Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 5

Chapter 5

Hayateem Book 1 Complete Hausa Novel 1,207 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

da mijinta dan haka zamanta a cikin asalin GHAZ shine isharar datake ganin kaman Allah yayi mata Akan ta kubutar da mijinta sbd a farko tasan bazata taba iyawaba dan babu ta inda zata samu kusanci da ahalin GHAZ bare samun jininsu koda diqo daya ne sai gashi batareda tsammani ba Allah Kai tsaye ya shigar ita cikinsu. GHAZ Ali ya shigo da itane cikinsu shi kuma sbd ya sakata tsaro sosai ta yanda ko akwai wani abin bazata samu damar yi ba ko fita gari. ********Da wannan dalilin Asamah ta zama cikin iyalin GHAZ tareda jinya me kyau ta warke sosai ta zama tamkar amintacciyar ahalin sbd lokaci daya ja sosai hakama kusrawa suna bangaren sun kafa garin kansu sbd burinsu Wanda suke jiran ranar cikarsa. Lokaci ya tafi sosai kauna da shaquwa me tsafta ce a tsakanin dukkanin GHAZ da Asamah wadda kulawa da gabaki daya yaran gidan ta dawo hannunta duk da sun zama yan mata amma itace ke kulawa da komai nasu musamman Abaas Wanda yayi wata irin shaquwa da ita, Duk tsawon shekarun datai a cikinsu burinta Akan kubuto da mijinta bai taba fita a ranta ba duk da lokuta da dama tana Jin kaman ta hakura da hakan sbd tsoron illar da kusra zasu iya shigowa gari suyi Wanda a yanzu cikin garin ANJOM iyalan GHAZ ne kadai take dasu sbd tausayinta daya zamo kauna me karfi a gareta. A yanzu da shekaru suka ja kusra hakurinsu ya fara qare wa dan haka ahankali suka fara farautar duk Wanda zai fito daga garin dama hanyar makusanta hanyar dajin garin ta yanda gabaki daya nahiyar ta zama ta gagari kowane dan Adam bi a tahiri sbd duk Wanda ko hanya ta biyo dashi ta nahiyar ko gawarsa baa samu dan haka duniya da dukkanin nahiyar tarihi bin nahiyar ya zama tamkar tarihi sbd gabaki daya zagaye suke da dajin ANJOM Wanda ya koma babu shiga dajin babu fita dan haka rayuwar ANJOM ta fara shiga wani irin halin tsanani da rashin kwanciyan hankali da fargaban ko Yaushe komai ze iya faruwa garesu. Tin masifar na waje dajin nasu harta fara shigowa sbd kisan yayi yawan da a bakin gari suke samun gawarwakin mutanensu. Wannan tashin hankalin ne ya saka GHAZ fara tinanin iyalinsa da bazai iya barin wannan masifar dake kokarin afkowa ANJOM ta shafesu dan haka yasa aka fara Ramin fita garin ANJOM ta baya ta inda yake saka ran babu kusrawan zuwa ruwan dazai iya kaika nahiyoyi da dama dan tsira. ************ Zaune suke a wata irin lafiyayyan rumfar hutawarsu kowannensu na Zaune gurin cike da yayan marmari masu kyau sai qatuwar kwaryar dabino da shima yake da daukan ido. Ayanah ce kadai bata gurin sbd shirinta dayake daukan lokaci dan haka tana fito wa tareda baiwarta daya Sakeena dake biye da ita. Rumfar ta tinkaro a natse cikin takun dayake bayyanarda tsananin nutsuwarta da mulki yake ciki, Qarar sarkar hannunta data kafarta me fidda dan sautin daukan hankali ce ta saka Asamah dake sake jere Kayan marmari fara dagowa ahankali ta sauke idanwanta Akan hanyar tana zubawa halittar Ayanah dake daukan idanuwa duk Wanda zai kalleta ido Tana ambatar Masha Allah Masha Allah cikin zuciyar. Abaas ne ya juya ahankali shima yana kallan Ayanah din yana zubawa kyakkyawan fuskanta ido yana Godiyan Allah ako Yaushe da Ayanah ta kasance jininsa wadda yakejin kaman jinin da suka hada bai ishesa ba yana tsananin son ace ya sake hada wani abu da ita Wanda zaisa ace yafi duka Sauran yan uwansu kusanci da hada jini ita. Ganin idanuwansa akanta kaman koyaushe yana kallanta cike da kauna me tsanani ta jini bude bakinta tayi wani kyakkawan murmushi ya mamaye fuskanta har saida hakoranta suka dan bayyana ta qaraso gurin tana miqa masa hannunta dayake sanye da fararen azurfa masu kyau da rashin sirki. Kama hannunta Abaas din yayi cikin kulawa yana sake nasa murmushin me kyau daya qawata tasa fuskar dasuke tsananin Kama dan shi Kansa kyakkyawa ne da ake fadarsa a garin ANJOM Wanda lokuta da dama iyayensa ke tinanin bakin mutane ne ya saka ya kasance me rauni. #MAMUH #ANJOM GHAZ #AYANAH GHAZ #ABAAS GHAZ #BOYEM #BEST ROYALTY/BEST LOVE/BEST ROMANCE HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070 [09/12, 10:46 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_* Mamuhgee 09033181070 4 Zaunawa Ayanah tayi gefen dan uwanta tana kallansa Fuska cike da murmushi da sakewa tace ‘Godia nake GHAZ Abaas’ Dariya yayi yana sake hannunta yana cewa ‘Ayanaah…. Katsesa Zuhrah tayi batareda ta Bari ya fara fadar maganarsa da ako Yaushe take ta yanda yake Jin bazai iya rayuwa ba Ayanah bane wadda koyaushe damuwansa wani lokacin ta yanda zatai sure wata ran ta tafi tabarsu. Dariya dukkaninsu sukai ganin yanda ya juya ya harari zuhrah cikeda kauna itama sbd yanda ta katsesa da cewan sun gaji da maganarsa daya kullum. Fararen idanuwan Ayanah ta juyo ta sauke Akan fuskan mahaifiyarsu dake Zaune Nurat na kwance jikinta ta bude baki tace ‘Amma Barka da hutawa,kin tashi Lfy?’ Hannu Amman ta miqa ta Shafa fuskan Ayanah din tana Jin tsananin son yarta tace ‘Barka Ayanah ghaz,kin tashi Lfy kema’ Murmushi tayi tana dan Dora tafin hannunta Akan hannun Amman dake kan Fuskanta tana Jin kaman ta hadiye tace ‘Lafiya kalau Amma’ Juya wa tayi tana kallan zuhrah tace ‘Ki Dena damar mun da GHAZ Abaas sbd baya buqatan gorinki tareda dashi zan tafi duk inda zani kokuma na zabi zama a cikin ahalina har karshen rayuwata’ Nurat Baro jikin Amma tayi ta dawo gefen Ayanah ta lafe jikinta tana Jin kaman ma hakan ya kasance a rayuwar su kada suyi aure su rabu su tabbata a tare har abada Bude baki tayi tana kallan Ayanah data kalleta cikin sanyi tace ‘Ayanah inason na tabbata tareda ku duka mu tsufa mu mutu tare banason ko aure ya rabamu, Zan cewa Abaa(mahaifinsu) koda zamuyi aure abarmu da mazajenmu muyi rayuwa a cikin GHAZ batareda munje kowane gida aure ba’ Wani iri Ayanah taji a zuciyarta na Ina ma hakan zata kasance datafi kowa farin ciki sbd yan uwanta sune rayuwarta amma kuma kaman hakan bazai yiyu ba, Numfashi ta sauke tareda Kai bakinta cikin kauna ta sumbaci tsakiyar kan Nurat din tana Shafa gefen fuskanta tace ‘Nurat babu abinda zai raba mu a duniyar nan Bayan mutuwa sbd kune rayuwata’ Amma datake Jin kaman kada ta taba aurar ‘yayan nata sbd ganin baza su iya kowace rayuwa batareda junansu ba wani irin sanyi jikinta yayi ta Kama hannun Ayanah takai bakinta ta sumbata tana kallanta tace ‘Kece rayuwansu suma musamman a lokacinda zaku samu Kanku ba iyaye idan tsufa ko mutuwa tazo dan haka Ayanah kici gaba da zama uwa kaman yanda kike kaman mahaifiyarsu a yanzu’ Qurawa Amman idanuwa Ayanah tai tana Jin zuciyarta na sake cika da tsananin kaunar mahaifiyata, Gyada Kai tayi tana kwantawa jikin Amman batareda ta iya cewa komaiba. Abaas ne dayake Jin a jikinsa shikam da Ayanah baza su taba rabewa ba koda basa a raye sai yana Jin kaman baza su rabu ba dan kuwa tsananin so da kaunar dayake wa Ayanah da aure ya Halasta a tsakanin yan uwa to da bazai taba barin kowa ya dauke masa Yar uwa

Table of Contents

Chapters

106 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});