Chapter 84
Chapter 84
biyu a take aka bude take a kansa batareda ya tsaya ba suka biyosa dukkaninsu tamkar zasu fashe sbd karfi ga tattoos nasu daba wasu dake bayyane sai daukan ido sukeyi, Cikin mummunan tsoro da firgici bayin dake kofar bangaren sukai qasa da kansu jikinsa na wata irin tsima sbd firgice wa, Wani irin daukan ido fatarsa keyi wadda azababben Hutu ne ke bayyana a kowane babu na jikinta, Kai tsaye fadar ya isa cikin wata irin izza gashin kansa yana zube a bayansa towel din dayake qugunsa yana sake fidda lafiyar kakkarfan jikinsa dayake a murde, Tin daga nesa securities din fadar da kaf bayin dake hanyar suka zube qasa kawunansu a qasa zuciyarsu na wata irin harbawan da kansu yake kasa dauka. Wasu irin samudawan da babu alamar rahama ne ASIM yaga suna shigowa fadar jikinsu na zanen tattoo din da idanunwata sun gane masa daidai guda uku daga cikinsu fuskar NU’AB ALMAZZ ce zane a jikinsu matsayin tattoo, A kofar shigowa suka tsaya daidai nan LEUL me BOYEM ya sako Kai cikin fadar cikeda Wani irin zazzafan iko da izza, Gabaki daya wuta daukewa duk Wanda yake fadar tayi cikeda matsanancin rikicewa da girgiza me tsananin gaske suka zubawa kofar daya sako Kai ido bakunansu a sake suna wata irin rawa. #MAMUH HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070 Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali [09/12, 10:47 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_* Mamuhgee 55 Takowa yakeyi kansa tsaye cikin isa da Zafin kansa dayake a bayyane sbd sun samu kunna inda baa kunnawa a zuciyarsa dan aika bayin mahaifiyarsa Kai tsaye kunnasa sukai shi kuwa a gurinsa bayin mahaifiyarsa sunfi duk Wanda yake cikin fadar daraja a gurinsa idan aka cire uban da yayi cikinsa. Duk takunsa daya zuwa tsakiyar makekiyar fadar girgiza zukatan duk Wanda yake gurin yakeyi sun kasa Nemo tinaninsu da kalamansu, Qasa suke yi da idanuwansu cikeda sake shiga mugun shock daya wuce firgici dan bama zasu iya kallan fatar jikinsa dake Wani irin daukan ido kakkarfan jikinsa dake murde yana sake shigar dasu rudewan shin a fadar BOYEM suke ko kuwa, ASIM da idanunwansa suke rarrabuwa Akan samudawan dake tsaye a kofar wani yawu ya Hadiye da karfi a sirrince sbd tsananin mamakin dayake Neman rudar dashi Sake bude idanunwansa yayi da kyau Akansu daya baya daya yana San tabbatarda shin fuskar NUAB ce yake gani zane a dantsen hannunsu wasu kuma a wuyansu wasu kuwa kirjinsu dayake dan bude sbd rigar da bata rufe ba botiran sama na rigar a dan bude, Yana yana yaji idanunwansa sunayi ya maida kallansa da sauri Akan aleey dayake tsaye riqe saida waya da iPad da baya rabo dasu sbd koyaushe a shirye yake da buga waya ko aikatar da sako ba delay, Zancen tattoo din jikin Aleey ya qarasa rikitar da tinanin ASIM sbd ‘LEUL BOYEM’ ne Baro Baro rubuce a hannunsa tin daga gwiwan hannun har zuwa gurin da tafin hannunsa ya fara, Juya fuskarsa yayi a slow yana maida kallansa inda NUAB yake ya Dora idanunwansa da suke cikin rudani akansa ya kafesu akan bayansa dayake daukan ido sbd haske da lafiyar fatarsa idanuwansa suka sauka Akan tsakiyar bayansa da sunan ‘GHAZ’ yake rubuce cikin wani irin rubutu daya sakasa saurin dauke idanuwansa Akan rubutun yana miqewa kafafunsa na wata irin rawa ya Riga NUAB saurin isa tsakiyar fadar ya zube gaban sultan a hankali yana sunkuyar da Kai ya bude Baki zaiyi magana daidai nan NUAB ya iso gurin ya tsaya cak tareda dagowa ya zare shades din fuskarsa ya saukar da idanuwansa da suke zak na ubansa da suka sauya babu abinda yake bayyana a cikinsu Bayan zallar wutar bacin rai na shakaru ya sauke su Akan sultan Wanda idanuwansa suke kafe Akan NUAB din tin daga lokacinda ya sako kafarsa a fadar yana takowa a cikin takun dayake tabbatarda shi din jininsa ne tsatsonsa ne da a kowane hali bazai taba dana sanin haihuwansa ba da rayuwar da suke akai yanzu, Cikin tsakiyar idanunwan NUAB din yake kalla cikeda Wani irin yanayin dayake tabbatarda alfaharinsa da samun cikar burinsa da NUAB ya rayu a duniyar datake cike da maqiyansa, Ya rayu ya zama tsayayyen da zai iya tsayawa Ayanah ya bata kariya da rayuwarsa batareda shakkar kowa a duniya ba, Babban burinsa ‘dansa jininsa ya tashi ya rayu a duniya batareda shakkar komaiba bare kowa ba Bayan Allah daya haliccesa, A yanda ya tashi ba shakka ba tsoro ba fargaba ba kunya ba wasa babu abinda yake girgiza dan kuwa ko mutuwa baya tsoro koyaushe tazo zai amsa kiranta haka yake burin jininsa ya kasance gashi burinsa ya cika harya zarta sbd Zafin wutar dayake gani a idanuwan NUAB bayajin akwai abinda zai kashesu, Ba qiyayyarsa yake gani a idanuwansa ba zafinsa da fushi me tsananin gaske yake hangowa Wanda yasan da hakan yana ganin hakan tin yana yaro dan haka bai damu ba tinda ya zama Zakin dayake fatar ya zama ko da wannan qiyayyar ta idanuwan NUAB din zai rayu tinda a cikin idanuwansa take baa zuciyarsa ba,hakama indai wannan fushin nasa da nisan dake tsakaninsu zaisa ya tsayu a cikin zarrarsa sa fushi ne yake da qarin karfin riqeta ya shirya rayuwa da hakan har sai ya tabbatarda yahau mulkin da shine zai gama bawa Ayanah cikakkiyar kariyar dayake mata yaqi hakama dashi kansa da ake fatan fizgewa daga tarihin BOYEM dan haka saiya tabbatarda wannan burin nasa Akan NUAB din ya cika kafin ya nemi kusanci da ‘dan nasa dayafi masa duniyarsa gabaki daya. Cikin sautin daya saka fadar sake daukan tsit NUAB ya bude Baki muryansa ta shiga kunnuwan duk Wanda yake gurin kaman saukar Aradu yana juyowa yace ‘Waye yaga ya kamata a aika bayin Amminah kirana??? Rufe idanuwa sultan yayi a hankali Wani radadi na ratsa zuciyarsa na yanda ‘dansa ya zabi kasa masa magana a bainar mutanen fada da suma duk sukai tsit sbd kafe fadar da Yaransa sukai da ido ba ko kyaftawa kamar robot suna jiran Wanda zai motsa bada amsar shine su fasa kansa da bindigar dake hannuwansu ko Jeho masa wuqar da zata tsaga kansa biyu dan haka ganin sultan baice komai ba har lokacin kallan NUAB yake son dayake masa yaci karfin mulkinsa da matsayinsa dan haka sukai shiru babu Wanda ya dago tukuna dan kuwa duk karfin mulkin BOYEM aka fasa kan mutum da bindiga kafin masautar ta dauki mataki ko nuna ikonta da zafinta Akan hakan andai Riga Kai an kasheka a banza da wofi ihu ne kawai ze biyo Bayan hari gashi da alama kafiran samudawan thugs din dake tsaye basu San dokokin masarautarba tukuna dan haka ba wata bata lokaci zasu aikaka ba shiri. ASIM ne ya motsa cikin tsananin mamaki da baqin ciki me girman gaske ya miqe shima ganin NUAB bai durqusaba ya kalli NUAB din ransa na tsananta tafasa da quna mai tsanani ya bude Baki zaiyi magana NUAB din ya sake bude Baki da mahaukaciyar muryan data saka ASIM din ja da baya cikin sauri ‘Waye ya nuna wannan rashin daar ga mahaifiyata???? Aleeyyy………. Cikin karfin murya datake tattare da umarni da iko mai karfi Sultan ya Katsesa sbd hanasa abinda yake niyar
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106