Chapter 23
Chapter 23
gaskiya! But na san ba lalle ka yarda ba, kamar yadda Abba ya fad’a nima na san ba lalle ka chanja decision d’inka ba So idan ka kori Abba, nima zan bishi, that’s it!!!”. Ajiyar zuciya Granpa ya sauk’e kafin ya bud’e idanuwanshi, bai kalli ko inda suke ba, ya sauk’e idanunsa a kan Dad, a hankali yace masa “What about you Yahaya?? Wat’s your decision?” Ahankali cikin mutuwar jiki Dad ya mik’e, muryarshi na d’an rawa dan shi kwata kwata abun nan da ake bai yi mishi dad’i ba! Bayason tension kwata kwata..a halin yanzu shi ko da matsalar matarshi aka barshi ta isheshi, but he has to do whats right, dan haka yace “Na zab’i side d’in brothers d’ina Granpa. I’m sorry, but whatever Yusuf just said is the truth.” “Ok “ kawai Granpa yace, kafin ya juya wajen Gramma ya kalle ta itama yace “Ke fa??” Hawayenta ta sa hannu ta share, sannan tace “Sun fika gaskiya!! Na rok’eka da girman Allah for once a rayuwanka kayi hak’uri kayi abunda suke so dan Allah” D’an murmushi Granpa yayi kafin yace “If not kema baki da choice d’in da ya wuce ki bisu ko???” Shiruuuu, tayi bata ce komai ba, har sai da ya sake cewa “ke muke jira, your decision is important.” Tukunna,a hankali cikin kuka Gramma ta hau d’aga kai alamar ‘eh’. Da sauri Abba ya durk’usa ya fara yi mishi magiya “Dan Allah kayi hak’uri ka barni In zauna da ku! Ka yi accepting Huda plss karka....” Hannu Granpa ya d’aga mishi kafin ya mik’e tsaye! Yaje inda yake shima ya mik’ar dashi tsaye sannan ya fara magana “Already na riga na gama magana Abba, kai ka sani. And please stop pretending dan na san this is wat you want! Kana so inyi regretting akan abunda na yiwa Maryam Tunda inda ina shiri da ita tun farko ai da duk haka bata faru ba, right? But inaso kan san 1 thing Ko d’aya, hakan bai sa naji ba dad’i ba, infact I’m happy because i’ve and i’m punishing the devil!!! Ka duba fa kaga yadda Ummi ta koma, abunda suka yi ita da su Adama, duk saboda matar nan( Maryam), which I’m pretty sure ba halinsu baneba! Laifinta ne she push and made them act that way!! And now look! Abunda dukkan ku ku kayi mini, all because of her!! Abba How? Tayaya kake tunanin zan yi accepting y’ar matar nan? Matar da ta mayar mini da family haka? Tunda nake da mahaifiyarku gata nan ku tambayeta bata tab’a yi min koda yaji ba nima ban tab’a tunanin tura ta gidansu saboda wata matsala ba amma yanzu kalli, she’s ready to leave.. Because of Maryam! Maryam bad luck ce! Amman ka kasa fahimta kwata kwata. Ka duba kaga fa, tun lokacin da ka had’u da ita baka samu peace of mind ba har yau d’innan! Iya jiya( just yesterday) da kayi spending time da ita kalli abunda ya janyo, bu.....” Mahaukacin kukan da Hudan ta fashe da shine yasa su kallonta gaba d’aya, dukkanin k’arfin da Allah ya bata tayi amfani da shi wajen fincike hannunta a cikin na Abba, sannan ta d’iba a guje tayi waje……a ranta tana ayyanawa “wallahi ba sojoji ba ko barrack ne a bakin gate d’in estate d’in yau sai ta fita, yadda ta kwasa a gujen nan ba zata tsaya ba sai ta ganta a titi sai dai ayi mata kallon mahaukaciya. Shiyasa ashe Baabaa Talatu take rok’on ta akan karta kuskura ta yiwa Mama maganar Mahaifinta (Abba) ashe wannan ne dalilin kenan…Tunda take bata tab’a ganin hatred irin wannan ba, dan ko k’iyayyar Shuwa garesu bata kai ta wannan tsohon da ake kira da Granpa ba, gashi har yana k’ok’arin danna musu tambarin ‘bad luck’, kuma duk wanda yaji labarinsu tabbas zai yi musu kallon hakan, tunda gashi ita kanta iya kwana d’aya kawai tayi a estate d’in but familyn yana neman hargitsewa! What type of daughter will she be idan ta yiwa Mahaifin da yake k’ok’arin making up to her sanadin tarwatsewar family d’inshi? Besides tanaso taje taga halin da Mama take ciki, so she has to leave, ta ko wanne hali a yau sai ta gudu daga estate d’innan!” Da wannan tunanin ta dinga zabga gudu. Cikin ikon Allah ta hango k’ofar gefen gate d’in gidan a d’an bud’e kad’an dan haka ta k’ara gudu ta bi ta k’ofar ta fice… Tun tana jin muryar Abba wanda ya biyota yana kwala mata kira har ta daina. Fitulu ta ko ina tarr!! Kamar rana, shiyasa ta samu damar ganin gabanta cikin sauk’i!. Gudu kawai take tun iyakar k’arfinta… Tana gudu tana kallon baya taga fitowar Abba daga gidan Granpa inda ta fito. Mai gadin ya tsaya yana tambaya taga yana nuno masa direction d’inta, hakan yasa tayi saurin b’uya a bayan motar data gani a gefenta jikin wani gida, tana d’an lek’owa kad’an ta jikin glasses d’in, gadan gadan taga yayo inda take dai dai aka bud’e k’aramar k’ofar shiga gidan dake jikin gate d’in da alamun fitowa za ayi, Allah ya taimaketa Daddy ya biyo Abba yana mishi magana dan haka ya juya gareshi… Wani wawan tsalle tayi da mugun sauri ta afka gidan. Da sauri yasa hannunshi ya dafe bango d’ayan kuma ya dafe bayanta, wanda hakan da yayi ne ya taimaka musu basu zube a k’asa ba! K’amshin turaren shi da tun ranar da suka fara had’uwa ta sanshi da shi ne ya tabbatar mata da waye!! K’ok’arin barin jikinsa take yi amman bata san dalilinshi na rik’e mata baya ba!.. Dukkanin k’arfinta tayi amfani da shi wajen ganin ta raba kusancin nasu amman hakan sai ya gagara! Don ruk’on da yayi mata bana wasa bane, as if his life depends on it. Gaba d’aya sai ta sake firgicewa, kukanta ya k’aru barema yadda taji zuciyar shi na wani kalar mahaukacin bugawa.... So yake ya cire ta a jikinshi amman ya kasa, idan ana maganar over racing to shine abinda zuciyar Aslam ke ciki a halin yanzu, tun daga lokacin da yaga tayo tsalle ta shigo da gudu tana kallon baya, har kawo yanzu da take a jikinshi.... Tun lokacin da Arshaad ya fara kiran sunanta taji, dan haka har d’an dukan Aslam take tana kuka akan ya barta! Amman kwata kwata babu chanji a yanayinshi sam, it’s like yama k’ame a hakan ne ko yaya ne ita dai ta kasa ganewa. Sai da Arshaad ya k’araso ya kama hannunshi wanda ya rik’eta gagam, da kyar ya iya b’amb’areta daga jikinshi.. tukunna hankalinshi ya fara dawowa jikinshi a hankali abhankali… Sannan da kyar ya cika bangon ya d’an seseta tsayuwarshi kafin ya kalli Arshaad wanda kafeshi da manyan dogayen idanuwansa. He looks calm ammanfa idanunsa sun mugun chanja kala. Gaba d’aya kuma sai abunda ya faru ya dawo mishi, take yaji wata kalar kunya ta lullub’e shi, da kyar ya Iya tattaro y’ar ragowar jarumtarshi, yana shirin yin magana suka jiyo muryar Abba da Daddy suna dumfaro su, Daddy yana cewa “ga k’ofar a bud’e maybe nan ta shiga, dan na san ba lalle an barta ta fita ba lets check.” Da sauri Hudan wadda har yanzun gaba d’aya ilahirin jikinta ke rawa ta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96