Chapter 126
Chapter 126
mata shi, cikin kula tace. "Cire niƙab ɗin, babu mai shigowa nan yanzu sai nida Gimbiya Aminatu da Juwairiyya sai Jakadiyarsu". A hankali tace. "To". Haka nan taji duk wani yarda na duniya ta sauƙeshi kan wannan kekyawar mata mai fara'ar nan. A hankali tasa yatsunta ta kamo niƙab ɗin ta ɗin ta yayeshi. Wasu irin tagwayen numfarfashi Umaymah ta sauƙe tare da cewa. "Alhamdulillah! Alhamdulillah!! Alhamdulillah!!!". Da sauri ta juyo ta ruggume Jakadiyarsu a hankali tace. "Alhamdulillah Ummin Jabeer itace. Wlh itace". Cikin wani irin tarin jin daɗi Jakadiyarsu ta ɗan kalli Shatu, tare da yin murmushi mai cike da ma'anoni. Jakukkunan dake hannunta ta ajiye, kana ta iso kusa da ita ido ta zubawa fuskarta kana tace. "Ɗiyata menene sunanki?". Cikin yin ƙasa da ido Shatu tace. "Aysha". Kusan a tare sukace masha ALLAH. Nan Umaymah kam ta juya da sauri ta fita. Ita kuwa Jakadiyarsu Jabeer shirya mata kayan data shigo dasu takeyi a drower'n. Tare da bata umurnin taje tayi al'wala. Umaymah kuwa tana fita kai tsaye Side ɗin Jabeer ta nufa. Shiru ba kowa, da kamar duk sun tafi masallaci ne. Aunty Juwairiyya da Hibba kuwa suna sashin Juwairiyyan. Ummi kuwa na can wurin Shatu. Kai tsaye ɗakin da nanne masaukin ta, ta nufa. Bathroom ta faɗa ruwa ta ɗan watsa tare da yin al'wala kana tafito tazo ta kabbarta sallah. Ita kuwa Shatu zaune take bisa sallayan. Tunda ta idar da sallan bata tashiba. Sai kanta data jingina jikin gadon da take gefenshi. A hankali ta rumtse idanunta tare da motsa laɓɓanta tana karatun al'ƙur'ani cikin sanyin murya, Ummey da Junainah ne suka faɗo mata a rai shine ya sata zubda hawaye wasu na korar wasu. Kewarsu da begensu, ya tuno mata su Ya Gaini da marigayi ya Lado. Ummi kuwa itama bisa sallayan take tana lazumi. A haka har lokacin sallan isha'i yayi. Jin wata zazzaƙar murya mai matsifar daɗi na karatun. Hannun tasa ta share hawayenta dan jin karatun takeyi yana ratsa mata zuciya ya tsananta zubar hawayenta. A hankali ta miƙe itama ta kabbarta sallan isha'i. Hakama Ummi. Bayan an idarne. Ummi ta miƙe tsaye ta ninke abin sallan, kana a hankali take taku har kusa da ita. Cikin sanyi ta zauna bakin gadon tare dasa hannunta tsakiyar kanta a hankali tace. "AYSHA kuka kikeyi!?." Da sauri ta jujjuya kai alamar a a tana mai share hawayenta. Cikin kula Ummi tace. "Kuka mana kikeyi, gashi kinata zubda hawaye! Kiyi haƙuri kinji ko Aysha ki bar kuka, in kinji kewan mamanki ki kalleni a matsayinta, in kinji kewar yayarki ki kalli Juwairiyya a matsayinta, in kuma yayu maza kikaji kewarsu ki kalli Jalal da Jamil a matsayinsu. In wani abu na damunki ki gayawa Sheykh, shine mijinki kuma majiɓancin lamuranki in kinji kewar ƙanwa mace ki kalli Hibba a matsayinta,". Bata hafimtar kalaman wannan matar, bare tasan me take nufi saboda babu mutun ɗaya da ta sani cikin mutanen data kira mata. Abu ɗaya ta fahimta Sheykh shine wanda wai tace shine mijine ko majiɓancin lamurane, bata sanshiba bai kuma santaba ta ina zai jiɓanci lamuranta, Shin ta yaya zata zauna a wannan gidan da tun shigowarta take ganin ababe masu ban tsoro." Jin tayi shirune yasa. Ummi shafa bayanta tare da cewa. "Jikinki na rawa zazzaɓi kikeyi ne?." Cikin sanyin murya tace. "A a sanyi nakeji". Da sauri ta ɗan miƙe tare da cewa. "To bari in rage gudun A/C'n". Ragewa tayi kana tazo ta zauna kusa da ita. Umaymah kuwa tana idar da sallan isha'i, ta miƙe ta dawo sashin Gimbiya Aminatu. Tayi matuƙar mamaki ganin batun auren Jabeer ya karaɗe masarautarsu gaba ɗaya, taki wani sashi kawo abincin amarya akeyi. Ita da kanta da Gimbiya Aminatu sukayi ta shigar da Foodflaks ɗin abincin cikin ɗakin da take suna jerawa a gabanta. Shi kuwa Sheykh Jabeer bayan an salla. Ya fito kamar koda yaushe su Jalal na biye dasu a baya. Haroon kuwa suna tafiya a jere, suna cikin tafiya duk suka tsaya fuska a haɗe Jabeer ya juyo ya kalli gefen hagunshi da yaji an dafa kafaɗarshi, Jadda ne ya ɗan kalleshi kana ya kauda fuskarshi ba tare da yace mushi komaiba. Murmushi Jadda yayi cikin sakin fuska yace. "Ƙarfe tara dai-dai jirginmu zai tashi. Zamu koma da kawunan naku duka". Cikin muryar dake nuna cewa yana cikin tsananin ɓacin rai yace. "Allah kiyaye hanya". Ya ƙarishe mgnar tare da juyawa yaci gaba da tafiyarshi. Shi kuwa Jadda murmushi ya kumayi, fahimtar Sheykh yana tsananin fushi da baƙin cikin abinda sukayi mishi. Lamiɗo ne ya kalli Aminin nashi tare dayi mishi alamun ya barshi. Su tafi. Daga nan suka juya duk suka nufi, sashin Lamiɗo, inda aka gama shirya manya-manyan Foodflaks a tsakiyar falonshi bisa wani tattausan Turkey carpet mai masifar kyau da taushi. Nan suka zauna sukayi Dinner sunayi suna hira, Tare da yaransu. Bayan sun gamane, suka miƙe dan tafiya Airport sabinda lokacin tafiyarsu ya kusa. Kusan a tare suke fito zuwa babban falon dake tsakanin side ɗin Lamiɗo dana Gimbiya Aminatu. Bayan sun zaunane, Sallama yaje ya sanarwa Gimbiya Aminatu cewa Sarki Jalaluddin yana neman Umaymah da Amaryar Sheykh. Jin saƙon Sarki Jalaluddin daga bakin hadimanta da Sallama ya isarwa saƙon ne yasa ta miƙe ta nufi ɗakin da Umaymah take. A cikin ɗakin kuwa, cikin kula Umaymah take gabatarwa Aysha da abin ci dana taɓa ka lashe dana motsa baki. Adda Rumana kuwa kamar tasa mata abinci har bakinta, Itako Aysha kanta a sunkuye, ta zubawa kulolin abincin ido tana ganin ikon Allah dake wanzuwa cikin kayayyakin cimar, da sai dai gidan wane da wanen. Fahimtar kunya ne ya hanata cin komai yasa suka fito falo suka barta, da Umaymah kawai wacce taketa janta a jiki ganin hakane yasa, ta ɗan yarda taci abincin kaɗan. Suna zaune a nanne Gimbiya Aminatu ta shigo ta sanar musu saƙon sarki Jalaluddin nan, Umaymah ta sake saka mata wata al'kyabbar cikin jin daɗi tace. "Aysha ki saki jikinki dani, ki gaya min dukkan abinda kikeso, yanzu kinga wurin kakanunki zan kaiki. Sarki Jalaluddin mahaifina ne, wanda kuma shine mahaifin maman mijinki, ɗaurin auren sukazo shida yayunmu da ƙannenmu maza yanzu zasu koma jiharmu ne. Kinga wannan kuma Gimbiya Aminatu itace ta haifi mahaifin mijinki. Kana Sarki Nuruddeen ɗan Sarki Bubayero jikan sarki Joɗa, shine kakan mijinki. Mu ma mahaifiyarmu na Raye mijinki ne yasa mata suna Sitti, tana jiharmu ita bata samu zuwaba sai daga baya zata zo". Ajiyan zuciya tayi tare da kamo hannunta kana taci gaba da cewa. "Mijinki ɗan babban family ne gaba da bayanshi. A ƙalla zai ɗaukeki shekaru goma cikin masarautar Joɗa data musulmai baki gama sanin adadin dangi da yawan yan uwan mijinki ta gefen mahaifiyarshi da mahaifinshi ba. Yanzu muje su ganki ki gansu." Cikin sanyi tace. "To Aunty". Murmushi Gimbiya Aminatu tayi tare da cewa. "Ba Aunty ku bace, Mijinki Malam Jabeer yafi yarda da ita fiye da kowa a dangin mahaifiyarshi, Umaymah yake kiranta". Kai ta gyaɗa tare da mgnar zuciya. "Ikon Allah". Ita kuwa Umaymah murmushi tayi kana tana hannunta suka fita. A falo suka samu Jakadiyarsu, da sauri Umaymah tace. "Yauwa kinga wannan itace Jakadiyarsu, itace ta rainesu tun suna yara, bayan mahaifiyarsu babu wanda yasan halin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185