Chapter 30
Chapter 30
mata sannu da zuwa dama tambayarta yaushe ta iso,hadi da tambayarta su faruqu,a nutse anty zubaida itama take qare mata kallo bayan ta zauna dab da ita,cikin mintina qalilan ta gama karantarta "Shahida" ta soma kiran sunanta a sanyaye,sake tada kai tayi ta dubeta saita sake saukewa,shawarar da zuciyarta ta bata tabbas itace mafita,dole ne saita fara tayar mata da mikin dake zuciyarta don da ala zuciyarta ta riga data daskare,dab take da rasa feelings,dole ta sata tayi kuka ta rage radadin da yake damun zuciyarta wannan shine hanya daya na farkar da zuciyar tata,dole ta sakata da kan kanta ta nuna akwai ciwo a zuciyarta wanda ta wannan hanyar ne kawai zata dawo da feelings da emotion dinta na fushi,sannan asan yadda gyara zai iya yiwuwa,tana son maida zuciyarta ne matacciya idan ba'ayi gaggawar gyarawa al'amarin ba "Shahida!" Ta kirata wannan karon da mugun tsawar data taba zuciyar shahidan,ta kuma sanyata dago kai tana duban anty zubaida gami da zuba mata idanu,yadda ta kafeta da idanu shi ya sanya itama tsaiwa tana kallonta "Shahida bansan ke shashasha bace,ban kuma san ke wawiya bace sai yau,ban raina wayonki ba sai yau,ashe ke banza ce?!" Shuru tayi kaman wata sokuwa tana duban anty zubaida,qwaqwalwarta nason tariyo mata meta aikata haka?,ganin yanayinta ya baiwa anty zubaida qwarin gwiwa "Shahida....saboda namiji kikeson maida rayuwarki haka?,saboda wani da dacan baki sanshi ba?saboda wani daya nuna bai damu da rayuwarki ba?,wace iriyar shashasha ce ke wadda batasan ciwon kanta ba,shi din banza?...waye shi?,kina da 'yan uwa,kina da mahaifiya...mahaifinki ya rasu,waishin shi da mahaifinki wanne ne yafi miki muhimmanci,kin rasa mahaifinki ma ya tafi kuma har abada,kun rabu kenan da wanda yayi silar kawoki duniya,inaga wanda ya tsinceki rana tsaka da girmanki,shahida!....kisan me kikeyi,ki shiga taitayinki!" A hankali ta soma girgiza kanta,yayin da hawaye ya cika idanunta,zuciyarta ta soma motsawa,mikin dake danqare ciki ya tashi,kuka ta saka mai sauti qwarai wanda hatta mutumin dake tsakar gida zai iya jiyo gunjinta,sai anty zubaidan ta matso da ita jikinta,ba musu ta kwantar da kanta saman cinyar anty zubaidan taci gaba da gursheqen kukanta,bata ce mata komai ba hakanan bata hanata ba,shuru tayi tana sauraron yadda kukan nata yake fita,ta sani duk sanda hawaye daya ya sauka yana sauka ne da wani radadi daga cikin radadin dake danqare cikin zuciyarta,hannu anty zubaida ta dora saman kan shahidan ta dinga shafawa a hankali a hankali tana tayata jin radadin. Aqalla sun shafe awa guda cur a haka,harsai da kukan ya soma sassauta ta soma rage sauti ya koma sai hawaye,mintina talatin ta sake qara mata zuwa sannan hawayen ya sake raguwa "Me ya faru shahida?,garin yaya haka ta kasance?" Bata boyewa anty zubaida komai ba kanta na saman cinyarta ta warware mata dukkan yadda akayi ta soma shan wani abu da niyyar rage baqinciki da bacin ran dake damunta,sannan ta zarce da rabuwarta da anwar sannan ta dora da cewa "Baqinciki na shi ya kashe abbana anty,shaye shaye yabarmin tabon da har na mutu dashi zan mutu,na kashe abbana da takaicina!" wanda hakan ya sake bude sabon shafin kukanta,kai anty zubaida take girgizawa "Kuskurenki na farki shahida shine da kika saki Allah,kika manta da cewa babu wani babban abu dake yaye qunci da baqincikin a zuciyar bawa ya samu nutsuwa da kwanciyar hankali irin kusanta kai da Allah,babu wani abu da zai kawo miki farinciki da walwala irin karatun qur'ani,shan wani abu a wajen dan adam domin gusar da baqinciki bacin rai ko kuma damuwa bashi da wani tasiri a gareshi,baya haifarwa da bawa komai face sake sanyashi cikin damuwar,baya yaye damuwa ta har abada face ya sake sanyaka cikin wasu sabbin matsalolin,ya haifar maka da ciwuka masu kai d'an adam ga kushewa,Daga kai tayi ta dubi anty zubaidan maimakon yadda ta saba yi mata a baya duk sanda ta ganta,takan tashu cikin farinciki tana mata sannu da zuwa dama tambayarta yaushe ta iso,hadi da tambayarta su faruqu,a nutse anty zubaida itama take qare mata kallo bayan ta zauna dab da ita,cikin mintina qalilan ta gama karantarta "Shahida" ta soma kiran sunanta a sanyaye,sake tada kai tayi ta dubeta saita sake saukewa,shawarar da zuciyarta ta bata tabbas itace mafita,dole ne saita fara tayar mata da mikin dake zuciyarta don da ala zuciyarta ta riga data daskare,dab take da rasa feelings,dole ta sata tayi kuka ta rage radadin da yake damun zuciyarta wannan shine hanya daya na farkar da zuciyar tata,dole ta sakata da kan kanta ta nuna akwai ciwo a zuciyarta wanda ta wannan hanyar ne kawai zata dawo da feelings da emotion dinta na fushi,sannan asan yadda gyara zai iya yiwuwa,tana son maida zuciyarta ne matacciya idan ba'ayi gaggawar gyarawa al'amarin ba "Shahida!" Ta kirata wannan karon da mugun tsawar data taba zuciyar shahidan,ta kuma sanyata dago kai tana duban anty zubaida gami da zuba mata idanu,yadda ta kafeta da idanu shi ya sanya itama tsaiwa tana kallonta "Shahida bansan ke shashasha bace,ban kuma san ke wawiya bace sai yau,ban raina wayonki ba sai yau,ashe ke banza ce?!" Shuru tayi kaman wata sokuwa tana duban anty zubaida,qwaqwalwarta nason tariyo mata meta aikata haka?,ganin yanayinta ya baiwa anty zubaida qwarin gwiwa "Shahida....saboda namiji kikeson maida rayuwarki haka?,saboda wani da dacan baki sanshi ba?saboda wani daya nuna bai damu da rayuwarki ba?,wace iriyar shashasha ce ke wadda batasan ciwon kanta ba,shi din banza?...waye shi?,kina da 'yan uwa,kina da mahaifiya...mahaifinki ya rasu,waishin shi da mahaifinki wanne ne yafi miki muhimmanci,kin rasa mahaifinki ma ya tafi kuma har abada,kun rabu kenan da wanda yayi silar kawoki duniya,inaga wanda ya tsinceki rana tsaka da girmanki,shahida!....kisan me kikeyi,ki shiga taitayinki!" A hankali ta soma girgiza kanta,yayin da hawaye ya cika idanunta,zuciyarta ta soma motsawa,mikin dake danqare ciki ya tashi,kuka ta saka mai sauti qwarai wanda hatta mutumin dake tsakar gida zai iya jiyo gunjinta,sai anty zubaidan ta matso da ita jikinta,ba musu ta kwantar da kanta saman cinyar anty zubaidan taci gaba da gursheqen kukanta,bata ce mata komai ba hakanan bata hanata ba,shuru tayi tana sauraron yadda kukan nata yake fita,ta sani duk sanda hawaye daya ya sauka yana sauka ne da wani radadi daga cikin radadin dake danqare cikin zuciyarta,hannu anty zubaida ta dora saman kan shahidan ta dinga shafawa a hankali a hankali tana tayata jin radadin. Aqalla sun shafe awa guda cur a haka,harsai da kukan ya soma sassauta ta soma rage sauti ya koma sai hawaye,mintina talatin ta sake qara mata zuwa sannan hawayen ya sake raguwa "Me ya faru shahida?,garin yaya haka ta kasance?" Bata boyewa anty zubaida komai ba kanta na saman cinyarta ta warware mata dukkan yadda akayi ta soma shan wani abu da niyyar rage baqinciki da bacin ran dake damunta,sannan ta zarce da rabuwarta da anwar sannan ta dora da cewa "Baqinciki na shi ya kashe abbana anty,shaye shaye yabarmin tabon da har na mutu dashi zan mutu,na kashe abbana da takaicina!" wanda hakan ya sake bude sabon shafin kukanta,kai anty zubaida take girgizawa "Kuskurenki na farki shahida shine da kika saki Allah,kika manta da cewa babu wani babban abu dake yaye qunci da baqincikin a zuciyar bawa ya samu nutsuwa da kwanciyar hankali irin kusanta kai da Allah,babu wani abu da zai kawo miki farinciki da walwala irin karatun qur'ani,shan wani abu a wajen dan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96