshin daya gama dauke niimar dakin na mace me daukan hankali da motsa tsananin shaawa da sanyi, Daqyar kafafunta suka kawota har bakin gadon inda yake ta silale jikinta na sake macewa da quncin da babu mafita ta durqusa gabansa a bisa umarni da koyarwar da duk imebēti ke masa, Hannuwanta biyu na wata irin rawa da kakkarwa me bayyanarda sanyin jiki ta Dora Akan mayafin dake rufe da kanta zuwa fuskarta dake dan rufe kadan da transparent black mayafi me kyau da shine yake saka hasken fuskarta da kyanta na sake fitowa sosai, Ahankali ta fara janye mayafin daga fuskarta zuwa kanta harta saukar dashi daga kafarta zuwa qasa dogon gashinta dayake a sake bayanta yana fidda sirrin kamshi ya bayyana, Kanta dayake qasa ta fara dagowa shima ahankali tana kasa dago idanuwanta da sukai dan ja ta Hadiye wani mummunan baqin ciki da qunci daya wuce maqoshinta ta kasa bude baki tayi gaisuwar daya kamata tayi sbd tana bude baki zata iya hadiyar zuciya ta mutu dan haka hannunta biyu dake rawa ta sake kaiwa gaban rigar datake jikinta me fadi sosai datake da wani kyakkyawan zip a gabanta daga sama zuwa qasa ta fara bude zip din tana Jin zuciyarta na yanka ta budesa har qasa take maroon din qaramar rigar dake jikinta mai masifaffen daukan hankalinta bayyana ko hannu batada shi hakama wasu irin crystal stones ne a jikinta masu shegen kyau da suka saka rigar kyau sosai a farar fatarta da babu tabon komai a jikinta taji kyaran daya sakasa zubawa fatar ido yana miqa hannu ahankali ya shafi fatar tareda fizgota jikinsa ya Kai fuskarsa cikin gashinta ta wuyanta ta baya ya shaqi wani fitinannen kamshin daya sakasa mannota da jikinsa sosai yana zura hannuwansa duka biyu wuyanta kaman zai shaqota ya birkitota suka fuskanci juna ya sake cusa kansa wuyanta ta gaban ya Lumshe ido duka shaawarsa gabaki daya tana qarasa tasowa, Fatar hancinsa ce ta gogi fatar wuyanta ta rufe ido ahankali tsikar jikinta na tashi sbd jikinta da bai taba haduwa dana namiji ba ta wannan sigar, Tashin tsigar jikinta ya saka tasa tsigar jikin tashi yana bude bakinsa ahankali cikeda wata kakkarfar shaawa ya dora lips dinsa a fatar wuyanta ya sauke wani gigitacen Kiss din daya saka hawayen idonta gangarowa suka sauka Akan fatar gefen fuskarsa ya kuma Ji saukansu amma bai dagoba sbd wata zazzafar wutar data kuma kunnuwa a jikinsa sbd babu macen daya taba kwanciya da ita kaf rayuwarsa data kuka ciki kuwa hadda matansa, Kowace mace a duniya da zata kwanta dashi a gurinta ba abin kuka bane abin farin ciki ne dan haka komai azabar da suke sha na kwanciya dashi din basa tana nunawa bare zubda hawaye Wanda Ayau ya fara ganin hakan Wanda haka kawai hawayen Raunin datai ya sake hura wutar shaawarsa dan kuwa ayau ya samu daman sanin Raunin mace a gurin kwanciya da jarumin mazan BOYEM irinsa. Zame rigar jikinsa yayi a hankali ta fadi qasa ya saka hannunsa daya ya zagayota yana mannota kirjinsa fatarsu ta hade ya sauke ajiyan zuciya ke sauti tareda Kama fuskarta da hannunsa daya yayi mata kallo daya ya saka bakinsa Akan nata yafara kissing nata cikin karfin buqata da qwarewa, Bata iya kissing ba hakama tsoro da quncinta tsananta gudun hawayenta sukai tanaji ya saka hannunsa daya yayiwa zip din Bayan rigarta zara daya data saka saida ya fice gabaki daya ya fadi qasa tareda rigar a lokaci daya….. Haduwar asalin fatar kirjinta da kirjinsa da babu kaya ya sakasa fidda numfashin daya saka kanta girgiza ya gangaro da fuskansa kirjinta yana fita hayyacinsa ya fara mata abubuwan daya saka hawayenta zama kuka Mara sautin dayake shiga kunnuwansa direct suna harbawa cikin kwakwalwansa komai na sake tsimasa, Yanda yake kissing yana lasar fatarta da cakuda kirjinta ya saka kukanta cigaba da tsananta shi kuwa loosing control yayi Kai tsaye cirata yayi sama yayi ya shige lafiyayyan gadonsa dake zagaye da mahaukatan net curtains ya baje ta a gadon yana sake jiquwa da shaawarta sbd kukanta dake sake kunnasa, A yanda yake cikin karfin shaawa babu abinda yake tsananin buqata Bayan dandana niimar dake jininta wadda har wani dumi yakejin tana sakasa Ji dan haka babu wani sauki ko sassaucin da zata samu
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106