Chapter 93
Chapter 93
kenan tunda har kaji haushi ka hukuntata, ai idan mata suna haukarsu ba a biye musu. Tabbas na san dole ana buk’atar albarkar ta amman ka b’ullo mata ta bayan fage. Wani abun fa dole sai ka sauk’o, ka san yadda za ayi a d’aura auren shine ka ci riba! Amman yanzu idan ka biyeta ka saketa aka zo ta sake birkicewa Wa gari ya waya? Abunda ya kamata kayi shine ka san ta inda zaka b’ullo mata ka bawa iska ajiyar ta ka nuna kamar bama ka san me take yi ba! Ka d’aure ta da jijiyoyin jikinta Tana ji tana gani a d’aura auren gobe kamar bata existing a duniyar! This is the best punishment da tayi deserving, amma yanzu idan kayi haka( ka saketa) ai jagula komai za kayi, kuma itace zata yi nasara at the end of the day tunda Uwa ce. Ka ga dai ga Granpa a gefe wanda a yanzu haka jira kawai yake yi a tab’a shi! Kai da kanka kace yayi mana warning a kansu duk mu ukun I assure you wallahi idan kayi wani abun ba zai duba laifintaba zai bi takanka......” Sannu a hankali Daddy ya samu ya shawo kan Dad da kyar! Ya hak’ura. Shi dai Abba yana nan zaune bai ce musu uffan ba! Dan ba fahimtarsu yake yi ba har yanzu ba abunda yake yi mishi yawo a kunne sai kukan Maryam da tashin hankalin da ya jita a ciki. Tabbbas sai ya gasawa Ummi aya a hannunta! Hakan ba halinshi bane ba kuma bai kamata yayi mata hakaba a matsayin ta na mahaifiyar su Sudais amman ba yanda ya iya…Dole ta san waye Abba! Ba ita kad’ai ba har su Mammmy, kasancewar su yayu a gareshi ba zai hanashi ya ja musu fasali ba. A hankali ya mik’e ya yiwa su yaya rakiya, daga nan shima ya fita ya bar gidan. Dad da Daddy direct asibitin da aka kwantar da Ummi suka je, an samu ta farfad’o sai dai har yanzu jikin nata ba kwari. Likitan ne ya ke gaya musu “jininta ne ya hau sannan tana da buk’atar rest mai kyau. Za su iya tafiya da ita gida idan suna ganin gidan will be more comfortable for her dan ba abunda za suyi mata anan (asibitin) sai y’an drip da y’an allurai da maganin bp d’inta. Hutun ta da kwanciyar hankalinta shine abun buk’ata a yanzu.” Dad ne yayi signing discharge papers d’in daga nan suka nufi gida da ita. Tunda aka kamo hanya Ummi take ji inama mutum zai iya kashe kanshi babu zunubi, wallahi da ba abunda zai hanata commiting suicide a yau d’innan! Atime d’in da ta farfad’o taso a ce mutuwa tayi.. Tun da ta taso tayi wayo ta san kanta Soyayyar mutane biyu zxuwa uku ta sani Abba Gramma sai Granpa! Yanzu kuwa da ta kawo yanzu ta san menene so ta san tabbas muddin babu Abba a rayuwarta to mutuwa ce tayi saura! Shiyasa kawai ta koma kamar mutun mutumi Ba abunda ya cika zuciyarta sai d’umbin dana sani Ita inda Abba zai yarda wallahi ya auro Maryam uku! Ya kawo ya had’a da ita su zama su hud’u, ta san za tayi kishi tabbas amma kuma zata hak’ura ta daure ta danne zuciyarta su zauna lafiya…… Tana cikin wannan tunanin taji su Dad suna danna horn! D’ago kanta tayi ga mamakinta sai ta gansu a mansion d’in su Abba instead of estate, addua ta fara yi a k’asan ranta ‘Allah yasa su Dad su saka Abba ya mayar da ita’. Ba wanda yace mata komai. Sai da suka shiga cikin parlourn suka zauna tukunna Dad yace mata “Ummi sai kin yi hak’uri da Abba a yanzu. Kar ki damu In sha Allah zai sauk’o. Kin ji. Ki tashi kije d’akinki ki huta. Ya gyara abunda ya b’ata d’azu. Ki kwantar da hankalinki Naki biyayyane, kin ji?” A hankali take jan numfashi tana share hawayenta tana jin wani farin ciki yana ratsa ta. “Tam Dad mun gode” Tace. Sannan ta fara k’ok’arin mik’ewa dai dai nan su Sudais da Shuraim da Aslam suka shigo! Suna ganinta suka yi kanta da gudu suna Ihun murna Shuraim harda y’ar kwallar shi Itama sai da tayi kwallar murnar ganin gudan jininta. Daga nan suka gaisa da Aslam ta wuce tayi sama ita da su Sudais. Tun a hanya Sudais ya fara zuba surutu yana bata labarin event d’in, da kalar hotunan da suka yi da kuma yanda Ya Aslam ya zauna a kusa da Huda…. Gaisawa kawai Aslam yayi da su Dad daga nan suka fice gaba d’ayansu.. Basu yi mishi zancen event ba shima daman hakan yake so.. Iya kar abunda suka sani shine Arshaad bai yi attending ba!. Shi da Dad suka yi gida Daddy kuma yayi side d’inshi. Sai dare Jalila ta farfad’o! Ba kowa a d’akin sai ita kad’ai. Jiri da ciwo a mararta take ji ba na wasa ba! Tana so ma ta mik’e ta d’an zauna amman ta kasa… A hankali kwakwalwarta ta shiga tariyo mata abunda ya faru da ita d’azu. Da sauri ta zabura ta dafa cikinta, dai dai nan nurse ta shigo. Cikin kulawa ta hau gwada ta tana mai tambayarta “ina da Ina ne suke yi mata ciwo?” A hankali Jalilan tace mata “Mai ya sameni? Marata tana yi min ciwo.” Cikin kulawa nurse d’in tace “I’m sorry ma’am, kin yi loosing baby d’inki ne” “L lo Loosing, me?” Cewar Jalila. Ganin kamar bata fahimceta ba ya sanya tace mata “Kin yi miscarriage! Cikin jikinki ya fita.” Da mugun k’arfi ta mik’e ta zauna sai kuma ta fashe da kuka! Dai dai nan Mom ta shigo. Tana ganin tana kuka tayi sauri ta k’arasa ta fara bata hak’uri sai kuma ta juya ta rufe nurse d’in da fad’a, tana cewa “Ba ance jinin ta ya hau sosai kar a d’aga mata hankali ba? Shine amma lokaci guda zaki zo ki fara zuba mata wannan mugun labarin? Asibitin gwamnati ya kamata ki koma ba private ba! Tunda baki iya tausar patient ba. Ai inda kin bari da mu da kan mu za mu gaya mata idan mun koma gida....” Hakanan dai Mom ta wanke nurse d’in tass!! Ta inda take shiga bata nan take fita ba dag nan tayi signing discharge papers taja Jalila suka nufi mota driver ya jasu….. Ita dai Jalila in banda kuka ba abunda take yi… har ga Allah bata son cikin nan ba taso ta haihu amma kuma yanzu da cikin ya fita ta san tabbas ba abunda zai shiga tsakaninta da komawa gandun albasa!! Sannan ta daina samun kud’i daga Mom da Auwal kenan har abada! Amman kuma yadda Mom take lallab’ata sai ta d’an ji zuciyarta ta d’an yi sauk’i! Maybe tausayinta take ji amma duk da haka ta san ba zai wuce na sati ba zata tarkatata! Dan haka a take ta yanke shawarar nemawa kanta mafita.. Zata lallab’a Mom ta bata hak’urin abubuwan da ta dinga yi mata Idan ta kama ma sai tayi k’aryar aljanune da ita tace mata su ne suke sakata yiwa mutane rashin kunya. Ta samu dai Mom d’in ta ara mata ko da sati uku ne daga nan ita
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96