Chapter 77
Chapter 77
mutun biyu. Breakfast mai kyau suka, haɗawa Sheykh. Yayinda Aunty Juwairiyya ma ta shiga kitchin da kanta, ta haɗa mishi breakfast. Jakadiyarsu kuwa da Jamil da Jalal da Affan Haroon suna falon sunata hirarsu. A tare hadiman Mama dana Juwairiyya suka kawo, abin kari. Suna fita ba da ɗewa, hadiman Gimbiya Aminatu kakarsu kenan. Suka shigo suma da abun kari. Suka jera komai kan babban dinning table dake dinning area'n dake falon. Bayan sun fitane. Suna cikin hira, sarƙin ƙofa, ya shigo, ya shaida musu, ga saƙo an kuma kawowa. Jamil ne ya bada daman a shigo. Nan ya juya ya fita, jim kaɗan, aka turo ƙofar. Cikin mamaki suka zuwa ƙofar ido. Ganin M....! *Wannan shafin nakine ke ɗaya MRS SARDAUNA, Sheykh yana godiya da soyayyarki gareshi. Domin duk masoyanshi bayanki sunka biyo* By *GARKUWAR FULANI* 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 🐄🕊️🌈🦚🐍🤴🏻💘 *GARKUWA* PAGE 14 NA *AYSHA ALIYU GARKUWA* 📝🍇🐄🌈🦚🤴🏻💘 *Daga gobe ne, FREE PAGE zai ƙare, in da zan saki page 15-16 daga su kuma in kin sake ganin littafin GARKUWA a woje ba cikin groups ɗin da na buɗe nasa wanda suka biya ba, To na satane, na waɗanda basu san darajar iyayenka da girman Allah da Manzonsa suka fitar ne, to ke kuwa in kin san darajan iyayenki da girman Allah da Manzonsa, kada ki karanta na sata, akwai group ɗin ɗari uku kacal ban tsauwala ba dan nasan halin TLC da muke ciki a ƙasar nan ga mai wadata wacce take da dama taga zata iya biyan na Special Group 1k ne rak. Zaki turo ta asusuna 0005388578 Jaiz bank Aisha Aliyu Garkuwa, sai ki turo shaidar biyanki ta wannan number dai 09097853276, kuma ƴan 300 zaku iya turowa ta ac na ɗin, in kuma baki da dama to turo katin mtn na ɗari uku kacal ta wannan number dai 09097853276. Dan Allah da Manzonsa in kin san zaki fitarmin da littafi biyoni PC ki gaya min wlh zan baki kuɗinki in fiddaki group salum-alum, ina kuma jin san saya zakiyi ki fidda na roƙeki da Allah da Manzonsa wanda bayansu babu wani kada ki saya ki riƙe kudinki ki barni in riƙe littafina🤗* FREE PAGE, daga gobe dai zasu ƙare ki biya kuɗin ki in kinada niyan saya. Ganin Mom ce, yasa fuskokinsu ya baiyana abinda ke cikin zuƙatansu. Cikin ƙasaita, Mom ke tafiya, hadimanta biyu na biye da ita da manyan kuloli na al'farma. Jakadiyarsu ce tayi murmushi mai kama da yaƙe, tare da rusunar da kai, cikin girmamawa tace. "Barka da shigowa, Gimbiyar ahlin masarautar Joɗa. Cikin isa da ƙasaita ta gyaɗa mata kai bayan ta zauna, gefen Jamil dake ruggume da waya kamar, abin masifa, Kanta ta ɗan juyo ta kalli Jalal daya haɗe fuska, Juwairiyya yace ta ɗan gyara zamanta tare da cewa. "Barka da safiya Mom". Murmushi mai wuyar fassarawa tayi, tare da taɓe baki, a gyatsine tace. "Barka dai". Sai ta kuma juya ta kalli inda Jakadiyarsu ke zaune, cikin isa tace. "GARKUWAN YA FITANE?". A daƙile Jalal yace. "Yana ciki kuma hutawa yakeyi". Ko inda yake bata kallaba tace. "Jakadiya ina buƙatar ganinshi, yanzu". Cikin biyeyyarta tace. "Ranki ya daɗe, in zaton bacci yakeyi". A taƙaice tace. "A tadoshi". Haroon dai ido ya zuba musu yana ganin ikon Allah, kowa ji da kai da ƙasaita. Juwairiyya ce ta ɗan kalli Haroon ɗin cikin sanyi tace. "Ukhti, shiga ka sanar mishi". To kawai yace, kana ya miƙe ya shiga bedroom ɗin, da Sheykh ya shiga mituna ashirin baya, kasake yayi a bakin kofar ganin babu kowa a cikin bedroom ɗin. A hankali ya tako ya shiga ciki, bakin ƙofar bathroom ya ɗan matso, kunnenshi ya kasa wai a lissafinshi ko zaiji mitsin ruwa. Shiru babu kowa a ɗakin da kuma bathroom ɗin. Ko ina yayi tsit sai wani fitinenne sanyi daya cika ɗakin, wanda sai sautin A/C dake busawa shuuuuu a hankali. Waige-waige yayi ganin babushi babu, motsinshi ne, ya sashi ɗan ɗaga murya yace. "Jabeer! Jabeer!! Jabeer!!!". Jin shirune yasashi sa hannunshin ya ɗan ƙonƙosa ƙofar bathroom, still shiru. Hakane yasa ya ɗan tura ƙofar, wayam baya ciki. Ganin hakane ya sashi juyawa, shima ɗin cikin takun ƙasaitar ya fito gefen Jalal ya zauna tare da kallon Juwairiyya,kana yace. "Baya cikifa". Wani irin kallo Mom tayi mishi, wanda yake nuna abinda ke bakinta, cikin ɗan sakin fuska yace. "Allah kuwa Mom baya ciki". Kanta ta gyaɗa tare da yunƙura ta tashi tsaye. Kana a hankali tace. "Uhummm". Sai kuma ta juya ta kama hanyar fita, hadimanta na biye da ita a baya. Har yaje bakin ƙofa ta juyo tare da cewa, Ga breakfast ɗin Garkuwa". Haroon ne yayi godiya kana ta juya ta fita. Cikin mmki Haroon ya kalli Jamil tare da cewa. "Jamil baya cikifa". Murmushi Juwairiyya tayi tare da cewa. "Kun dai haɗa baki, kunƙi ya fito, ya gaisa da Mamanshi". Jalal ne ya ƙara tsuke fuskarsa tare da cewa. "Mamarshi ko makirarshi". Jakadiyarsu ta ɗan gyara zama tare da cewa. "Uhummm, sanin halin mutum sai Allah". Sai kuma ta kalli Haroon tace. "Haroona kace mishi yazo yayi karin kumallo, kace mishi daga sashin Gimbiya Aminatu ce, ga kuma na Juwairiyya". Cikin jaddawa yace. "Allah kuwa Ummi baya cikifa". Da mamaki a fuskokinsu suka ɗan kalleshi, Jamil ne yace. "Bai fita bafa". Juwairiyya ce, ta amshi zancen da cewa. "To kuma dai bai biyo nanba, tunda ya shiga bai fitoba". Shi dai Haroon Ido ya zuba musu, ganin kamar basu yarda Jabeer baya cikiba. Kuwa hakanne, saida Jamil yaje ya duba babu shi a ciki babu alamarsa. Cikin tarin mamaki ya sanar musu, baya nan ɗinfa. Jalal ne ya ɗan kauda tunaninsu da cewa. "To kunata surutu, ta ina zakuga sanda ya fita, kai Jamil hankalinka duk na kan waya ina zaka ganshi." Cikin kula Jakadiyarsu tace. "Kaga fitarsane?". Baki ya ɗan taɓe tare da cewa. "Ni ban ganiba, na dai san shi ba kuɗi bane bare ya ɓata, ku jira zaku ganshi". Da haka sukayi amanna dan a zatonsu yaga fitarshi kawai bauɗewarshi ne yasa bazai sanar musuba. A can cikin fadar Masarautar Joɗa kuwa, falon sashin mai martaba Lamiɗo, cike yake da ƴaƴanshi maza, ziryan, wanda kullum iwar hakan suke haɗuwa domin gaidashi kana su gaisa da juna, ya tambayi lfyar ko wanne ɗanshi da ahlinshin. To yau ta kasance jumma'atu babbar rana, wanda kuma, duk safiyar jumma'a. Cikin wani ɗakin gadon sarautarsu, yakan shiga shida kanshi, yake tsabtace wannan ɗakin duk ran jumma'ar duniya, a tarihi da tsarin masarautarsun babu wanda zai shiga ɗakin sai wanda yake, matsayin Sarki. Babu wani wanda ya taɓa shiga wannan ɗakin, sai wanda yake sarki. Suna cike a falon a ƙalla sun kai su bakwai dukansu. Manyan mutanene masu tarin wadatar duniya, jinin sarauta na yawo a jikinsu. Suna zaune kamar yadda kullum suke zama, suna ɗan hira a tsakaninsu. Habibullah ne, zaune a can tsakiyarsu a matsayinsa na shine babban ɗa ga Lamiɗo, hannunsa riƙe da. Carɓi, sai gefen damansa, Alhaji Sani, sai kuma Barrister Kamal, kana sai. Dr Aliyu, kana sai, Badamasi, Nasiru, basiru. Dr Aliyu ne, ke gefen daman Habibullah, bisa alamu duk mgna yakeyi mishi a kan lfyarsa. Bappa Nasiru, wanda shine, yake bin Habibullah a girma sai dai uwarsu ba ɗaya ba, gyara zama yayi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185