Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 1

Chapter 1

So Da Buri Book 2 Complete Hausa Novel – The Secret That Changed Everything 1,203 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

So da Buri Free Book 36 Kamar yadda Arshaad ya fad’a, mintuna ashirin d’in bama su cika ba! Ya gama abunda zai yi… Ya sa komai a sai ti sannan ya kira Granpa da landline d’in wajen ya sanar dashi ya gama, komai yayi normal. Daga nan ya nufi hanyar office d’inshi cikin d’an sauri saboda very important magana suke yi shi da Aslam kafin Granpa ya kirashi ya sakashi aikin. Tun kafin ya k’arasa ya hango k’ofar office d’in nashi kamar a bud’e! Yana suwa kuwa ya gasgata hakan sakamokon ganinta da yayi a wangale sosai.. Da mamaki ya kutsa kai ya shige ciki… Tun bai gama shiga ba ya fahimci babu Aslam babu alamar shi a cikin office d’in. A hankali ya sanya hannu ya rufe k’ofar office d’in yana mamakin abubuwa guda biyu ‘Tafiyar da Aslam yayi bayan ya san maganar da suke yi mai mahimmanci ce!’ Da kuma ‘yadda yazo ya samu k’ofar office d’in nashi a wangale’ Could it be Aslam d’in ne ya fita a rikice? Ko kuma dai bayan ya fitan ne wani ya shigo mishi office May be Auwal? No it can’t be!!….. Duk shi kad’ai yake ta sak’e sak’en shi a cikin ranshi. Ganin babu inda waennan tunane tunanen zasu kaishi ne ya sanya kawai ya yanke shawarar ‘gara ya kira Aslam d’in! Ya ji ko lafiya’. Shafa aljihun shi yayi da niyyar d’aukar wayarshi yaji wayam Yasan daman da guda d’aya ya fito d’ayar kuma tana gida bai ma fito da ita ba! To ko dai ya jefar ne a inda ya baro… Har zai juya ya fita dan yaje ya dubo wayar sai ya hangota a kan table d’inshi a ajjiye. Ajiyar zuciya ya sauk’e kafin ya k’arasa yasa hannu ya d’auka da niyyar kiran Aslam.. Sai dai kuma bai kai ga bud’e wayar ba idanunsa suka ci karo da notification Barr dinsa wanda yake nan cike da tarin misscalls d’in Huda! A firgice yad’an zaro ido yana kallon wayar.. Whatever it is da ya sanyata ta jero mishi wanann tarin misscalls haka ya san its very serious and important!! Idanuwansa ne suka sauk’a akan message d’inta…dan haka cikin k’aguwa ya hau karantawa......... Tsayawa yayi cak!!! Kamar wanda aka dannawa pause. Dan ko numfashi kasa ja yayi.. A hankali ya lunmshe idanuwanshi… Da kyar ya samu yace “Ya subahanallah!!” Sannan ya sauk’e wata nannauyar ajiyar zuciya ya bud’e idanuwanshi da har sun kad’a sunyi jaaaa!. Wani abu ne yaji ya toshe mishi mak’oshi! Da kyar ya samu ya had’iye ya ja numfashi ya fesar da mugun k’arfi!. Yana nan tsaye rik’e da wayar a setin fuskarshi har yanzun ya kasa gota ta…. A hankali kamar mai jin tsoro ya shiga Call log ya danna kiran Aslam… Ya kirashi yafi sau biyar amman bai d’auka ba saboda a lokacin ba abunda yake da buri kamar ya gansu a asibiti! Ko ya samu ya daina jin kukan Huda wadda ta kasa yin shiru, sannan a samu a duba Anty Maryam a ga lafiyar ta! Shiyasa in banda gudu ba abunda yake tsulawa kamar shi kad’ai ne a akan titin Tunda ya samu suka yi waya da Abba yace mishi ‘gashi nan zuwa’. A hankali Arshaad ya zare wayar daga kunnenshi ya yi scrolling zuwa sunan Huda ya danna ya kara a kunnenshi… Sai da ta kusan katsewa tukunna ta iya d’auka tace “Hello Ya Arshaad” Kana ji ka san kuka take yi. A hankali ya sauk’e ajiyar zuciya yace “Kina ina?” Cikin kukan tace “Ga Ya Aslam d’innan ya zo, muna hanya zamu kaita akth yanzu. Na gode sosai.” Ta fad’i hakan, ita duk a tunaninta shine ya turo Aslam saboda maybe ko shi d’in yana wani abun important ne. A hankali yace “Umm! Mu had’u a chan.” Daga nan ya yanke kiran. Mukullin motarshi kawai ya d’auka ya fice a office d’in! Yana zuwa ya shiga ya kunnata ya bata wuta ya fice ya nufi asibitin..... A mota Aslam yace “ta jira” Shi ya shiga, ya fito, da nurse guda biyu da gado aka d’aura Maman a kai suka shige ciki. Sai da ya tsaya aka yi komai tukunna ya cewa “Huda tazo taje ta zauna” Sai da ya tabbatar ta zauna sannan a hankali ya d’an durk’usa ya shiga lallashinta! Da kyar ta samu ta d’an yi shiru….Yana matsawa a wajen taci gaba da kukanta a hankali tana share hawaye…. Bayan rashin lafiyar Mama har da abunda Hajiya Shuwa tayi d’azu ya daki zuciyarta ya b’ata mata rai kwarai!! Bata tab’a jin zafin kalar abubuwan da Hajiya Shuwa take yi musu kamar irin na yau ba! A hankali Aslam wanda yake ta faman k’ok’arin ganin bai sake kallon direction d’inta ba Ya d’aura idanuwanshi a kanta yana kallonta… Ji yake kamar ya sake komawa yaje ya lallasheta tayi shiru! Har ga Allah kuka yana d’aga mishi hankali. Nurse d’in data taimaka aka shigo da Maman ce tazo zata wuce ta kusa dashi Har ta d’anyi gaba sai kuma ta dawo tace masa “Kaje ka zauna ka lallashi matar taka mana! Ka barta ita kad’ai chan gefe sai faman kuka take yi. Kaje wajenta mana.” Tana gama fad’in haka ta juya ta wuce a bunta. A hankali ya lumshe idanuwanshi a ranshi yace “Why am i too nice to her, yau?” Wata zuciyar ce tace mishi “Saboda Mamanta bata da lafiya mana.” A hankali ya sauk’e ajiyar zuciya yana mai raya wa a ranshi ‘yadda yayi da yadda ya nuna tsananin damuwarshi! Tabbas kowa ya gani zai yi tunanin ita d’in matarsa ce’ A hankali ya sake lumshe idanuwanshi yace “damn it!” A chan k’asan mak’oshi!. Cikin k’ok’arin son kawar da wani tunanin na daban ya fara k’are mata kallo yana mamakin kamannin ta da Abba! Gata kuma y’ar gidan Anty Maryam! Ko shekaran jiya ma sai da ya ga hoton Anty Maryam wanda suka d’auka ita da shi da Abba da Dad da Mommy lokacin a Saudiyya! Ko da ace ma bashi da hoton ta tabbas fuskar Anty Maryam ba zata tab’a b’ace mishi ba… Sauk’e Ajiyar zuciya yayi, a k’asan ranshi yana zullumin k’arasowar Abba! Tabbas lissafinshi dai dai yake bashi! Bashi da tantama.......... Sai da ya sha d’an k’aramin yak’i! Da security d’in bakin k’ofar shiga emergency d’in tukunna da kyar!! Ya barshi ya shiga. Yana shiga hankalinshi da idanuwanshi suka kai kan Aslam wanda yake a tsaye ya k’urawa Huda wadda take zaune tanata faman kuka, ido! Da sauri ya k’arasa inda yake.. Sam Aslam bai lura da shi ba har sai da ya dafa shi, tukunnan yayi firgigit ya juyo yana kallonshi.. Maimakon yace wani abun kawai sai Arshaad yaga ya k’ura mishi ido kamar wanda yake son hango wani abu, har sai da ya d’an tsargu! Kusan 2 minutes Aslam ya d’auka yana kallon Arshaad Wanda hakan ya sanya duk wani rikicin da yake ciki hauhawa jikinshi kuma yayi sanyi lokaci guda dan bai san me ya sanya Aslam d’in yi mishi irin wannan kallon k’urillar ba!. Kamar daga sama yaji muryarshi yana cewa “Ka tab’a ganin Mahaifiyar Huda??” Da mamaki Arshaad d’in yake kallonsa kafin yace “Ba sau d’aya ba!.” Shiruu, Aslam d’in yayi sai kuma ya runtse idanunsa da k’arfi kafin ya

Table of Contents

Chapters

96 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});