Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 104

Chapter 104

Garkuwa Book 1 Complete Hausa Novel 1,202 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

breakfast. Cikin kula Aunty Juwairiyya tacewa Ƙanwar mahaifinta ɗin. "Umaymah muje kuci abinci rana tayi fa". Murmushi tayi tare da son danne ɓacin ranta tace. "Alhamdulillah Juwairiyya Ni kuma da nakeda Hajia Mama ga Gimbiya Aminatu, ai naci nayi nak." Cikin sauri Jakadiyarsu ta e. "Ga kuma Matar Barrister Kamal ma ta aiko miki abin kari. Gimbiya Saudatu ma ta aiko miki". Murmushi tayi tare da cewa. "A ajiye minshi sai anjima, kinga Juwairiyya kada ki shiga kitchen yau kizo mu wuni hira abinmu, abinci tako ina zaizo". Cikin sanyi Juwairiyya tace. "Uhummm Umaymah ke har zaki iya cin abinci waɗanan mutane ai Gimbiya Saudatu ba abin wuya bane tasa mana guba muci duk mu mutu. Sai dai muci na gidan Barrister". Kai Jakadiyarsu ta jinjina alamun eh. Cikin ɗan ɗaga murya Umaymah tace. "Haroon!." Da sauri ya amsa tare da tahowa inda take. Gefenta ya zauna tare da cewa. "Umaymah gani". Ba tare da ta kalleshiba tace. "Ina Jazlaan?". Ajiyan zuciya ya sauƙe tare da cewa. "Y shiga Garden". Kai ta ɗan jinjina mishi tare da zubawa Jalal ido. Ita Hibba sai murmushi takeyi shi kuma fuskarshi kamar boss. A hankali ta miƙa ta nufi falon Jabeer ɗin. Da sauri ta kalli Haroon tare da cewa. "Ina zakaje". Baki ya ɗan tura tare da cewa. "Umaymah inda zakije mana". Cikin tsokana tace "Sirri zanyi da ɗan". Tana faɗin haka ta juya ta nufi can. Shima Haroon yana biye da ita a baya. A hankali take taku har ta isa inda yake. Gefenshi ta zauna tare da zuba mishi ido. Cikin kula tace. "Jazlaan". Cikim nitsuwa ya buɗe idonshi tare da kallon inda tarin tsuntsayen nan suke, Lokaci ɗaya idanunshi suka kaɗa sukayi jazir. lips ɗinshi ya fara motsawa da nufin yin mgna amman ya gagara, sai wani irin kuka mai ƙarfi da yake son ƙawance mishi daga can ƙasan zuciyarsa. Hakan yasa lips ɗinshi karkarwa tamkar mai jin sanyi. Umaymah kuwa. Tuni hawaye sun wonke mata fuskarta tana mai kallon tsuntsayen. Ganin Haroon yasa tayi mishi alamun ya kawo mata ruwa. Ba musu ya juya ba tare da yayi mgn ba jim kaɗan ya dawo da goran ruwa da glass cup. Ruwan ya tsiyaya a kofin ya miƙa Umaymah. Cikin sanyin murya tace. "Ga ruwan sanyi kasha, nasan zakaji sanyin ƙunan da kakeji a ranka". Ta ƙare shi mgnar tana miƙa mishi cup ɗin. Amsa yayi yayinda gaba ɗaya jikinshi karkarwa yakeyi alamun tsananin tarin baƙin ciki duniya. Da kyar ya iya shan rabin kofin. Nan ta gyara zamanta tare da kamo hannunshi ta fara tausar zuciyarshi kan abinda tasan shine babban matsalarshi. A garin Bani kuwa zuwa yanzu hankali ƙabilar ɓachama yayi matsifar tashi, tsoro mai tsanani ya rufesu. Tsoron da yasa da yawansu suka rinƙa guduwa suna koma cikin babban birnin Ɓadamaya, Wasu kuma su tafi wasu jihohin. Sabida sun gama tsinkewa da goron gaiyata da fulani keta raɓawa babu dare babu rana birni da ƙauye duk inda suka san fulani na nan sai da suka aika musu goro Wannan ne yasa mafiya yawan kafuran aran na kare. Inda hakan ya fusata Habban Ɓacama. Har ta kaishi ga cewa, duk ba ɓacamen da yasan tsoron fulanine ya sashi guduwa to kada ya kuskura ya sake dawo mishi garinshi garin Shikan. To wannan abun shiyasa wasu suka fasa guduwa, wasu da basuyi nisaba suka dawo. To kuma kwatsam sai gashi yau an aiko an karɓin sandar sarautar Shikan dake hannunshi Wannan abun yasa da yawa mutanen cikin Shikan Maza da mata hausa fulani da Ɓacamawa da sauran ƙabilu suka kuma rinƙa fecewa sabida, suna ganin yanzu dai shi kanshi Sarki Shikan bashi da madafa bashi da ƙarfi tunda an karɓe sandar sarautar shi. To hakane yasa, ya rinka bin ƙauyuka Especially mutanen Bonon da kewaye ya rinƙa zugasu da ingiza su cewa, nanfa garinsu ne ya zasuyi su gudu kan Fulani. Kuma ma suda sukeda dodon tsafinsu Bonon ai shi kadai ya ishi fulanin. Da haka yasa duk ƙabilun Ɓacamawa na ƙauyukan basu guduba. Sunata shirin faɗa yayinda cikin garin Shikan kuma yayi shal ko ina shiru babu mutane. Cikin garin Bani kuwa, iya tsoronsu da suka gani a cikin kafuran ya sasu jin daɗi tunda gashi har suna guduwa subar garin da suke musu gadara da gori a kanshi da cika bakin sai sun kori Fulani a garuruwansu. To tabbas sunada nasara akan fansar da zasu ɗauka, zasu ramane dan nemawa kansu enci. Sun san iya sau ɗaya in sun nunawa arnatakun nan zasu iya gwabzawa dasu zasu barsu su sarara. Haka yasa suke jin ƙarfin guiwar yin abun. Ba'ana kuwa yanata ƙara shirya kanshi, sabida ramuwar gasar da za'ayi. Ya Salmanu kuwa yanzu ya fara jajir cewa, yana fakewa da jarumtar Jabeer yana gasawa Ba'ana maganganu. Sosai ya ƙara shigewa Shatu a mako ɗayan nan. Kuma tana jin daɗin hakan. Ta sake sosai. Zuwa yanzu kuma jikin Ummey yayi sauƙi garawau sai dai har yau bata taɓa yin mgna ba ta zama tamkar kurma. Da dare bayan sallan isha'i, tana zsune ita da ya Salmanu suna hira cikin nitsuwa tace. "Ya Salmanu gobene zamuje asibiti mu dubo su Junaidu da sauran marasa lfy dake cikin Genaral Hospital Ɓadawaya, dan naji ƙishin-kishin ɗin wai har yanzu babu likitan daya dubasu." Cikin gamsuwa da hakan yace. "Eh hakan yana da kyau, kuje in sha Allah muma jibi asabar zamuyi gamgami muje, danma goben jumma'a ne da munje tare". Sai kuma ya ɗan kalleta tare da cewa. "Da yaushe zakuje?". Cikin sanyi tace. "Da safe zamuje, in anyi sallan azahar zan dawo, amman Rafi'a zata wuce makaranta". yace. "To ke sai yaushe zaki koma?". "Sai Ummey ta ɗan ƙara samun sauƙi. Ni da na so mu kaita asibiti kan batun rashin mgnar tata. Gyara zaman shi yayi tare da cewa. "Wannan ba matsala bace, wlh firgici da tsoro ne yasata hakan". Haka dai sukaci gaba da hirarsu. Washe gari ranar jumma'a, misalin karfe sha biyu dai-dai suka fito zasu tafi asibitin. A bakin lambun garinsu sukayi kiciɓis da Ba'ana nan ya tsaidata dole suka zauna. A can cikin masarautar Joɗa kuwa, Lamiɗo, Galadima, Sarkin Shaɗi, da Jabeer ne tafe a hankali suka shiga cikin Garden ɗin nan. Ta gefen Lamiɗo, suna shiga suka nufi inda katon curin dake wurin shekara da shekaru. Shi dai Jabeer binsu yakeyi baiyi magana ba, Koda suka isa wurin zama sukayi dabas a ƙasa. Dole shima ya zauna, cikin sanyi Lamiɗo yace. "Assalamu alaikum Jaimi". Da mamaki Jabeer ya kalleshi, Hiraminshi ya gyara tare da cewa. "To yau kuma". Da sauri Galadima yasa hannunshi ya rufe mishi bakinshi. Hannunshi yasa ya janye hannun Galadima tare da cewa. "Yo ai ba sai ka rufe min bakiba, in kace nayi shiruma zanyi, sai dai ina naga abin saɓon Allah ko tsireni za'ayi sai na faɗa". Dafe kai Galadima yayi tare da tsuke fuskarsa. Ganin haka ya taɓe baki tare da ɗaga kafaɗunshi ya ɗan buɗasu alamar, ban damuba. Sarkin Shaɗi kuwa bai kallesu bama. Wani irin zabura Jabeer yayi cikin tsananin firgici da kaɗuwa lokacin da yaga wani irin h ....! By *GARKUWAR FULANI*Ganin wani irin hayaƙi fari tas yana fitowa, tako wacce ƙofa na jikin curin. Da sauri Galadima yasa hannunshi ya kamo hannun Jabeer

Table of Contents

Chapters

185 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});