Chapter 37
Chapter 37
haƙuri da tausan zuciyarshi. Ganin dare yayine yasa akace dole a bar gawar tayi kwanan keso. Su Sule, Iro, Ado, Junaidu, Madu, Ari, Sani, Ibi, ja'eh, Ori, Binbi, dama sauran samari majiya karfi kuma kab sun cikin daji. Haka suka kwana a can. Suna tafiya suna nema, kafin gari ya waye, wasu sun isa har jihar taraba, wasu Gombe, wasu har bauchi, wasu har cikin iware da mutun biyu na taraba, Wasu sun nausa da nisa, sabida in dai tafiyace bata taɓa bawa bafulatani tsoroba domin anyi ittifaƙin duk ƙabilun duniya babu ƙabilar da takai ƙabilar fulani saurin tafiya da jumurin doguwar tafiyar ƙafaba, bayan laraban da. Washe gari Litinin. ɗin, sauran dattawan garin suka sallaci Ya Lado, kana suka zauna amsar gaisuwa. Suna kuma jin labarin inda yaransuke. Ganin sunata wahalar tafiya ba lbrine yasa. Bappa yace su dowo. Domin wanna abu addu'ace mgninshi. Sannan kuma wannan karon bazasu saurari masarautar Numan ba , gangami zasuyi su kai kukansu, ga masarautar Joɗa, wanda a cikinta ne GARKUWAN FULANIN ƙasar Nigeria gaba ɗaya yake. Da fari Arɗo Yabani bai gamsu da hakanba saida Bappa yayi mishi bayanin. Dolefa suna da buƙatar hukama mai tsarki ta shiga tsakaninsu da ƙabilun Ɓachamawa nan, kana dole mgnar ta isa ga babbar masarautarsu, wacce za'a miƙa mgnar ga Ƙungiyar *TABITAL POOLAKU, DA KUMA ƘUNGIYAR.* *MIYETTI ALLAHA* Wannan dalilin ne yasa Ardo Yabani ya umarci gaba ɗaya matasan da suka bazama neman su Gaini su juyo su dawo gida. Haka kuwa akayi kafin yamma sai gasu duk sun daddawo domin. Wasu da yawa motoci suka shigo. Bayan sallan ishane suka zauna zaman mitin domin sun gama shirya komai gobe dai kai tsaye masarautar Joɗa zasu wuce. Bayan sun gama tattauna yadda abun yake suka tsaida zance kan cewa dattawansune zasuje. Daga nan Duk suka tashi taron kowa ya koma gidanshi da tarin al'hini a zuƙatansu. A can cikin birnin Ɓadamaya kuwa cikin makarantar su Aysha. Zaune take bisa salla hannunta riƙe da carbi tana ja. Kana hannunta ɗaya kuma rike da wayarta, wacce taketa kiran yayunta kab baya shiga tun jiya da yamma. Cikin kula Rafi'a ta kalleta a hankali tace. "Aysha ba komaifa, kinsan garin naku kunada matsalar Network, wasu lokutan kuma kinsan basu da cajine". Kanta ta jingina da jikin gini, murya can ƙasa tace. "Gaba ɗaya fa, woyoyinsu basa, shiga, na maƙotanmu kuma ko sun shiga basa ɗagawa, Rafi'a hankalina ya tashi." Da sauri Rafi'a tace. "No kada ki damu tunda kikaga basa ɗagawa alamun kenan woyoyinsu na wurin cajine ko?". Idonta ta lumshe tare da cewa. "Zuciyata na yawan sinkewa Rafi'a, fargaba nakeji". Cikin sanyi Rafi'a tace. "Yauwa to ki kira Ba'ana mana". Kai ta gyaɗa tare da cewa. "Eh hakane fa". Ta karishe mgnar tana dannawa wayarshi kira. Bugu ɗaya ana biyu ya ɗaga, Da sauri tace mishi. "Ina wuni ya Ba'ana". Ba'ana dake zaune tsakiyar ƙabilun Ɓachamawa suna mitin yadda zasu farma garin Rugar Bani da yaƙin sunƙuru gobe, murmushi yayi cikin sonta yace. "Lfy lau Mata, ya karatu?". Alhamdulillah tace tare da cewa. "Ya Ba'ana ya garinmu ya lbrin gidanmu duk suna lfy?". Murmushi yayi tare da cewa. "Duk suna lfy garinmu duk anata kewarki ɗazuma na wuce ya Ladonkin a kwance yanata shan baccinsa babu ruwanshi da damuwar duniya". sam bata kawo komai a rantaba kan mgnarshi ta ƙarshe, saima sanyi da ta ɗanji daya bata tabbacin, suna lfy, sabida iya tsawon zamanta da Ba'ana bai taɓa yi mata ƙaryaba, koda zaiyiwa duk mutanen duniya ƙarya to ita baya mata ƙarya, kuma duk zafin gskyar mugun abunda yakeyi zai gaya mata. Abu biyu ya ɓoye mata a rayuwarshi sata da kisan da yakeyi, sai dai yana gaya mata in dai a kantane zai iya kashe kowa ma. So cikin sanyi tace. "To yasu Ya Gaini kuma". Murmushin mugunta yayi tare da cewa. "Shima na wuceshi wurin Binto sunata hirarsu har tanata raira masa waƙoƙin soyayya". Murmushi ta ɗanyi tare da cewa. "To ka gaida min su bari in ɗanyi wonka". Murmushi yayi tare da cewa. "To Mata kiyi wonkanki anjima zan kiraki muyi hira". To tace mishi kana ta katse kira, tare da cewa Rafi'a. "Alhamdulillah duk lfyarsu lau ashe". Itama Rafi'a murmushi tayi kana sukaci gaba da hirarsu sai dai still fa tsoro da fargaba da bugawar da zuciyar Aysha keyi bai bariba, ganin hakane yasa Rafi'a, kallonta kasancewar Rafi'a ƙwararriyar mai koyar da girgirkene, a zahiri cikin makarantar tasu, da kuma social media. Cikin kula da son samawa aminiyar tata nitsuwa tace. "Yauwa GARKUWA, zomu shiga kitchin, muyi ɗan alalan kwai, naga kin kawo mana koyaye da yawa." Murmushi Aysha tayi wace, akefi kiranta da ƙarshen sunanta. hannun ta miƙa Rafi'a, cikin sanyi tace. "Help me my friend, jikina yayi sanyi da yawa, ji nake kamar bazan iya tashiba". haka nan itama Rafi'a jikinta ya fara sanyi, sai dai sanin in ta baiyana kasalarta tashin hankali Aysha zaifi tsananta ne yasa ta dake, cikin sauri ta kamo hannunta ta jata-ta miƙa kana suka shiga kitchin ɗin. Nan suka fara aikin sunayi tana ɗan janta da hira. a haka dai har suka gama, kana, ta shiga wonka. Shi kuwa Ba'ana maida woyarshi yayi cikin al'jihunsa, kana ya kalli Sarkin mayaƙan ƙabilar ɓachama da yake ce mishi. "Shege Ba'ana wato, yana bacci cikin kabarinsa babu ruwansa da damuwar duniya". Dariyar mugunta sukayi dukansu, wanda yake gefenshi ne ya kece da wata dariyar tare da cewa. "Wai ita kuma Binto kukan natane waƙen SOYAYYA ko?". Kanshi ya gyaɗa musu cikin muguwar fuskarshi. Wannan matashin ɗaya fara sokawa Ya Lado wuƙane lokacin da suka kasheshi. yace. "Ita kuma da yake sokuwace har ta yarda k...". Wani irin tashi sukayi gaba ɗayansu sabida wani irin shaƙa da naushi da Ba'ana ya kai mishi, wanda a take ya fara kakarin mutuwa. cikin zafin rai ya hankaɗa tarin mutanen dake son cotan yaron daya shaƙe ɗin amman ina sun kasa, wata zabgegiyar wuƙa ya lumtsumamishi a ciki wanda yasa sauran duk suka watse tura gawarshi yayi gaban su cikin ɗaga murya yace. "Ina kashe wanda ya yabi Shatuma yace yana son Shatuma bare wanda ya zageta, duk wanda baya son ransa ya aibata min Shatu a gabana ya gani". Cit kake jinsu sabida masifar tsoronshi sukeji. Dan ya fisu taƙadiranci dan Ba'ana mugun babarbarene mai baƙar zuciya. Haka dai aka tashi wannan taron da yake dama sun gama tattauna yadda zasuyi farmakin. Washe gari ranar wata Tuesday 21 November 2017 itace ranar da har abada al'ummar Rugar Bani bazasu mance da itaba a tarihin rayuwarsu, itace ranar da duk motsin da numfarfashi Shatu zatayi sai ta tunashi ranace data girgiza, zukatan al'ummar musulmai, ranace da tasa duk wani bafulatani makiyayi jin ƙuna da tafasar zuciya. Ranace da tada hankalin al'ummar ƙasarmu nan dama maƙotanmu. Tunda safiyar ranar, dattawan garin suka gama shirinsu cikin shigarsu ta al'farma, Malam Liman (Bappa) Arɗo bani Jauronsu, Ahaji Horo da Ahaji Umaru, kana Malam Yero, da kuma Alhaji Sa'idu. su rai takwas dai suka shirya cikin kamala da mutunci. Junaidu ne yake cikin Shikan ya samo musu mota kirar siyana wacce suka ɗauki shatarta, domin zai kaisu har cikin fadar masarautar Joɗa kuma zai jirasu. Su dawo tare. Nan suka shiga Mota gaba ɗayansu, suka tafi. Kai
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185