Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 8

Chapter 8

Alkawarin Allah Book 1 Complete Hausa Novel 1,300 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

kai kaman bata jishi ba,murmushi mai sanyi shahida ta saki ta juya tana ci gaba da tafiya "Allah ya dawo dasu lafiya" "Amin" ya amsa,huda kam ta kasa zaune ta kasa tsaye,yayun nata kamar qawaye suke a wajenta,ita daya ce mace banda zuwan shahida gidan itama idan suka koma makarantar ita kadai ke watangaririya a gidan,saidai idan ta gaji ta gudu gidan kakanninta na wajen uwa. 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺 A nutse yake kai abincin bakinsa,yayin da rabin hankalinsa ke kan wayarsa dake aje gefan plate dim abincin,zaune take kan kujerar dake fuskantar tasa,tasha kwalliya iyaka,kai kace zata je wajen wata dinner dinne,cikin dinkin lace riga da skert take,hannayenta gaba daya biyun ta tallafe kumatunta dasu,yayin data zuba masa idanunta,duk wani wani motsinsa yana yinsa ne kan idanunta,batasan wanne kalarso take masa ba arayuwa,saidai koma meye tasan cewa son da take masa wani bangarene mai girma a rayuwarta. Kanshi ya daga daga wayar yana sake kai wani spoon din abincin bakinsa,sai a sannan ya lura da irin kallon da take masa "Hey!" Ya fada yana murza yatsunsa,hannayen ta sauke tana dan qaramin murmushi bayan ta sauke ajiyar zuciya "Kallon fa?" Ya tambayeta a taqaice,muryarta cikin rauni da nuna fargaba wanda ya wanzu har saman fuskarta tace "Ina tsoron kar na rasaka anwar,ina jin kamar watan watarana zan rasaka" ta fada can qasan ranta tana jin kishinta na cin zuciyarta,tana jin kamar zata dawo rayuwarshi ta rabasu,ta san cewa a yanzu sun yiwa rayuwar juna nisa saidai ta kasa samun nutsuwa da kwanciyar hankali duk da haqarta ta cimma ruwa,aje cup din da yayi niyyar kaiwa bakinsa yayi,ya hade hannayenshi waje guda gami da saka yatsunsa cikin na juna "Meye abun jin tsoro a ciki?" Kai ta kada tana gyara zamanta bayan ta goya hannayanta a qirji "Kai din kalar namijin da kowacce mace keso da buri ne,don me bazanji tsoron kar a rabani dakai ba?" Bai bata amsa ba sai kofin daya aje dazun yanzu ya sake dauka,yana mamakin yadda take daukar abubuwan da suka shafe shi da girma haka,saidai har yanzun baya jin wani feeling na daban ko na musamman tattare da ita,yana dorata ne kawai bisa mizanin wasu abubuwa da martabarta ke alaqantuwa dasu "Shine dalilin kenan da kikai qorafi wajen anty hasana?" Ya jefo mata tambayar yana kafeta da ido,gefe guda kuma yana karantarta a fakaice "Aure kikeso?" Kai tsaye ta gyada masa kai a sanyaye tana mai fata da addu'ar cikar burinta,shuru ya ratsa na tsahon minti daya ba tare da wani daga cikinsu yace komai ko yayi wani qwaqwaqwaran motsi ba,ture kujerar da yake kai yayi baya sannan ya miqe tsaye yana kwashe wayarshi da muqullin motarsa "Zamuyi magana later" ya fada yana sauka daga step din da dining din yake kai,da hanzari ta biyoshi a baya tana son tace wani abu,kacibus sukayi da hajiya bilkisu mahaifa ga nafisa,dan dakatawa yayi kadan cikin girmamawa "Au harka kammala kenan?" "Eh zan wuce office ne ana jirana" "To ko saika dawo din?,da akwai maganar da da nakeso muyi" "To ba damuwa" ya fada yana ja da baya,ta wuce yabi bayanta zuwa cikin falon. "Alhaji ne yace na tuntubeka,me zai hana ka dawo cikin gidan nan kaci gaba da zama damu kamar yadda ake a baya?" Nafisa dake lafe kusa da hajiya bilkisu ta daga kai a hankali tana satar kallonshi,addu'a take a ranta Allah yasa ya amince da hakan,da tafi kowa jin dadi a duniya,koda yaushe bata da burin daya wuce ta ganta kusa dashi "Ayima alhj godiya na gode sosai,saidai yanayin aikina bazai bani damar hakan ba,hakan ma alhmdlh babu wata a matsala" dan shuru tayi sannan ta jijijjiga kai "Toh shikenan...babu damuwa Allah ya dafa...." "Don Allah ya an....." Nafisa tayi hanzarin fada don ba hukuncin dataso anwar din ya yanke kenan ba,harara hajiya bilkisu ta jefa mata wanda shine silar yankewar sauran maganar tata,miqewa yayi yayi mata sallama kana ya fice daga falon gaba daya zuwa inda ya aje motarshi. "Ke wace iriyar yarinya ce ne nafisa?,bakiji gargadin da nake miki koda yaushe akan ki dinga kama kanki gaban anwar?,a haka kike tunanin zaki samu qima da daraja wajenshi?" Langabe kai tayi cikin sigar tausayi tace "Afwa mom...." Bata sake ce mata komai ba ta gyara zamantabta dauki wayarta ta shiga danne danne,hakan ya sanya nafisan itama miqewa ta haura sama inda dakinta yake. Kai tsaye gaban mudubi ta isa ta tsaya sosai tana qarewa kanta kallo,har yau cikin zuciyarta bata jin ta mallaki anwar yadda takeso,tanaji a jikinta har yau zuciyar anwar ba tata bace,meta rasa?,meye bata shi?,ta fita komai,ta kere mata a komai,tun daga kyau,kudi zuwa matakin karatu,amma tana jin har yau kamar ta kashe maciji ne bata sare kanshi ba. Da hanzari ta koma da baya ta lalubi wayarta dake aje gefan pillow dinta,sai data fara tura mishi saqo dake qunshe da kalaman soyayya sannan ta lalubi number mema ta kira,bugu hudu ta d'aga "Yayinki ake" mema ta fada cikin daga murya mai cakude da dariya dariya,murmushi nafisa ta saki tana shaf fuskarta zuwa wuyanta,yayin da take sake qarewa kanta kallo a madubi,wannan kalma na mata dadi,amma gaba daya kaman bata aiki akan anwar,duk da cewa bata da wata qwaqwqwarar hujja da zata nuna cewa babu sonta cikin zuciyarshi,saidai ita din bata gamsu da yadda mu'amalarsu ke gudana ba har zuwa yau "Wannan kalma mema taqi amfani akan anwar har yau" "Kai haba?,wane mutum?,shi ya isa?,me ya fiki dashi da zai...." "Dakata mema....kice komai a kaina amma banda akan anwar....mema,ina tunanin mun kashe maciji ne amma bamu sare kanshi ba,zuciyata da ruhina har yau basu gamsu ba,ta yaya zan sake binneta da ranta?,ta yaya zan sake b'atar da ita daga duniyarshi?,inason haskena shi kadai ya wanzu a cikin ruhi da rayuwarshi" "Yanzu me kike tunani?,me kike gani?" "Ke zanwa wannan tambayar" shuru mema tayi na wasu 'yan sakanni sannan tace "Alright ina da wadansu 'yan dabaru da shawarwari,amma yanzu bana qasar,ina benin republic...." "Ubanme kike jeyi can?,ke mema???" Nafisa ta katse meman cikin zabura,tun kafin ta gama bayanin nata,dariya mema ta saki sannan tace "Share kawai" "Ohk....ya zama dole ki dawo to" "Saboda me?" Ta fada a dan tsiwace "Saboda matsalata,kin sani sarai bana son jira?" "Haba hajiyata....kinsan me ya kawoni nan din?,asara kikeson janyomin kenan" "Har ta nawa?" Ta tambayeta kai tsaye "Dubu dari ce ba yawa" "Zan biya....ki tabbatar gobe kin dawo,wajen yammaci mu hadu a indomie joint" "Allah ya barmin hajiyata,karkiji komai,bari na fara hada kayana" ta katse wayar yana fadawa saman katifar dakinta,ba wani benin da taje,ba nisa tayi ba,don a yanzu haka ma tana cikin katsina. Aje wayar nafisa tayi,sannan ta juya ta shige bandaki. Jujjuya wayar yake a hannunshi bayan ya kammala karanta saqon nafisan,sau tari bai fiya maida mata amsa ba,har hakan ya zame mata jiki bata fiya damuwa ba,har zuciyarshi yake hakan bawai da gayya bane,bayajin wani abu dangane da duk wata kalma da zata fito daga bakinta ko ta saqon waya,maida wayar yayi aljihunsa sannan ya fito daga motar tashi ya kashe ya tunkari ginin kamfanin.*ZAFAFA BIYAR NA KUDINE,IDAN KIKA GANI (DON GIRMAN ALLAH) KARKI SHARING,IDAN KINA BUQATAR SIYA ZAKI TUNTUBI WANNAN NUMBER* 07067124863 *KO KUMA* 09032345899 *ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sabbabi,karku manta ku danna

Table of Contents

Chapters

96 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});