Chapter 110
Chapter 110
yan mata da samari suna hira ɗaya daga cikinsu na cewa "Ni tsarin Sheykh Jabeer yana masifar burgeni a rayuwata. Shifa tunda yake a duniya babu wani mahaluƙin da zaice yaga koda singalalin hannunshi ne a waje. Mutum ne da Allah yayi mishi sutura, yake kuma suturce kanshi." Cikin dariya wani yace. "Kai nima yana burgeni sai dai tsarinshi na wai mata su dena yafa gyale, su rinƙa yin shigar zurmuƙa-zurmuƙan hija baine bai minba, to mu matasa taya zamuyi ta kallonsu munajin daɗi. Ni wlh wani lokacin a kallonma nake biyan buƙatar damuwata sai dai inje inyi wonka". Cikin tashin hankali ɗaya daga cikinsu yace. "Ouzubilla, ka nemi gafar Allah wlh zina kakeyi". Cikin zaro ido yace. "Kai malam dakata ni banyi zinaba". Cikin sanyi babban nasu yace. "Wlh kayi sabida ita zina ai kashi-kashi ce akwai ta ido akwai ta kunne haka kuma akwai ta zahiriya, fisabilillahi ka kalli yar mutane na tafiya har kaji ka biya buƙatar ka?". Kai ya gyaɗa musu cikin sanyin jiki. Nan sukayi ta mishi nasi daya kame idanunshi Da sauri suka wuce su. Ita kuwa Rafi'a cikin murmushi tace. "To bari in baki amsar tambayar ki. Yana zuwa nan asibitin sau ɗaya cikin ko wanne sati. In yazo kuma ranan duk wanda ya duba magani kyautane, in kuma aikine kyautane. Kinga Hospital ɗin school ɗinmu shi kuma a wata yake zuwa sau ɗaya, Nanam da kyar ya yarda, yanada asibitinshi mai zaman kanshi can yafi maida hankali". Ajiyan zuciya Shatu tayi tare da cewa. "Uhum can yake tara kuɗin bayin Allah ya ƙwamushewa dai". Kai Rafi'a ta jujjuya tare da cewa. "No ba haka bane, duk abinda zan ce miki bazaki gamsuba in sha Allah sai Next month in ciwon mararki ya tashi, zan kaiki can zakiga zahiri. Amman dai daga sunan asibitin zaki iya fahimtar manufarsa". Kallonta ta ɗanyi tare da cewa. "Menene sunan asibitin?". Ƙara saurin tafiyarsu sukayi tare da cewa. "Ballitai Hospital". Kanta ta gyaɗa alamun gamsuwa da sunan asibitin kana taja hannun Rafi'a suka tafi can maraba da baƙi. Abin mamaki suna isa suka samu. Kusan rabin DOCTOR'S din asibitin duk suna wurin. Duk DOCTOR'S ɗin da Shatu tayiwa mgna sunzo nan sunata basu taimakon gaggawa. Kana ga Nurses tako Ina, sunata tura marasa lfyan ana basu gadaje. Cikin abinda bai gaza awa ɗaya da rabi ba. Komai yayi dai-dai hatta waɗanda za'ayiwa aikin anyi musu. Bisa umarnin Lamiɗo kana ya rinƙa bin gadajensu yana ajiye musu kuɗi dubu biyar-biyar. Sosai wannan abun yayi masifar yiwa Shatu daɗi, tana kallon dattijon tamkar wani nata, Godiya sosai sukayi musu da zasu tafi, suna fita nan sukayi kiciɓis da Jabeer da yanzu ya fito ɗakin tiyata. Ita kuwa Shatu Junaidun Junainah ta kalla lokacin da aka dawo dashi daga ɗakin tiyata, Inda aka ɗinke mishi inda aka sareshi. Cikin murmushin yace. "Adda Shatu zamu kwana ko?". Murmushin jin daɗi tayi tare da cewa. "A a Junaidun yanzuma zan tafi, kasan Ummey ba lfy, amman jibi ma zanzo gobe su ya Salmanu zasu zo, yanzu dai hankalinmu ya konta tunda kun samu kulawar likitocin yanzu sai matsalar abinci". Cikin sanyi Sumaye matar marigayi Sarkin bakansu, tace. "La abinci kam bamu da matsalarshi, tako ina zakiga musulmai na dafo abinci suna kawo mana sadaka, harda kayan zaƙi da kuɗi wasu ke bamu". Ajiyan zuciya ta sauƙe tare da cewa. "Alhamdulillah yau kam mutanen Rugar Bani zasuji lbri mai daɗi". Cikin kula tace. "Toni yanzu zan tafi in Sha Allah gobe akwai masu zuwa, Allah ya baku lfy". Ta faɗi tana kallon sauran mutanen nasu. Haka Rafi'a ma tayi musu fatan lfy kana suka fita tare. Adaidaita suka shiga, saida ya kai Shatu tasha kafin. Ya wuce da Rafi'a school ɗin su. A can wurinsu Lamiɗo kuwa ganin lokacin sallan la'asar yayine yasa Jabeer cewa, suyi salla a masallacin asibitin kafin su tafi. Haka kuwa akayi, sai gashi masallaci ya cika maƙil da bani adam, saida suka idarne kana suka kama hanyar tafiya garin Rugar Bani. A cikin motocin kuwa kowa da abinda yakeyi. Shi kuwa Sheykh Jabeer tsuratul Khaf yake karantawa a hankali. Hakama Lamiɗo. Su Jalal kuwa kowa na ruggume da waya. Haroon ma waya yakeyi da Umaymah tana tambayarshi sun isane. Nan yake gaya mata inda suke da abinda sukayi. A cikin Rugar Bani kuwa, kamar ko wacce ranar jumma'a yauma hakane. Tunda aka taso sallan jumma'a suka dawo tsakar garinsu suka zauna suna ƙara jadda mitin ɗin su na ɗaukar fansa. Zuwa yanzu garin yana amsar baƙoncin Fulanin da suka gaiyata tako wani sashi na Afirka. Sunata shirye-shiryen su. Suna cikin masallaci suna sallan la'asar ne suka rinƙa jiyo, shigowar motoci cikin Rugarsu kamar bazasu ƙare ba. Cikin nitsuwa sukaci gaba da sallan su. Su Lamiɗo kuwa suna shiga garin ganin tsit kuma alamun ana salla, sai yace su tsagaita gudun. Jabeer kuwa zuwa yanzu tuni zuciyarshi ta fara luguden dukan ƙirjinshi ya rasa wannan abu na menene? Yanzu wannan karo na huɗu kenan yana jin wannan abun a rayuwarsa, ya kuma gwada kanshi yaga bashi da BP dan sani BP nayin hakane ya sashi godawa. A jere a jere sukayi parking motocinsu cikin nitsuwa, Dogarai da fadawa suka fito suka zagaya motocin. Bayan sun idar da salla sunyi addu'o'insu ne kana suka fito. Gani fadawa da dogarai ma kaɗai ya ganar dasu waye yazo. Dan haka cikin karrama da mutun-tawa Arɗo Bani ya nufi inda suke. Sosai dogarai sukayi mamakin yadda wannan karon kuma yakeyi kamar ya haɗiyesu dan farin cikin zuwansu saɓanin wancan karon da yayi ta aunawa Lamiɗo boma-boman baƙaƙen maganganu. Jiki na rawa ya juyo ya kalli matasan tare da cewa. "Maza ku shiga cikin gidan ku fito da dardumai da kilisai kuzo ki shimfiɗa. Ina sarkin kiɗa maza a fito da gangaguna a fara sanarwa. Mabusa ku fito." Ai kuwa cikin abinda bai gaza 25 minutes ba aka gama shirya komai. Tuni mutane sun cika sunyi maƙil ko ina ya cika da bani adam. Kiɗe-kiɗen da bushe-bushen sarewa da al'gaita kuwa tuni ya cika illahirin garin tako ina mutane ke shigowa. Ba'ana da tun jiya yake cikin ɗakin dodon tsafinsu Bonon. Jin al'gaita Shaɗi ne, ya sashi fitowa bayan ya gama shafe magunguna. Dama yayi zaton wannan hegen mai jajayen kunnuwan zaizo shiyasa tun jiya ya shiga ɗakin sirri dan a dafashi da kyau. Jinsu ne yasa ya fito dashi da tawagarsa suka nufi Rugar Bani. Lamiɗo kuwa da tawagarsa a hankali cikin ƙasaita da kwarjini suke taku har i zuwa cikin rumfar karan da aka malale musu kujeru da kilisai. Bayan sun zaunane duk dattawan wurin sukazo suka gaida Lamiɗo da tawagarsa. Jabeer kuwa ji yake tamkar ya kira Sojoji su zo su zazzane mishi mutanen garin gaba ɗayansu ko zaiji ya huce da abinda sukayi mishi. Sam baya son ganin fuskokinsu, ga toshe mishi kunne da sukayi da wannan bushe-bushen sarewa. Ga bugun zuciyarshin dake neman zautar dashi. Allah ya sani baya son ganin ko ƙasar garinne. Cikin kula da nitsuwa da kamala Bappa ya kalli Jabeer ɗin tare da cewa. "Yaro ya ƙarfin jikin naka". Ba tare daya ɗago kanshiba ya amsa, sabida jin muryar tanada kamala. A hankali yace. "Alhamdulillah". Gaba ɗayansu suna farin cikin ganin Jabeer yazo cikin ƙoshin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185