Chapter 76
Chapter 76
ya had’asu dan ba zai iya jurar ganinta a wannan halin ba!… Muryarta ce ta dawo dashi daga duniyar tunanin da ya tafi, a hankali yaji tace “Ina wuni” Jinjina kai yayi kafin a hankali yace “Alhamdulillah” Sannan ya koma ya zauna ya shiga gaida Dad wanda ya nemi waje shima ya zauna. A k’asa kan kafet Mom ta zauna tana ta sun sunkui da kai! Tausayinta fal zuciyar Mijinta dan ya hango tsantsar nadama da shiryuwa a matar tashi, daman chan shi ya san sharrin shaid’an ne! Ba abunda yafi d’aga mishi hankali irin bak’i da lalacewar da tayi, in shaa Allah nan da 3 days zai shirya musu fita suje ayi mata checkup….. Muryar Dad ce ta katseshi jin yana cewa “Abba ya dawo kuwa?? Inason ganinku ne tare.” “Eh to i don’t think so but bara in kirashi” Daddyn ya fad’a yana mai zaro wayarshi daga aljihun wandonsa......... Da kyar ya iya kai wa 2 yau a waje, duk da tarin aiyukan da suke a kanshi haka nan ya baro su birjiki! Ya dawo gida. Yana d’aki shi kad’ai sallah kawai yake iya fita yayi… Anya bai yi gaggawar aurar da Hudan ba kuwa? Kar yaje garin gudun b’atawa su Yaya da Daddy rai ya cuci kanshi fa! He just knew her amman har ya d’auketa d’ungum ya bama wani kuma bama a Kano kusa da shi da anytime yaso zai je ya ganta za su zauna ba! A Uk za su zauna, sai after 4 ko ma 5 years tukunna za su dawo!. Da k’arfi ya sauk’e ajiyar zuciya A ranshi ya raya zai nemi Alfarmar Arshaad akan su d’an zauna anan gidanshi for some time, ko da ace duniya za tayi mishi kallon the most selfish father ne!! Tsaki ya jaa tunawa da yayi Arshaad d’in har ya biya mak’udan kud’i na course d’inshi da zai yi da kuma karatun da Hudan zata fara… Yana wannan tunanin yaji kira ya shigo wayarshi.. D’auka yayi ba tare da ya kalla sunan ba ya amsa ya kara a kunnenshi, sai da Daddy yace “Abba” Tukun ya fahimci wanene dan haka ya gyara zama yace “Ina wuni, ya aiki?” Amsawa Daddy yayi daganan yace masa “yazo ya samesu ga Dad ya zo yana son ganinsu”. “Ok” kawai yace, sannan ya kashe wayar ya mik’e ya fice jikinshi duk a sanyaye. Ko mintuna hud’u cikakku bai rufa ba, ya k’arasa parlourn. Waje ya nema ya zauna suka sake gaisawa.. Ba tare da b’ata lokaci ba, Dad ya fad’a musu sak’on Granpa! Shi ababa wallahi har k’asan zuciyarshi yama manta da wata halitta wai ita Ummi! A hankali ya sauk’e ajiyar zuciya, ya koma ya kwantar da kanshi a jikin saman kujerar ba tare da yace da su komai ba! Dan in ya cewa Dad zai iya yin abunda Granpa yace a yanzu dai tou gaskiya k’arya yake yi, sai dai maybe ko in gaba. Mom ce ta katse mishi tunanin shi ta hanyar cewa “Abba Ina mai baka hak’uri game da kuskuren da muka aikata maka! Bisa ga biyewa son zuciyoyinmu, ka yafe mana dan Allah.” Shi sai a lokacin ma ya gane ita ce a wajen. Mik’ewa kawai yayi ya cewa su Dad “Bara inje in sha magani In d’an kwanta kaina yana min ciwo, sai da safe.” Daga nan kawai ya nufi hanyar fita…. .....inda ace Mom ta san tunzurashi d’in da maganar ta tayi, da ba zata soma ba! Kawai wani sabon haushin su ne ya sake lullub’e shi.. Hudan is soppose to get married at this age duk wani uba zai so hakan amman dalilin su ya sanya har yake having second thoughts akan abunda ya san shine farin cikin ta, yakamata ace yana taya ta murna yana sopporting d’inta d’ari bisa d’ari amman because of them gashi har yana son aikata abunda za aganshi kamar selfish, kuma ya san inba da kyar ba, su Yaya za su iya jin haushin sa wanda hakan abunda bai tab’a faruwaba ne… Daddy yana shirin yin magana da sauri Dad ya dakatar dashi ta hanyar d’aga mishi hannu! Har Abba ya fice ba wanda yace komai. Yana fita shima Dad d’in ya mik’e yayi musu sallama ya fice. Mik’ewa Daddy yayi daga inda yake ya koma k’asa wajen Mom. Tun kafin yace wani abun ta fad’a jikinshi ta fashe da kuka tana rok’on shi akan “yayi hak’uri shi da y’an uwanshi, in shaa Allah ba zata sake ba! Sharrin shaid’an ne dan Allah kar ya dinga kallonta da abun ya taimaka mata ya goge komai a ranshi…” Lallashinta ya shiga yi yayi hugging d’inta yana jin tausayin ta na sake shiga zuciyarshi.. Da kyar ya samu tayi shiru daganan yace “tazo taje tayi wanka ta huta” Dan da gani tana buk’atar ta tsaftace jikinta da kuma hutu ba na wasa ba.......... Hatta kujerun personal parlour d’inta na chan sama, sabbi dal Daddy ya saka mata Bedroom ma ya saka mata sabbin furnitures duk don ya dan rage mata zafi. Har k’asa kuwa ta durk’usa ta kama k’afafunshi tayi godiya sannan ta sake bashi hak’uri. Shi kam Daddy tausayinta kawai yake ta ji, yaga duk tayi sanyi ta koma kalar tausayi, sai wani nan nan yake yi da ita.... Ko da Auwal ya dawo bai san da labarin dawowarta ba, gashi kuma ranshi a mugun b’ace yake ga gajiya, dan haka direct side d’inshi ya nufa, yayi wanka yayi sallah ya bi lafiyar gado, da kyar sai da yayi da gaske tukunna hoton Sakina da Ashraff yabar idanuwanshi sannan ya samu bacci ya d’auke shi. Auwal yana ajjiye Arshaad ya shiga gida shima. A mugun gajiye yake dan haka tun a hanyar shiga ya zare suite d’in shi ya rik’eta a hannu kafin ya fara k’ok’arin zare necktie d’in! Kana ganinshi ka san bacci kawai yake buk’ata. Ko kallon cikin parlourn bai yi ba ya nufi side d’inshi…. “Ango!!” Yaji muryar Mammy. Da sauri ya d’ago yana kallon setin inda yaji muryar tata ta fito, “ai kuwa ita d’in ce” ya fad’i hakan a ranshi. Da murna ya k’arasa inda take zaune ita da aiima… Ita kam ko wankan ma bata samu tayi ba! Tana nan a yanda ta fito a cell! Yo ina zata iya wanka, ko sama bata samu ta hau ba tun da Aaima ta fad’a mata mummunaan labari take zaune take jiran dawowar Arshaad. Huggin d’inta yayi kafin ya d’ago yayi kissing forehead d’inta tukun yace “Welcome home Mammy, we miss you.” Murmushin takaici tayi kafin ta mike tsaye, cikin tsananin b’acin rai tace “Ba kayi missing d’ina ba Arshaad, da kayi missing d’ina to da ba zaka yi min yaji ka daina zuwa inda nake ba” Kamar zai yi kuka yace “Mammy bana son ganin b’acin ranki, abunda kike so inyi ne ba zai yi ba, kiyi hak’uri please.” Cikin katseshi tace “Ka san cewa Aslam baya yin kwana uku bai lek’o mu ba? Haka Auwal shima! Daddy kuwa kullum sai ya kira waya an had’ashi da Adama Ummi kam daman kowa ya san Mijinta ba zuwa zai yi ba tunda shi ne ya kulle mu! Kai fa? Arshaad da kai da uban ka laifin me nayi muku, a rayuwa? Anya ni na haifeka
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96