Chapter 133
Chapter 133
mgnar komai a duniya inba karatuba, sai dai yanajin komai kuma yana gane komai in an gaya mishi amman fa baya mgna kam in ba karatuba." Cikin tsananin rauni da tausayawa, idonta cike da ƙwalla tace. "Allah sarki, Allah ya bashi lfy". Karon forko kenan tunda suko fito dashi taji ya amsa addu'a duk da tarin addu'o'in da akayi ta musu sai yanzu taji yace. "Amin ya Allah". Hakama Umaymah da Jakadiyarsu da Hibba sai dai duk ya riga su amsawa. A hankali take ɗan satan kallonshi a fakaice. Hibba ce ta janye mata hankali da cewa. "Aunty Shatu kin gaji kam. muje ki huta, gashi azahar ta kusa ma." Ɗan guntun murmushi tayi tare da cewa. "Uhum". Umaymah ce ta miƙe ita da Ummi kana sukace. Taso mu tafi, yanzu Hibba zata cikaki dan zance." Cikin murmushi Aunty Juwairiyya tace. "Ayyah Umaymah ku bar mana ita mana". Ummi ce tace. "Lokacin sallafa ya ƙara to". "Hakane kam". Juwairiyya tace tare da ɗaukar Foodflaks dake kan dinning table, tabi bayansu tana cewa. "Hibba ɗauko sauran!". To tace kana ta suggumi sauran tabi bayansu. Nan suka bar Jabeer da Ya Jafar ɗin. A babban falon suka zauna. Aunty Juwairiyya da Hibba suka ajiye Foodflaks ɗin bisa Dinning table, kana suka dawo tsakiyar falon. Umaymah ce ta miƙe tare da kallon Shatu, tace. "Taso mushiga ciki, kiga tsarin wurin naku". Miƙewa tayi cikin alamun gajiya, domin zagaye masarautar Joɗa babban aikine mai zaman kanshi. Donma su sun saba, ita kuma bafulatanar dajine tafiya baya bamu tsoro. Bayan Umaymah tabi, ta gefen Dinning area ta ɗan ratsa da ita, Suka shiga cikin kitchen, juyowa tayi ta kallesu Ita da Hibba, "Nan shine babban kitchen ɗin ki, dake babban falonki. Shine wanda in kinada aiki mai yawa, kamar na salla ko azumi, ko zakiyi ki aikawa surakanki. Hadimai zasu iya shigowa su tayaki." cikin fahimta tace. "Toh". Hibba ce ta ɗan ƙara so shigowa ciki tare da cewa. "Kai wanga kitchen badai girmaba, gashi komai a tsare gonin kyau. Kalarsa green and white komai na ciki gwanin kyau". Murmushi suka ɗan yi kana, Umaymah ta juya dasu. Daga nan cikin kitchen ɗin ta gefen dama akwai wata ƙofar da sai ka hau stpes huɗu. A gefen ƙofarne wani datsetstsen Fridge mai girma yake kwance. Haurawa sukayi kana Umaymah ta tura ƙofar ta shiga. Store ne mai zaman kanshi. akwai komai na buƙatar rayuwa, sai dai ba mai yawa bane. Shatu ta ɗan kalla tare da cewa. "Ga kuma store ɗinki. Nan za'a ke aje miki duk wani abun buƙata". Kai ta gyaɗa, kana suka fito. Wata ƙofar daketa hannun hagu ta nuna mata suna buɗe wa suka fito. Sai gasu bisa wata baranɗa mai girma, kana can ƙasan barandar fulawine da kuma pompona ke jere iya ganinka, Daga sama kuma igiyoyin shanya ne da a ƙalla sun kai huɗu. sai saman barandar kuwa, injin wanki ne. Nan dai ta nuna mata komai na wurin kana suka dawo cikin gida. Suna shigowa falo. Sheykh na shigowa. A nitse yake taku, kanshi na sunkuye yana kallon wayarshi da yake lallatsawa. Umaymah ce ta ɗan bi bayanshi tare da cewa. "Zo nan Shatu". Cikin zuba bayansu ido. Ta ɗan gyaɗa kai, tare da taka sawunta a hankali tabisu. Hibba kuwa gefen Aunty Juwairiyya ta zauna. Shi kuwa yana shiga falon nashi, ya juyo ya ɗan kalli Umaymah cikin kwaɓe fuska yace. "Umaymah, Dan Allah ni bana son ana shigomin da wasu ababen cikin Side na, bare rayuwata, me wancan abun da kika kira zaizo yi anan?". Ido ta kafeshi dasu hakane, yasa yayi ƙasa da kanshi. tare da shigewa bedroom yana cewa. "Dan Allah iya kar abun can falo". Ƙeyanshi Umaymah ta zubawa ido. "Wato ma wai wancan abun, lallai ma Jazlaan". Juyawa tayi ta ɗan leƙo a corridor ta hangota, murmushi tayi tare da cewa. "Taho mana". Kai ta kuma gyaɗawa tare da ƙara saurinta tafiyarta a hankali. Suna shiga falon, tayi wani irin ɓoyeyyen ajiyan zuciya mai sanyi, sabida wani irin masifeffen sanyi mai gauraye da ƙamshi mai ɗan karen daɗi da taji ya bugu jiki da zuciyarta. lumshe idonta tayi, kana ta buɗe su a hankali jin Umaymah na ce mata. "Nan falonshi ne, namusamman ba kowa ke shigo mishi wurin kai tsaye ba. dan ko Juwairiyya bata shigo mishi nan, kana akwai ƙannenshi ƴan uba maza da kuma Jalal basa shigo mishi nan. Jamil kan shiga in baya nan in zai dawo shikeyi mishi shara da gyaran wurin. Jalal kuwa yakan iya shekara ƙafarshi bata tako nanba. Sai kuma Ya Jafar ɗin sa, shi kam bashi da hijabi da Side ɗin Jabeer, yakan shiga har cikin Bedroom nashi wani zubin har bathroom. Sai kuma Haroon da Ibrahim su dama, dan su yasa aka gina sama wai masauƙinsu in sunxo. To ammanfa in sunzo a ɗakinshi suke ko motsi zasuyi tare zasuyishi. Sai kuma yayan Hibba, Hibbab shi na hannun damanshi ne. Dan haka daga yanzu in dai yayi tafiya kece, zakiyi aikin da Jamil keyi". A hankali tace "to". Haura step ɗin Dinning area ɗin shi dake falon wanda akayiwa ƙawanya da wani irin labule mai masifar kyau. Labulen ziri-zirin igiyoyine masu sarkafe da jeren duwatsu masu kama dana Daimond. wasu farare wasu Sky blue wasu Royal blue. suna da wani irin haske mai wal-wal. Cikinsa kuma. Wani badaidaicin Dinning table ne mai kujeru shida nan uku nanma uku sai wani fridge ma daidaici. Gefensa show glass ne mai kyau wanda yake ɗauke da cups and plates and spoons and forks Mug. Da dai sauran ƙananan abeben buƙata. sai woshing hand Baby, dake liƙe a can gefe. sosai tsaruwan wurin yayi kyau, komai Sky blue and white. Abun sai ya zama kamar a duniyar taurarin yake yadda walwalin ke haska ko ina. Falon kuma yanada ɗan karen duhu, domin saida Umaymah ta kunna musu wuta. Bedroom nashi ta nuna mata da yatsa. "Ga makwancinsa, sai kuma wancan ɗakin shi ba mai kwana a cikin ɗakine na musamman babu mai shiga ciki sai shi ni Lamiɗo Galadima, domin ɗakin aikinshi ne". Ita dai da to take bin Umaymah, sabida sanyin falon yana gab da sata kuka. Allah ya sani bata son sanyi ko kaɗan. Ta kuma lura su kuma mayun sanyi ne. Falon suka fito. Nan dai suka samu su Hibba nata hira da Ummi. Side ɗin ta suka nufa. Cikin kula tace. "Ga Side ɗinki ga falonki ga kitchen ɗinki." Ta ƙarishe mgnar suna shiga kitchen ɗin. A hankali take kallon komai na Kitchen ɗin kalarsa Pink and white. Sosai tsarin wurin yayi kyau. daga nan Dinning area Suka shiga ta nuna mata kana suka fito falon. Suka shiga bedroom ɗinta komai ya tsaru. Kuma komai sabone fil gwanin burgewa. juyawa Umaymah tayi tare da cewa. "Wancan ɗakin kuma masauƙi nane in nazo." Cikin ɗan murmushi tace. "Ayyah". Ƙofar Bathroom Umaymah ta nuna mata tare da cewa. "Azahar tayi shiga kiyi al'wala kiyi salla sai kizo muyi Lunch". to tace kana Umaymah ta juya ta fita. Shi kuwa Sheykh Jabeer, yana shiga ya maida ƙofar Bedroom ɗin ya rufe shiyasa Umaymah bata gwada shiga da itaba. Shi kuwa bathroom ya wuce wonka da al'wala yayi, ya sauya kaya. Kana ya fito cikin shigarsa
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185