Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 165

Chapter 165

Garkuwa Book 1 Complete Hausa Novel 1,210 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

guava da ɗigo-ɗigin mint green ne yasa tayi masifar dacewa da kalar jikinta. Gyara gashin kanta tayi ta tubƙeshi tare da kitsen jelar. Ta saketa bisa kafaɗunta. Ɗaurin asseta tayi ya zauna ɗas a kanta, tattausan gyale minti green color ta yafa a kafaɗunta. Kana ta fesa turarukan ta masu daddaɗan ƙamshi. Sosai jan lallen gargajiya dake kan ƴan fararen yatsun hannunta yayi masifar kyau. Ga kuma zanen da akayi a saman hannun hakama ƙafafun ta, suma sun sha zanen jan lalle tayi kyau sosai, Ta fito ras da ita. Baki ɗauke da sallama ta foto falon. Cikin murmushi Ummi ta amsa sallamar tana mai kallonta, Hakama Hibba da Ummi ta kokkontar mata da hankali taji tsoron ya ragu. Gefen Ummi ta zauna, tana kallon Hibba na ɗaukarta hoto tana cewa. "My Happiness Aunty kinyi kyau". Murmushi tayi tare da cewa. "Na kaiki ne?". Da sauri Hibba tace. "Kin fini ma". Murmushi ta kumayi tare da cewa. "Ngd matuƙa". Sai kuma ta kalli Ummi tare da cewa. "Ummi me zamuyi abincin dare". Cikin jin tausayinta Ummi tace. "A a akwai abinci harda na gobe da safe ma, yanzu kam ki huta, sai dai in akwai abinda kikeso ki gaya min in yi miki". Kai ta jujjuya alamar a a kana tace. "To Ummi a kaiwa Hadimai wani abincin kada ya lalace a banza ko". Cikin gamsuwa Ummi tace to. A can Airport kuwa ƙarfe uku dai-dai jirgin Ahlin masarautar Joɗa ta sauƙa. Nan motoci suka kwatsosu. Suna isa masarautar ana kiran sallan la'asar hakane yasa matan cikine kawai suka shiga cikin gida su mazan. Masallaci suka wuce. Ana idar da salla kuwa fada suka wuce baki ɗayansu. A sashin Gimbiya Saudatu kuwa wani irin dariya mai cike da masifar jin daɗi tayi tare da cewa. "Dai-dai kenan yaro zai dawo ya taradda da mummunan lbrin matarsa ta zama zautacciyar mata...! By *GARKUWAR FULANI*Cikin sassarfa bisa tsarin addinin yaci gaba da ɗawafin. Yana mai bin bayan tawagar mutanen da yaga fuskar wannan mutumin a cikinsu. Idonshi yaketa karkasawa amman ina ya kasa sake ganinshi. Zuciyarshi nike da mamaki. Haka yaci gaba da ɗawafin. Saida sukayi. Kana suka fito. A hanyarsu ta komawa gidane ya haɗu dasu Jannart da Jazrah da Umaymah da Sitti da kuma Aunty Hafsat ƙanwar Umaymah dake ƙasar Masco. nan Aunty Hafsat tayi ta sayan kayan tsaraba tana bawa Sheykh wai a kaiwa surkarta. Dan dole ya amsa sai kuma Aunty Rahma ƴar autar Sitti itama a gaban Aunty Hafsat ta girma. Kuma sa'ar Sheykh Jabeer ce shiyasa akwai yar tsama a tsakaninsu. Cikin hausarsu data fara basu wuya tace. "Ba dai kayi auren sirri ba, in sha Allah zanzo zamuzo auren Haroon zamuga amaryar, inga surkar tawa ya take" Taɓe baki yayi tare da cewa. "Ke tafi daga nan da Allah ki bar manya suyi mgna ba irinki ba". Murmushi Umaymah da Aunty Hafsat sukayi dan sun san tsamarsu. Kuma suna masifar shiri. Ammi suke kiranta ita Aunty Rahman. Jazrah kuwa hakanan take jin daɗi in ta ganshi. Shiyasa taketa murmushi. Haroon kuwa girarshi ya ɗagawa Jannart tare da cewa. "Wai auren ya kusa ko?". Cikin jin kunyar Umaymah tace. "Ban saniba." Haka dai sukaci gaba da tafiya. Washe gari da safiya. Duk kan al'amur musulmai na duniya suna farin ciki da ranar salla. Manya da yara tsoffi maza da mata duk anata shirin zuwa idi. A dukkan ƙasashen duniya a ko wani saƙon da suke da musulmai. Hakace ta kasance a ƙasashen Afrika ma. Wanda ciki ƙasar Nigeria yake. Tun daga idar da sallan asuba. Saratu da Larai sukazo. Nan suka samu Ummi da Shatu suna kitchen. Its Ummi fura take kirɓawa mai ɗan karen laushi da ƙamshi yaji sugar. Ita kuwa Shatu dakkeren Couscous tayi, dambu inji hausawa. Bayan sun gamane suka killace shi gefe. Kana ita Shatu. Ta haɗa kajin nan tayi Pepper Checken mai ɗan karen kyau yaji jajjagen taruhu da al'basa mai yawa ga kayan ɗan-ɗano dana ƙamshi sunji komai yayi maɗau. Su Sara kuwa robobi ta miƙo musu, suka rinƙa mulmula gumbar nan manya manyan mulmulellen masu kyau sai sheƙi da ƙamshi gumbar keyi, dakkeren kuma a robobi Ummi ta rinƙa zubasu. Hibba ce data shigo tare da kuloli a hannunta tace. "Wow Aunty Shatu lallai yau masarautar Joɗa zata amsa sunanta masarautar Fulɓe zata kuma gane an auro mata cikekkiyar ba fulata, gsky tsarin yayi kyau". Cikin jin daɗi Ummi tace. "Gsky nima naji daɗin wannan abu. Dama ace ko wanne yare ranar salla tayi abincin da yarenta keyi ta rabawa maƙota. Hakan zaisa asan cimar juna, kuma yasa aci abincin salla da marmari, amman kayan haushi duk sai a tafi kan shinkafa taliya masa, da dai ire-iresu. Su kuma akeci kullum". Murmushi Shatu tayi tare da cewa. "Ha Ummi ai yanzuma sai nayiwa su Jalal koda dafadukan taliyace, nasan zasuce wannan ai sai mu". Da sauri Hibba tace. "Tab wlh Aunty Shatu karkiyi komai, kinga yanzuma an kawo abincin gidan Barrister Kamal. Ga kuma na gidan Aunty Juwairiyya. Sannan kuma Gimbiya Aminatu ma zata aiko". Cikin sauri tace. "Allah ko Ummi mu huta kawai kenan?". Da sauri tace sosaima. Dan duk yawanci sai an kawo abinci nan wai tunda ke baƙuwace, wannan karamawar masarautar Joɗa akan bago. Kuma koda kin dade ana aikawa juna abincin salla part 2 part". Ajiyan zuciya ta sauƙe tare da cewa. "Shike nan mu haɗa wannan a kai ko wanne sashin". Ta ƙarishe mgnar tana rufe ƙatuwar Foodflaks ɗin da ta juye Pepper Checken ɗin. Bayan ta ɗebawa sashin Ya Jafar da kuma Lamiɗo da Hajia Mama. Ƙananan robobin da a ƙalla suma nonon dake cikinsu zai kai kwanon sha ɗaya da rabi ta fara firfitarwa. Kana ta fito da madaidatan ƙoren da zasuci kwanon sha biyu da kaɗan sai manyan da sukaci kwanon sha uku da rabi-rabi. A hankali ta jerasu kan table ɗin dake tsakiyar kitchen ɗin. A hankali ta buɗe ƙwaryar forko dake gabanta. Wani irin murmushi tayi tare da cewa. "Alhamdulillah kunɗirmo ya konta yayi bacci yayi kyau". Leƙowa Ummi tayi tare da buɗe na kusa da ita. Nonon yana konce yayi lib ya daskare yayi fari ƙal-ƙal sai alamun maiƙon man nonon da yayi ɗan yellow-yellow kaɗan. A hankali suka fara bubbuɗe fefeyayen tsakan zaren taburma da aka rufe ƙoren dashi. Gaba ɗaya duk sun konta sunyi kyai Yan madaidai robibin da akasa take ɗauka na fura ɗaya na dakkere ɗaya sai na sugar ɗaya kana da ludayin duma. Sai ta jerasu kan fefeyayen da robobin. Ganin haka yasa Saratu da Laraima suka matso suna taya. Har saida ta jerasu kab. Gwanin sha'awa. Manyan ƙore biyu ta maida cikin Fridge. Kana ta irga sauran tsakanin manya da ƙananan Ƙoren da robobin su Talatin da tara Juyowa tayi ta kalli Ummi tare da cewa. "To Ummi gashi mun gama ki gaya musu duk inda zasu kai. Zasu isar ko". Cikin jin daɗi Ummi tace sosaima kuwa harma da sashin bayi zai isa sabida part-part talatin garemu a cikin masarautar Joɗa. Sai sashin bayi part takwas. Cikin jin gamsuwa da tsarin Shatu tace. "Yanzu a kai ƙore biyu sashin Lamiɗo kana duk manyan iyayen Sheykh akai musu kwarya ɗaɗɗaya, sai sashin Ya Jafar kinga manyan ƙoren sun ƙare sai abin na

Table of Contents

Chapters

185 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});