Chapter 142
Chapter 142
ta konta hakama Hibba. Ummi kuwa wonka tayi tayi al'wala ganin bakwai ta wuce ne tayi walahan ta raka biyu. Kana tayi karatu sai ƙarfe tara da rabi ta konta take kuwa bacci yayi awon gaba da ita. Ƙarfe goma dai-dai ya tashi daga baccin da yakeyi. Wonka yayi tare da al'wa kana ya fito ya kimtsa cikin shiga ta al'farma. Turare mai ɗan sanyi ya fesa kaɗan kana. Ya ɗanyi tafiya kaɗan zuwa gefen Bedside drower'n dake tsakanin gini da gado, wanda akwai tazarar fili mai ɗan faɗi ana yake shimfiɗa sallayarsa wurin ya zama keɓantaccene. Walaha, yayi raka biyu kana yayi addu'o'in yau da kullum ya shafa, miƙewa yayi ya ɗauki System ɗinshi ya riƙe a hannunshi, kana ya ɗauki woyarshi ɗaya cikin su huɗu da suke bisa Bedside ɗin. A hankali yake taku, har ya fito tsakiyar falon. Shiru gidan tamkar babu mai rai a ciki. A haka ya buɗe ƙofar ya fita, tare da ja musu ita ta baya. Koda ya fito asalin farfajiyar masarautarma ko ina shiru kakeji, sai ɗan zirga-zirgan fadawa da hadimai masu tattara ɗan sharan dake ko wanne bakin part. Suma kowa a hankali yake aiki alamun akwai bacci tare dasu. Motarsa kirar Tolls Royce, wacce kuɗinta zai iya kai kimanin Billion 4, 959,630, naira. Baba Lado shine Drevernshi da sauri ya taso yana suka tafi. Daga nan masallacin jumma'a na kasuwa ya wuce. Sha ɗaya saura ya isa, inda ya samu tuni masallacin ya cika yayi maƙil da al'ummar Annabi maza yara da manya tsoffi da tattawan, yan kasuwa sun cika sunyi maƙil iso warshi kawai dama ake jira. Motarshi na gama tsayuwa yan agaji suka rufa mishi baya, babban cikinsu ne ya buɗe mishi marfin motar tare da ɗan rusunawa yace. "Barka da safiya Malam". Cikin tsananin kulawa Sheykh Jabeer ya kalli dottijon da ya kai ya haifeshi. Hannu ya miƙa mishi tare da cewa. "Barka dai Baba Sule Ya ibada". Cikin jin dadi yace. "Alhamdulillah". Sai kuma ya kalli sauran wanda yawanci bazasu wuce sa'annim ƙaninshi mai binshiba Affan kenan, Murmushi yayi tare da basu hannun yana mai tuna cewa tabbas da Affan yana ƙasar nan To bana a Ɓadamaya zaiyi azumi, kuma ya sani da yanzu suna tare anan, dan shi ba irinsu Jalal bane. Zagayeshi sukayi suna buɗa mishi hanya yana wuce. Ta kofar da liman ke shiga ya shiga. sit kakeji da yake duk mazane, gashi kuma ansan ƙa'idarshi shi baya son surutu in yana tabsir. Zama yayi tare da kallon ɗan agajin dake saƙala mishi abin ɗaga sauti mgn a jikin al'kyabbar jikinshi. Yayinda wasu kuma suka koma bayanshi wasu suka tsaya gefenshi, yan ɗaukan awazin kuma na gidajen Radio da TV duk sun kafa na'ura su a gaban table ɗin da yake zaune. Bayan an gama kimtsa mishi komaine, ya gyara zamanshi tare da kallon alaramma Abdulƙadir wanda shine zai jamishi baƙi. System ɗinshi ya buɗe tare da gyara mata zama, haka shima Alaramma Abdulƙadir yayi da Qura'an ɗin gabanshi. Gyara murya Sheykh Jabeer Habeebullah Nuruddeen Bubayero yayi tare da fuskantarta taron al'ummar dake gabanshi cikin ɗan ɗaga sauti yace. "Bismillah rahmanirrahim. Assalamu alaikum warahmatullahi wa barka tuhu. Innal hamdalillah nahmaduhu wanasta inuhu wanastagfiru wana uzubillahi min shururi am fusina wa sai'yi ati amalina. Manyahadillahu fala mudillah, famanyuddul fala hadiyala wa asshahu'alla'ila'ha'illalahu wahdahu lasheri kallah, wa asshahadu annamuhammadan abduhu warasulu. Ya ayu allazina amanuttaƙullaha haƙƙa tuƙatil wala ta mutunna illah wa antum muslimun ya ayu hannasu taƙu rabbakum. Kalakum min nafsin wahida, wa kalaƙa minha zaujaha wa bassa minhuma rijalan khasiran wa nisa'ah wattaƙullah lazitasa'aluna bihi, wal'arhama innallaha kana alaikum raƙiba, ya haiyu allazina amanutaƙullah wa ƙulu ƙaulan sadidah yuslahlakum amalakum wayagfirlakum zunuba kum, waman yuɗillah wara sulahu, faƙadfaza fauzan azeema ambaduhu fa inna'asdaƙal hadisi kitabullah wa'ahsanal hadi hadiyu Muhammadin (S.A.W) wa sharal umuri muhdasatuha fa innakulla mudasatin bidi'a wa kulla bidi'atin balala wa kulla balaltun finnar." Nufamshi ya sauƙe mai ɗan nauyi sabida jan dogon numfashin da yayi, kana ya kalli taron al'ummar musulmi dake zaune gabanshi manya da yara, masallacin yayi maƙil har woje. Kusan gaba ɗaya taron jamar suka haɗa baki wurin cewa. "Wa alaikassalam warahmatullahi wa barka tuhu". Kanshi ya ɗan rusunar tare da ci gaba. Gyara masaƙalin abin sautin mgnar dake wuyan al'kyabbar jikinshi yayi tare da cewa. "Alhamdulillah. Kamar yadda aka saba haɗuwa a wannan masalaci mai Al'barka bana kuma Allah ya ƙaddara dani za'ayi. Kamar yadda aka fara a wancan shekarar, zan ɗaura a kan darasin da Malam Abubakar ya fara, duba da kasantuwar mafiya yawa yan kasuwa ne, to zamuyi maudu'in bisa haƙƙin tauye mudu, da kuma barin salla ta wuce dan gudun cinikayya ya wuce ka." Daga nan ya shiga cikin shirin gadan-gadan. Yayinda gaba ɗaya mutane sukayi tsit suna jin nasiharsa da hujjoji da yake jawowa daga al'ƙur'ani zuwa ahadisai, yana shigarsu yana ratsa musu jiki, jini, da zuciya. Musamman dama mutane nason wa'azinshi. Haka yasa koda lokacin tashi yayi sai suka ga kamar miti biyar sukayi ba awa ɗaya ba. Yana tashi a wurin yan agaji sukayi mishi rakiya, har bakin motarshi. Daga nan Masallacin Masarautar Joɗa ya nufa. Sha biyu dai-dai tayi mishi yana cikin masallacin tuni an shirya an kimtsa komai yadda abu zai tafi, shiyasa yana isa shida Alaramma Abdulƙadir suka fara. A can cikin masarautar Joɗa kuwa. Dai-dai lokacin Shatu ta fito cikin ɗakinta ta nufi falo. Shiru babu kowa, haka yasa ta wuce kitchen da nufin yin wonke-wonken da sauran gyara-gyare ganin komai tsab-tsab ne yasa ta dawo falonta. A hankali ta nufi ɗakin Ummi. daga bakin ƙofa ta tsaya tare da yin sallama. Cikin kula Ummi ta amsa mata tare da cewa. "Ki shigo mana". To tace kana ta shiga, cikin sanyi tace. "Ina kwana Ummi". Murmushi tayi tare da cewa. "Lfya lau Alhamdulillah, amman yanzu dai ina wuni ne ko". Cikin murmushi tace. "Eh hakane fa, yanzu har sha biyu da rabi tayi". Murmushi tayi tare da cewa. "Ai tunda naji Sheykh ya fara tabsir nace to rana ta tsala". Shiru suka ɗan yi tare da kasa kunne, ras muryarshi ke tashi sabida ansa amsa kuwa ta cikin masarautar. shiru Shatu tayi tare da yin ƙasa da kanta tana mai lumshe ido, Allah yasani tana masifar son tabsir ɗin shi, in taji yana jan baƙi sai take jinta kamar a harami take. Ummi ce ta ɗan kishin ƙiɗa tare da cewa. "Gyara zamanki muji wa'azin." Kai ta ɗan ɗago tare da cewa. "Ummi naje kitchen zan mana wonke-wonken na samu an gyara komai ba dai ke kikayi aikinba?". Cikin maida hankalinta ga sauraron tabsir ɗin tace. "Nice nayi, amman daga yau Saratu zata na zuwa tanayi wanke-wanke da share-shere da yan gobe-goben da dai sauran ƴan wasu aiyuka, kamar fere dankali ko doya da tsinkan ganyen ko wanke wake ko jiƙa shinkarfa masa da kai markaɗe, duk itace zatayi mana, mu kuwa in munyi azahar mu shiga kitchen, zatake ɗan taimaka mana da wasu aiyu kan. Amman banda girki, hadimar Gimbiya Aminatu ce, amman duk azumi nan ake bamu ita". Cikin gamsuwa da hakan tace. "To ba damuwa Ummi, amman dan Allah in ɓata zoba, kada kice zakiyi aikin ki barshi ni zanyi". Murmushi tayi tare da cewa. "Zama tazo, kullum da asuba ana idar da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185