Chapter 96
Chapter 96
yake yi su had’a ido da Aslam sai dai kuma Aslam d’in yak’i d’ago da kanshi kuma kamar ma idanuwanshi a rufe suke. A bangaren Aslam kuwa zai iya cewa ya jima bai shiga irin wannan tashin hankalin a rayuwarshi ba! Mai yasa ya yarda yazo nan? Wanne irin heartbreak zai yi facin? Yanzu kenan a gaban idanunsa yana ji yana gani za ayi komai.... “Inna lillahi wa inna ilaihirrajiun....” Ya furta a hankali sosai! Baya ganin komai zuwa yanzu shiyasa ya runtse idanuwanshi kawai yana jiran lokacin da zai farka ya ganshi a gadon asibiti ko kuma yaji ance mishi Man rabbuka?!….. Yana jin su sama sama Daddy ya gabatar da kanshi a matsayin waliyyin Amarya Dad kuma a matsayin waliyyin Ango! Da k’arfi zuciyarshi ta buga jin limamin yace “Waliyyin Ango yana nemawa Yakubu Aslam auren Maryam Huda!” Bud’e idanuwansa yayi tarr!!! Ya fara ganin komai. Kaii inaa bai ji da kyau ba! Ko kuma dai sunan waliyyin Amarya aka ambata dai ko wani abun daban…. Da sauri ya d’ago jajayen idanuwanshi yana kallon Daddy jin yace “Mun bayar” Limamin kuma yana cewa “sun yarda cinta shanta suturarta komai ya koma hannunsu? Hannun Yakubu Aslam.” Bai gama fita daga shock ba Yaji Dad yace “Mun yarda! Mun karb’a!” Zuwa yanzu gaba d’aya jikin Aslam in banda karkarwa ba abunda yake yi gashi ya had’a wata uwar zufa! Tashi d’aya. Tun daga nan kanshi ya kulle jinsa ya d’auke! Binsu kawai yake yi da ido suna gudanar da d’aurin auren!. Yana kallo Dad ya zaro kud’i ya mik’awa Daddy! Limami ya sanar shedu suka shaida… Jin shi bai tashi dawowa ba sai da muryar limami ta fara tashin amo a cikin masallacin “Alhamdulillah!!! An d’aura auren Yakubu Yahaya Umar Faruku MT Aslam Da Amaryarsa Maryam Yakubu Huda akan sadaki naira dubu d’ari biyu! Lakadan ba ajalan ba. BULAMA ✍️ ********************** ⬇ ************************** ********** Ai Hausa Novels **************** *************************⬆ ********************** DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog. Visit > https://www.aihausanovels.com.ng Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko kuma post. Email > aihausabooks@gmail.com ******* FOLLOW US ****** Facebook: Ai Hausa Novels Twitter: Ai Hausa Novels Telegram Channel: https://t.me/Aihausanovels WhatsApp Number: 08138873799 Haka kuma domin shiga kowanne daga cikinsu za ku iya ziyartar shafin ku yi search na AI HAUSA NOVELS, hatta facebook group dinmu ma za ku samu. ********************** ⬇ ************************** *************** Ai Hausa Novels **************** ********************** ⬆ **************************
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96