Chapter 30
Chapter 30
Taku ne dasu sbd training, Tsananin tsaro da tsarin yanda aka killace su wani abu ne me girma na daban dan kusan kilometers ne a tsakaninsu da inda Sauran bangarotan suke. A dayan bangaren dayake kusa da dabbobin bangaren hora bayi ne masu laifi da basu azaba dan haka daular bayin take da bangarora manya manya daban daban. Isowan Sarkin bayi tareda sabbin bayin daya siyo din ya saka aka bude babbar kofar da bangaren bayin Ana jiran saukowansu daga mota daya bayan daya bayan anyi parking motocin kenan. #MAMUH HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070 Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali [09/12, 10:47 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_* Mamuhgee 20 *JEWELRY JUNCTION* 08039440312 Ina macen datasan Yar kwalisa ce ko kuma wadda ke son zama cikakkiyar Yar kwalisa da zata kece Reni a cikin yan uwanta mata harma da maza ma, Ina macen dakeson ta shiga mutane a kalli wuyanta da hannuwanta a sake kalla batareda an tantance asalin gwal da diamond ne a jikinta ba ko kuwa me Kama dashi ne?? To tazo ga inda dukkanin wani burinta zai cika gameda son hakan, Mata Da Ado da Kwalliya Akasanku JEWELRY JUNCTION shago ne Na kayan Kawa Na Mata Manya DA Qanana, ✅duk wani nau'in design Na Sarka, 'Yankunne, Awarwaro, Zobe, Agoggo DA sauransu akwai su kala daban, daban. Sayen daya Ko sari👌 ✅Munda ready to wear Na Adire dana materials daga kan boubou gowns zuwa palazzo DA tops dinki Na zamani👌 ✅Idan ke ma'abociya son Kamshi ce munada turaruka kala daban daban masu Kamshi da rike jiki👌 ✅Gefen inner wears din Yara ma ba'a barmu a bayaba, bra tops, half vest,vest, boxers DA pants Duk akwai masu kyau da inganci😍 🛒Shagonmu na nan a kan tanki road, guiwa low-cost a cikin garin Sokoto. Muna tura kaya ko wace jiha cikin Aminci DA Amana In Sha Allah. WhatsApp 08039440312 Tiktok :@sokoto jewelry seller Instagram: jewelryjunction23 ******** Ayanah na saukowa kanta a qasa yake sai data sauke ajiyan zuciya kafin ta dago ahankali tana bude idanuwanta da sukai Zurfi sosai ta kalli fadin harabar inda tarin motocin masu girma suke babu adadi masu yawan gaske, Akan wadda suka fito ta dawo da idanuwanta ta tsayar tana kalla jikinta na Wani irin sanyin da babu tinanin komai a cikin kwakwalwanta lokacin dan haka ta tsayar da idanuwanta Akan Zuhrah dake saukowa a sanyaye itama babu Sauran tinanin kanta ko ‘daya daya rage musu. Hannu Ayanah din ta daga zata miqawa Zuhrah sakina dake kusa da ita tayi saurin riqeta ahankali tareda dan girgiza mata kai batareda ta juyo ta kalleta ba sbd a dokar bauta baa yan uwantaka a nata sanin duk da kusan kowace nahiya da yanda suke nasu dokar. Gefen Ayanah din Zuhrah ta tsaya Sauran suka qarasa fitowa kafin aka Dora su a hanya Ana wucewa dasu kansu duk kaf a qasa sbd duniyar da suka samu kansu wata abace da Allah bai taba nuna musu ko a mafarki ba, Kaf dinsu kusan qalilan ne suka fito na gidajen alfarma ba da rufin asiri me girma, Sunga daula iri iri me daukan hankali da iyalinsa duniya me rikitarwa amma kuma a nan inda suke gani yanxu ya wanke tinani da kwakwalwansu tas babu Sauran abinda ya rage sbd sun gama tabbatarda sunzo inda babu kamarsa a duniyarsu da idanuwansu suka gani hakama babu ranar komawansu ga iyalai ko qasa ko kuma taba ganin Wanda ma idanuwanka suka taba gani har abada dan hakanne kowane bawa a cikinsu jikinsa yake a sake sun gama saddaqarwa su yanzu basu din bane tace bayin BOYEM kuma da wannan sunan zasu mutu subar duniya. Wata doguwar hanya aka wuce dasu me tsayin gaske wadda ta rabasu kwata kwata da harabar gurin inda bazasu sake ganinta ba zuwa babbar doguwar kofar shiga bangarensu me girman gaske. Daya bayan daya aka fara shiga dasu dakin da ake fara shiga kafin wucewa ciki, Daki ne babba Wanda yake tamkar office da cameras a ciki da tarin computers da wasu abubuwan da duka dai basu taba gani ba a rayuwarsu, Daya bayan daya ake shiga dasu Ana yiwa kowa hoto tareda Id card dayake dauke da sunan kowa da hotonsa tareda uniforms da Sauran abubuwan amfaninsa. Wuni akai Ana wannan aikin nasu har aka kwana anayi saida aka kwana biyu Ana wannan aikin nasu kafin aka gama yiwa kowa, Duk Wanda akaiwa shine kadai yake wucewa ciki Wanda baayiwa yana waje saida suka kwana a waje kuma kusan a tsaye, Su Ayanah ne kusan na karshe sunji jiki sun galabaita sosai har basa iya tsayuwa daidai a rankwafe suke tafiya, Suna shiga suma a kwai jakadiyar Sarkin bayi ta mata dake ciki itace kai tsaye ta basu nasu dakin, Cikin saar da basu zata ba aka basu daki daya su uku tareda wasu Mutum uku din sbd duk daki Mutum shida ne. Koda suka isa dakin akwai Mutum uku dake dakin daman wainda daman sun jima sosai a BOYEM din. Basa nan suna gurin aikinsu da aka raba musu dan haka kai tsaye umarnin da jakadiyar bayin ta basu kowa ke kokarin cika wa Banda Ayanah data jingina jikin bangon dakin nasu Bayan ta shigo ta silale qasa tana rufe idanuwanta dake tsananin radadi quncin dake soya jini da gangar jikinta tana jin zuciyarta na Wani irin zafi da ciwon baqin cikin rayuwa me girman gaske dan batasan tayaya zata fara sabuwan rayuwar data samesu ba ta har abada babu Iyayenta da Nurat da Abaas ba a cikinta, Batasan tayaya zata rayun bama sbd zuciyarta ta mutu gangar jikinta ne kawai ranta rage, Zuhrah ma dawowa tayi gefen Ayanah din ta zauna ahankali tana kwantar da kanta a gefen kafadar Ayanah din tareda saka hannunta cikin nata suka sarkafe ahankali bata ce komaiba ta rufe ido hawaye masu dumi suka gangaro mata suna sauka a kan hannuwansu dake sarqe. Bude idanuwa Ayanah tayi ahankali ta kalli hawayen yanda suke gangara a fatar Bayan hannunta ta Lumshe ido ta bude tareda Dora hannunta daya Akan fuskan zuhrah ta Shafa ahankali tareda juyowa kadan tayi sumbaci tsakiyar kanta da babu dankwali sun zama tamkar mahaukata ta sauke ajiyan zuciya tareda bude baki ahankali tace ‘Zuhrah hįyįwetēni bemulu,ye’īne aleem zuhrah(Zuhrah my whole life, zuhrah my world) Allah ya hanani dandana rabuwa dake, Ina rokon Allah ya dauki rayuwata kafin kaddarar da zata rabani dake tazo..’ Tsananta gudu hawayen Zuhrah sukai ta sake shigewa jikin Ayanah din tana fidda kuka Mara sauti tareda girgiza kai tana cewa ‘Ayanah idan babu ke wlh zan kashe kaina na biku duka bazan iya rayuwa a duniya ni kadai babu ku dukanku ba, Na Roki Allah kaman yanda yabarmu muka rayu a tare zuwa yanzu ya raya mu a tare mu mutu tare mubar duniyar tare.’ Girgiza Kai Ayanah tayi idanuwanta na qara yin jajir tace ‘Abaas…’ sai ta kasa cigaba da magana ta rufe idanuwanta tareda sauke Numfashi me zafi. Sun jima a hakan tsawon lokaci kafin sakinah da itama tana rabe a gefe ta taimaka musu suka miqe kafin suyi wani motsi aka fara buga wata qararrawa me karfi ta kiran kowa da anfada musu maanarta tin kafin a basu daki dan haka a sanyaye babu
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106