Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 46

Chapter 46

So Da Buri Book 2 Complete Hausa Novel – The Secret That Changed Everything 1,205 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

wanda yake sa mana ido yana gayawa wani Abokin shi wai ‘kar a had’a mu da kowa Granpa d’in yayi waya yace a ware mu.’ Inaga yana gudun kar wani ya gane mu ne. Amman fa kin san zancen duniya ba ya b’uya, wacce irin kunya kike tunanin zamu kwasa idan k’awayenmu sukaji labari?”. Ajiyar zuciya Mom ta sauk’e kafin tace “Shikenan ba damuwa, amman kinada tabbacin ba zata kwab’e mana ba ko?” D’aga mata kai kawai tayi alamar ‘eh’ Shikenan nima zan gwada yiwa Auwal magana, inaga maybe ya taimaka, dan naga kamar abun ya dameshi. In kuma yak’i, to ko sark’ata ce zance ya duba ya d’auki d’aya ya saida sai ya kawo kud’in” Cewar Mom. “Allah ya shige mana gaba”Mammy tace Daganan suka ci gaba da maganganunsu, ita kam Ummi tun d’azu bacci mai nauyi yayi awon gaba da ita, ata dalilin allurar da akayi mata..... Tabbas su Ummi basu kyautaba amman a nata tunanin bai kamata ayi musu haka ba! Hukuncin yayi yawa kuma abunda akai musu d’in tabbas zai jawo mata bak’in jini a wajen y’ay’ansu ne, besides ita tama yafe musu har k’asan zuciyarta…… Tana waennan tunanin suka isa munjibir park, sun sha doguwar tafiya ba kad’an ba, ita Huda jikinta ma duk ya fara ciwo. Parking yayi duk suka fito, sai da ya gama komai ya siyaawa Sudais ice cream d’inshi, ya d’aura shi a lilo tukunna ya dawo inda take tsaye. Kallonta yayi kafin yace “Ko kema lilon kike son hawa k’atuwa dake??” Kauda kai tayi ta girgiza kai, kawai. Murmushi yayi kafin yace “Ta kwancen, itace wacce aka saki Mamanki a dalilinta! Matar Abbanki har a yanzu.” Taji zafin maganar amman ta shareshi kawai… “Wadda ta bani sak’o kuma, na san daga maganar da tayi mini kin fahimci Mahaifiyar Arshaad da Aaima ce! D’ayar kuma Mom d’ita ce! Ummi, ko dan su Sudais da kike pretending kina so, ya kamata ki tausaya mata. Mammy kuwa ko Arshaad ya kauda kai saboda son da yake yi miki, to ina tausaya miki In Aaima ta dawo dan sam ba za kiji dad’i ba at all. Mom d’ina kuwa, to be sincere ba ma wani shiri da ita, but blood is thick! And you should know me by now I’m capable of anything.. Huda! All you need to do Is talk to your stubborn father ya san abun yi… Idan ba haka ba kuma Wallahi! Ni kaina ina jin tsoron abunda zan yi miki!… A matsayin ki na so called cousin d’ina yasanya nayi deciding in baki warning first akan in aiwatar da abunda nayi niyya akanki kai tsaye. Idan kika yi min abunda nakeso to kin tsira In kuma kika yi taurin kai! To fa gaskiya i can’t save you from me. Lastly, kar ki kuskura kiyi mentioning cell d’in da kika je yau, to anyone.” Ya k’arashe maganar yana kallon cikin idonta. Da sauri tayi k’asa da kanta… Tabbas ta hango b’acin rai a cikin idanuwanshi, gashi har colour d’insu ya soma chanza wa. Bud’e baki yayi zai yi magana yaji an dafa shi ta baya. Kafin ya juya ita ta zxagayo gabanshi ta tsaya tsakaninshi da Huda. Murmushi yayi kafin yace “Har kin iso?” Yayi maganan yana mai rik’o waist d’inta ya d’an jawota jikinshi. Yadda Huda ta zabura zaka d’auka ita aka janyo.. D’an jaa da baya budurwar tayi ta d’an juyo tana kallon Hudan kafin tace “Who’s she??” Tayi masa tambayar ba tare data kalleshi ba, da d’an alamun b’acin rai a fuskarta. Murmushi yayi kafin yace “Relax! She’s just a cousin, daga k’auye tazo shine Daddy yace In kawota ta ga gari.” Ture hannunshi da yake rik’e da waist d’inta tayi, har yanzu idonta nakan Hudan wadda ita ma ta kasa d’auke idanunta akan su tana kallon ikon Allah, budurwar tace “Cousin and more, ha?” Dariya sosai yayi this time around kafin ya matso da fuskarshi dede tata tukun yace “If she’s cousin and more would I do dis in front of her?” Ya k’arashe maganan da kissing lips d’inta lightly….. Da sauri Hudan ta bar wajen tana had’a hanya. Kujerun data gani a gefe chan taje ta zauna tana haki tana istighfari. A chaan wajen su Auwal kuwa murmushin jin dad’i budurwar tayi sannan suka shiga sabgogin gabansu.......... A tap d’in wajen tayi alwala, wasu mata manya ta gani da darduma sun shinfida k’atuwa suna zazzaune ga kuloli alamun picnic suka fito, dan haka ta k’arasa tayi musu sallama tace “Dan Allah tanaso za tayi sallah” Da fara’a suka tarbeta suka matsa mata d’ayar ta fiddo hijabi a jakanta ta bata.. Bayan ta idar suka yi mata tayin abinci, gorar ruwa kawai ta d’auka ta sha tayi musu godiya a wajen ta ci gaba da zamanta a wajen, tana hango Sudais yanata wasanshi, chan gefe kuma Auwal da budurwarshi an cika musu gaba da kayan kwalama kala kala amman ita ko ruwan sha ya kasa bata… Ganin bata da abunyi yasa ta bud’e wayarta ta hau karatunta ragowar ruwan da ta sha d’an mitsitsi ta rage ta tofa a ciki.. Sai da aka fara kiraye kirayen sallar Magrib tukunna taga ya taso… Yana tasowa ta mik’e ta hau sallarta dan ta lura In suka kama hanya yanzu sai sun kusan 40min suna tafiya. Takaici, kamar ya kifa mata mari haka yaji, ba yadda ya iya shima yaje yayi alwalla yayi iya magribar d’in daya tarar maza sunyi jam’i suna yi. Tare suka jero da budurwar da Sudais da yaje ya d’auko, suka nufota. Sallama da godiya ta yiwa matan da suma suketa shirin tashi, ta rik’e hannun Sudais wanda ya iso gareta da sauri suka nufi inda suka yi parking. Sai da ya k’araso ya bud’e motar tukunna suka shiga Ita da Sudais suka zauna a baya shi da budurwar suka zauna a gaba. Sai da suka biya wani gida a lamido crescent flat mai kyau suka ajjiyeta tukunna suka wuce…Abunda ya d’aurewa Hudan kai shine shi Auwal d’inne ya bawa budurwar makullan gidan! Ita dai batayi magana ba, ta yi shiru kawai tana mamakin shi.. Ko da yace wani ya koma gaba, Sudais ta matsawa ya tsallaka. A gajiye suka isa gida yana ajjiye su yayi reverse ya sake fita. A parlourn ta tarar da Arshaad wanda suna dawowa daga kai Amarya ya had’u da Aslam cikin hira yake gaya mishi ‘Hudan sun fita munjibir da Auwal!’ Ko wanka kasa yi yayi ya taho gidan… Yana tunanin bin bayan su kenan suka shigo. Ajiyar zuciyar daya sauk’e lokacin da suka shigo sai da taji, sarai ta lura dashi amman ta d’auke kai tayi wucewarta….ganin yadda ta bawa iska ajiyarshi kuwa hakan yayi mugun bak’anta mishi rai! At least in tana jin haushinshi ai ko darajar kallo yaci ace ya samu. Sai da ta raka Sudais d’akin shi tukunna ta nufi side d’inta. Tana shiga parlourn ta saki jakarta ta tafi da gudu tana ihun murna. Rungume juna sukayi suna dariya kafin tace “tun yaushe kika zo?” Dariya itama Sakina tayi tace “D’azu Abbas yaje da kanshi ya d’auko ni hala ke kikayi mishi kwatance ko?” “Eh” tace tana sake hugging d’inta, sannan ta jata suka nufi bedroom. “Ma shaa Allah, Ubangiji mai zamani” Sakina tace. Sannan

Table of Contents

Chapters

96 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});