Chapter 37
Chapter 37
yana cikin sarakuna masu Zafin gaske da akai a BOYEM, Sultan YASAR yana daya daga cikin sarakunan jinin BOYEM da su keda abubuwa da dama da suka Zarrah na kowa a tarihi dan hakanne shima yayi Wani irin sunan da sunan BOYEM yake sake gauraye duniya, Sultan YASAR yana tarin dukiyar data qara Habbaka dukiyar Masarauta duk da asalin BOYEM sunada da wasu irin arziki wadda basa talauci Allah ya gama bude musu kofofin arzikinsa tin asalinsu babu talaka ko daya hakama su kansu basa sanin tarin arzikinsu sbd yawansa da yaduwarsa, Sultan YASAR yana daya daga cikin sarakunan BOYEM da sukai karatun ilimin boko sosai da Larabci sbd asalinsu balarabiya ce Matar farko ta BOYEM dan haka suke tamkar ruwa biyu amma sunfi maida hankali akan karatu da samun ilimi da yarensu na Amharic da arziv dan haka qalilan ne a cikinsu suke karatun ilimin boko da larabci sosai dan haka sultan YASAR yana daya daga cikin masu bokon hakama yana cikin masu zafi, Bayan duka wainnan sultan YASAR ya sakance cikin wainda Allah bai azurta da samun namiji ko daya ba a tarihin wainda suka mulki kujeran BOYEM, ‘Yayansa duka mata ne suma kusan duka imebētinsa ne suke haifar masa su, Matansa biyu rak suma aure ne da kaman Alkawari da ake wa kowane Sarkin daya hau mulkin dan kuwa su biyun jinin BOYEM ne suma auren gida ne duk da bama qasa daya suke Zaune ba sai da akai auren aka kawo masa su a rana daya a lokaci daya, Uwargidan itace HAILE wadda duniya take fadar kyauta da kaf BOYEM ba kamarta, Jinin BOYEM ne yake yawo a jikinta itama, A qasar Morocco take rayuwa itada iyayenta a cikin wata irin daula da ikon da mulkin da suke zubawa kafin auren daya kafa tarihi ya dawo da ita cikin BOYEM qasar da kowa ke kwadayi da maitar son zuwa yayi rayuwa a ciki dan haka ita a duniyar babu me saa irin tata samun kanta a matsayin Matar sultan YASAR ALMAZ BOYEM kuma uwargida dan hakanne duniya ke kiranta da HAILE(me power) kenan hakama kaf duniya Bayan bayinta babu Wanda yake da saa ko matsayi ko ikon ganin asalin fuskanta da ake cewa tafi kowace mace kyau sai shi sultan din da kansa Wanda take tsananin so fiyeda komai na duniya da ita kanta, Kishinsa take kaman zata kashe kanta sbd son da take masa yayi yawan daya fita hankali dan hakanne ta ringa haihuwa bata jira sbd son ta haifar masa namiji amma Allah bai bata ba tana Ji tana gani aka ringa wanke masa imebēti masu kyau da daukan hankali Ana kai masa yana kwana dasu, Da farko duk imebētin daya kwana da ita bada umarnin a kawar dasu takeyi sbd zuciyarta bata iya dauka Wanda hakan ya saka bayi da yawa shiga mummunan Hali daga lokacinda aka Zabesu zuwa shimfidar sultan sun San kwanansu ya qare ne a duniya, Abinda ya kawo sauki da sassaucin kishinta akan hakan shine fara samun ciki da sukai suna haihuwan yaya mata kuma babban me mata duba ya sanar da ita itace zata haifawa sultan YASAR ALMAZ BOYEM namiji. Wannan bayanin ya saka ta sassautowa ta kyalesu ta duqufa rokon Allah samun ‘da namiji koma yaya yake ko wane iri ne tanaso hakama tana hada wa da aikin bokayen malamanta masu tsananin karfin gaske. ‘yayanta uku mata wainda sune manyan yayan sultan YASAR wato ASLAM,NEESAT da MERYAM, Sun girma sun zama yan matan da sukafi kowace mace daraja a qasar BOYEM sbd sune arzikin sultan da BOYEM a yanzu tinda sune jinin sultan YASAR ALMAZ na farko a duniya, MARAKI itace Matar sultan YASAR ALMAZ BOYEM ta biyu wadda itama kyauta kusan daya dana HAILE sedai anfi zuzuta na HAILE cin sbd itace uwargida kuma wadda kaman sultan din yafi Ji da ita duk da bawai ya fada ko nunawa bane kawai macen da sarki yafi kwanciya da itace wadda yafi so kenan a cikin matansa ko imebētis dinsa dan hakan na nufin samun cikakkiyar gamsuwa yake da ita, MARAKI batai shekarun HAILE ba duk ba wani shekaru ta bata ba hakama ita MARAKI bata taba samun haihuwa ba kwata kwata Shiyasa batada wani power kaman HAILE amma itama kam duniya ce gida take Juyawa a bangarenta wanda yake dauke da bayin hidima sama da ashirin sbd girmansa da daular datake ciki, A cikin matan sultan da duk wata mace wadda take jinin BOYEM babu wani adon dayake jikinta Wanda ba asalin zinari bane yake motsi a jikinta, Sarkan wuyansu, ‘yan kunnen dake kunnuwansu Wanda a qalla zaa samu huji sama da uku a kowanne kunnen, da zoben hujin dogayen hancinsu na gadon asalin BOYEM, Zobunan hannuwansu da chains na hannu da bangles, Chains na kafafunsu da zobunan yatsar kafarsu da sarkar adon dogayen gashin kansu gabaki dayansu na zinari ne kawai suke amfani dashi sbd basusan kowane irin abin ado ba Bayan na zinari Wanda kaf idan ba a jini da masarautar BOYEM ba babu irin wannan dukiyar,hatta abinda suke rufe fuskan su me kyau adonsa akwai zinari a cikinsa dan hakanne ake zuba asalin mulki da sarauta a BOYEM. A cikin imebētin da suka haifawa sultan YASAR yaya basu fi goma ba dan kusan su kansu imebētin Wanda tenya taji bai mata ba a gurin haifawa sultan yaya tsarin hanasu daukan ciki takeyi, Rashin samun ‘da namiji a masarautar yanzu shine babban qalubale da tashin hankalin da ake ciki Wanda shi kansa sultan rashin samun LEUL BOYEM ne kadai abinda ya taba taba zuciyarsa dake tsaye babu sanyi ko kadan a cikinta, LEUL BOYEM shine kowane sultan daya mulki BOYEM baya da nutsuwa sai ya Haifa sbd shine ze qarasa kafa tarihin mulkinka, Rashin haihuwan LEUL BOYEM na nufin sarautar BOYEM Bayan kai zata koma wani dakin Wanda kai Baka cike tarihinka ba kenan, Babu qasar da bata tsoron yaqi ko tinkarar masarautar BOYEM, Babu sarki ko sultan din da baya shakkar sultan YASAR BOYEM, Babu bawa ko wani Mutum da baisan ransa baa bakin komai yake ba a masarautar BOYEM idan yayi kuskure ko laifi, Babu me mulki ko muqamin wasu qasashen da baya shakka da tsananin tsoron Masarautar BOYEM da sultan dinta YASAR ALMAZ, Babu matarsa ko imebētinsa da basa sunkuyar da kansu a qasa idan yana kusa Amma duka wannan babu babban Buri me tsananin gaske ga sultan YASAR irin samun LEUL, Ya batar da dukiyar da bata lissafuwa ko a gurin masu lissafi gurin sadaka da Malamai gurin adduar Neman haihuwan LEUL Wanda babu abinda bazai iyaba akan ya samu haihuwan Namijin. jamaar qasar BOYEM da masoyanta a tsaye suke gurin addua da biyan malamai wasu harma da Neman manyan bokayen qasashe duk akan Allah ya bawa sultan YASAR magajinsa wato LEUL BOYEM, Duk Wanda yasan BOYEM da Wanda yake cikinta koda bawa ne kuwa yasan da wannan tsantsan burin me girma da karfi na sultan YASAR ALMAZ BOYEM, Wannan shine babban dalilin daya saka ake zabar masa imebēti daban daban yana kwanciya dasu babu kakkautawa sbd Neman haihuwan LEUL BOYEM wato magaji zakin BOYEM. #MAMUH #BOYEM #BEST LOVE #BEST ROYALTY HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070 Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali [09/12,
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106