Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 66

Chapter 66

Hayateem Book 1 Complete Hausa Novel 1,209 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

suka gangaro daga idanuwan Ayanah tana kasa dauke kallanta daga tenya cikeda Wani irin yanayin dayake sassara rayuwarta zuwa matakin qarshe na qunci da radadin zuciyar datake mutuwa daga Sauran walwalan rayuwa. Itama sakinah rintse idanuwanta tayi ahankali jikinta na sakewa wani dumi na zagaye jikinta da sarawar Kai. Tenya tasan ba abune me sauki ba ko kadan hakan kuma qunci ne sabo da zai dasu a zuciyar Ayanah na har abada amma hakan shi kadai ne mafita dan kuwa matiqar zasu yadda ita tayi alkawarin da dubararta zata kawo sauyi da aminci a rayuwar Zuhrah duk da har abada su biyun zasu rasa rayuwarsu kenan ta walwala ko farin ciki dan kuwa zasu tabbata ne a quncin rashin juna suna ji suna gani. Girgiza Kai Ayanah ta fara yi ahankali da karfi tana fizga kafin sakinah ta riqeta jikinta da karfi tana rungumeta tana Gyada Kai tana hawaye tana cewa ‘Indai Zuhrah zata fito zatayi rayuwa me aminci zaki iya Ayanah,Zaki iya Ayanah….’ ‘Bazan iya ba,bazan iyaba shine abinda take fada da karfi tana qwacewa amma dole sakinah ta saka karfi ta riqeta harta gaji dan kanta tayi Laushi.’ Ganin tayi Laushi ya saka sakinah da tenya da kanta suka kamata zuwa toilet inda hadaddun ruwan Zafin wanka ke jiranta suna fidda hayaqi da dan qamshin wani maganin al’ada na wankan haihuwa. Su biyun ne sukai mata gashin wanka me nutsuwa dukansu jikinsu a sanyaye kaman yanda ita kuma ta koma tamkar batada sauran hankali ko kuzari a jikinta. Sun dauki lokaci sosai kafin suka fito sakinah ce ta tsaya tayata shiryawa tamkar yanda aka Saba gashinta ta goge mata ta busar dashi ta Kamasa sako sako sbd karya dameta ta dauko mata Kaya tana miqa mata tana sakawa kamar wadda bata gani. Abinci da lafiyayyar dafaffiyar madarar datasha hadin Kayan qamshin da zafi sosai aka kawo mata tenya da sakinah ne suka tirsasata taci aka kwantar da ita take bacci me nauyi ya dauketa sbd akwai maganin bacci a cikin madarar. NUAB ma sabon wanka da shiri tenya tayi masa da kanta sbd bata yadda da kowaba Akan Ayanaah da shi yanzu, Wuni Ayanah tayi tana bacci sai yamma lis ya farka aka sake hada mata ruwan Zafin da aka kuma gasata da kyau ta shirya ta zauna a daki ita kadai sakinah ta saka mata NUAB a hannunta San shayar dashi, A lokacin data masa shayarwar farko Jin tayi wani abu ya ratsata Wanda ya sakata kafesa da idanunwata da suka qanqance sbd kukan baqin cikin rayuwarta da baya qarewa, Addua ta bude bakinta a sanyaye ta fara jero masa tana fatar rayuwarsa ta haskaka hasken da zai haskaka rayuwar duk wainda basada gata ko yanci a rayuwar nan. Dan qanqamesa tayi ahankali da hannuwanta tanajin tamkar ruhinta yana zame wa yabar jikinta na rabuwa da zatai da Zuhrah wannan Karan da gaske kenan har abada sbd hakan shine kadai zai bawa kowannensu rayuwar da ba ita suka so ba, Indai Zuhrah zata rayu ta samu kwanciyan hankali nutsuwa da walwala tabbas zata zabi rayuwa da gurbin da babu me cikesa idan ba Zuhrah din ba har abada,zata zabi rayuwa babu digon farin ciki bare walwala har abada indai Akan samun rayuwar Zuhrah ne dan haka a yanzu NUAB ne kadai jininta dayake rage mata a rayuwanta da batada komai sai qunci a cikinta, NUAB shine gata,rayuwa,ruhi,zuciya da hasken idaniyar daya rage mata Wanda kuma zata ci gaba da rayuwa sbd shi. Da wannan tinanin da quncin ta kwana da ‘danta a jikinta datake Jin tsananin sonsa fiyeda rubabbiyar rayuwarta. Washe gari haka akaita hidima a masarautar ta farin ciki da murnar jarumai biyu da aka samu, A bangaren Haile kuwa kwance take rigis hawan jini da ciwon zuciya yana mata karfi dole aka aika mata kwararrin likitocin da zasu tsayu a lafiyarta, Tenya kuwa sosai ta sake kafewa Akan kiyaye komai na bangaren ayanah sbd abubuwan daya fara gani. ******* babban bangare daya dayake komai iri daya dana HAILE da MARAKI a kuka bangaren da suke aka bude Anai masa wani irin gyaran daya saka ko MARAKI da bata damuwa shiga damuwa da fargaban matsayin da wishmah take dashi gurin Masarauta gabaki daya, Duniya guda aka zuba a bangaren da a cikin kwana shida aka gama zuba masa dukkanin wani luxuries Ayanah da babynta suka tare harma da bayinta da tenya wadda aka dawo da bangarenta anan itama bisa ga umarnin sultan daya saka ciwon hawan jinin HAILE yin sama dan babu matarsa da jakadiyarta ta taba zama kusa da ita. Ranar da kwanaki bakwai suka cika a ranar akai gagarumin nadin sunan daya girgiza BOYEM da wajen BOYEM gabaki dayanta dan kuwa duk wani babban mai sarauta da mulki na kasashe daban daban suna qasar BOYEM dan radin sunan magaji da dan uwansa tareda babbar hidimar qaddamar da wishmah ta uku a tarihin BOYEM. #MAMUH HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070 Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali [09/12, 10:47 am] Asia ahmd: _*HAYATEEM*_ Mamuhgee 43 Gagarumin radin sunan NUAB ALMAZZ YASAR BOYEM aka fara yi kafin na ASIM YASAR ALMAZZ BOYEM aka ringa barin dukiyar data ringa jijjigar bayin fadar sultan sbd daukan kyaututuka zuwa bangaren iyayensu mata wato bangaren Ayanah dana HAILE dukda yawan kyautikan bangaren uwar magaji ta ringa sauka sbd yanda aka ringa barar masa da dukiya. Da dare ne bikin wishmah dan haka anfi kwana uku Ana shirye shirye da decoration na fadar inda zaa qaddamar mata da matsayinta Wanda kowa saiya sheda kuma ya bata matsayinta datake dashi na macen farko data karbi matsayin Bayan shekaru masu yawa gata kuma uwa ga ‘da na farko daya haske zuciya da idaniyar mahaifinsa da zuwansa duniya. Masu kwalliyar wishmah da kanta kusan su biyar ne sbd ado ke na musamman da Ayau zai nuna Itace mace ta farko da kyanta zai dake na queen HAILE hakama macen data motsa zuciyar mai girma sultan dan haka wasu irin sarkokin zinari masu daukan ido da kyau ne aka fara shigowa dasu a tray Layi Layi kowa da abinda ya dauko a cikin bayin da suka fara shigowa suna jeruwa, Tenya ce ta shiga qarshensu dan itace a tafe dasu, Fara daukan sarkokin akai aka saka mata Akan wata irin lafiyayyar kwalliyan da akai mata ta maroon doguwar rigar datake jikinta data bi jikinta ta lafe daidai shape dinta mai tsari kaman bata haihuba, Wasu irin stones dake daddabe a jikin rigar masu daukan ido suka dan sitirta shape dinta daya fito sosai a jikin rigar suka sake qarawa kyanta da adonta kyau, Gyalan rigar Maron shima akai rolling akanta Ana rufe gashinta mai tsayi daya qarawa kwalliyanta kyau kafin aka saka sarkoki da chains na zinari akaiwa rolling din nasa adon gaske me Kyau kafin aka saka babban transparent mayafin Kayan still mai tsayi sosai haryana ja da qasa aka Dora Akanta aka rufe rabin fuskarta da babu Wanda ya isa ya gani shima akai masa nasa adon da chains na zinari take ta fito tamkar macen da aka saka golden biro aka zana dan kuwa komai nata daukan hankali d jan hankali yakeyi. Tenya Jin tayi duniyarta ta sake haskaka da farin ciki suka fito da

Table of Contents

Chapters

106 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});