Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 154

Chapter 154

Garkuwa Book 1 Complete Hausa Novel 1,209 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ta tsagaita da dariyar jin Junainah na cewa. "Adda Shatu Bappa yayi aure an samo mana wata Inna mai kirki". Cikin mamaki tace. "Ke Junnu ƙarya ba kyau fa". Da sauri tace. "To ga Ummey ki tambayeta kiji". Ajiyan zuciya ta sauƙe jin muryar Ummey cikin sanyi da jin daɗi tace. "Ina kwana Ummey na ya gida, ya Junnuna nayi kewarku, Ummey wai da gaske Bappa yayi aure". Murmushi mai faɗi Ummey tayi tare da cewa. "To duk Alhamdulillah muna lfy eh Bappa yayi aure an bashi ƙanwar innarku, Indo kin santa ai ita take bin innarku, Bata taɓa haihuwa ba, to ashe mijinta ya rasu. Shine yanzu aka aura mishi ita. Kuma tanada hankali kamar innarku". Cikin sanyin jiki tace. "Eh na san Umma Indo tanada kirki, to Allah ya baku zaman lfy yasa kuyi irin zaman da kukayi da Inna". Amin Amin tace kana tai mata nasiha Sannan sukayi sallama. Daga nan ta miƙa ta nufi ɗaki dan yin salla. Ana idar da salla suka fito, kitchen suka nufa ita da Ummi da Saratu da tun ɗazu tana nan. Suka fara aikin buɗa baki sunayi suna kimtsa komai. Kafin shida ta cikama sun gama komai. Yanzu in sun zo buɗa baki ita da Ummi da Hibba tsakiyar falon suke dawowa. Jalal, Jamil, Imran, Sulaiman, kuma su zauna a dinning table. Ya Jafar kuwa wani lokacin har can falon Sheykh zai wuce suyi buɗa baki a tare. Kana su tafi masallacin. Haka dai komai yaketa wakana cikin aminci da tsari. A wurin al'ummar Annabi kowa ya nitsu ya maida hankali kan ibada domin neman rabauta. Ƙarfe takwas dai-dai suka shiga kitchen dan yin aikin sahur. Cikin kula Ummi ta kalleta tare da cewa. "Ɗauko kwanu kan nashi". Kanta ta ɗan juyo ta kalli Ummi tare da cewa. "Ai bai dawo yaci ba ko?". Kai ta gyaɗa mata tare da cewa. "Baya cin ƙosai, kuma kinga doyan ma jiya baiciba, ya gaji dasu ne, ki ɗauko a juyewa su Saratu shi ki ɗan haɗa mishi wani abu kafin ya dawo". Cikin ɗan kauda kai tace. "Ummi ai ƙoshi yake shiyasa bazai ciba, a barshi kawai in yaji yunwar yacima wani bai saniba, ai yunwa ba Umaymah bace ko ke bare zaku lallaɓashi". Dariya Ummi tayi kana kuma ta haɗe fuska tare da cewa. "Je kiyi abinda nace ko". To tace ganin kamar ran Ummi ya ɓaci. Bayan ta dawo da kwanukan ne, Suka bawa Saratu ta juye, kana ta harhaɗa wonke-wonken ta fara. Ita kuwa Shatu cikin yin miƙa tace. "Ummi me zan dafa mishin?". Juyawa tayi tana haura wurin da Fridge yake tare da ce mata. "Duk abinda kika iya kika san ba mai nauyi bane". Kanta ta gyaɗa tare da cewa. "To". Cikin ranta tace. "Bari inyi Special Arish, in yaga dama yaci in yaso ya bari, mutun sai zaɓe-zaɓe kamar mai ciki. Dankali ta ɗan ɗebo da Nama, kwai, tumatur, kabeji, Bama, maggi, tafarnuwa man gyaɗa, komai dai dai-dai misalin yadda zata buƙata duk ta ajiyesu kusa da ita. Fere dankalin tayi ba tare da ta daddatsashi ba. Ta wonƙeshi fes kana tasa a ƴar tukunya tare da tarfa gishiri da ruwa dai-dai misali, sannan ta tafasashi. Kwan ta ɗauka ta fasa ta kaɗashi da kyau tare dasa yankekken al'basa da Curry da maggi da tafarnuwa ɗan kaɗan. Ganin dankalin yayine ta juyeshi a ɗan kondo ta tsaneshi. Tare da ɗan barinshi yasha iska, kaɗan. Kana ta ɗaura Naman da maggi da gishiri da Curry da tafarnuwa da al'basa. bisa wata a ɗan tukunta. Sannan ɗaura man ta ɗauki dankalin ta tsomawa cikin kwan tana soyashi, saida ta gama ta ajiyeshi gefe. kafin nan naman kuma yayi lugub yayi laushin. saida ruwan ya kusa ƙarewa sai ta ƙara wata al'basar da tumatur suka nuna tare sannan ta kwashesu. Kabejin ta yayyanka ƙanana sannan ta ɗauki dafaffan kwai ta yayyanka shi da ɗan girma. Kana tasa Maggi da al'basa da Bama ta gauraya kana Ummi ta miƙo mata ɗan ƙaramin Foodflaks alamun ta amsa ta saka. Kanta ta jujjuya tare da cewa. "Bari in sa mishi a plate kawai tunda ya dawo". Da mamaki Ummi ta kalleta tare da cewa "Yaushe ya dawo?" Plate ta ɗauko tare da cewa. "Tun ɗazu". Da sauri ta sunkuyar da kanta ganin kamar Ummi na mata kallon Mamaki da tuhuma. Ita kuwa Ummi cikin Binta da ido tace, Ya akayi kika san ya dawo". Kai ta rausayar tare daci gaba da aikin kamar bataji Ummi ba. Plate ɗin ta ajiyeta, ta zuba Arish ɗin gefe kana tasa haɗin naman gefe, ta kuma zuba na Kabejin shima gefe. Ta shiryashi yayi kyau sosai. Ɗaya plate ɗin ta kife kanshi. Kana tasa spoon da Fork a cikin tray'n data ajiye plate ɗin. Ɗan madaidaicin flaks ɗin coffee ta ajiye gefe, kana tasa cup da tea spoon a ciki. Sannan turashi gefe. Zuwa lokacin kuma tuni Ummi da Saratu su gama aikin sahur ɗin har Saratu ta tafi. Sauran ta sako a wani plate ɗin tare da cewa Ummu gashi. Amsa Ummi tayi tare da cewa. "Ɗauki ki kai mishi to". To tace tare da ɗaukan tray'n ta fita. A tsaye ta sameshi cikin wani tattausan jallabiya da alamun wonka ya fito, Sai wani irin masifeffen ƙamshi yakeyi. Cikin nitsuwa ta wuce ta bayanshi, inda yake tsaye yana kunna Tv. Bisa santa table ɗin glass mai garai-garai dake tsakiyar falon ta ajiye mishi. Kana ta juya a hankali ta fita. Kai tsaye ɗakinta ta wuce, nan ta samu Hibba tuni tayi bacci. Wonka tayi da ruwan ɗumi tare da shafa mai kana tasa wata tattausar rigar bacci gajera iya karta guiwa. Hibaji ta zura a jikinta kana ta haura gado ta konta tare da jawo blanket ta duƙunƙune a ciki. Sabida ita bata son sanyi, shiyasa takesa ƙaton hijabi kana ta shiga borgo. Badon Hibba Bama dake masifar son sanyi da kashe AC'n zatayi. Ƙarfe ɗaya dai-dai ta tashi bacci al'wala tayi kana tai ta nafila hakama Ummi. Sheykh Jabeer kuwa tuni ya tashi shima. Ya kira su Jalal ma a waya ya tashesu. Ƙarfe huɗu da rabi dai-dai ta isa falonshi da tray'n abincin sahur ɗin shi. Ta ajiye ta juyo kenan shi kuma yana fitowa falonshi. Tazo tsakiyar falon kenan tana tafiyarta a hankali ba zato ba tsammani taji daram-dam ƙaran bindigar da kullum da asuba sai an saketa sau biyu, ta kuma kasa sabawa dashi bare ta daina tsoronshi. Wani irin tsalle da zabura tayi tare da ficewa a guje tana cewa. "Innalillahi wa innailaihi rajiun". Bayanta yabi da kallo tare da taɓe baki kana ya nufi Dinnin area. Washe gari da safe yau Jumma'a kuma, yaune azumi na shida. Bayan sun fitone, Ummi ta kalleta cikin dariya dan tuno yadda ta fito falon Sheykh Jabeer a guje da asuba, tana jan Allah ya isanmata ana tsinka mata zuciya, Cikin murmushin tace. "Ummi dariyar me kikeyi ne?". Cikin gimtse dariyar tace. "A babu, yauwa tashi muje ɗazu Gimbiya Aminatu ta aiko, wai tayi kewarki kwana biyu azumi ya ɓoyeki bakije ba". Cikin murmushin tace to muje Ummi". Ta ƙarishe mgnar tanayin gaba Hibba na biye da ita a baya. Cikin sauri Ummi tace. "A haka zaki fita ba al'kyabba". Kai ta ɗan

Table of Contents

Chapters

185 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});