Chapter 75
Chapter 75
matasan da basu da gata harm da qananun yara maza wainda da uwansu sun rasa iyaye sun fada wata rayuwar da batada kyau, Bayan zamansa babban tsayayyen business tycoon a qasar da wasu qasashen kallan riqaqqen mafia boss ake masa wato shugaban yan taadda sbd kasancewansa jarumin daya zama cikakken gatan duk wani dan taadda da rayuwarsa ta lalace kuma ya zame musu tamkar uba yana kawo sauyi a rayuwarsu , NUAB ALMAZZ ya zamo uban marasa gatan da rayuwarsu ta lalace ne sakamakon Tsintar matashin da aka kashewa uwa da uba da Kanwa aka cinye masa gadonsa duka sbd son zuciya irin ta dangan mahaifinsa sanadin hakan ya fada harkar taaddanci mai karfi a haka aka kamasa aka shiga kotu dashi aka yanke masa shekaru biyar gidan yari tin yana da Sauran kuruciya, Shekaru biyar yana fitowa gidan yari NUAB ya daukesa ya tsayawa rayuwarsa tsaf saida ya tabbatarda ya samu adalcin daya kamaci iyayens da basa duniya. #MAMUH #LEUL BOYEM HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070 Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali [09/12, 10:47 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_* Mamuhgee 49 Tin daga wannan lokacinda ALEEY KUAS ya zama babban yaron da babu kamarsa a gurin NU'AB Almazz, Aleey ya sadaukar da rayuwarsa ga kowane hukuncin NU'AB ALMAZZ da zai iya sadaukar da rayuwarsa ya bada ita batareda kowace irin second tinani ba indai Akan NUAB ne, NUAB ya Inganta rayuwarsa ta hanyar sakasa ya qarasa karatun da bai qarasa ba ya hada takardunsa ya zama cikakken mutum da ayanzu ilimin sa yake daukan businesses da mahaukanta kudin da bai taba tinanin a rayuwa zai taba iya ko lissafowa a mafarkinsa ba, Ya tsayu ya kafu a cikin manyan businesses na qasashe daban daban yana tsayuwa a gaban mutanen da bai taba tinanin zai iya ganinsu idan ba a news paper ba ko tv amma a yanzu a gabansa yake ganinsu tareda boss dinsa harma kusan shine yake gabatar da abubuwa da dama na haduwar da businesses din dan haka rayuwarsa tayi Wani hawa da saman da badai masu qananun matsayibama sedai manyan duniya duk ta Sanadin Ubangidansa da ko rai yace ya dauka to tabbas bazai qara mintina biyu batareda ya cika umarnin ba, Duk abinda NUAB ALMAZZ yake so ko menene shi aleey yake so ba me kyau bane kuwa hakama abinda NUAB ALMAZZ yakeso to aleey yana sonsa da dukkanin rayuwarsa dan hakanne burin Ammi ya zama qudurarren burinsu da dukkanin Wanda yake qarqashinsu na Neman Abaas a duk duniyar dayake koda hakan na nufi zasu juya nahiyoyi da dama. Tin daga kan aleey NUAB ALMAZZ ya zama gatan kowane mara gatan, Sama da daruruwan yan taaddan qasashe daban daban da kaddara ta sakasu fadawa taadanci da shaye shaye NUAB ya tallafi rayuwarsu ya sakasu jikinsu ya kawo sauyi a rayuwarsu suka zama Yaransa cikin sauyawa zuwa masu abin yi, Duk Wanda bai gama karatu a cikinsu yana sakasa ya qarasa karatunsa ya fara aiki a qarqashin sa wainda kuma Sam basuyi karatun ba suma aikin da zasu iya a duniyarsa yake sakasu dan haka kusan duka wainda suke a qarqashinsa ire irensu ne amma kuma ilimin sosai suke samu dayake ratsa su sun zama yan business din gaske da kamar da saa kowannesu yake yawo dan kuwa tako ina cigaban GHAZ empire ake samu, Tamkar zakuna suke a cikin duniyar manyan business tycoons sbd tsananin ilimi da saarsu harma da qwanjinsu dayake bayyane Akan zasu iya komai akai ubangidansu da ayanzu kusan koina duniya ta sansa sbd tarin yan amanarsa kuma yan taaddansa dan duk da sun sauya rayuwa sun taka matsayin cigaban rayuwa wannan rayuwar ta rashin sauki da rashin tsoro yana nan a tattare dasu, Ilimi da kudi tareda power da suke samu daga shugabansu NUAB ALMAZ ya qarawa rashin tsoro da zuciyarsu kafin gaske da basa shakkar komai da kowa a duniya idan ba shi dinba da babu Wanda baya sauke masa Kai idan ya fito sbd girmamawa dan shine ya jasu cikin jikinsa da dukiyrsa ya maidasu mutanen da kowa yake shakka a yanxu dan haka duk da wasu sun girmesa wasu kuma tsarin shekarunsa ne da wainda ma ya girma gabaki dayansu a uban dayafi kowane uba daraja kimar da zasu iya tasa yaqin duniya akansa suke kallansa, Tsoronsu akeyi shakkar su akeyi sosai sbd uba gidansu yana dukiyar da suke juya duniyar yanda suke so, Kusan dukkanin yaran nasa babu Wanda baiyi zaman gidan yari ba sbd rashin adalcin sharia amma ayanzu sun Kai sun taka matsayin da koda a gaban mutane zasuyi Kisa babu Wanda zai dago ya kallesu amma kuma ba irin rayuwar suke yiba yanzu dan kuwa business suke me tsafta da class da tsari amma duk da hakan kallan yan taadda masu karfin gaske ake musu Ana tsananin shakkarsu. Yaransa sune yan uwansa, Sune danginsa, Sune yake shiga cikinsu yayi nutsuwa ko babu hayaniya sune ahalin da suka cike gurbin ahali da dangin da baida kaman yanda shima shine ya cike gurbin iyaye da yan uwan jini da suka rasa dan haka Bayan komai akwai kauna mai tsananin karfi a tsakaninsu dasuke wa juna su dashi, Iya kafuwa da tsayuwa GHAZ empire ta tsayu, Manyan qasashe da Masarautu ne da manyan tycoons na karshe ne abokan huldarta dan hakkanne NUAB ALMAZ yayi suna da fice a duniya da yake da Wani irin matsayi da girman gaske a idanuwan duk wani marasa karfi da galihu, A cikin abokan huldarsa kuka shi din Zakin dayake yawo ne da saa a rayuwarsa, A gurin tarin yaransa da uwansu ya kere na Masarautu da dama shi sarki ne da a duniyar nan idan yace A to A dince idan yace kuma B ce to dince kawai ko uban kowa ya yadda ko kada ya yadda, Shi sarki ne da ko masarautar ubansa yace su tayar bazaa kwana ba saisun saka jini gudana a cikinta ta shefe kaman baayi kowa a cikinta ba. Duk suna da tambarin da ake masa Akan zamowa gatan yan taadda bai taba bawa ko yan jarida daman fira dashi ba Akan hakan sbd baya buqatan yiwa kowa a duniya bayani kawai dai yasan yana samun feelings na nutsuwa daga sauya musu rayuwan da yayi hakama kusan yanajin radadin daya sauya rayuwarsu zuwa ga illa sbd yasan ciwo da radadin abubuwa ire iren wainda suke tinda shima tin da qananun shekaru aka rabasa da tasa uwar da haryanzu baiji dumin jikintaba taji nasa, Fushi ne a zuciyarsa da haryanzu bai huceba, Zafi ne a cikin kansa da haryanzu wutarsa bata mutu ba, Qiyayya ce me karfin gaske dayake wa jamaar Masarautar BOYEM da haryanzu bai sauka ba sai ranar da mahaifiyarsa ta shigo hannunsa ne kadai komai zai iya fara sassautowa. Duk wani Zafi da fushinsa a zuciyoyi da kan Yaransa take ci batareda sun San menene a ransa ba dan haka iya gane menene zuciyarsa amma dai tinda suka sansa sukasan da wannan wutar dake ci a cikin idanuwansa dan haka tasu zuciyar da ruhin basu taba Dena ci da wutar Zafi ba da jiran kowane umarnin sa Akan koma menene ba. Duka wannan rashin tsoron da rashin shakkar da GHAZs kaman yanda ake ambatar su sbd sunan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106