Chapter 72
Chapter 72
hankalinsu,kowacce idanunta bisa kanshi,b wadda bai burge ba cikinsu,a hankali yaci gaba da takunsa harya shiga gidan ya nufi dakin baqin kai tsaye ya tura qofar. _ku ziyarci tashar SAUTIN HIKIMA dake youtube,don sauraron litattafanmu tsaffi da sababbi,dama wadanda zasu muku nan gaba wadanda babu su a duniyar watsapp,karku manta kuyi subscribe don sanin cewa mun dora sabon shirinmu_ *Alqawarin Allah* 3️⃣5️⃣ Tana kwance saman doguwar kujera ta juyawa qofar shigowa baya,hakan ya sanya sanda taji an bude qofar ta waiwayo ta saddaqar da cewa anty zubaida ce,saidai wanda ta gani din yana shigowa ya sanyata bude manyan idanunta da suka sake qawatuwa da kwallin da me makeup ta sanya musu tana dubanshi,fuskarta a yamutse alamun tambaya tacj gaba da kallonshi sanda shi kuma yake takowa cikin dakin,yayin da wani sashe na zuciyarta ya karkata wajen kallon adonshi cikin shaddar jikinsa mai azabar kyau da daukar ido,ta zauna masa das kai kace saboda shi kadai aka yita,shima ita yake kallo,duk yadda yaso kwabar kansa da hana kanshi yabata saida zuciyarsa ta zarme ta gano kyawun da tayi masa,tayi wani kyau na musamman,duk da ramar da tayi amma hakan bai hana kyawunta fitowa ba. Nesa da ita kadan ya tsaya ya harde hannayensa yanaci gaba da kallonta,yace da ita sanda ta waiwaya tana niyyar sake juya baya ta koma kwanciyarta abinta "Mudin kin tsammaci abokan wasanki ne?,ko ce miki akayi bamu da abunyi?,sauko maza ki wuce mu tafi tun ban aikata abinda nayi niyya ba" idan ta tanka to sauran kujerun dakin sun tanka,saima sake gyara kwanciyarta data yi kamar bada ita yake ba,hakan ya bashi haushi,shi zatama kunnen uwar shegu tana jinsa?,saboda haka bai sake ce mata komai ba ya taka har inda take kwancen a hankali ba tare data sani ba,ya isa bayanta ya ranqwafa gaba daya ya sanya hannunsa ya soma ciccibarta,cikin matuqar mamaki tayi yunqurin tashi gami da zillewa cikin zafin nama,ta zauna sosai fuskarta cike da bacin rai take dubanshi "Me hakane?,karka kuma kuskuren tabani malam kaji na gaya maka"girar sama data qasa a hade ya maida mata amsa idanunshi cikin nata "wannan sharadinki ne ba nawa ba,baki isa kuma ki kafamin shi ba,a banza ma wani ya taba bare ni?mema kike gudu ne?,meye abun killacewar?"ya qarashe furucin wannan karon yana tuna sanda nuradden ya kama hannunta a office yana niyyar sanya mata zobe,idanunta ta daga ta kalleshi cikin mamaki,kamar yaya wani ya tabata?,shi wai abu nawa ya gani?,abu nawa ya sani dangane da ita wanda ita bata da masaniya akan ya sani din?,ba abinda ya fado mata a rai sai sanda ta fada jikin mutumin da fiddausi ta kaita siyan kayan maye,anya bai wajen koya ganta ne yake mata gugar xana?,wani bacin rai ya sauko mata a take fiye da wanda take ciki,tsaki taja qasan ranta zuciyarta na mata suya,ta kwashe qafafunta da garin sauri ta saukesu qasa bata ma sani ba,yabi qafafun nata da suka sha lalle da kallo harta tanqwashe su tana niyyar sake kwanciya "karki kuskura...wannan karon idan na iso inda kike banga abinda xai dakatar dani daga fitar dake ba da hannuna"baki ta tabe karon farko ta jefa masa harara,ji take kaman ta tashi tayita dukansa ko xataji sassaucin haushi da zafinsa da take ji,kansa ya nuna da yatsa "Ni kike harara?" "Saime don na harareka,kai waye?" Tayi furucin tana son ta tunzurashi ko hakan zaiyi sanadin da zaiyi zuciya ya fita ya qyaleta,don itakam ko daya bata da muradin zuwa ko ina,hannun nasa dake harde a qirji ya sauke yana sake takowa inda take idonsa akanta,kafin ya qaraso tayi zumbur ta miqe tsaye gami da kaucewa gefa "Na gaya maka babu inda zani,ko ana dole ne?idan ka aureni dole baka isa kamin dolen zuwa wajen taro ba" "Haka kika ce?" "Eh" ta bashi amsa kai tsaye,wannan karon qwaqwalwarta bata gama bata shawarar abinda zatayi ba caraf taji ya sureta gaba daya ya fice da ita,sosai ta tsorata,kunyar jama'an da zasu tarar haushi da takaicinsa suka cikata "Ka cikani malam,ka saukeni,wannan wanne irin wulaqanci ne haka?,baka ganin mutane?,a haka zaka fita dani har waje?" Bai saurareta ba harsai da sukaje daf da gate din sannan ya direta,hakanan ya babbake qofar ya tsareta da ido yana son yaga iya gudun ruwanta,daidai sanda wayar hannunta ta soma ruri,tana hadiye bacin ranta ta duba sunan mai kiran,anty zubaida ce ta daga ta kara a kunnenta "Wai me kuka tsayane kuna ina har yanzu baqi sun gaji da jiranku?" Bata da wata dabara saita yanke wayar ta gyara tsaiwarta,takalman qafarta takeon gyarawa amma batason duqawa,ya tsareta da ido dole ta sunkuya a hankali da niyyar sake daure igiyoyin jiki,daidai nan shima ya duqa goshinsu ya gwaru,ta miqe tsaye da sauri dage da goshin nata tana jin zafin gwaren da sukayi,bai dago ya duqa,ya sanya hannunsa a nutse ya tattara igiyoyin ya soma daure mata su idanunsa kan farar qafarta data sha jan lalle har saman qafar,qoqarin qwace qafar ta shiga yi amma a banza sai daya gama sannan ya miqe,yaja da baya fuska a matuqar tsuke,sai data kalleshi sannan ta soma takawa ta fice daga gidan ya mara mata baya. Dukkansu xaman kurame sukayi shida ita cikin motar,kowa ya kama owners corner ya hade fuska kaman zasu masgi juna,ta cikin glasa muhsin ya qare musu kallo,dariya ta cikashi,ya girgiza kai kawai,shikam wannan abun yafi masa kama da fadan masoya,sai shine daya gaji da shurun ya soma sako musu hira don gudun xaman shuru,ba wani hadin kai ya samu daga wajensu ba na tayashi hirar ba,har gwara ma anwar akan shahidan ta takejin wani abu ya tokare mata wuya,tunda suka shiga motar sai kace bai santa ba,kai bakace shine a daxun ke shirin mata daukan amarya ba. Sanda duka isa muhsin shiya fara ficewa a motar,tana shirin budewa itama ta fita anwar ya danna lock,waiwayowa tayi ta dubeshi,batason wata magana ko gajerace bare mai tsaho saboda haka ta kalleshi kawai daidai sanda shima ya kalleta "Saurin me kikeyi?,kina gudun jerawa ne dani,saidai ni na fiki gudun na jera dake don kar a dauka nida ke Ali yaga Ali ne" "Ai baka cika wanda yake gudun jerawa da 'yar maye ba tunda zaka iya aurenta" ta maida masa amsa idanunta akanshi,saiya dauke kanshi yana cire belt din jikinsa,hakanan ya samu kansa dajin zafin kalmar 'yar maye data fada din. Sanda suke shiga wajen babu wanda basu burge ba,duk wanda ya dora idonshi akansu saiya shagala da kallonsu,perfect martch da yawa suke fada,yayin da duka jama'ar dake wajen suka miqe don nuna girmamawa a garesu,da yawa wadanda sukasan tsohuwar alaqar dake tsakaninsu kuwa irinsu anty usaina zunnurah da maqota fuskokinsu sunqi gushewa da murmushi "Lallai *ALQAWARIN ALLAH BAYA TASHI* ba wanda ya isa ya canza alqawarin Allah" zunnurah take fada a bayyane tana kallon maigidanta sanda shahida da anwar suka zauna a muhallin da aka tanadar musu,tana tuna tsahon zamanin da suka dauka basu tare,tana tuna yadda kowanne yaqi dan uwansa yake nesanta kanshi dashi,dai gashi cikin qanqanin lokaci ubangiji ya nuna buwayarsa,ya sake dawo dasu cikin rayuwar juna duk da yadda kowannensu ke tsaye kai da fata akan qudurinsa amma Allah yayi nasa hukuncin. Sanda aka fara gabatar da komai akayi kiran dangin ango anty usaina ta fito sai abun ya baiwa shahida mamaki,ruwan kudin data musu
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96