Chapter 103
Chapter 103
ba a rayuwarta tabar masoyinta da ‘yarta a duniyar da basuda kowa sai junansu a yanzu. ABAAS GHAZ wannan shine farkon bude dukkanin kofofin karfin ciwon dayake cin tasa zuciyar wadda ta kasa dauka da jure rashin matarsa wadda itace take riqe da zuciyarsa dake a zube tin acan baya ta rashin yan uwansa a rayuwarsa dan haka mutuwar Ayshaah ta karya duk wani karfin hali da jarumtar dayake da ita ya fadi ciwon da bai taba samun waraka daga garesa ba, A haka ya rungumi ‘yarsa da sabuwar kaddararsa a cikin qunci da ciwo, Ya zama uwa kuma uba ga yarsa Ya zamo aboki da dangin uwa da dangin uba ga yarsa wadda ta taso itama a rayuwarta batasan kowaba Bayan mahaifin nata sai tarin sunayen da kunnuwanta da zuciyarta sun riqesu, Duhu ne a rayuwarsu da babu ranar shigowan haske a cikinsa, Qunci ne a rayuwarsu da babu ranar saukar sa sbd duk wani daci da qunci da baqin ciki tareda duhun rayuwar mahaifinta ta dabaibaye tata rayuwar ta shigo ciki tayi zaman da bata taba sanin menene farin ciki ba bare dandanon yanda yake, Bata taba sanin haske a rayuwa ba bare sanin yaya yake a ruhi, Bata taba sanin walwala ba bare sanin ya murmushi yake ba a zuci da Fuska dan haka a haka ta taso tin mahaifinta nada karfi da kuzarin kulawa da ita har karfinsa ya qare shima ciwo ya kaisa qasa yana jiyo qamshin mutuwarsa datake gap da iskoshi dan haka tinda ya kwanta ciwo ya sadaukar da Sauran numfashinsa gurin rokon Allah a kowace daqiqa Akan Allah ya kawo masa Ayanah kafin ransa yabar jikinsa sbd yarsa Ayanaah, Ya roki Allah a kowane Hali Ayanaah take Allah a kawota garesa kafi mutuwarsa sbd goben yarsa ta inganta, Ya roki Allah ya tsaya Akan rayuwa da duk wani lamarin BAHAR, BAHAR itace rayuwa da sanyin idaniyarsa da ayanzu yake rokon Allah ya zama gatanta ya tsaya a lamarinta ya bata kariya da tsari daga kowace irin sharri na rayuwa da zata fuskanta. Tinanin rayuwarsa na sake zuwa gangara babu haske ko daya a rayuwar dazai bar BAHAR dinsa ya saka ya roki Allah dauki ransa tareda ‘yarsa subar duniyar tare sbd zuciyarsa ta kasa riqe tsananin daci da radadin dayake ji na tinanin barinta a duniyar da babu komai a cikinta Bayan zalinci da son zuciya ita kadai ba uwa ba uba ba dangi ko daya sai tarin duhu da qunci.’’ ****Wani wahalallen Numfashi ya sauke ahankali daqyar numfashin yana sarqe wa ya dago jajayen idanuwansa Akan NUAB ya sauke yanason bude baki yayi magana amma karfinsa yayi qasa sosai baya iya jan Numfashi da kyau hannuwansa na dan rawa yanason dagawa ya sake Kama hannun NUAB din amma karfin ya qare, Da sauri Aleey ya da idanuwansa ke zubda ruwa ya qaraso ya mayar masa da oxygen sbd NUAB ganinsa ya dauke tsaf sbd yanayin mummunan Jan tashin hankali da jijjigar zuciya daya shiga hannuwansa rawa sukeyi yana riqe da hannun Abaas din daya gam, BAHAR da tinda mahaifinta ya fara bada labarin suka iso amma bata shigoba itada sakinah suna tsaye kofar sakinah na Wani irin kuka mara sauti jikinta da kafafunta na rawa, Ita kuwa jikin bangon gurin ta jingina tana rintse idanuwanta dake Wani irin silili da yajin azabar radadin dayake cikin zuciya da jininta da suka zama rayuwarta datake tamkar fanko, Shigowa tayi kafafunta na wata irin rawa hawaye masu tsananin zafi da radadin dayake Neman fasa zuciyarta ta iso gurinsa tana zubewa qasa kan kafafunta ta Kama hannunsa daya da hannuwanta biyu dake wata irin rawa ta Dora kanta Akan tafin hannunsa ta fasa wani irin kukan da bata taba fasawa ba a rayuwarta me tsananin tsima zuciya da tafa tsigar jiki tana kasa cewa komai Bayan sake hannunta da nasa datai kanta na kai batasan me takeji ba a yanzu Bayan gajiya da rayuwa, Bata taba shaawa ko so daya taci gaba da rayuwa ba idan mahaifinta yabar duniya sbd babu abinda zata tsaya ta samu a duniyar, Mahaifinta shine kadai hasken dayake rayuwarta idan ya tafi rayuwar batada Sauran amfani sbd duhun dake cikinta kasheta zaiyi dan haka bata taba sauya adduarta daga Allah ya dauki ran mahaifinta tareda ita ba. Ahankali ya bude idanuwansa dake rufewa ya Ambaci sunanta daga Wani irin sautin daya saka kukanta tsananta tana dukan kirjinta dake tsananin ciwon da tinda ta tashi itama dashi ta tashi sbd baqin ciki da qunci kawai. Aleey ne daya fita ya dawo ciki da sauri tareda isa gefen NUAB cikin nutsuwa da qasa qasa ya sanar dashi komai na tafiya da Abaas din ya zama ready. Gyada kai NUAB din yayi a hankali yana kallan Abaas da idanuwansa dake cikeda tsananin kaunarsa yana sake riqe hannunsa daya a cikin nasa yace a kira doctors. Babu bata lokaci doctors suka taho tare akai masa wata allura a cikin drip tareda Sauran abubuwan da suka kamata aka bada umarnin kowa a fice. BAHAR da NUAB ne kadai basu fice ba hakama babu Wanda ya iya sakin hannunsa a cikinsu saima Wani irin kukanta sanyayyan sauti dake tashi tana sake cusa fuskarta cikin tafin hannunsa daya sake baya motsi ko kadan. Fitowa akai dashi aka saka ambulance suka fada motoci suma kai tsaye aka wuce airport dashi inda komai yake a shirye. Private jet suka shiga Bayan dan dogon shirye shiryen dabai dauki lokaci ba Wanda akaiwa kowa tinda suka iso da Abaas din dan haka kai tsaye jirginsu ya daga gabaki dayansu. #MAMUH 09033181070 [09/12, 11:22 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_* Mamuhgee 69 Bayan doguwar tafiya Greece suka isa inda suna sauka jirgin sultan me BOYEM na isa qasar tareda Ayanah wadda jikin yake buqatar ganin likitocin nan da NUAB din ya tanadar mata tini amma basu taho ba dan haka doctors din su buqaci a kawota sbd ta farfado a kusa dasu dan su tabbatar sun bata treatment din dazai hanata rasa hankalinta. Hakan ya saka NUAB shima kai tsaye tahowa da Abaas din nan dan ganin likitocin, Manyan motocin ghaz dake qasar ne suka taho har airport suka daukesu shikuma Abaas ambulance ta asibitin ce ta taho dan haka kai tsaye asibiti suka dunguma gabaki dayansu. Koda aka isa asibiti da Abaas ya farfado sedai zuwa lokacin gabaki dayansu jikinsu yafara mutuwa me tsananin gaske ta yanayinsa dan haka Koda suka iso abinda NUAB ya saka akai musu shine hade Abaas din da Ayanaah a daki daya. Koda suka iso asibitin babu kowa sbd baa barin relatives shiga kai tsaye dan haka sultan Bayan an kammala komai na admitting Ayanah dashi da tenya tareda securities dinsa da fadawansa barin asibitin sukai zuwa masaukinsu sai kuma idan an nemesu dan haka Sam basuma San isowan su NUAB ba. Duk wani taimakon gaggawa da doctors zasuyi wa Abaas dayake fidda jini a bakinsa a duk ya yunqura da tarin da bayama fitowa sbd rashin karfi ko kadan daya rage a jikinsa sunyi sunga ma sunbarwa Allah dan haka NUAB shigowa yayi dakin a sanyaye kafafunsa da Wani irin mugun nauyi ya tako ya iso inda yake. Tsayawa yayi ahankali bakin gadonsa tareda miqa hannunsa a tsananin sanyaye ya Dora Akan na Abaas din Wanda ya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106