Chapter 182
Chapter 182
yace. "Wannan baiwar Allah'n, itama da akwai abin al'ajabi tare da ita. Da akwai abinda yake a duhu wanda bamu sanshi ba a kanta." Cikin gamsuwa da bayan shi Ummi ta gyaɗa kai tare da cewa. "Na daɗe da dasa ayar tambaya a kanta, sai dai bani da mai bani amsar dole sai zaman yauda kullum zai ƙara fahimtar dani ko wacece ita. Yanzu dai Jamil wannan mgnar ta zama sirri tsakaninmu. Da Allah kada kowa yaji!". Cikin nitsuwa yace. "In Sha Allah Ummi babu wanda zaiji". To da haka dai sukaci gaba da hira a wurin. Cikin Sa'a baccin nata baiyi nisaba ta farka. Lokacin sallan azahar nayi suka watse. Bayan sunyi salla da jimawa ne, ta miƙe a hankali ta nufi ɗakinshi. A falo ta tsaya, tana nazarin to in ta shiga ta sameshi idonshi biyu fa? Akwai abinda take son idonta ya ƙara gani dan ta tabbatar. Shi kuwa Sheykh yana ciki, a kwance kamar mafi akasarin lokuta, waya yakeyi da Aunty Hafsat. Tana ce mishi ya haɗata da amryar zasuyi mgna. Cikin sanyi yace. "Bacci, Aunty Hafsat Bacci fa zanyi, afwan ki bari sai anjima mana". Cikin sanyinta tace. "Oho Jazlaan, nace ka haɗani da ita shine wannan magiyar yanzu Yezeed yazo ya nuna min hotunanta wai Hibba ce ta turo mishi. Tamin kyau sosai, ina son yarinyar. Zakiya ma tana amshi number ta, wurin Hibba tana kira kuma bata ɗagawa. Jazlaan haɗani da ita nace ko!". A hankali ya yunƙura ya tashi zaune. Cikin sanyin baccin daya fara yi yace. "To ɗan katse kiran in naje zan kiraki." A hankali ya miƙe tsaye. Al'kyabbar sa ya ɗauka, tare da nufar bakin ƙofar. Yana mai sa hannunshi cikin rigar al'kyabbar. Har yazo bakin ƙofar bai gama sa hannun rigar ba ya buɗata da faɗi. Ita kuma Shatu a hankali ta tura ƙofar. Ta sako kai ciki dai-dai lokacin kuma shima ya sako kai waje. Ba zato ba tsammani sukaji sunyi kiciɓis da juna ta faɗa cikin faffaɗan ƙirjinshi. Cikin sauri ya sauƙo da hannayeshi dake buɗe kuma al'kyabbar na buɗe da faɗinta sanadin sauƙo da hannun da yayine sai ya zama ya sauƙe hannunshi kanta, yayi mata ƙawanya da faffaɗan al'kyabbar jikinshi ya haɗasu wuri ɗaya ya rufesu. Wani irin harbawa zuƙatansu suka farayi da ƙarfi-ƙarfi, suna jam junansu i ziwa jikin juna tamkar mayen ƙarfe. A hankali Shatu taji jikinta na macewa. Kanta ta manna a ƙirjinta kunnenta na dai-dai kan ƙahon zuciyarshi. Lumshe idonta tayi tanajin wani irin masifeffen ƙamshi turare mai daɗin shaƙa dasa baccin daɗi cikin ƙanƙanin lokaci, koda yake baccin nata baya rasa nasaba da abinda ke wujijjigata. Shi kuwa Sheykh Jabeer, shiru yayi yanajin yadda tasa hannunta, ta zagayo ƙugunshi ta riƙe gam-gam da iya ƙarfin ta. Sai kuma ya ɗan sunkuyo cike da mamaki yakkali fuskarta, tuni tayi bacci cikin ƴan second nin nan. Cike da mamaki ya zubawa fuskarta kallon tuhuma. A hankali yasa yatsunshi ya fara ɓanɓaro hannunta, yanayi yana ja da baya-baya yana komawa cikin ɗakin. Ita kuwa binshi take amman ba bi irin na takuba, Cike da mamaki ya ƙara leƙa fuskarta. Tabbas bacci tayi. Janyeta yayi daga jikinshi kana ya saketa a hankali ta tafi zata faɗi, bai tareta ba, sai dai yasa ƙafarshi ya tare dai-dai inda yaga kanta zai bugu. Cikin Sa'a kanta ya sauƙa kan rumfar ƙafarshi. A hankali ya ajiye ƙafar tashi a ƙasa. Kana ya janye ƙafarsa, kanta ya konta a ƙasa. Cike da mamaki, ya juya ya koma can inda yake konciyar. Bai cire al'kyabbar ba ya konta yana mgnar zuciya. "Mutun kamar mayya, wannan baccin kuma na meye to". A haka shima yayi baccin da yasan in bai yishiba, zaiji ciwon kai. Kiran sallane ya tadashi. Tanan konce har yanzu. Al'wala yaje yayi kana ya fito ya kimtsa ya fesa turare. A hankali yazo kusa da ita. Ɗan sauran ruwan dake tafin hannunshi ya yarfa mata a fuska. A hankali ta buɗe idonta, kana ta kuma lumshesu haka tayi kusan sau uku ganin hakane a hankali yace. "Ke kasa uwar bacci tashi kiyi salla". Miƙa tayi a hankali tare da cewa. "To". Shiru yayi yana nazarin muryarta, ba haka muryarta yakeba. Wannan shine abinda su Ummi basu ganeba, shi gashi ya gane a take, Su kuwa basu gane cewa muryarna ba tata bace. Kanshi ya ɗan juya tare da cewa. "Uhummmm". Daga nan ya fita, ita kuma Shatu da ido ta bishi. Yana fita ta miƙe kalle-kalle tayi a ɗakin nashi sosai har ƙarƙashin gado ta leƙe. Tana gamawa ta shiga Bathroom nashi. Wani irin murmushi tayi tare da cewa. "Komai nashi mai kyau da tsabta". Al'wala tayi kana ta fito, a falo ta samu Ummi da Hibba da alamun a nan sukayi salla. Sosai Ummi tayi mamakin kenan, tana ɗakin Sheykh ne, murmushin jin daɗi tayi a ranta tace. "Ikon Allah kenan". Ita kuwa Shatu hijabin Hibba ta amsa tayi salla. Suna zaune a nan ya shigo. Wayarshi na kunne cikin nitsuwa yace. "To Aunty Hafsat gata nan ɗazu bacci takeyi". Cikin murmushin tace. "To bata". A hankali ya iso tsakiyar falon wayar ya miƙo mata tare da cewa. "Aunty Hafsat ce ƙanwar Umaymah saura kiyi mata rashin ta ido". Ya ƙarishe mgnar a hankali yadda ita Aunty Hafsat bazata jishiba. Ita kuwa amsa tayi tare da karawa a kunne cikin nitsuwa tace. "Assalamu alaikum". Fuska a sake tace wa alaikissalam ɗiyata, ya gida ya sanyi". Muryar matar sak irin ta Umaymah shiyasa cikin jin daɗi tace. "Lfy lau Alhamdulillah Aunty ya gida da aiyuka". "Alhamdulillah". Tace kana ta ɗora da cewa. "Sunana Hafsat Jalaluddin Muhammad Sultan". Cikin jin daɗi tace. "Eh Aunty na sanki ai Umaymah ta gaya min sunanki ta nuna min hotonki da Aunty Rahma da Zakiya da Yezeed dama duk sauran". Cikin jin daɗi tace. "Masha Allah, to ki amshi number ta data Rahma da Zakiya a wurin Hibba, ɗazuma Zakiya taita kiranki ashe kina bacci ne". Cikin nitsuwa tace. "To Aunty yanzu kuwa, ngd matuƙa". Cikin jin daɗi Aunty Hafsat tace. "Allah ya muku al'barka ya baku zaman lafiya. In Sha Allah zamuzo auren Haroon zaki gammu mu ganki". "Amin Amin. Aunty Allah ya kaimu lokacin ya kawoku lfy". Tace kana sukayi sallama. Daga nan suka shiga kitchen. Jamil kuwa tuni yaje yayiwa wani mai musu aikin gidansu. Yasa ya nemi irin wannan tayis ɗin. Yace gobe da safe misalin sha ɗaya zaizo ya ɗauke shi. Washe gari da safe. Misalin karfe tara, Sheykh ya fito cikin shiga ta al'farma, yau ba al'kyabba a jikinshi riga da wondone sai malum-malum gariya mai kyau. Getzner ce mai masifar kyau Brownish red color mai ɗan karen kyau da sheƙi, gariyar tasha aiki mai ɗan karen kyau da zaren surfani mai sheƙin piash color. Hular kanshi da red and piash color, takalmin shi kuwa fatar ta kifa kalar red ɗin. Yayi kyau sosai ya kafa hular nan cas a kanshi. Kekyawan suman kanshi ya konto gefe da gefe da ƙeyarshi sai sheƙi da ƙelli yakeyi. Sajenshi ya kwanta lib, gashin girarsa dana gemunshi ɗan cas dashi misalin kamu ɗaya, sai sheƙi suke zubawa. Ɗan madai-daicin bakinshi mai jajayen laɓɓa sai sheƙi sukeyi. Yar ƙaramar jakar na'urar System ya riƙe a hannunshi, sai wani ƙamshi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185