Chapter 134
Chapter 134
ta musamman ya nufi. Masallaci. Koda sukayi salla suka fito. Falon ganin bata fito bane yasa, Umaymah cewa Hibba. "Jeki kiramin ɗiyata". Da sauri Hibba ta juya ta nufi ɗakinta. Kwance ta sameta bisa sallayar da tayi salla, ta kife kanta cikin hijabin jikin nata, bisa dukkan alamu kuka takeyi. jin shigowar Hibba ne yasa tayi saurin share hawayenta, tare da juyowa, cikin mamaki Hibba ta zuba mata ido. A hankali tace. "Aunty Shatu meya sameki kike kuka". Murmushin ƙarfin hali ta ƙaƙalo tare da cewa. "Kuka kuma Hibba". Cikin sauri tace. "Eh mana gashi idonki yayi ja". Miƙewa zaune tayi da kyau cikin sanyi tace. "No bacci na fara, shiyasa kikaga hakan". Kai Hibba ta gyaɗa kana tace. "To taso mu tafi falo Umaymah tace kizo muyi Lunch". Hannu tasa ta ɗan shafa cikinta tare da cewa. "Kamar na ƙoshi fa". Murmushi Hibba tayi tare da cewa. "Tab ai Wlh taso kawai mu tafi, dan Umsymah bazata barki bakici abinci ba". To tace kana ta miƙe ta ninke sallayan. Sabida gajiya ne da bege da kewar yan uwanta ne ya sata kuka da kuma jin yunwar ta mutu a cikinta. Suna fitowa su Umaymah duk suka miƙa, Dinning area suka nufa. Bayan duk sun zaunane, Ummi, ta miƙe da nufin saka musu abincin. Da sauri Aunty Juwairiyya ta miƙe tare da cewa. "A a Ummi ki huta bari in saka mana". Foodflaks ɗin dake kusa da ita ta ture tare da jawo wanda suka shigo dasu. Ummi ce ta ɗan kalleta tare da cewa. "Ya kika ture wancan?". Baki ta ɗan taɓe tare da cewa. "Uhummm wai fa Gimbiya Saudatu ce, ta turowa amarya abinci dan salon munafurci". Wani irin kallon ƙasa-ƙasa Shatu tayi mata tare da zuwa abincin data buɗe ido, cikin mgnar zuciya take cewa. "Uhumm wai zata cewa wata muna fuka, muguwa Itan ko meye sunanta!?". Sai kuma ta kalli Umaymah jin tana cewa Juwairiyya. "Ni zubo min na gidan Hajia Mama naga tuƙeƙƙen tuwone da biyar zogale". To Aunty Juwairiyya tace kana ta zuba mata. da sauri Shatu ta ɗan kalli Umaymah lokacin da aka saka mata mal-malan tuwon farar ɗanyar shinkafa, tare da miyar a side sup. Sai kuma ta juyo ta kalli Hibba da Ummi da tuni sun ja plate ɗin da Aunty Juwairiyya ta saka musu. Couscous and vegetables sup, mai ɗan karen kyau da ƙamshi. Da sauri ta jujjuya kanta lokacin da Aunty Juwairiyya ta turo mata na plate ɗin gabanta, cikin sanyi tace. "La da baki saminba". Da mamaki Umaymah tace. "Sabida me?". Sunkuyar da kanta tayi tana tunanin. suma ta yaya zata hanasu cin abincin. jin Ummi ta kuma mata tambayar da Umaymah tayi matane yasa ta ɗan kallesu. Ta buɗe baki zatayi mgnar kenan. Sheykh ya shigo da sallama, a bakisa. kusan a tare, suka amsa masa. A fakaice ya ɗan kalli Aunty Juwairiyya kana yace. "Kije ki bawa Ya Jafar mgninshi". To tace tare da miƙewa da sauri ta fita. Ita kuwa Shatu, wata nannauyan ajiyar zuciya ta sauƙe. Kana tasa hannunta ta ture plate ɗin gaban Umaymah tare da jawo na gaban Ummi da Hibba, Ido suka zuba mata cike da mamaki. Ita kuwa cikin sanyi ta kallesu tare da cewa. "Dan Allah kada kuci wannan abincin. Kuci wancan ne". Jabeer dake ƙoƙarin shigewa falonshi ne, a ranshi yace. "Uhumm lallai kam wannan abun wato itace ma zata zaɓa musu abinda zasuci". Hibba kuwa da sauri tace. "Aunty Shatu abincin gidan Gimbiya Saudatu fa kike cewa muci." Ganin kallon mamaki da tuhuma da Umaymah da Ummi keyi matane yasata yin ƙasa da kanta cikin jin tausayinsu a ranta tace. "To in bazaku cishiba, Umaymah bari ni in shiga kitchen nida Hibba yanzu zan girka muku duk abinda kukeso". Ko inda suke Sheykh Jabeer da yanzu ya fito zai wuce baiba, yacewa Umaymah. "Zan fita". Juyowa tayi ta kalleshi tare da cewa. "Allah kiyaye hanya, ya bada Sa'a". Amin Amin yace, hakama Ummi tai mishi addu'a. Ita kuwa Shatu kanta na sunkuye, Umaymah ce ta ɗan kalleta cikin nazartan yanayin ta, da yin tunani hakafa ɗazuma taƙi shan madarar Barka da shigowa masarautar Joɗa da Hajia Mama ta bata, ta kuma amshi tuppar da Gimbiya Saudatu ta bata, yanzu kuma tace kada suci abinci Juwairiyya. Wannan abun shi yafi komai tsayawa Umaymah a rai. Yaya daga shigowarta zata kasabto wasu hasashen a ƙwaƙwalensu. Kai ta jinjina tare da cewa. "Hibba sa mana abincin Gimbiya Saudatu, muci". Jin hajane yasa Shatu jawo Foodflaks ɗin ta fara saka musu. Ita kuwa Hibba ta kwashe plate ɗin da Juwairiyya tasa musu ta kaisu kitchen. Nan sukaci abincin kowa da abinda ke ransa. Ita Shatu bataci na kirki bama. Sabida ta lura da kallon da Umaymah keyi mata kamar da tuhuma. Suna gamawa suka tattare wurin ita da Hibba. tuni su Umaymah kuwa suna falon. Suna gamawa suka fito falo. da sauri ta kamo hannun Hibba suka wuce falonta har bedroom ɗinta. Suna shiga Haroon, Jamil, suka shigo. Shigarsu ba jimawa Jalal ma ya shigo. Nan sukayi ta hira. to ganin yanzu ta shigane yasa Umaymah bata kirata dan tazo taga ƙannen mijin mataba. Suko. Suna cin abinci suka fita sabida kiran sallan la'asar, daga nan kuma basu kuma shigowa falonba sai kusa goma na dare kafin nan kuwa tuni Shatu da Hibba sunyi bacci ma. Washe gari ranar Laraba, da safe. Aunty Juwairiyya ta shirya musu breakfast kamar yadda ta saba, koda su Umaymah basa nan, abincin Sheykh a sashinta yake duk da ma, yakan iya wata biyar baisa abincin nata a bakinshi ba. sai dai Ummi Jakadiyarsu ta ɗan dafa mishi irin ababen da yafi so yaci lokuta da dama kuma na rayuwarshi da Lamiɗo yake cin abinci a Side ɗin kakarsa Gimbiya Aminatu shiyasa bai fiye cin wanda ake kawowa sashinsa ba. Jalal Jamil Ummin suke cin wannan abincin. To sashin Hajia Mama kullum za'a kawo Side ɗin shi. Hakama gidan Barrister Kamal da Dr Aliyu yawanci suma sunasa ana kawo mishi. kana gidan Baba Nasiru ma, yawanci ana kawowa. Especially kamar yanzu da su Umaymah ke nan. To yauma haka abin yake tako ina an kawo musu breakfast, na maraba da zuwan amarya. Koda suka zauna cin abinci. Kamar jiya da dare, haka yauma Shatu ta ɗan kalli Aunty Juwairiyya cikin hikima tace. "Aunty Juwairiyya asaka mana na gidan Gimbiya Aminatu". Murmushi Ummi tayi tare da cewa. "Wato kema irin mijin nakine, kuna son girkin Gimbiya, kunsan nata yafi naku na zamani daɗi da lfy". Murmushi Shatu tayi cikin jin sanyi da daɗin basu fahimci manufarta ba. Sun fara ci kenan. Jalal Jamil suka shigo. Dama Haroon, Ya Jafar, oga Sheykh Jabeer suna falonshi. can Ummi ta kai musu nasu karin. Cikin murmushin Umaymah tace. "Yauwa Jalal kuzo nan, kuga Aunty Amaryankun." Matsowa gefenta Jalal yayi tare da kallon Shatu a fakaice kana yace. "Uhumm aini na santa, taje ta tasa min ɗan uwa gaba har cikin Office dinshi tana mishi ihu a kai". Cikin sauri ta ɗan kalleshi tabbas ta ganeshi ta kuma tunashi Umaymah ta ɗan kalla tare da cewa. "Sherri ne, Umaymah ni banyi ihuba". Murmushi Jamil yayi tare da cewa. "Eh ai ba ihun kukaba, shi da mijin naki duk bauɗaɗɗun mutanene, da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185