Chapter 50
Chapter 50
daga garesa Kai tsaye ratsata yayi yana maidata cikakkiyar macen Sarkin Boyem, A yanda fatar jikinta take da dumi mai sake dumamasa haka cikinta yake da Wani irin dumi Wanda asalin gashi da turaren tsuguno ne daya ratsata ya saka har cikinta dumi ne dashi dan hakanne ya sake loosing control nasa gabaki daya. Sauti sosai kukan Ayanaah ya fara fitarwa sbd azaba da zafaffen baqin ciki da quncin dayake yunquro mata tana rintse idanuwanta tareda qanqamesa tareda tsanar rayuwarta da duka abinda zai biyo bayanta jikinta har wata irin jijjiga da kakkarwa yakeyi sbd ba qaramin girmansa da karfinsa yake sauke mata cikin Jin yana samun dukkanin gamsuwa da dumin jiki. Tsawon lokaci ya dauka kafin ya samu cikakkiyar nutsuwa ya barta kaman babu rai a jikinta idanuwanta a rufe hawaye na bin gefen fuskarta tana fatar inama ranta ya fita a lokacin tabar duniya ta huta da fatar Allah kada ya bata rabon samun ciki. Wanka yayi da ruwa masu Zafin gaske jikinsa na samun duk wata nutsuwan dayake buqata ya fito ya shirya a wasu kayan ya kwanta. A cikin daren Ayanah ta fito bata iya ko Miqewa tsaye daidai bare tafiya yanda ya kamata idanuwanta jajir ko gani sosai batayi zuciyarta rufe da quncin duniya hannuwanta biyu dauke da danyar zinariyar daya doro a hannunta wadda tinda ta fito su tenya suka miqe tsaye idanuwan tenya a kanta bata ko kyaftawa zuciyarta na harbawa Sauran kuwa gabaki daya da securities qasa sukai da kansu. Tenya dake Jin zuciyarta kaman zata fado hannuwan Ayanah din ta zubawa ido kafafunta har rawa sukeyi a natse Ayanah ta qarasa fitowa idanuwan tenya suka sauka Akan hannunta da zinariyar ke haskawa tana daukan ido taje tenya ta sake wata irin ajiyan zuciya me karfin gaske a boye tana Lumshe ido da Jin Wani irin sanyi fada farin ciki na cikata sbd zinariya alama ce ta gamsuwa sosai da zamantowanta cikakkiyar imebetin da a yanzu kawai yake buqatan zuwanta shimfidarsa har zuwa lokacin da zai qoshi da ita tukuna ya sauya Wanda kullum ta kwana a gurinsa zata fito da tukuicin danyen zinari a hannnu duk ranar data fito babu tukuicin komai a hannunta kuwa daga ranar ya gama da ita sauyi yake buqata duk ranar data fito da sarkar daham din dayake dauke da sunansa kuwa daga ranar kuwa ta zama wishimarsa ta har abada da mutuwa ce kadai Zata rabasu Wanda wannan ranar itace babban burin da tenya take dashi mai karfin gaske a zata iya komai Akan hakan sbd Ayanah GHAZ ta zamo wishmah ta uku a tarihin masarautar BOYEM ta duniya. Ayanah na isowa gaban tenya zubewa tayi qasa tana dakin zinariya dake hannunta da saurin gaske tenya ta tareta jikinta tana kuma tare zinarin ta hanasa isa qasa tana Jin Wani irin kuka mai karfin gaske mara sauti daya tahowa Ayanaah din tana rintse ido sosai. Bayin tenya dake gefe da sauri suka gyara wa Ayanah rufarta data zame daga kanta suna kara mata kujeran zaman da zaa turata da ita dan komawa da ita. Tenya ce ta sakata ciki kujeran tareda shafa kanta ta bude Baki ta jero mata wata tsaftacciyar adduar tsari da fatan samun zuriar da duniya zatai alfahari da ita. Turata sukai zuwa bangarenta sabo da wannan ranar kawai ake jira dan kuwa itama complete bangare aka bata me dauke da manyan palo guda biyu da suka jiqa da luxuries tako ina da bedroom guda uku Wanda daya yake nata daya na abinda zata Haifa saina ukun dake hanyar kitchen dinta ta baya Wanda yake na bayinta da aka ware mata ne guda uku, Dukiya da daula ce irin wadda idan imaninka baida karfi zaka shagala sosai da duniya a cikinta aka zuba mata a bangarenta da gari na wayewa aka saka masa sunan GHAZ chamber. A cikin daren suna isowa Kai tsaye ruwan zafi da wasu tsaftattun maganin gargajiya na al’adarsu aka sakata a ciki tana Jin wata irin azaba na ratsa jini da gangar jikinta harma da zuciyarta. #MAMUH HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070 Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali [09/12, 10:47 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_* Mamuhgee 33 *_ZUZEAM VENTURES_* 08144015291 Bononza bononza Assalamu alaikum yan uwa mata masu albarka Zuzeam ventures zatayi promo karshen wannan watan har zuwa cikin watan nan me kamawa insha allah -Da 5k kachal zaa baki kaza da ciccibi da gari da tsumi da gumba masu kyau da ingancin dazai sakaki dawowa ki qara harma ki kawo wani, -Da 10k zaa baki kaza full da ciccibi da gari da tsumi da gumba, wannan promo ne akan murnar cika shekara 10 cif da fara sanaa a online Dan haka duk wadda take bukatar shiga cikin wannan promo Dan samun wannan garabasa to tayi sauri kafin ta kare Kuma ku sani tsakani da Allah zaayi wannan promo komi me inganci ne Kyau sosai zaa baku tsakani da Allah Idan kinada 3k ma zaa baki ciccibi kawai sai gari da tsumi masu kyau da ingancin suma, Dan haka duk wadda take da bukata kofa a bude take Idan kinada Yan uwa da abokan arziki zaki iya tallata masu idan kin kawo mutun goma suka shiga na 10k kinada package din 5k Idan kin kawo mutun goma suka shiga na 5k kinada package din 3k. Zuzeam ventures 08144015291 ******* Kakkarwa jikinta keyi yana daukan zafi sosai idanuwanta har lokacin a rufe hawayen dake fitowa ma sun qafe koina na jikinta ya sake sai yanda sukai da ita tana Jin komai amma bata motsaba ko kadan, Tenya ce da kanta da sakinah suka gasata a cikin ruwa Kala uku da suka saka jikinta Dena kakkarwa hakama karfi na dan dawo mata, Ba qaramar shiga yayi mata ba wadda ta sakata samun yan qananun raunikan da azabar tayi mata sosai amma dan karfin Hali da taurin zuciyar data gama mutuwa, Yanda jikinta ke fizga yana jijjiga ne a cikin ruwan yake tabbatar musu da azabar datake ciki na gurzuwan datai a inda ba damar fada bare magana, Wani jiqon da gyara na musamman da tattali ta samu daga tenya da bayinta kafin aka hada mata wasu ruwan masu tsafta da Zafin gaske tayi wankan tsarki ta fito daure da towel bata iya tafiya me hayaniya a natse kanta a qasa idanuwanta jajir gashinta na tsiyayan ruwa suna bin fatarta dake da santsi, Ko data fito babu kowa dakin bayan sakinah data fidda mata kayan sakawa doguwar rigar bacci me kauri datakai mata qasa sosai tareda saka mata qamshi me sanyi, Isowa tayi gaban mirror ta zauna har lokacin idanuwan basa kallan koina bata iya cewa komai kaman bebiya, Sakinah da jikinta yake a tsananin sanyaye itama idanunwata Jan sukai tanason yiwa Ayanaah din kuka amma kuma zuciyarta na hanata hakan sbd insha Allah kaddararsu zata sauya ne daga yanzu, Towel sabo dake hannunta ta saka ahankali ta fara gogewa Ayanah din gashinta cikeda kulawa kafin ta dauko hand dryer tafara busar mata da Kai cikin nutsuwa da kulawa tana kasa kallan fuskar Ayanah din har ta gama ta dauko mata undies sabbin tareda kayan baccin ta kawo mata har gabanta ta juya ahankali zata fice kaman daga sama taji anriqo hannunta. Cak ta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106