Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 19

Chapter 19

So Da Buri Book 2 Complete Hausa Novel – The Secret That Changed Everything 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

Ummi ta baiyyana a gabanshi sai uban gumi take yi, ga fuskar nan tayi jazir. Dukkan k’arfin shi yasa ya fincikota ya fara janta, sai da ya kaita gaban y’an sandan tukunna ya dank’a musu ita, itama aka sa mata tata ankwar. Bai bi takan magiya da ban hak’urin da take yi masa ba, haka nan ya basu umarnin tafiya da su. Mom kwata kwata bata yi gardama ba, amman Ummi sai da aka nuna mata bindiga tukunna ta nutsu. Suna fita shima ya mara musu baya. A k’asa cikin motar suka samu Mammy itama da ankwar ta . Gidan gaba d’aya ya cika da jiniyar y’an sanda, kowa ya rud’e, duk an firfito, Sudais da Shuraim in banda kuka ba abunda suke yi! Dai dai y’an sandan suna shirin tada motar Granpa ya fito Gramma na biye da shi a baya. Daddy shima wanda shigowar shi yanzun kenan Yayi saurin k’arasowa wajen, yana hango su kuwa da sauri ya k’arasa inda suke yafara kokarin fito da Matarsa, yana yiwa y’an sanda masifa! Granpa wanda yanzu ya k’araso wajen ne ya dakatar da shi sannan ya kira babban d’an sandan… Ko gaisuwar shi bai bari ya k’arasa ba ya d’auke shi da Mari, kafin ya fara magana cikin b’acin rai “Ka san a ina kake!? Ka san ko su waye waennan d’in) Laifin me sukayi? Who the hell ask you to arrest them?”. “I did” Yaji muryan Abba a bayanshi. Da mamaki Granpa ya d’an juyo yana kallonshi.. Ba tare da Abb yace komai ba ya k’arasa cikin motar ya fito da Ummi ya kawota gaban Granpa sannan yace “ta fad’i abunda suka yi”. Rarraba ido ta fara yi. Cikin b’acin rai Granpa yace “a cire musu ankwar a fito dasu gaba d’aya.” Bayan anyi hakan ne ya kalle ta sannan yace “Mai ya faru?” Da kyar ta iya d’agowa ta d’an saci kallon Mom, a take kuwa daman Mom d’in jira take, ta hau girgiza mata kai alamun kar ta fad’a. Nan kuwa ta samu kwarin guiwa, cikin sheshshek’ar kuka tace “Nima ban san abunda ya faru ba Granpa, kawai d’azu yana dawowa yace wai sun had’u da Maryam, in fad’a mishi me nayi ko kuma ya d’au mataki ban san me tace mishi ba amman kawai da nace ban san me nayi ba ya rufeni da dukaa.” Tana kaiwa nan ta fashe da kuka sannan ta durk’usa a gaban Granpa. Da k’arfi Abba ya runtse idanuwanshi… Sai da yad’an seseta zuciyarshi da take ingiza shi a kan yaje ya rufe Ummu da duka, tukunna ya bud’e idanunshi ya sauk’e su akan Granpa… Shima kuwa shi d’in ya zubawa ido. Ganin kallon da Granpa yake yi mishi ne yasa kawai ya juya ya nufi side d’insu Aslam. Ko minti uku ba a yi ba ya fito rik’e da hannun Huda. Tunda suka tunkarosu Granpa ya kafe Yarinyar da ido! Sai da yazo gabanshi sannan ya tsayar da Huda, da gaba d’aya kallo ya koma kanta. Ummi ya kalla wadda ta rikice da ganin Yarinyar had’i da sake rud’ewa, sannan yace “Baki santa ba ko?” Yayi maganar yana nuna Huda, kafin cikin d’acin zuciya yace “Zaki fad’i gaskiya ko sai na yanke hukuncin da nayi miki alk’awarin d’auka???” Gaba d’aya ilahirin jikinta karkarwa yake yi, tun ba ma da taga Gramma ta jawo Hudan kusa da ita tana d’an shafa fuskarta sannan ta k’ura mata ido ba! Tabbas wannan itace y’ar Maryam da Abba, dan ga tsananin kamanni nan suna yi da Mijinta(Abba) ba kad’an ba, yanzu ya za tai mai zata ce?? Karaf!! suka kuma had’a ido da Mom, a take ta sake girgiza mata kai, wanda hakan ya sake rud’a ta dan bata san kuma abun yi ko cewa ba, ba daman tayi k’arya dan ga evidence, kuma ba daman fad’an gaskiya tunda bata san dalilin Mom na hanata fad’a ba. Yanke shawarar sumewa tayi, dan haka ta fara k’ok’arin lumllumshe ido amma sai maganar da Abba ya fara tayi saurin watstsakar da ita daga suman k’aryar da tayi shirin yi jin yana cewa “Granpa wannan y’a ta ce!” Yai maganar yana nuna Huda Sannan ya k’ara da cewa “Those 3” ya nunata da Mom da Mammy, kafin ya cigaba “Knew about everything all this while!!… Ranar da Maryam zata haihu ta turo sister d’inta ta fad’a min, bayan sistern nata ta bawa Daniel sak’on, shi kuma munafuki sai ya fara zuwa wajen su da takardar saboda bakinsu d’aya tuntuni! Bayan sun karance sak’on nata shine suka yi mata wannan reply d’in.” Ya k’arashe maganar tare da zaro takardar gaban rigarshi ya mik’awa Granpa. Hannu Granpa ya saka ya karb’a, sannan ya fara karantawa….. Baya Daniel ya fara ja dan daman, tun lokacin da aka fara zancen ya sha jikin jikinshi… Karaf! idon Granpa ya sauk’a a kanshi, dan haka yace mishi “idan ya isa gate d’in daga nan yayi gaba kar ya sake ganinshi near his estate!!” Ummi dajin haka ta san kashin ta ya gama bushewa don daga gani Granpa ya gama gasgata maganar Abba! Don haka ta fara jiran jin sauk’ar mari ko duka, amman sai taji kawai ya dafa ta. Tana d’agowa gabanta ya fad’i don gani tayi ya mugun had’e rai babu alamun wasa ko sassauchi akan fuskar shi. Suna had’a ido ba tare da b’ata lokaci ba yace “1 word from you! Akwai gyara a cikin maganarshi? Yes or no?” Gabanta yana fad’uwa tana kuka tace “No” Da sauri Mom ta runtse idanuwanta gam!!!. A hankali Granpa ya sauk’e ajiyar zuciya sannan ya zare hannunshi daga kanta, kafin ya kira d’an sandan daya mara d’azu! Yana karasowa gareshi yace “Arrest them!” Da sauri Mom ta bud’e idanunta a firgice tana kallonshi, Daddy ma k’arasowa yayi wajen ya hau rok’on shi yana cewa “Wannan family matter ne, a bari kawai za suyi settling a tsakaninsu dan Allah yayi hak’uri”. Hatta Gramma sai da ta sa baki amman fur!!! Granpa yayi kunnen uwar shegu… Banda kuka ba abunda Mammy da Ummi suke yi…. Sassauchi d’aya Granpa yayi musu shine Bai bari an tafi dasu a motar y’an sanda ba kuma ba a saka musu handcuff ba. Ya bada motar gida yasa drivernshi ya kaisu har cell, bayan ya tabbatar wa da y’an sandan “kar a bawa kowa bellin su sai nan da 2 months............” Duk wannan bidirin da ake yi Aslam yana sama bolcony d’in parlourn Mammy yana kallon komai! Motocin suna ficewa Gramma ta sake ruk’o Hudan da kyau sannan ta rungume ta, kafin tace “Welcome to MT my granddaughter” har da d’an hawayenta. Sannan tace mata “Zo muje ki huta ko?” Ita dai Huda kawai binta take yi a haka ta jata tayi side d’insu da ita. Har bedroom d’inta ta kaita, har ga Allah lokaci d’aya taji Hudan ta shiga ranta matuk’a! Sai nan nan take yi da ita, cikin mintuna k’alilan aka cike gabanta da abinci kala kala. Sai janta take yi da hira… Da kyar Hudan ta samu ta d’an sake da ita, ganin da tayi matar tanada sauk’in kai ya sanya ta cewa “dan Allah tana so taje taga Mamanta! Sun barta a asibiti tanata kuka, kuma bata da lafiya, gashi tanata kiranta amman bata d’auka.” Gramma ta

Table of Contents

Chapters

96 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});